Sashe 10
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da na tusa kuka da tambotsai dole ya sakeni na koma gida.
Ba sai ciwo ya taso mun ba sai an kwantar dani sai an tayar dani.
Gidajen magungunan gargajiya kam mun zagaye Kano da kewayenta kab babu sau
Tun muna yi har muka ha
ura muka zuba ma sarautar Allah ido gashi sai
arewa nake yi.
Na sha wuya sosai wallahi har gobe wani sa'in inna soma jini sai in yi wata guda inayi har yanzu ban warke duka ba abun yana jikina bai karye duka ba,
ila dashi zan mutu ma.
Kinji abinda ya faru ko?
"
Illahirin jikina babu inda baiyi sanyi ba, kuma babu inda baya rawa.
Wannan tashin hankali da yawa yake.
Lallai ina wasa da wuta ban sani ba.
Lallai bazan iya da Hajiya ba.
A irin gidanmu inna kwanta jinya wazai iya
awainiya dani haka kamar yadda iyayen Sumayya sukai tsayuwar daka a kanta.
Ya Allah gani gareka ya Allah kaine gatana Ubangiji Allah na dogara dakai kaimun fa
an da kanka.
Aisha tace.
"Bambancin labarin Sumayya da nawa
ayane zuwa biyu.
Na farko ni ba jini aka saukarmun ba.
ankwalina tasa mai aikin data kawo mun ta
auka ta kai mata.
Bazan mance ba tun ranar dana saka kayan ban sake samun zaman lafiya a gidan ba.
Nice zabura firgici kaina kamar ya kunce.
Hankalin dangina ya tashi ainun akaita sunturin asibiti sai likitoci suce lafiyata
alau ni kuma ni ka
ai nasan me nake ji.
Ga Hajiya bata bada wata
ofa da za'a zargeta ba sam tayi iya yinta a kaina.
Bambanci na biyu ni shagon kayan Kitchen tasa aka bu
e mun
aninta na zama a shagon wani sa'in kuma ina
an le
awa nima.
Nima ta zugani sosai akan da
uruciyata zan zauna ba haihuwa shikenan na kashe rayuwata.
Tun abun baya damuna na soma
aukar zugarta gashi dama gidan ya isheni ni bana samun nutsuwa da kwanciyar hankali har sai na fita a gidan
Da zaran na dawo zanji
walwata na tafasa wallahi ba zata ta
a denawa ba har saina kuma fita.
Ya zamana kullum nike nan a cikin gantalin fita nake dana gaji nace ya sakeni bazan iya zama dashi ba.
Haka ya sakeni, na koma gida.
Ban dena jin fa
uwar gaba da razini ba har saida na kusan shekara guda ana ta jinyata.
Na miki tsallake nima ita ta kawo mun
ar aiki
arayina da idanuna na kama mai aikin tana barba
a magani a abincin dana dafa ma Alhaji.
Kunsan Allah hatta
ar aikina saida ta kai ta kawo tsoronta nake ji.
Tazo ta dena aikin ma sai dai ni inyi abuna da kaina, kuma bana iya mata fa
a har suturuna take sakawa ta sace mun kaya, ta sace mun ku
ena.
Gwal
in kayan Aurena kuwa ban tawo dashi ba dan anyi neman duniya ba'a ganshi ba."
Aisha ta sharce hawayenta.
Ni kaina fuskata sharab da hawaye.
"Shawarar da zamu baki ki rabu da Alhaji Zaidu kawai.
Ki bar Hajiya ita da Allahnta"
Kaina take ya soma ciwo nama rasa abinda zance.
Wayatace ta shiga ruri ina cirowa naga masta ke kirana.
Sumayya da Aisha sai suka shige Kitchen suka bani waje.
Muryata a dashe na amsa mishi sallamarshi jikina a mugun mace.
"Wazirat lafiya menene waya ta
a mun ke to na jiki wani iri, kuma naga baki neme ni ba"
Ajjiyar zuchiya na sauke nayi murmushi a
arina na kawar da zargin nace.
Ai na barka ne ka kirani da kanka kar inzo in kira Hajiya na gefenka shi yasa.
Amman ka ganni cike da kewarka"
Murmushi yayi yace.
"To ko in kamo hanyar Abujan ne in sameki uhm?"
A_a ni a su wa ai a cikin lokacin Hajiya kake.
Mu yanzu ma da munyi sallah zamu kamo hanyar Dutse in sha Allah."
Murmushi yayi mun.
"Akwai abinda kike
oyemun Shalelena.
Ki daure ki fa
amun abinda ke damunki.
Kinsan yadda nake sonki nake kuma son ganinki a cikin farin ciki uhm"
Ai kawai sai naji numfashina yana yin sama sama.
Inason nayi magana sai nake jin kamar an zare mun harshena ya tsinke.
Allah na soma ambato la'ilaha'illa'anta subuhanaka'inni'kuntuminal'zalumin shi na dinga fa
i a hankali ashe yana jina ni ban sani ba.
Sai naji yayi ajjiyar zuchiya.
"Menene yake damunki Shalele ki sanar dani dan Allah.
Kaddai sa
on da aka turo mun da wata ba
uwar lamba kema an turo miki ne, ko kina da masaniya akan sa
onne, wata macece ta turo mun?
Banso na
akko miki maganar a waya ba naso saimun dawo gida a tsanake sai muyi maganar uhm"
Sai naji gabana ya kuma yankewa ya fa
i da
yar nace dashi.
Wani Abunne ya faru?
Ni bani da labarin komai wallahi.
Kainane yake mun ciwo sai zazza
i da nake ji, wanne sa
on kake maganar an turo maka?
"
Ai take saiya ru
e ya shiga aikin mun sannu sai cewa yayi mu nemi wani asibiti a Abuja muje a duba mishi lafiyata.
Ni dai lalla
ashi nayi muka rabu akan zanje asibitin dan ya
i fur.
Yana kashe waya na kira Maigogul nace mishi na gama suzo Zone 2 mu tafi.
Ina zaune kaina na mugun saramun.
Sumayyace ta fito
auke da abinci.
Murmishin dole nayi mata.
A_a Sumayya sallah kawai zanyi zamu kama hanyar Dutsene daga can nake"
"To shikenan muje ciki Aisha ma Sallar take yi."
Tare muka shiga, da
yar fa nake jan
afar tawa ta sake nauyi.
Nayi sallah muka ci gaba da hirarmu nima na labarta musu halin da nake ciki.
"Hmmm ina baki shawarar ku rabu tun wuri.
Sabuwa kada kiga munata ce miki ku rabu kiyi tunanin ko so muke mu kashe miki Aurenki.
Kin ganmu duk da Aurenmu a kanmu.
Wallahi Hajiya munubiya muguwace ta
arawa"
A_a Aisha ai gaskiya kuke fa
amun kuma in sha Allah na tattare bayananku zanyi nazarin mafitar kaina.
Ai ina ganin bama saina nemi ragowar tsofin matan Alhaji Zaidu ba bayanan bakin ku sun wadatar dani"
Su Maigogul ne suka iso.
Sumayya ta
akko zanin gado da yajin daddawa mai yawa ta bani.
Nayi musu sallama muka fito Aisha ta saka mun ku
i a jakata ina
i tana
i dole na ha
ura na shiga mota muka kama hanya.
Saida mukai nisa kana na labarta musu duk labarin dana jiyo.
"Tabbas ba zaku rabuba kuma daga kanki alkadarinta saiya karye.
Ni nasan magunguna bafa na shirka ba na tsari da kariya duk zan shiga jeji in tsinko miki.
Lolo shawarar farko shine duk rintsi duk wuya duk bala'i kisan yaya Zaki hilaci Alhaji Zaidu ya sake miki gida.
Kinga kayan sib
inki kwashesu za'ayi ai musu fitsari a wankesu fes da ruwan toka sai a kyautar ko
an uwanki ki rabemar tunda ko wani abun akayi a kanki akayi.
Kinga gidanma kada ki sake
afarki ta taka, kawai kisan me zaki ce da mijinki.
Ko ya saki a gida daban ko kiyi zamanki a gida muga abinda Allah zaiyi.
Amman komawarki cikin gidan ha
arine ga rayuwarki Lolo.
Inaji ina gani bazan barki ba.
Amman fa wallahi in wani abu ya sameki narantse miki da Allah wannan matar saita raina kanta zata ga sharri zata ga bugayi ganin idanunta.
Aljanu kuwa ba zasu barta ta huta ba saita haukace tuburan dan wallahi tsubbu zan koma.
Kisan ya zaki fa
a ma mijinki mu zamu nuna bamu sanma komai ba.
Ita Rakiya zan mata bayani yau a
aki inta bani ha
in kai amman.
In kuma ta shiga shirme in watsar da'ita.
Kuma Hajiya Balaraba ma zan sanar mata halin da ake ciki wala Allah tana da abun fa
Tun ina jin Maigogul har tunanukan kaina sukai zurfin da bana iya fahimtar me suke cewa ina dai jin muryoyinsu.
Ga batun sa
o da Alhaji yace anyo mishi shima yana buga mun kaina, ga tunanin me zance da Alhaji dangane da raba gida ga fargaban
ankwalina da yake hannun Hajiya tunda ina tsoron kada ta dur
usarmun da lafiyar jikina.
Idanuna na lumshe hawaye sukaita wanke mun fuskata.
Wayatace tayi
ara halamun shigowar sa
o ina dubawa ilai Masta ne tare da kalaman
auna da zunzurutun kewata a gefenshi.
Hawayen dake sakkomun ne suka sake tsananta.
Amman saida na tura mishi martani na ajjiye dan gudun kada ya zargeni.
Muna sharara gudu ni kuma zuchiyata nata tubkewa da warwarar mafita da yadda zan
ulloma wannan lamarin har in shawo kan abun.
Bamu muka shiga Dutse ba sai goman dare tun a hanya nake fama da matsanancin ciwon kai mai zafin gaske.
Haka muka shiga cikin gidan kaina a dafe ko idanuna bana iya
agawa.
Su mardiyyama suna cikin gidan ashe sun kawo mun rubutu kuma Baba malam yace su kwana.
Gaza dasu Madamcy mai jego da Sama da rita duk suna zazzaune anata musu.
Shigowarmu ce ta katse hirar da kuma yanayin da suka ganni ina tafe dafe da Uzairu zuchiyata suna tai mun sannu.
"Lafiya Maigogul ha
ari kuka samu ne ko wani abunne ya faru?
"
Cewar Rakiya kenan
Saida na zauna msigogul ma ya zauna yace.
"Kanta ke mata ciwo Rakiya babu komai"
"Babu komanne aka ha
o uu mardiyya da jarkokin rubutu haka siddan?
Sabida an
aukeni marar mahimmanci ko?
Ko da yake baka da laifi Sabuwa itace mai haddasa wannan fitinar"
"A_a Rakiya eh kiyi shiru dan Allah eh abi komai a hankali ga yara ga surukanki.
Shi eh Maigogul yana da kyau eh ya sanar mana abinda ke faruwa kawai"
"Zan fa
a muku duk ku kwantar da hankulanku, Lolo kije ki kwanta ki nutsu tukunna zamu yi magana gobe kafin ku tafi"
ewa nayi na shige ciki yarana suka biyoni tare da su Rahama.
A hakan na
auro alwala nayi sallar isha magriba munyi a hanya.
Mardiyyace ce ta matso ta kama mun kaina tayi mun adda'a wallahi kamar armara kafin ta sauke hannun naji sau
i kamar ba ni ba.
Ajjiyar zuchiya na sauke na dubi Aminu nace.
Tun yaushe kuka zo Aminu?
"
"Tun wajen goman safe muka zo danma mun jira Malam ya
arashe rubutu shi da A
a'u shi yasa.
Yace
aramin kofi zaki dinga cikawa ki sha ragowar kiyi bismillah ki shafe jikinki Ummi.