Sashe 26
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole haka da yara suka zo kar
an cefane ya
ebi kayan
arafai shima ya kai aka auna aka bashi ku
in.
Da ku
in yayi musu cefanen iyakar abinci rana yace zai taho dana daren.
Yana wajen har magriba yana tubkewa da warwarewa dole dai haka ya rufe wajen ya nufi gida.
A hanya suka ha
u da Mustapha
afarshi duk
ura.
Tafawa suka yi.
"Babangida kacigari Babangida makeljacsin"
Dariya suka yi Babangida yace.
"Kai dai baka da girma saina jiki wallahi"
"To ya za'ayi ya rayuwa Babangida?
"
"Mustapha yanzu haka daka ganni ban basu abinda zasu girka ba ni suke jira ni kuma ban samo ba"
Mustapha ya zura hannu a ajjihu yace.
"Dubu biyu ce dani da'ita nake saka ran zasu siyo gasara da sikari a dama da safe a siyo
osai ko bibbiyune aci a tashi.
Bari mu raba sai mu
arasa gida akwai taliya sai in baka ko leda biyu ce"
Ajjiyar zuchiya Babangida yayi, yasa hannu da godiya ya amshi ku
in.
Suka je ya bashi taliyarnan leda biyu.
Saida suka yi magriba kana ya nufi gidan.
Yana shiga ya tadda kowa a tsakar gidan suna ta cin shinkafa da miya harda kaza ga lemun kwalba anata tsiyayama yara wutar nefa ta haska tsakar gidan tanwar.
Da sauri Maman Fati ta shinfi
a tabarma a gefen Kitchen har an saka labule.
Ledar hannunshi ta kar
a ta shiga ciki sai gata da kofi ta
alle shiwebs ta tsiyaya ta mi
a mishi.
"Sanyaya ma
oshin bari a kawo abinci"
"Baba sunnu da zuwa"
Yara suka soma mishi yana amsawa.
Saida ta zuba mishi abincin miyar sai
amshi ga kaza manyan yanka
irji da cinta, ga latas caku
e da kabeji ta zubo a kwano daban.
"Daga ina wannan abincin ina aka samu ku
i, ni dai nasan na fita ban bar komai ba?
"
"Tabbas baka bar komai ba dan hatta abincin ranan mun dai shasshafa da babu akace gara babu da
i.
Mardiyyace da bayan la'asar mijinta ya kawota duba su Aminu da jin ba'asin wai tafiya zuwa Kano da zasu yi.
Ita ta kawo abincinnan a dafe harda lemun kwalba rabin kiret wallahi ta kuma bamu dubu bibbiyu"
Shiru kamar ruwa ya cinyeshi sai hankalinshi ya tashi ya shiga wani irin yanayi da farin ciki ha
e da damuwa.
Tunaninshi ya koma mishi shekarun baya sanda Sabuwa ke dafa abinci duk sanda zata je gida takai sabida tasan basu dashi.
Ashe kenan haka take yaye ma Ahalinta damuwa a zauna aci ana farin ciki shi yasa duk gori bata ta
a denawa ba kenan?
Gashi yau Mardiyya ta
ana mishi irin farin cikin da Maigogul da Rakiya suke shiga harma da su Uzairu zuchiyata.
Ya jima yana fassara wasu yanayi na baya kana ya ja numfashi ya sauke yace.
"Allah yayi mata albarka.
Harta iya yo girki mai yawa ta kawo da har ya ishi gidannan?
"
ar Shuwa tayi mishi nuni da kular data ciko ta tawo dashi a
alla abincin ciki zaiyi mudu biyu.
Shigen kular da Sabuwa ke cikawa takai gida a duk sanda zata je.
Ashe kaima iyaye dafaffen abinci yana da da
i da sau
ewa musamman in ansan basu da hali sosai.
Ashe yana daga cikin tausayawa da nuna kulawa ga ahali.
Ashe yana daga cikin nuna
an uwantaka?
Ajjiyar zuchiya ya sauke yayi murmushi.
Damma Allah ya so shi bai ta
a hanawa ba sai dai gorin masifa tabbas
ila daya ta
a hanawa ta hanu kuma ba lallai Mardiyya ta iya kawowa ba.
Amman dake wannan na daga cikin tarbiyyar da Sabuwa tayi musu kuma tasan basu da hali yanzu shi yasa tayo wannan abincin ta kawo.
Madallah da Sabuwa mai sabon aiki.
Kiran sallah aka soma dole ya dubi su A
a'u yace su taso su tafi masallaci.
"Abincin ki kai mun
akina acan zanci.
"
Ya mi
e suka je sallah.
A hanyar dawowarsu yake sanar musu ya amince suje Kano goben tare da Mardiyya.
Suna dawowa kowanne ya shiga neman wajen kwanciya shi kuma ya shiga
akinshi.
An share an wanke an saka labule a taga da
ofar shigowa, ga katifar yara nan
arama sai tabarma babba da aka baibaye
akin da'ita.
Abincinnan yana ci yana farin ciki har ya gama ya kora da shiwebs tare da yin hamdala.
Washegari ragowar abincin aka
umama sai aka siyo biredi aka ha
a dashi da ruwan bunu.
Duk da haka miyar tayi ragowa dayawa
ar shuwa ta dam
ama Sumayya tunda ta fita a girki ita zata yi na rana.
Sai ga Mardiyya da safe sun zo
aukar su Aminu sai shiri suke yi dama duk sun yi ma wanka.
Da safenma bata barsu haka ba ta ri
o musu masa mai
uli cikin roba mai hannu babba ga
uli.
Babangida kuma ta kawo mishi cincin mai yawa da dambun nama.
Tare da Sauban suka shiga har
akin Babangida suka gaisheshi ta ajjiye mishi wannan kwano.
"Jiya na dawo na tadda abinci akace ku kuka kawo.
Sauban anfa gode Allah yayi albarka ya baku zaman lafiya."
Da ameen suka amsa
ar shuwa ta ciko kwano da masa ba
e da
uli ta kawo ma Babangida tunda shi dama bai kai ga karyawan ba.
Yaita ma su Sauban godiya.
Da zasu tafi Sauban ya
akko dubu biyar ya bashi.
Mardiyya ta bashi dubu biyu.
Har bakin mota ya rakasu bai baro wajen ba saida motarsu ta
ule.
ar tukunya mai fidda farin tuwo.
Allah mai fidda rayayye cikin matacce."
Ciki ya koma ya zuba musu cincin da dambun nama yace su rarraba.
akko dubu uku yaba Sumayya tunda iyaka abincin dare zata yi akwai miyar sutu ma tumaturi da
an bushasshen kifi ka
ai za'a watsa a
ara mata afki sai ayi ko da wake da shinkafane, ko shinkafa da taliya tunda suna da'ita.
Kulle
akinshi yayi ya musu sallama ya tafi.
Su mardiyya suna tafe anata hira har suka iso Kano cikin Aminci.
Sabuwa na tsaye a Kitchen taga shigowar motarsu Harabar gidan.
Mrs BUKHARI
Aimun ha
uri kwana biyunnan ina da uzirine shi yasa kuke ganinshi babu yawa.
Afwan masoya.
[10/31, 11:22 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
13
Kunyi ready ku koyi skill
in da ke kawo ku
Idan kuna son ku iya yin voice over kamar masu tallace-tallace,
ko ku iya video editing kamar professionals
to wannan class
in naku ne!
Za ku koyi:
Voice Over (recording, editing, delivery)
Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)
Practical + Real Project Training
Location: [TELEGRAM ]
Payment:
9163354359
Sa'adatu Adamu
Opay
Send receipt via
Contact: [07044292865]
Registration ongoing
Limited space available!
Kada ka tsaya jiran lokaci
ka shiga yanzu
TASKAR BADI'T
WANNAN SHINE JADAWALIN SHIRYE SHIRYENMU DA WANNAN TASKAR TAKE GABATARWA YAYIN DA BA'A LITTAFI DOMIN
ARUWARMU BAKI
AYA MU GUDU TARE MU TSIRA TARE.
MASU SON KASANCEWA TARE DA MRS BUKHARI GAREKU GA LINK NAN DUK MAISON KASANCEWA MEMBER SAI YA SHIGA A DAMA DASHI IN SHA ALLAH.
ANA
ARUWA MUNA FA
AKARWA DOMIN AN
A MALAMAI DATTIJAI WA
ANDA SUKA SAN DARAJAR MUTANE SUKA SAN ME SUKE YI.
DUK DA ZAMU SABUNTA SHIRYE_SHIRYEN NAMU IN SHA ALLAH
KU KASANCE TARE DANI A KULLUM
RANAR MONDAY
8:00 PM A GAMA 9:30PM
Shirin
""""TARBIYYAR YARANMU"""
MASU GABATARWA
( MAMAN KHAIRY)
(ANTY BADI'AT)
(KHADIJA MAI DOKI)
(ANTY ZEE)
RANAR TALATA
8:00AP A GAMA 9:30PM
shirin
""""AMFANIN TSABTA GA MACE"""
MASU GABATARWA
(MRS BASH)
(MRS BUKHARI)
(MAMAN KHAIRY)
RANAR LARABA
4:00PM A GAMA 6:00PM
Shirin
"""TAURARUWAR MAKO""""
SHIRIN DA ZAI DINGA ZA
ULO MANA MATA DOMIN SU BAMU TARIHIN GWAGWARMAYARSU A GIDAN AURE.
MASU GABATARWA
(HAJARA ALIYU)
(OUM INTEESAR)
(MAMAN SAFWAN)
RANAR ALHAMIS
8:00PM A GAMA 9:300
Shirin
"""MATSALOLIN MATA DA WARAKA""""
SHIRIN DA ZAI DINGA
AUKO MAUDU'I YANA TATTAUNAWA AKAI.
MUSAMMAN MATSALOLIN DA SUKA ADDABI MATA.
SANNAN ZA A DINGA KARANTA TAKADDUN MASU TURO MATSALA, DA BASU SHAWARI ME KYAU""""
MASU GABATARWA
(Ummu Inteesar)
(Mum khairy)
(MRS BUKHARI)
RANAR JUMA'A
12: 00PM A GAMA 2:00PM
Shirin
""""ADO DA KWALLIYA"""
MASU GABATARWA
(KKhadija maidoki)
(Mrs BUKHARI)
RANAKUN ASABAR DA LAHADI KUMA RANAKUN HUTU IN SHA ALLAH.
DOMIN KULAWA DA ME GUDA DA YARAN GIDA BAKI
AYA.
SABUWA:
Murmushi nayi lafiyayye.
Saina tsaya kawai ina kallonsu suna sauke kayansu daga mota sai dariya suke ci ko me suke tattaunawa oho.
A fili nace.
Ohh ni Sabuwa
ar daba, mai biye_biyen club, da biye_biyen maza yau ni Allah ya azurta da wa
annan yara na albarka harda jika?
"
Daga daf dani naji Omri yace.
"Inason ganinki a cikin yanayin daba kina ciccije baki, kuma wai kin iya sara?
"
Illahirin kunya saita lullu
eni na juyo na
ameshi bana so mu ha
a idanu.
"Zaki sani inna kama bakinnan naki mai da
i da yake kiramun mata
ar daba.
Kuma in ha
uri kike so nayi tabbas yau sai kin mun rawar culub na gani in ba haka ba himmm."
Dariya nayi ina
arin zamewa yana
ara ha
ani da jikinshi.
"Ina sonki sosai Wazirat ina son komai tattare dake.
Kuma wallahi inason Baba Alhaji burgeni yake yi
an wanka ba.
Shiga raine dashi sosai shi yasa fa Mama take kishin shi da yawa ni bana ganin baikenta"
Dariya muka saka nace.
Kayi nayi jarabar duniya"
Kafin in rufe bakina ya buge mun tare da tureni a jikinshi da gaske ranshi ya
aci.
"Na lura bakya ji wazirat akan cewa Maigogul da kayi nayi wallahi zamu samu mugun matsala dake meye haka?
"
Fuu ya fita ni banma ta
a ganin
acin ranshi haka ba sai duk na damu sukuku na fito falo na tadda mai aiki na shigar musu da jakunkunansu ciki.
Duk sai suka nufoni suna kiran sunana.
Dukkansu na ha
a na rungume sai ga hawaye sharshar sai muka fashe da kuka.
Sauban na gefe.
Omri ne yazo ya
aresu amman A
a'una yana ri
e da wuyana.
"To ayi ha
uri kukan murnane haka A
a'un Ummi ayi ha
uri kaga
annenka Malama da Hajara zasu yi maka dariya."
Murmushi yayi tare da sakina.
Har
asa suka tsugunna suka gaisheshi ya amsa cike da kulawa.
"Ya kuka baro Baban naku da matan Baban naku?"
Aminu ne yace.