Sashe 16
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Cewar Baba malam da muryar rashin wargi.
Babu shiri suka zauna ni da
ar Shuwa sai kallon_kallo.
Alhaji da Babangida ma sai kallon_ kallo
Mrs Bukhari
[10/24, 6:45 PM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
8
"Kai Babangida tashi ka yo kiran
arama tazo.
Sabida tasan cewar nayi ma matarka iyaka da yaran Sabuwa.
To dake kai take Aure kaima dana haifa baka darajani ba bare matarka.
Kaima dana haifa baka girmama maganganuna ba bare matarka"
Alhaji Zaidu yace.
"Ayi Ha
uri malam kasan
an yau ka haifi mutum baka haifi halinshi ba."
Babangida ya kalli Alhaji Zaidu
asa
asa bashi dai da yadda zaiyi tunda a gaban Baba malam muke.
Kirawo Malama
arama yayi suka tawo tare, aka gaisa kafin Baba Malam yace.
"Malam Zaidu ba shi Babangida ya karanta sa
on iyalinshi mu saurara dukkanmu"
ur Baba Malam yayi yana nazartan
ar shuwa da duk ta ru
e take ta zufa.
Babangida yasa hannu ya amshi wayar ya soma karantawa da murya mai kauri da farko, daga kusa da
arshe sai muryarshi tayi sanyi, ta
arshe kuma sai muryarshi ta shiga rawa har tana karkatsewa"
Salati Malama
arama ta soma yi tana tattafa hannunta.
Hannunta
aya fisa ha
arta tace.
"Allah mai iko da abun ikonshi.
Ke yanzu Maman Fatima abinda kika za
ama kanki kenan, ke ko wannan bita da
ulli har ina?
"
Babangida yana zaune jikinshi na rawa.
Ranar da muka zo gidannan da Maigogul da Ci cib ne ka
ai naga Babangida a cikin irin wannan ka
uwar sai kuma yau da Jannaty ta taro mach.
Idanunshi sukai jawur sai kallon tsana yake yi ma
ar Shuwa"
"Abinda zan soma dashi babba guda
ayane kafin sauran bayanan su biyo baya.
Aisha kece kika rubuta wannan sa
on lambar data tura sa
on lambarki ce?
"
Shiru babu amsa sai rawar murya.
"Ba dake ake magana ba ko saina tattakaki a nan wajen tukunna....?
"
Babangida yayi magana da murya mai amon ma
aukakin
acin rai da tsawa_ tsawa."
"Kash_ sha kada ka sake magana sai anzo ga
ar da zaka amsa naka tambayoyin.
Ke Aisha kada ki bari in maimaita tambayata bana wasa da yarana ma bare surukata"
"Nina rubuta?
"
Ta fa
a tana matsar hawaye tasan Baba malam ba mutum bane mai wasa shi yasa ta amsa.
Kuma dolenta ta amsa dan ruwa ya
arema
an kadane.
"To shi mijin da ba naki ba a ina kika samu lambarshi, da har kika zauna kika jero mishi wannan maganganun dan ki tozarta Sabuwa?
"
ur yayi mata
Kunji tuhumar data tashi kaina.
Wato Baba malam dattijone sosai wallahi madallah da uba nagartacce kuma tsayayye, mai kaifin basira.
Anan tsiyar take gashi dole ta fa
a tunda tana son aurenta.
"Mamanmu ce ta kar
o mun a wajen Hauwa kishiyar Babarsu Sabuwa"
Dam naji gabana ya fa
i Hauwa kenan ita da Rakiya kowanne ya kafe akan halayyarshi dai sun
i sauka.
Tun muna yara Hauwa ke haddasa husuma a gidannan.
Damma bamu ta
a daka ta tata ba sai Layuza da take biye mata.
"To shikenan ta zo da sau
i ai ke kinsan mahaifin mardiyyan ko?
Sai ki fa
ama kotu in akaje kotu zata bincikoshi saita bashi
iyarshi inace shi ka
ai kike so ko?
Sai mijin Sabuwa yace ya rabu da'ita ko ba shikenan burinki ba dai?
Kin rabata da gidanta bai isheki ba.
Sabida a sanadin shashancin shi mijinki daya Auroki yake ganin hukunci zaima Sabuwa sai kika zame mishi hukuncin shi akab_ karan kankin kanshi.
Shi mugu baya cika mugu sai yayi ma kanshi mugunta.
Kai kuma ai kaga irin abinda ka jama haularka ko.
Tun farko da baka tsangwamar yaranka ita wannan bata isa kawo wannan maganar ba ko da kuwa hakanne.
Baka tsara gidanka ta yadda matanka zasu ji shakkar ka ba, duba da yadda aka ha
u aka gina zaman babu mutunci sam a sabgar ga rashin gaskiya zuchiyoyi fal abubuwa marasa da
Kuma har gobe ina fa
an Kafi Sabuwa laifi a matsayinka na
an malamai ita
ar kawali a wancan lokacin.
Sannan tambayar da nake maka.
Kai
in a haka matanka suke sakaka ka bu
e musu
ofa suyi duk yadda zasu yi, haka sharia ta tsara, ko shariar gidanka ce ta tsara haka?"
Murya a dashe sosai yace.
"Wallahi Malam sha'anin Aisha lamarin taurin kanta yana da yawa.
Kuma ban barta sasakai ba, ina yawan binciken wayoyinsu musamman itan.
Babu abinda na ta
a gani sai dai akan
awaye yadda take mutuntasu yawanci abinda ke bamu sa
ani kenan.
Amman in sha Allah zan sake lura.
Su Mardiyya kuma....
"
Hannu Baba Malam ya
aga da sigar dakatarwa, dole
anwar na
i kuwa ya ha
iye maganar daya jawo.
"To ga Zaidu ya Aure Sabuwa dai, tare da sani ha
anin rayuwarta ya kuma kar
eta tare da danginta kab.
Maigogul daka raina shi a idanunshi Dattijone mai cikar kamala da natija.
Zaidu bazan ta
a cewa kada ku maka su kotu ba.
Amman in kun fahimci juna ta kawo uban yarinyar anan ma shikenan.
Ke da aminiyarki ace kina bibiyar rayuwarta da irin wannan sharrin, kina mata hassada Allah na
aga darajarta.
Yaranta sun kasance fitila mai hasken haska ahalin da zaku tara.
Ina fatan addinin Musulunci yayi fahari dasu musamman ita mardiyya da kike tunanin bata da gata.
Ana Aurenta da Sauban zata koma tsangayar madina da karatunta ta tafi tare da mijinta zan
auki nauyin komanta har digirgir sai ta ha
o kafinma ki sake ganinta.
Kuma da ba dan babu kyau umarni da saki ba da yanzu zan umarci Babangida ya sauwa
a miki.
Amman bazan yi haka ba sabida nima na haifa kuma burina su mutu a
akunan mazajensu.
Amman akan Sabuwa tunda na iya Rabuwa da Babba to Babangida zai iya rabuwa dake, kije ki saurari hukuncin da zai biyo bayan wannan abun da kika aikata dan ba
yaleki zan yi ba"
Ajjiyar zuchiya na sauke tare da share hawayen farin ciki.
Zuchiyar da bata
ullaci kowa ba Allah shi ke taimakonta.
ar shuwa ta muzanta gaya ta kuma tsorata sosai
Haka taita kuka tana ri
e zanina akan mu yafe mata yarinya tabbas ta Babangida ce sharrinta ne kawai.
Babangida kuwa tunda ya sauke kanshi bai sake samun zarafin
agowa ba.
"Shikenan albarkacin Baba Malam mun janye sai dai dole zamu je ofishin
an Sanda ayi a rubuce duk abinda ya sake biyowa baya makamancin wannan to tabbas sai anyi sharia har zuwa kotun Allah ya isa.
Sannan Baba Malam dan Allah ka yafe mata ka barta a
akinta kada yaronnan ya sallameta gara su zauna su gyara junansu"
Mugun kallo Babangida yayo ma Omri wallahi sai da na kusan dariya ma.
Alhaji ya jima yana ro
on Malam kun san shi da kafiya da
yar ya janye hukuncin da yace zai yi matan.
Dole
ar shuwa ta amince muka je tare harda Baba Malam aka saka hannu aka kashe kes
in ruf.
Dama tun muna hanya ya riga yayi waya da abokinshi babba a
an doka.
Daga nan ofishin
an doka muka kama hanyarmu sai Dutse, a hanya dai mukai azahar la'asar a garin kano tayi mana.
Bamu shigo gida ba saida muka biya muka ci abinci ya kaini sito
in Hajiya Balaraba na siyo zanin gado da senta kafet na uwar
aki, dana falo kana ya zo ya saukeni a gida ya wuce wajen Hajiya.
Gidan
orayi na koma sai gobe zan koma wancan gidan.
Na dai bashi sallahun ya tawo mun da gas kuka na da silinda haka.
In ya dawo mayo cefanen kayan abinci dan wallahi kayan abincin
arayina sun haramta a gareni da ragowar kab abinda ke cikin
arayin nawa su Adama zasu tafi da kaya rigi _rigi kuwa.
Nasan dai zaiyi wuya ama gas kuka asiri da tukunya baya ga su ban yadda da komai ba.
Ga babbar sar
ar gwal
ina tana gidan Allah ya soni azurfar wajen Goggo tana cikin han bagi na
ayan gwal
in na wuyana.
Maigogul na kira a waya ban rufe mishi komai ba kamar yadda kuka sani.
"Kinyi kyan kai.
Nima dani za'aje
iban wannan kaya Sabuwa tun a cikin gidan za'a watsa musu fitsari kafin a ta
a.
Na ha
o miki itatuwa da zaki daddafa ki dinga shansu tsarine da izinin Allah babu fa shirka ko ka
an a lamarin.
Kinsan dai ba'a fa
ama Bararo magani ba ko?
Shi kanshi gas kuka ki tottofeshi da adda'a kafin kiyi amfani dashi.
Babu komai.
Ita kuwa Hauwa akan wannan Abun kinji na rantse saina saketa ta
ani zafin zawarci, ina na dena barinsu Kayi nayi ka
aima ta isheta Allah.
Ita kuwa Shuwa taje dan kanta ruwa cikin cokalima ya ishi mai hankali.
Abinda nake sonki dashi shine kinga tunda kin matsa gefe to sai fa dagewarki tafi ta baya Lolo.
Sabida kafin mijinki ya dawo gidanki tsab za'a iya wanko mishi kai yama fitittike yace bai sanki ba, koma yace ya sakeki bafa komai bane.
Bacci bai gammu ba Lolo dole mu dage muita fa
ama Allah muci gaba da tuba a bisa laifukanmu na baya.
Hajiya Balaraba gobe da safe zata tawo ita da ma'aikata ai miki sabon jere ni zan biya ku
in Lolo in sha Allah."
Mun da
e muna waya kafin mukai sallama.
Sai na shiga aikace_aikacen gida kuma.
Alhaji Zaidu bashi ya shigo ba sai bayan isha ya tawo mana da gashasshiyar kaza, sai kayan shayi da biredi da ruwan gora da lemun gora.
Kazar muka ci muka baje mukaita hirarmu, kana muka soma karatu da koyon ba
i sabida yace so yake in fahimci karatu ta yadda bazan sha wuya ba.
Hanya mafi da
i itace in iya ba
Bayan mun gama karatu kuma muka shiga raya dare muka wayi gari cikin farin ciki.
Kuma banji wannan irin abunda na ji jiya ba da daddare na sha rubutuna na shafe jikina dashi, kuma sai dana tsarkake jikina na kwanta ina daga kwance inata ambaton Allah har bacci yayi gaba dani.
Wannan kenan.
Gaga_gaga da safe muka wuce sabon gidana gas kukan ma ko sakko dashi ba'ayi ba.
Ruwan shayi na dafa mana a butar shayi na wuta dake Kitchen
in.