Sashe 3
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace da Gaza yazo ya sameshi a ofice.
Yazo suka yi cike_ciken takaddu daga haka suka tafi zuwa sallah.
Alwala na
aura nima nayi sallah, yana dawowa ya
aukeni a gaban mota sai wani lafiyayye Zangon ba
i na masu dashi.
aki ya biya muka wuce.
Muna shiga ya matseni tsam a bango.
Lallai a wannan zangon ba
i munyi abu gaskiya shima yanayine mai tsayuwa a zuchiya.
a yaimun a kunne harna soma bacci.
"Allah yasa ajjiyata ta shiga Al sa'ada.
Kin shirya cin amarci a Jidda dai ko?
Kifa shirya in sha Allah acan zamu samo
iya mai suna Jidda in sha Allah"
Kuma la
ewa nayi a jikinshi, ina na kasa magana sai bacci.
Bamu muka tashi ba sai la'asar a gurguje yayo wanka ya wuce masallaci.
A ta
aice sai taran dare muka baro zangon ba
innan zuwa gida.
Zukatanmu cike fes da farin ciki da wani irin shau
i da nutsuwa ta musamman, wallahi Allah wannan abun na sake haifar da sha
uwa da nutsuwar zuchiya dana ruhi.
Ko da muka je gida.
annen Hajiya suna gidan ita kuma tana kwance tana mun kallon biri inai mata kallon ayaba.
Dubata nayi da jiki harda tsarabata nayi wucewata ciki.
Nan na kira su Rakiya.
Ko data
aga ina jiyo hayaniyar Maigogul.
"Ai wallahi sai dai ka kama mata zangon ba
i taje ta kwana goben ta wuce.
Ko kuma ni in bar mata gidan"
Cewar Rakiya.
Idanu na lumshe.
Haba Rakiya me yasa zaki...
"Abu ta kazan...
Ke lolo cikinki nake dashi ki yi mun shiru kada in haifeki mitsiyaciya.
Ai da saka hannunki akan Auren ke da Uzairu zuchiyata dake ku tamba
une.
Menene kike kirana to?
"
Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Allah ya baki ha
uri dama Jidda zamu tafi gobe shine nace barin in sanar miki.
Sannan na ba labbai sa
o zata kawo miki.
Rakiya ki dinga ha
uri dan Allah fa
anki yayi yawa."
a ta saka tace.
ata ta zama sarauniya hiye Lolo kika ce Jidda fa ta
asa mai tsarki?
Ma'aikin Allah na madina ni Rakiya.
To shikenan Lolo kince Labbai zata kawo mun sa
o sa
on menene?
"
Murmushi nayi mata nace.
ine da atampa, sai
ankunne nace aba Hauwa" Tsokanarta nake yi
"Ina ba
a ba
ar munafuka kenan babu abinda zata samu na rantse miki da Allah.
Cikin
anta ubanwa ya ta
a bani wani abun.
Layuza ma na kulle a ofishin
an doka uban me tayi sai Allah.
Sunata nu
u_ nu
u kinsan Hauwa da gulma"
Rakiya tafi minti goma tana magana da
yar ta barni mukai sallama ina ji tana hawan Maigogul.
Ni dai a daren saida na gama shirya mana komai kana nayi bacci.
Da sassafe kuma shayi kawai nasha na gyare
arayina na fito fes cikin ba
ar abaya da jaka da takalmina sai akwatin kayanmu.
A falo muka ha
u da Hajiya tana tsaye harda jingina da bangi.
Ganina da akwati a shirye tsab ya tsitaye mata man kai tas.
Alhaji Zaidu ne ya sakko cikin shigar jallabiya ba
a mai wando yayi kyau sosai fuskarshi cike da annuri.
Sai ji mukai tim Hajiya ta fa
asa tana numfashi
ai.
Kuyi ha
uri mu dasa aya anan nagode
Mrs BUKHARI
[10/15, 12:53 PM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
2
Da sauri na yar da akwati na nufeta ina mata sannu.
Fatana kar ta suma ace an fasa tafiyar domin ita kanta
urudinta kenan.
Ina ganin makirci.
Wallahi saita soma sambatu wai ita mutuwa zata yi tana ganin mala'ikun mutuwa bama sai anyi tafiyar ba.
Ta tashi hankalin Alhaji Zaidu, nima dai hankaalina ya tashi sabida kamar yanzu kam ciwon nata ya tashi da
arfin tsiya, ni har wata rama ta fara
aya naga tayi fa Allah.
Haka na taimaka mishi muka sakata bayan mota
aninshi ya tu
amu zuwa filin jirgi tana ta ambaton Allah ko idanu bata bu
ewa.
Shi kuwa Goga sai tofeta yake yi da adda'a a haka har
arfe tara daidai aka sakamu a bus zuwa gaban jirgi, daga nan muka haye jirgi.
Awanmu goma a jirgi dake jirgin yayi tsaye tsaye sosai duk mun galabaita
arfe bakwai na dare muka sauka a Jidda.
Daga nan muka shiga mota kai tsaye zuwa asibiti.
Dakta Sameer Abbas asibitin ku
i naga an rubuta.
Hmm asibitin ya ha
u sosai.
Ni dai ina biye dasu, muna gani aka shiga da ita wani
aki na musamman.
Ni dashi muka bi bayan Dakta zuwa ofishinshi ni dai inata kalle_ kalle gaskiya.
Ina ji sunata larabci ba
autawa Daktan ma har nunoni yayi ni dai naji Alhaji yace mishi wai ko Zaujati kamar dai haka
aliban larabci su gyara mun in na rubuta ba daidai ba.
Tare da Daktan suka fita basu suka dawo ba sai goman dare, ya dai le
o ya mi
o mun laban a
aramar gora na sha, shi kuwa ko ruwa bai kur
a ba abun tausayi.
Suna shigowa ya dubeni yayi murmushi.
Nima murmushin na mayar mishi yace.
"Shalelena mu tafi masauki sai kuma gobe da daddare ma zamu dawo asibitin dan anyi mata allurai sai gobe da daddare zata farka ko jibi ma da safe.
"
Hannu ya mi
o mun na ri
e hannun nashi na mi
e yace da Dakta.
" Doktor ma'assalama"
Sukai musabaha muka fito daga asibitin muka
auki Tasi.
Muna bayan motar ina la
e a jikinshi jakata na cinyarshi tsautsayi yasa nace ya mi
o mun agogona.
Yana zura hannu ya zaro ambulan
in da Babangida ya aiko da mardiyya ta kawo mun.
Take wani ruwa ya hauro mun kaina sai naji hannuna yayi sanyi har yana damshi dan masifa.
Agogon ya mi
o mun nasa hannu na kar
a shi kuma ya kalleni yayi murmushi kana ya bu
e wannan ambulon sai ga ku
i da takadda.
in basu da kauri, takaddar ya
auka ya kalleni.
on waye baki bu
e ba Shalelena uhm?
"
Bai yi tambayar dan yana jiran amsa ba takaddar ya warware rubutun ciki baifi layi hu
u ba ga abinda makirin ya rubuta.
_Cus bazan ce ina taya murna ba dan wallahi zuchiyata ji nake tamkar zata fa
Ashe da gaske akwai wata ranar da zaki rayu a
ashin inuwar wani
aton bani Babangida kacigari ba?
Duk da nayi farin ciki da baki Auri wancan
an akuyan Khalid ba.
Daga
arshe ina neman yafiyarki
Har abada ke ta Babangida ce_
Take naji wani zazza
"Cus, har abada ke tashi ce, cus, cus?"
Naji yana maimaitawa muryarshi da rauni linkib.
Takaddar ya nanna
e ya ha
a da ku
in ya mayar cikin jakar.
Har muka iso zangon ba
i bai kuma magana ba, amman yana murmushi in muka ha
a idanu.
Da muka sauka muka shiga zangon ba
in.
Muna shiga
akin da muka kama ya
akko takaddar Babangida ya saka a shara.
Waya naji yanayi yana larabci.
Yana ajjiye wayar ya sauke ajjiyar zuchiya ya fa
a ban
aki naji ya saki ruwa.
Nima saina bishi idanunshi a rufe yaji hannuna a fuskarshi ruwa yaci gaba da zubo mana mai zafi daidai da yanayin lokacin.
Kallona yayi idanunshi sai naga sun rine yace.
"Kinsan kalan kishina kuwa Shalelena?
"
Kafin inyi magana ya jawo hannuna ya
auramun saitin zuchiyarshi da take ta bugawa.
ameshi nayi nace.
Sabida rashin mahimmancinshi yasa na mance da takaddar ma.
Da ace naso zan karanta ma in yaga ba tare da kai ka gani ba"
Fuskata ya tallafo muna kallon juna.
"Shalele kada ya sake aiko takadda kisa hannunki ki kar
a bazan lamunta ba.
Sannan abinda yafi komai
ata mun rai shine Cus da naji ya ambaceki, Cus fa yace miki amman ke kinsan menene ma'anar cus da irin macen da ake cema cus kuwa?
Matar tawa zai kira da cus.
Da kuma cewa da yayi wai har abada...
"
Bakinshi na toshe da abinda yafi so dole yayi shiru ya shiga sauke ajjiyar zuchiya.
Saida na wanke mishi zuchiyarshi tas kana muka yi wanka tare da alwala muka fito.
Magriba da isha nayi, shi kuma isha kawai yayi yana sallamewa aka kawo abinci shinkafa kaza harda wani nono a kofi amman naga albasa da koren ganye a ciki dai.
Ashe dashi ake ha
awa aci, na gani lokacin da muka je Umara amman ni yar da nonon nake yi sai yau Alhaji Zaidu ya zuba mana kuma wallahi da da
"Shalele me kike ganin ya dace ayi ma Mama da Mama Hauwa, da Alhaji Baba?
"
Haba dai masta, baza mu
aura maka wata
awainiya ba, ai gida da ka siya mana ma wallahi ya'isa babu abinda zamu ce.
Ga aiki ka ba Gaza shima ai zai taimaka musu"
Hararata yayi na soyayya, nayi dariya bance komai ba, shima baice ba har muka gama cin abincin na kora da laban shi kuma shayin da suka kawo yake ta sha.
Kayan bacci na ciro mana, a lokacin ya fita yace yana zuwa.
Farar rigar bacci na saka ta tashin kai.
Na caku
e jikina da kullacham na matan aure da humrar matan aure, jigidar matan Auren dake
uguna na shafe da Humra danna lura yana mugun son jigidar tana
aukar hankalinshi, kuma yana yawan shi
amshin. ( kema ki mallaki taki Hajiya wannnan jigidar akwai sirri a cikinta mai girma, in kina so kimun magana Hajiya) Na sake goge bakina da brush tas na jefa minti a bakina na haye gado ina ajjiyar zuchiya.
Turo
ofar yayi ya shigo
Ya ilahi abunda ya faru a wannan daren ko na musamman ne sosai mun murje junanmu sosai Alhaji tamkar mayunwacin Zaki haka ya koma mun.
Mun kasance cikin wani irin farin ciki na musamman.
Bayan komai ya lafa mun tsarkake jikinmu mun dawo gado ne nace mai.
Wai me likita yace maka dangane da jikin Hajiya ne?"
Fuskata ya shafa yaimun ra
ar wasu kalmomin da na kusan narkewa.
Shi kuma sai dariya yake mun.