← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 28

Sashe 27

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Duk suna lafiya Dady sunce a gaisheku"
"Sauban illo ya ka baro iyayenka?"
"Duk suna lafiya sunce a gaidaku"
"Muna ansawa da kyau"
Mardiyya ta sakko sabon goyonta ta mi
a ma Alhaji Zaidu ya amsa yana murmushi mai sunan Babangida kenan.
ayar sunan Sabuwa aka saka mata a gidan kakarta Sa'a aka barota dama kusan tun daga yaye ma tafi son gidan Sa'a sabida yadda take ji da'ita. kunji
udurar Allah
Kitchen na shiga ni da mai aiki muka soma fito da abinci.

Tare da Alhaji Zaidu aka baje akaita liyafar ciye_ciye anayi ana hirar yaushe gamo.

"Ni wajen Maigogul zani ummi"
Cewar Malama.

Omri yace.

"Ai Hajara dai ta ture gwammatinki kai Alhaji Baba fa akwai farin jini.

Sai dai yayi
wara da malama to"
Dariya muka saka dukkanmu ni kam harda
warewa.

Tare da yara mazan suka tafi masallaci ni kuma na ja matan zuwa
akina muka yi sallah.

"Ya kika baro takwarata babu matsala ne a wajen wa kika barta?

Ai irin wannan tafiyar da ba zaki barta ba kowa ai yana son ganinta.

Ni nama fi son ganinta fiye daku, da Babangida kika bari a gida ni yafi mun"
Dariya suka saka na hararesu.

"Ummi bakya son ganin Baban nawa?

"
Ko ka
an kuwa"
Sai tayi murmushi ka
an naga fuskarta ta sauya.

"Allah sarki Baba ni tausayi yake bani sosai daya rasaki"
Kinci gidanku Mardiyya kul na kuma ji"
Sai malama tace.

"Ummi mun dawo gidan Baba da zama Kawu Wawo ya koromu har yana cewa Babanmu wai kangararre.

Ummi dan Allah ni zan dawo nan"
Shiru nayi ina tunani nasan in sama da
asa zata ha
e Babangida bazai ta
a yadda Malama dai ta dawo wajena ba.

Malama kiyi ha
uri ki zauna a gidan Babanku.

Ni kinga a baya duk yadda gidanmu yake haka nake son abuna.

Duk abinda kike so zan dinga miki kinji ko?

"
Sai ta
aga kanta.

Mardiyya ki dinga le
asu akai akai kece uwarsu kin sani ko Addana?

"
"To Ummi zan dinga le
awa"
Dawowarsu daga masallacine yasa muka rankayo muka dawo falon nan akaita hira.

Omri ya tashi ya shiga ciki nasan dama da yamma yace mun akwai inda zashi, saina bishi.

Ina shiga ya ha
e rai kicin_kicin.

A hankali na isa gabanshi ya
uramun idanunshi sai naji gabana ya fa
i ras.

Omri menene dan Allah?

Sai yayi ajjiyar zuchiya.

"Kukan me kike yi da kika ga yara uhm.

Kina kewar rashin kasancewarki dasu a gidan Babansu ne, koko Baban nasu sukutum kika tuno"
Da sauri na ha
e bakinmu waje guda mun jima sosai kafin ya matsa.

Kada kayi tunanin komai.

Wallahi kukan na farin cikin ganinsu da girmansu ne kacal.

Me akayi akayi Babangida?

In duk duniya ni dashi muka rage wallahi bazan iya komawa hannunshi ba haba omrina"
Sai kuka sabida anzo ga
ar na riga na tsokalo zuchiyar tashi.

Wallahi duk sai ya ru
e ya shiga aikin rarrashi harda ban ha
uri.

Mata a kula in baki san logon mijinki ba kina ruwa.

Kunga dai ya
ige da bani ha
uri a madadin nice zanta ha
ilo.

"Ya'isa kishine ya hautsina mun ruwan kaina.

Nama fasa fita kwanciyata kawai zanyi.

Kije ki samu yara ki nuna musu
akinsu su huta sai kizo ki mun tausa uhm"
An gama ranka shi da
Sauka nayi na kaisu
akunansu dake jere dana juna.

Na Sauban da Matarshi daban nasu Aminu daban, sai Malama a
akin Hajara.

Ku yi wanka ku kwanta ku huta sai zuwa magriba sai mu fita ko?

"
Aminu yace.

"Hmm Umminmu gaskiya kina jin da
i wai muyi bacci fa?

Da'a Dutse ne da yanzu ina can ina gararanba har dako yi nake yi wallahi"
Murmushi nayi nace.

To ai ya
are yanzu kaine kayi
umun baki da yanzu da aikin ka a hannunka ai.

Amman kace dako koyarwarfa kai da kake ri
e da Babban ofishi"
"Hmmm ummi ai Kawu wawo ya sallameni a ofishinnan ya
aura
anshi shike kula da littattafai"
Shiru nayi.

Can nace.

Shi Baban naku kuma yana gani?

"
"Bashi da tacewa ne Ummi"
Aminu kuna cikin wani hali kenan?

"
"Baki koya mana
aryaba zamu fa
a miki halin da muke ciki in muka nutsa"
To shikenan ku watsa ruwa hu huce gajiyar Dutse.

Nan na barsu na dawo na soma yima omri tausa daga tausa kuma dai kun gane...

Tare muka yi baccin mune har magriba kafin muka tashi a gurguje yayo wanka ya fito.

"Ku shirya inna dawo sai mu fita muci abinci a waje uhm"
Bai jira amsata ba ya fita.

Saida nayi wanka nayi sallah kafin na fito.

Yara suna falo duk sun sake kaya.

Kuzo mu fita Samari"
Dariya suka yi, suka bini a baya.

Omri yana mota yana jiranmu.

Sauban nace ya shiga gaba ni na zauna a baya tare dasu.

Muka je gidan cin abinci kowanne ya za
i abinci yaci ya more abunshi da zamu dawo aka siyo tsire da yogot nanma da akayi isha muka baje muka sha sulalewa Omri yayi ya barni, dama Sauban ya da
e da guduwa.

Zama na gyara na fuskancesu nace.

Aminu ina jinka menene damuwar da kuke ciki?

"
Kai ya sauke yayi jim.

Ka fa
a mun akwai abinda zaku
oye munne?

"
"A_a Ummi wallahi Babane yana cikin wani hali kasuwarshi tayi
asa sosai, bashi ma da ku
in siyan kayan Baban bola a wajen yara masu kawowa.

Gashi Kawu Wawo baya yin biya akan kari.

Babu abinci a gidan wallahi, shekaranjiya da jiya Adda ce ta kawo dafaffen abinci akaci a gidan"
Mamakine ya kamani nasan Babangida ba malalaci bane wajen ciyar da iyali tabbas.

Jarabawace ta sameshi a sakamakon jinyar
ar Shuwa arzikin nashi ya
are.

Murmushi nayi ai a tunanina in an kawo mishi abinci dafaffe bazai ci ba.

Ashe in kaga
i gudu sa gudu ne baizo ba.

A gaskiya na tausaya ace mutum magidanci mai ku
i da ace abinci a gidanshi babu ga tarin iyali.

To Aminu Allah ya kyauta zamu tallafa da abinda muke dashi in zaku tafi sai ku kai mishi.

Ku shirya gobe zamu je gida, sannan jibi kuma zamu je Malam madori kuje kuga su Rahama"
Daga haka nayi musu sallama na koma wajen mijina.

Washegari sassafe yayi tafiya zuwa Abuja bayan ya kar
i takaddar Aminu yace.

"Ka samu aiki Aminu a kamfanin Abokina aiki mai kyau da tsoka.

Wata na gaba zaka soma zuwa tunda kaga wata saura sati guda ya
are.

Zaka dawo nan Kano da zama ka sanarma Babanka kaji?

Ni zanyi tafiya sati
aya zanyi"
"To Dady nagode sosai Allah ya saka da Alkhairi"
Sallama yayi musu ya fita.

Har cikin mota na rakashi na labarta mishi halin da gidansu Aminun yake ciki.

"Ashsha Wazirat.

To ki basu kayan abinci duk abinda kike ganin ya dace a basu su kai mishi a ha
a da dubu
ari da hamsin, matan kuma ko dubu hamsin_hamsin ki basu su kama sana'a zama hakan babu da
i sam.

Ni zan wuce Allah yayi ba dake za'ayi tafiyar ba"
Mun jima a mota muna soyayyarmu kafin da
yar mukai sallama ya tafi.

Yana fita muka shirya muka nufi gida nan muka wuni Maigogul da Uzairu zuchiyata basanan wai sun tafi China saro yaduka Allah mai iko.

Sai naji gidan Babu da
i daga Rakiya sai Hauwa sai su Madamcy Sama shi yana shagonshi dake
ofar gida.

A daddafe mukai wunin dai.

Ko ince rabin wuni dan munje gidan Aisha da Sadiya.

Washegari na
ebi kayan abinci da ku
i da turamen zani, turare, mayafai, takalma.

Kwalima sosai nayi musu muka nufi Dutse anan Layuza da Raliya da Qamriyya da Labbai suke Aure duk saida muka zaga na basu kayan hatsi da kwancen sutura, mun da
e a gidan Labbai tare muka wuce malam madori da'ita.

Gidan Rahama muka dira tunda itace Babba ita kuma bata da kishiyoyi sai yaran miji.

Taji da
i sosai Adama ce ta zagayo ko mayafi babu.

"Lolo irin wannan kaya rigi rigi kai gaskiya mun gode dama muna da biki kice zamu fito fes damu a cikin kayan manyan mata."
Rahama tace.

"Ni girman su Aminu ke bani mamaki to ai ya zama saurayi sosai Aminu sai Aure, ji Malama yadda itama ta zama?

Iko sai Allah rayuwa"
Dariya muka yi.

Mun kusan biyun dare muna ta hirarmu ta zumunci a gidan Rahama duk muka kwana mijinta baya nan yayi tafiya, ita kuma Adama ba ita ke da girki ba"
"Adama kin saki jiki sai ha
aka
iba kike yi wuyanki na neman shigewa" Cewar Labbai dake ba
iyarta nono.

"Ke dai bari ai wannan
iba ta tsone ma kishiyoyina idanu sosai.

Sabida ko tafiya Alhaji zaiyi ni yake sawa a gaban mota kinsan farar mace, ga mace mai
iba da cika idanu.

Amman yanzu kam cikine dani wallahi"
Ciki?

"
Duk muka ha
a baki, sai muka kwashe da dariya.

Mu da muka zo da zummar kwana
aya saida mukai biyu, daga nan muka nufi gidan Salaha kun mance da'ita ko?

Ita tana gaba can da malam madori a
auye take sosai dan motarmu ta sha wuya sosai.

Nanma muka kwana
aya na sauke mata abinda zan sauke mata na
ara mata jari mukai sallama sai kano bayan mun sauke Labbai.

Kwananmu biyu da dawowa suka shirya tafiya.

Buhun shinkafa biyu, katan na taliya biyu, kus_kus katan
aya, shinkafar tuwo rabin buhu, buhun semobita uku, sai mangyada babbar jarka yalo
aya na basu nace su kaima Baban.

Su kuma matan uban atampace naba ko wacce
aya da dubu hamsin
inta.

Su kuma nayi musu sha tara ta arziki Sauban na bashi ku
in mai suka tafi Hajara sai kuka take yi ita zata bisu.

Dutse:.

Kasancewar ba da wuri suka fita ba sai magriba suka isa
ofar gida.

Babangida na tsaye a
ofar gida yaga suna ta fito da kayan abinci ni
i_ni
Saubanne ya
araso ya tsugunna har
asa ya gaishe da Babangida.

"Lafiya lau Sauban lallai kun sha Kano ai na zaci kwana biyu zaku yi kacal ashe ba haka bane abun.

Wa
annan kayan fa?

"
Aminu yace.
Chapter 27 · 0% Book details