← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 28

Sashe 23

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko da zasu tafi sallah Maigogul yace in ha
a kayana zamu tafi harda su Sadiya za'aje ayi bikin suna.

Ai kuwa tare duk muka rankaya harda su Adama.

Sabon gida ya kaini an zuba komai da komai.

Acan muka tarar da kafatanin danginshi na Rano
an wasu garinne ka
ai babu.

Sun yi abinci jiranmu kawai akeyi.

Ai kuwa muna shigowa gida ya kacame da murna ranar Hajara ta sha wahala sosai dan da daddare saida Adama ta mata wanka da ruwa zazzafa ta sha
auka da addu'o'i.

Tunfa daga ranar jama'a sukaita tururuwar zuwa dubamu.

Matan abokai ma bafa a barsu a baya ba.

Yadda gidan ya
inke da dangin Alhaji da nawa wallahi ko ke
ewa mun kasa yi sai dai Alhaji ya ha
iye
ishin ruwanshi.

Anata shirye_shiryen suna fa ku
i yake kashewa kamar baya so
Abincin sunan ma wai ma'aikatan hotel ne zasu zo suyi.

Maigogul shima yace zai yi dake yaga harda maza a ma'aikatan sai ya zamana shi yake gyara musu in yaga sun kuskure yaci riga da hular girki abunshi.

Ranar sunannan bazai rubutu ba wani abun ma wallahi sai ace
aryane amman Alhaji ya nuna bajintarshi akaina da Hajara ta
angaren suturu da kadara.

Saniya
atuwar gaske su Gaza suka yanka ga tumakai wallahi har guda biyar aka yanka.

Banda kaji.

Suturu kuwa mun sameshi ni da Hajara ta
angaren dangin Alhaji dama nawa dangin kowa burinshi yayi ma Alhaji abun bajintar da zaiji da
Ni yama rasa kyautar da zaiyi mun.

Yace dai washegarin suna zamu wuce Dubai muje mu ci Amarci.

Ai kuwa washegarin suna tun asuba su Adama da Anty Tani sukaita kasafta nama da su cincin na suna aka warema kowa nashi suka gyara mun ko'ina kafin azahar duk suka watse mu kuma wajajen bayan la'asar aka kaimu Airport
arfe bakwai jirginmu ya
aga zuwa Dubai.

"Sannu wazirat masu suna sun hanani more matata sai dai inta kallonki ina ha
iye yawu uhm.

Da fatan kin shirya Amarci da kuma bani hakkina da kyau ko?

"
Idanuna a lumshe dan nayi muguwar gajiya nayi tulus nace.

Raina fansa gareka Omri sai yadda kayi dani"
Murmushi yayi mun ya dubi Hajara dake ta baccinta ranta
aya yace.

"Baiwar Allah ita bata ma san wacece ita ba.

Bata san irin so da gatan dake jiranta daga wajen dangi zuwa wajen iyayenta ba uhm rayuwa kenan wai yau ni Zaidu wannan ce
iyata?

Sai dai kash ba lallai inga girmanta ba yadda ya kamata ba.

Amman ina ro
on Allah yayi mun tsayin ran da zan
auki
iyar Hajara da hannuna nima inga jikina"
Allah ya amsa mana Omrina bana son maganar mutuwa sabida ita ka
aice zata iya rabamu."
Murmushi kawai yayi mun nima na mayar mishi.
arfe hu
un asuba gari bai waye ba muka shiga Dubai.

Kafin dai Asuba har mun yada zango a
akin hotel da muka kama.

A Dubai muka gudanar da asalin rayuwar Aure mara algus a ciki.

A nanne muka fahimci junanmu sosai da sosai, nan na ga soyayya ido da ido a baya ashe ba'ayi komai ba yanzu ne dai akeyi.

Satinmu uku a Dubai muka wuce Saudiyya muka yi Umara saida muka gama aiki kafin muka ziyarci su Maman Yasmin sun kuwa ji da
i sosai muma ziyarar tayi mana da
i sosai.

Sannan kuma muka shiga Madina wajensu Mardiyya da Sauban.

Nayi farin cikin ganinta cikin kwanciyar hankali.

Ta sake girma kamanninta da Babanta ya sake fitowa sosai.

Abubuwan Alkhairin da Alhaji yaima Ahalina ba'a magana barinma Maigogul daya yi sama da fa
i da kaso mafi tsoka.

Maigogul yana da tangamemen shagonshi na saida yadukan maza da
inkakkun kayan maza dama Hajiya ta bu
e mishi.

Alhaji Zaidu kuma ya narka ku
inshi wajen
arama Maigogul da takalman maza, agoguna, gogul, da hulunan maza zanna, da irin links
innan.

Shagon Maigogul abun sha'awane kayane masu tsadar gaske yake saidawa hakan yasa masu ku
i ka
ai ke iya ziyartar shagon nashi.

Samfurin
inki kuwa sai dai a gani a wajenshi kuma kun sani.

Daga Saudiya na ro
eshi inaso ya kaini wajen Uzairu zuchiyata.

Ai kuwa ya amince muka wuce Canada.

Hahahahhh mutuminku ya samu duniya wallahi ya sake kyau.

Fatarshi ta sake wani irin laushi da kwanciya.

Munje mun tadda Felisha da cikinta
urbibi.

"Uzairu Zuchiyata an samu duniya ka manta da hanyar najeriya"
Na fa
a ina tsokanarshi.

"Ka ganta ko Alhaji ta rainani wannan yarinyar.

To me akeyi a najeriya tunda dai ana tura ku
i ai shikenan.

Kuma na
aura Gaza shi ke kula mun da gini da nake yi.

Ni ko Lolo ina Rahine"
Dariya muka yi dukkanmu.

Suma naga da
aton karensu suke rayuwa da magensu mai kyau.

"Amman Uzairu ya yanayin zaman auren babu matsala ko?

"
Alhaji ya tambayeshi.

"Matsaloli ai sunfi dubu hamsin wallahi, ai ni shigo_shigo ba zurfi tayi mun.

Kaga ko shekaranjiya saida tace zata sakeni wai ita ta gaji sabida ina nuna duk inda zata shiga saina rakata.

Ya mata da aure zata shirya tsirara ta tafi gidan rawa?

Wallahi lauyanta ne yayi mun iyaka da son takura mata.

Nima wallahi so nake mu rabu Auren turawa matsiyata ko wahala.

Abinda nake ji abinda ke cikinta ne.

In muka rabu fa ko yara nawa muka haifa dole in barsu a hannunta shikenan sai su zama arna.

Duk da ko inanan
in bani da iko a kansu kaico.

Ai wallahi Alhaji kwa
ayi da son zuchiya baiyi ba.

Ana zaman ha
uri da nadama dai"
Ni ko dariya kamar zan mutu wallah.

Ai dama ance in da kwa
ayi da wula
anci.

Satinmu
aya a Canada muka dawo gida Najeriya
an uwa da abokan arziki sukaita tururuwar zuwa yi mana sannu da zuwa da duba Hajara.

Na zama sita a cikin familina da familin Alhaji kowa so yake ace nice ta kusa dashi.

Ashe muna tafiya Dubai su Rakiya suka dawo Kano da zama gidansu na BADAWA
Ko da naje gidan naga yadda suke more rayuwa na tuno rayuwarmu ta baya a
aki falle
aya duk aka haifemu kana a wannan
akin duk muka rayu muka girma Allah al hakim.

Gaga_gaga al'amura sukaita faruwa kwanaki, watanni, shekaru sukaita shu
ewa.

Bayan wasu shekaru.

Mrs BUKHARI
[10/29, 9:31 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
11
Yau dai tun safe nake shiri gida nake son zuwa naje na wuni.

Jiya da yamma su Rahama dasu Labbai suke fa
a mun sun zo gida shine nima nake son ayi hirar dani.

Fitowa nayi na tadda Omri a zaune yana lallatsa na'ura Hajara na gefenshi tana aikin da aka bata a makaranta.

"Ranki shi da
e irin wannan kwalliya duk tasu Yaya Rahaman ce?

"
Zama nayi ina murmushi nace.

Goggona je ki
akko mayafinki zamu je gida"
Dariya tayi ta tafi a guje ta je ta
akko mayafi da takalmi.

"Kin ganta sai zumu
i take yi zata je gidansu Mamanta"
Ai kasan zumu
innan duk na Maigogul ne.

Sabida tana cin da
i a wajenshi ai shiyasa"
Wata hararar soyayya yayi mun nayi saurin kama bakina nace.

Aimun Afuwa Alhaji Baba Dad"
Dariya muka yi dukkanmu.

Ya mi
e ya sako malum_malum
inshi ya kara hula muka fito harabar gidan tare.

"Mamana inna taso office zan biyo ta gidan sai mu dawo tare ko?

Ki gaishe da su Mama da Alhaji Baba"
"To Abba sai ka dawo Allah ya tsare"
Bayan motata ta shige mu kuma muna tsaye.

"Akwai abinda kike bu
atane kuma Wazirat?

"
A_a kayan abincin tun
azu nasa Amina ta saka a bayan mota, kuma akwai ku
i a hannuna Omri"
"To shikenan sai nazo
ar budurwata.

Ni naga kin sake kyau da haske anya kuwa ba ajjiyata bace a jikinki ba ki gayan gaskiya"
Dariya nayi mishi kawai na shige mota maigadi ya bu
e mana get muka fice a jere har muka zo iyakar inda zamu rabu, yayi mun hon ya wuce mu kuma muka mi
Ina ri
e da sitiyarin mota ina wasa dashi a titi ina nisha
i tare da tuno Sabuwar da data yanzu.

Ni kaina wasu abubuwan inna tuno wallahi illahirin kunya ce ke kamani.

Aminu ne yayo kirana.

Aminu ya dai sarkin kiran waya kenan?

"
Daga cikin wayar yace.

"Ummi yaushe zaki sake zuwa jikin Baba malam ya sake tsananta yanzu haka ma an fito dashi za'a mayar dashi asibiti ne?

"
Subhanallahi jikin sake tashi yayi Aminu?

Dama jibi Abban Hajara yace zamu sake zuwa mu duba jikin.

In kaje asibitin ka samu ka ha
ani da Malama
arama a waya.

Kuyi ta yi mishi adda'a jibi sassafe zamu kamo hanya kaji Aminuna?

"
"To shikenan ummin mu Allah ya kawo ku lafiya a gaishe mun da Goggo"
Goggo zata ji zan turo maka da
an na kashewa inna tsaya zanje gidansu Rakiya ne"
Da haka mukai sallama ina hango fuskar wannan Dattijon arzki mai abun mamaki.

Ina ro
on Allah yayi yaye mishi.

A haka muka isa gida muka taddasu sai lokacin suke karyawa anata dariya ana musu.

Maigogul ke soya musu doya anata juyewa a
aton tire ana ci ga miyar
wai ga shayi ya sha madara.

"Ga Goggo ga Goggo.

Zo taho
ar nema"
Cewar Maigogul Hajara taje ta ru
ume Maigogul suna dariya.

Rakiya taja tsaki tace.

"Aikin banza kai Allah ya shirya Maigogul zanga sanda in yananan zai bari inyi daraja"
ata nayi nace.

Haba Rakiya dan Allah ki dena kallon wannan abun a rashin daraja.

Mufa muna sonku dukkanku a yadda kuke"
Tace.

"Amman da za
e za'ace za'ayi ai da gudu ko wacce zata sunkuceshi ko?

Allah dai ya bamu lafiya.

Ya shi Alhajin yake?

"
Lafiya lau yace a gaisheku kayan abinci yana bayan mota ma"
Saita washare bakinta.

Nan muka hau gaggaisawa Maigogul har Kitchen na bishi muka gaisa yau shi yayi musu karin kumallo a gidan ma Allah sarki ya sake tsufa furfura ta sake rufe mishi ragowar ba
in gashin nashi.

Dawowa nayi cikin su Adama muka bu
e hira sabuwa.

Adama tayi kyau ta sake ha
aka
iba.

Rahama goyo ne ma a bayanta na
a namiji wata takwas.

Su Aisha Sadiya duk suna gidajen Aurensu zuwa dai ko wacce tayi daga gidan nata mijin.
Chapter 23 · 0% Book details