← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 28

Sashe 12

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

DUK DA ZAMU SABUNTA SHIRYE_SHIRYEN NAMU IN SHA ALLAH
KU KASANCE TARE DANI A KULLUM
RANAR MONDAY
8:00 PM A GAMA 9:30PM
Shirin
""""TARBIYYAR YARANMU"""
MASU GABATARWA
( MAMAN KHAIRY)
(ANTY BADI'AT)
(KHADIJA MAI DOKI)
(ANTY ZEE)
RANAR TALATA
8:00AP A GAMA 9:30PM
shirin
""""AMFANIN TSABTA GA MACE"""
MASU GABATARWA
(MRS BASH)
(MRS BUKHARI)
(MAMAN KHAIRY)
RANAR LARABA
4:00PM A GAMA 6:00PM
Shirin
"""TAURARUWAR MAKO""""
SHIRIN DA ZAI DINGA ZA
ULO MANA MATA DOMIN SU BAMU TARIHIN GWAGWARMAYARSU A GIDAN AURE.

MASU GABATARWA
(HAJARA ALIYU)
(OUM INTEESAR)
(MAMAN SAFWAN)
RANAR ALHAMIS
8:00PM A GAMA 9:300
Shirin
"""MATSALOLIN MATA DA WARAKA""""
SHIRIN DA ZAI DINGA
AUKO MAUDU'I YANA TATTAUNAWA AKAI.

MUSAMMAN MATSALOLIN DA SUKA ADDABI MATA.

SANNAN ZA A DINGA KARANTA TAKADDUN MASU TURO MATSALA, DA BASU SHAWARI ME KYAU""""
MASU GABATARWA
(Ummu Inteesar)
(Mum khairy)
(MRS BUKHARI)
RANAR JUMA'A
12: 00PM A GAMA 2:00PM
Shirin
""""ADO DA KWALLIYA"""
MASU GABATARWA
(KKhadija maidoki)
(Mrs BUKHARI)
RANAKUN ASABAR DA LAHADI KUMA RANAKUN HUTU IN SHA ALLAH.

DOMIN KULAWA DA ME GUDA DA YARAN GIDA BAKI
AYA.

MRS BUHARI
6
Murmushi nayi mishi na
arfin hali.

Domin kiran sunan Hajiya ke da wuya sai naji kaina ya sara mini Wallahi.

Amman a haka na dake nice harda hararar soyayya nace dashi.

Kaji ka, kai da kake da Hajiya yaushe zaka zauna cikin kewa.

Aina tabbatar zata kula dakai fiye da yadda zanyi"
Murmushi yayi mun yana
arema tsakiyar idanuna kallo.

Shigowar Sadiya da kayan abinci ne ya katse mishi kallon.

Maigogul ne ya shigo fuu yayi
akinshi Rakiya kuwa ta bishi nasan rikicin za'a ci gaba dayi kai Allah dai ya sauwa
Abincin zaka ci yanzu in zuba maka ne koko ba yanzu ba?

"
"Ai gara inci sabida ban ko karya ba na kamo hanya ina Allah_Allah inzo in sameki.

Kinsan fa jiya naji muryarki cike da damuwa uhm.

Kuma nima akwai abinda ya faru da nace miki zan sanar miki amman sai mun tafi Kano."
Abincin na soma zuba mishi farfesun kazane wanda na
aure romon da sitati na masara., na
awatashi da jan waken gongoni.

Sai farar shinkafa, sai shayi mai kayan
amshi.
asa ya dawo daf dani ya zauna na tura mishi abincin gabanshi.

Na
auki kofi ina zuba mishi ruwan shayi kenan
Sai muka jiyo sallamar Babangida Kaci gari gabanshi ga
i ya shigo shi ta
amarshi nan ai gidansu ne.

To ai kunga dole a falo zai zauna ko?.

Muma gamu a falon Rahama ta le
o tace ya shiga falo"
Babu guiwa ya tako yana shirin zama a kujera naji
umin abinci a la
ana Alhaji Zaidu ya
ebo ya
aura a bakina.

Bu
e baki nayi ya zuba mun yana murmushi.

Nima murmushin nake yi.

Fitowar Maigogul ne yasa su mardiyya suma suka fito.

Babangida baice mana ba bamu ce mishi ba.

Alhaji Zaidu sai magana
us_
us yake yi mun inajin kaifin idanun Babangida na yawo a jikina.

"Alhaji ga Baban yaran Lolo ku gaisa.

Kai Babangida ga mijin Lolo ku gaisa"
Murya a sha
e yace.

"Assalamu Alaikum"
Alhaji Zaidu ya amsa mishi tare da duban Maigogul yace.

"Ai Alhaji Baba bamu sanma ya shigo ba dake bamu ji sallamarshi ba sam.

Ya gida Baban Mardiyya"
Alhaji Zaidu ya mi
a ma Babangida daya mi
e tsaye hannu.

Dole ya mi
o nashi suka yi musabaha yace.

"Mun gode da gudunmawar Aure daga bayar.

Tare da Wazirat al sa'ada muka bu
e ma ambulon
in Allah ya saka da alkhairi"
"Wazirat al Sa'ada?

"
Babangida ya maimaita a hankali nayi imanin bai san munji ba sai kawai yayi hanyar waje.

"Ummi mu zamu tafi yaushe zaki dawo ummi?"
To zan zo bikin Uzairu zuchiyata zamu ha
u ku gaishe da Baba malam ku yi mishi godiya"
"Ke Mardiyya zaku fito ne ko saina shigo na jawo ku ne, menene haka kun barni a tsaye ina jiranku, wannan me kenan?

In binta zaku yi gaku ga ta ai"
Da sauri suka fice Maigogul yace.

"Babangida jarabar duniya.

Hmm a haka ma kura tayi lafiya da dane da wallahi sai dai kaga ya rungumeka kun kaure da dambe Babangida bashi da da
i sam bashi da kirki, yadda kasan a
ofar tasha Aka haifeshi, da zasu ha
u da Gaza ma sai sun ta
a damben.

Allah dai ya raba lolo da
ai ko a kotunma da yaya aka....

"
Sai kuma ya ha
iye zancan shi sakamakon hayaniyar da muka jiyo a waje.

Babu shiri duk muka
unguma waje.

Dambe ne ya kaure tsakanin Babangida da Gaza sai doki in doka suke yi, ga bakin Babangida yana jini, bakin Gaza kuma ya sha naushi ya aune.

Fisgewa Gaza yayi ya nufi
akinshi da gudu.

"Maza ku fice a guje yanzu nasan adda yaje
akkowa kuje dan Allah bama son fitina.

Kai kullum kazo sai anyi rikici dakai"
Cewar Maigogul Babangida ya kama hannu Malama ya dubeni yace.

"Ga abinda kika ja ai Sabuwa kina gani ai a gaban yaranki duk sanda zanzo sai an samu matsala, sabida ku gidanku babu tarbiyya"
Hannun yaran yaja suka fice fuu ni ko bakina na ta
A guje Gaza ya fito da adda Alhaji Zaidu da Maigogul ne suka cabkeshi yanata zage zagen rashin daraja.

Maigogul na rungume da
ugun Gaza carab sai fisgewa yake yi.

"Da kun barni dashi wallahi da saina tsinke mishi
afa.

Ya zai shigo har gidanmu ya dinga mun eh kallon banza.

Allah da kun barni dashi eh.

Allah ya sake zuwa kuma muka ha
u saiya rasa eh
afafunshi, me ma yake eh zuwa yayi ne, dole ne eh zai ya shigo mana eh gida.

Menene bai ma eh iyayenmu na rashin mutunci ba eh"
"Haba Baban Rahine.

Al
awari fa kayi mun ka dena shaye_shaye da daba shine zaka
akko adda haka.

Ai ko babu komai an ha
a zuriya dashi sai yaci albarkacin yaran.

Dan Allah kada ka sake"
"Cau cau wallahi.

A lafiya dai eh futu futu mugun icce.

Sai ni wallahi makara motar
arshe, tsatsa mai kashe
arfe nake, sabon kabari mai sa a tuno Allah.

Waihihuhuuuuu"
Duk saida muka dara haka Gaza ya mayar da Addarnan mu kuma muka haura sama.

Sabon abinci na zuba ma Alhaji Zaidu shi kuma sai kallona yake yi.

Yana cin abincin muna
an hirarmu sama _sama harya kammala.

"To wazirat ya kamata kuma mu kama hanya ina da aiki sosai dana baro."
Yauwa nace ba.

A cikin gidajen da kake ginawa na siyarwa kana da wani ginanne a
asa ne?

"
Zama ya gyara yace.

"Babbar magana.

Uhm akwai gidaje uku a mabambanta unguwanni.

Amman wanda yake
orayi shi har kaya an zuba a ciki.

Kinsan misali in mutum na so yafi daraja da kaya a ciki kamar tsarin da
an Abuja suke yine muma nan Kano mun soma.

Sai dai kiga magidanci ya lale ku
inshi ya sai waje shi da iyalinshi sai dai kawai su
ebo suturunsu kawai ba ruwansu da komai.

Wasu kuma haya ake bayar dasu da kayan.

Kamar gidaje da nake ginawa a Abuja yawanci haya nafi sakawa."
"To na
orayin inaso in mun shiga Kano kafin mu shiga gida mu soma zuwa inason zan ganine"
Kallona yayi na tuhuma yana murmushi yace.

"Ko siya zaki yi ne uhm Wazirat?

To shikenan zamu je ki gani
aramin gidane ba wani babba ba, sai dai yanayin tsarin gininshi yana da kyau"
ewa nayi nace.

To bari in fito sauran zancan ma
arashe a hanya.

Ai kuwa na shiga ciki na ha
a ragowar kayana duk da zuchiyata tab fargabar me kaje kazo amman dole ita rayuwa sai an gwada ake dacewa ko akasin hakan.

Rakiya na mi
a ma ku
i Rahama da su Sadiya duk na basu na dubesu nace.

Duk yadda ake ciki zaku ji in sha Allah adai taya ni da Adda'a.

Rahama muje ki rakani
asa"
Tare ma muka sakko dukkanmu Maigogul da Alhaji Zaidu suna jingine a jikin mota Gaza na ri
e da get ya wangale mana.

Kayana ya kar
a ya saka mun, nayo ma Hauwa, da Madamcy sallama Rita ta tafi aiki ita.

Mota na shiga muka nufi get.

"Sabuwa kima Sikari godiya wallahi ya biya eh ku
in ragon Rabin raina harda eh ku
in abincin suna wallahi"
Allah ya saka da Alkhairi, Gaza sai ka dawo mu kam mun tafi"
Na fa
a ina dariya.

"Alhaji batun Rahine a duba wallahi ni dana dawo sai naga duk ta rame har shi muzuru Uzairu duk ya rame har ciwo ya jiyo a
afa a
ila sata ya haura yayi duba mana"
"To Baban Rahine ka tawo da Rahine harda Uzairun shi Uzairu ka bamu dan magen yayi mun kyau.

Rahine kuma saita zauna a kamfani amman fa anan zata dinga kwana"
Ihu ya saka ya shiga kirari,
"Batun albashinta fa Rahinen aiki zata yi tu
uru"
muna dariya muka fice muka
auki hanya muna dai hira sama_ sama ba kamar yadda muka sababa.

Can da tafiya tayi tafiya sai mukai shiru kawai kowanne cikinmu da abunda yake sa
awa.

Ni tunanina ya kasu kashi kusan ukune.

Na farko batun Hajiya munubiya
Na biyu batun sake gida.

Na ukun shine magana da yake ta cewa zamu yi dashi dan gane da sa
on da aka turo mishi.

Idanuna na lumshe tare da gyara zamana.

Bana son ma yayi mun wata tambayar sam sai kawai muka tafi a zuwan bacci ne ya kwasheni wallahi har muka shiga Kano idanuna biyu a ba
ini a zahiri kuma bacci nake yi.

Nifa ban bu
e idanuna ba har saida muka shiga
orayi
ofar sabon gida.

Sai naji ya tsaya ya fita a motar.

Sai lokacin na bu
e idanuna da sukaimun nauyi na dubi bayanshi da gidan da fasalin unguwar.

Unguwace cike da mutane ni da na
auka unguwace da zanga gidaje
aiku ajjiyar zuchiya na sauke.

Shi da kanshi ya bu
e get
in gidan.

Tabbas
aramin gidane kamar yadda ya fa
Dawowa cikin motar yayi ya sameni idanuna a bu
"Wazirat kin tashi ne?

Ai bamma yi niyyar tashinki ba naso ne in shigar da motar ciki sai in kashe in zauna inta kallonki"
Murmushi nayi na farin ciki sai nayi
wal_
wal kamar zanyi kuka.
Chapter 12 · 0% Book details