← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 28

Sashe 5

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin ki bar Jidda ma zamu zagaya ni da ita akwai gidajen Hausawa mazauna nan Jidda duk zamu zaga"
Kallona yayi
asa _
asa yace.

"To ke kinji baki ci ta zama ba"
Murmushi kawai nayi.

Bamu muka bar gidansu Maman Yasmin ba sai wajajen goman dare.

Koda mukai wanka muka raya daren, ai saina tashi wajajen
arfe ukun dare na tadda Alhaji akan sallaya yanata tulawa.

Alwala na
auro na fito.

"Al sa'ada sallah zaki yi?

"
Sallah zanyi masta in mana adda'a Allah ya bamu rabo mai albarka da amfani "
Murmushi yayi ya shafi fuskata.

"Ni ya kamata inja sallar nan"
Ai kuwa shi yaja mukai ra'aka goma sai mukai wutiri.

Dana saka goshina a
asa nake kai
aran Hajiya wajen Allah.

Bayan mun idar ma na jima inata adda'a.

Kafin na haye gado masta ya biyoni.

"Ya kamata mu nemi Jidda yanzu ai ko"
arin guduwa nayi ya danneni da
irjinshi, dole na bayar da kai, amarci sosai mukaita yi Alhaji ya samu dama sai murzata yake yi kamar tunkuza.

Washegari muka sake komawa asibiti jikin dai da sau
i.

Alhaji na ro
a muka je umara.

Naita
awafi inata ro
on Allah ya bani nasara adda'a yi nake yi babu
autawa, na tsorata na tsinke, na razana da lamarin Hajiya.

Hajiya kuwa ko munje asibiti sai tai ta nuna ta damu dani taita jana da hira tana mun godiya.

Harda Ha
uri take bani akan ciwo ya hanani Amarci.

Cikin kwana biyar ta warke ras taita ro
on sai dai a koma najeriya ita tagaji mu koma kawai.

Ni kuma naita
arfafa Alhaji akan a barta ta gama, warkewa tas ni wallahi har bana son mu koma gida, sai in dinga jin wani irin muguwar fa
uwan gaba da zaran ma ance za'a koma gida.

Mrs BUKHARI
Ayi ha
uri sai jibi Juma'a kuma kunsan jikinne babu da
i dauriyace kawai nagode.

Son so
[10/16, 11:26 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
3
BABANGIDA:.
angaran gidan Babangida abubbuwane suke ta cukumur
ewa babu dai sau
i sai wanda ba'a rasaba.

Ita dai Hamida ta kama sana'a ka'in da na'in duk wani gulma da cece kuce in anayi babu ita a ciki.

To inama taga lokaci ita da kullum a cikin dafa zo
o da tace kunun aya dana za
i take, da kwa
a fulawa.

Babangida kuma harkar baban bola ta bu
e mishi sosai harma Allah ya ha
ashi da uban gida
an China wanda ya jawoshi sosai jikinshi
arfi da yaji saida ya mayar dashi kamfaninshi na siyen
arafuna.

Kuma yana da biranch a Lagos inta kama harda Babangida ake shiga Lagos
in domin ya tabbatar kayan sun isa lafiya an Auna an samu komai daidai kamar yadda aka
auro.

Inda yake siyen kayan Baban bola kuma saiya jawo Aminu harma da A
a'u ya saka a kan harkar tare da babban yaron da suke aiki tare.
yar Baba malam ya amince da hakan har saida manya suka tawo daga Ringim suka shiga al'amarin kana Baba malam ya amince ma Aminun tare da shara
in Aminu daya soma Jami'a zai bar aikin.

Domin gudun kada abin yayi mishi yawa ga koyarwa' ga jagorancin littattafai a makaranta, ga karatu ga sana'ar baban bola.
angaren
ar Shuwa ta fake sosai akan kasuwanci ta samu dama ire iren damammakin da matan da suke bin mazan banza da Aurensu suke samu.

Su fake da sana'a domin su kawar da hankula a kansu.

Ta kuwa ci galaba akan Babangida musamman yanzu da bai fiye zama ba sai take cin karenta babu babbaka.

Har Bamaina take zuwa ta wuni cur a wajen Sameerah.

Zarah kuwa itama tana zuwa daga Abuja ta kama hotel
ar Shuwa taita sunturin zuwa ba tare da sanin Babangida ba.

Abokan zamanta suna ganinta amman babu wacce ta damu da'ita kowacce harkar gabanta take yi.

Suna dai ganin yadda
ar shuwa ke tsoma biyar ta wanke goma, ga yawan cin da
i da bala'in tara mata a
aki a wuni ana shewa da sunan sana'a sai in itace da girki sai dab Magrib zata soma kacaniyar gyaran waje da
aura girki, dake bata rabo da miyar sutu sha
e da namomi da kifi kala kala aciki, miyar tuwonma bata fiye rasawaba dan ta sai shin
imemen frich itama ta zuba su cola cola da su 7up harda su mondin dew na Iyabo Allah sarki iyabo ta Hamma tsuntsun soyayya aminiya a wajen uwani ta Balbalin.

Tana ta tara kayan jirajirai masu tsada, ko gwanjon data siya masu tsadane taba
awarta ta wanke mata ta goge mata a gidanta.

Kayan fitar suna kuwa babu wanda bata
inka ta adana a cikin adaka ba.
an ku
in da Babangida yake basu na kayan haihuwa tana dai kar
ane tayi godiya ba dan zasu amfaneta ba.

Ta tara ku
in masu kauri a account
inta sanadin Zarah dan Zarah ku
inta take kashewa sosai akan
ar Shuwa.

Kamar dai kullum tana zaune a Kitchen
inta tana kwashe tuwon shinkafa da miyar agushi data yi taji bushasshen kifi da kayan cikin Saniya.

Ga lemunta na gwaiba tayi ta zuba komai a kula taje ta jera a daining
aki sai
amshi yake yi, su Fati kuma suna zaune ta sakar musu kallon katun suna tayi babu
autawa.

Kulle
ofarta tayi kirib dan yana daga cikin sabon salon data
ullo dashi na kulle
ofa ko da yaushe a cewarta bata son
ura.

Tana zaune akan sallaya idar da sallar nata kenan saita gasa tagumi ta rasa ta ina zata bi diddigin sanin halin da Sabuwa take ciki su gashi yaran basa gidan, ita ba zuwa gidan Baba Malam take yi ba bare ta doki cikin yaran taji wani
arin haske.

Wata zuchiyar tace.

"To amman ai gidan iyayen mijin sanannen gidane me zai hana kije Ranon kai tsaye kawai?

Wata zuchiyar tace.

" Lambar kishiyarta ko lambar mijinta zaki nema kota halin
ane"
Murmushi tayi tare da gya
a kai daidai Babangida ya turo
ofa da sallama ya shigo yana sauke ajjiyar zuchiya.

Da gani a gajiye yake tulus.

Da sauri ta mi
e ta kar
i ledar tsarabar dake hannunshi, yara kuma suka shiga yi mishi sannu da dawowa.

Saida ya zauna kana yace.

"Ki
akko faranti ki kididdiba tsarabar ki kaima kowacce ta
auki nata dana yara.

Akwai kaza biyu ce bansan ya zakiyi rabon ba.

"
Baki ta ta
e ka
an tayi murmushi.

"To Jannaty angode"
ewa tayi ta fita, shi kuma ya bita da idanu yana tuno yaushe rabon da su raya sunna, indai a
akinta yake sai dai ya
au ha
uri.

Da yayi
orafi zata ce yanayin wannan cikin data samu ne yasa sunnah ta fice a kanta.

Ya zaiyi dole ya yadda da'ita akan hakanne.

Dawowa tayi ta yayyaga kajin ta kasafta ta cire musu nasu ita dashi da yara, lemo da ayaban ma duk ta raba ta fice ta soma da
akin Hala sai wani ta
e_ ta
en baki na iskanci take tata yi.

Har dai tazo
akin Sumy ita kam Sumy Amir ne ya le
o ya kar
a ya shige.

Hamida kuwa tana tsaye a gaban firiza tana ba yaro zo
o yazo siye
ar shuwa ta mi
o mata wannan tsaraba.

"Angode Allah dai ya
ara bu
Tana dawowa ta tarar Babangida ya haye Daining yana cin abinci.

Itama can ta nufa.

"Yau kaji yinwa kenan Jannaty?

"
"Ki bari kawai aikinmu baya bamu damar zama wani sa'in mantawa da kanka kake yi in ba sallah data zama dole ba.

To ya gidan ya jiki jikin?

"
Dariya tayi, shima ya
anyi murmushi yace.

"Gobe za'a koma asibitin ko?

"
"Uhm gobe ne, kuma dama inaso zan le
a gida na kwana biyu ban le
a ba Mama bata jin da
i jikinta
azu ta kirani take sanar mini"
"Assha Ubangiji Allah ya bata lafiya.

Zan
an baki wani abun ki kai mata.

Gobe zan wuce Lagos in Allah ya kaimu a
alla zan kwana biyar zuwa shida acan.

Sannan akwai yiyuwar wata na gaba zamu China da ogana akwai aiki daya taso a kamfanin
arafanshi na can"
Haka dai sukaita hira, har lokacin bacci yayi suka kwanta kai da
afa dan tunda
ar shuwa ta shiga wannan
ungiya take kwana kai da
afa da Babangida a gado.

Shi kuma sai yayi amfani da wannan damar a
akinta yafi raya dare wajen bautama Ubangiji ta hanyar tsaiwar dare, karatun Qur'ani.

Kullum Babangida a cikin yima yara matanshi Adda'a yake akan Allah ya karesu da karewarshi Allah kada yasa abinda yayi ma yaran wasu ayi mishi shima.

Washegari ya nufi Lagos
ar shuwa kuma ta nufi asibiti daga nan ta tafi gidansu acan ta wuni.

Mama tayi mata al
awarin da kanta zata je ta samu aminiyar Hauwa tayi mata kwatancen gidan Sabuwa, za kuma ta kar
o mata number mijin Sabuwan a soma ta waya in bai yiwu ba kuma sai tayi takakkiya.

Ai kuwa da farin ciki da annashuwa ta koma gida tana jiran Mama ta kawo mata kyakkyawan labari.
(Wato
an tsokacin da zanyi anan shine mata mu kula mu kula sosai da irin
awayen da zamu ri
e a matsayin abokai.

Duk da nasan wata
awar baka sanin muguwace ta
unshe muguntarta a zuchiyarta a zahiri kuma tana maka dariya in abun murna ya sameka ta nuna ta fiki ma murna, haka zalika inna ba
in cikinne shima ta nuna ta fiki damuwa dashi.

Mafita
aya shine mu dage muita adda'a muna fa
ama Allah cewar ya Allah ga
awayena a cikinsu in akwai wacce babu alkhairi a tarayyarmu Allah ka rabamu cikin sau
i.

Nima in akwai wacce shiga rayuwarta da zanyi bazai zame mata alkhairi ba Allah kada ka bani ikon shiga.

Allah ka kareni da dukkan abun
i, ka azurtani da dukkan alkhairai.

Wannan ya wadatar dake na ri
e wannan adda'ar ina ganin haskenta.

Wallahi ko
awace nayi Sabuwa saina nemi za
in Allah a kanta in da Alkhairi sai zuchiyata ta nutsu da'ita in kuwa babu alkhairi sai kuga nama kasa sakin jiki da'ita, ni dama Mijina da yarana sune duniyata gaskiya)
Gaga_gaga al'amuran gidan Babangida suka ci gaba da tafiya.

SABUWA:.
Chapter 5 · 0% Book details