← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 28

Sashe 11

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ya baki lafiya ummi kita Adda'a nima na tawo miki da littafin addu'o'i dana azkar na safe dana maraice.

Azkar in kika ri
eshi duk wani waraka yana cikinshi babu abinda zai cutar dake, koma zai cutar dake bazai yi tasiri ba.

Kuma ki dinga kwanciyarki da alwala ta hannun dama."
Murmushi nayi musu su duka wani farin ciki ya lullu
emun zuchiyata ko iya haka naci nasara a rayuwata ko yanzu na mutu na gode Allah.

Rahama tace.

"Muma duk ya bamu littafin wallahi tunda akwai na hausa a gefe zamu dinga yi in sha Allah.

Har Labbai yaba tazo tayi jiran duniya baku dawo ba shine mijinta da yamma yazo ya tafi da'ita.

Ta dai ce gobe da safe zata zo ku gaisa a gurguje.

In kuma baku ha
u ba Allah ya tsare hanya, ga man
uli ta kawo miki"
Allah sarki
an uwa abun wuya.

Ai kuwa naji da
in kyautar sosai.

"
Gaza ne ya shigo da jaririyarshi a hannunshi ya ajiye mun ita a cinyata.

"Ki eh saka mata albarka Rakiya kayi nayi kenan eh mana rabin raina kenan fa"
Murmushin
arfin hali nayi na dubi yarinyar nayi mishi barka ya kar
eta ya tafi.

Sadiyace ta shigo mun da Abinci tare da malama muka ci, na samu na
an watsa ruwa na dawo na tarar sunata shinfi
ar bacci har malama da A
a'u sun yi bacci.

"Aminu
auki A
a'u kuje
akinsu Magazin ku yi kwanciyarku sha
ayan dare fa.

Ke mardiyya da malama kuzo ku kwanta ta nan"
Cewar Adama kenan.

Suna kan gyaran shinfi
ar Maigogul ya turo Rakiya ta kirani.
ewa nayi na shiga
akin Rakiya na zauna a kafet Maigogul da Rakiya na bakin gado.

Nan Maigogul ya labartama Rakiya kab abinda ke faruwa.

Shiru tayi ta shiga tunani can sai tace.

"To menene matakin da kuka yanke.

Komawa gidan zata yi a haka taje taci gaba da ha
uri dai ko?

Nifa Maigogul kada fa Sabuwa tace zata kaso aurenta Allah ya dubeta ya rufa mata asirinta.

Ni wallahi taje kawai ta zauna a
akin mijinta ta dogara ga Allah.

Ai asiri
aryane wanne irin bigene baku yi ba da kai
in da'itan?

Yarinya ka rabu da'ita tayi zaman aure.

In ta hasalashi ya saketa ina zata shiga ta sani ne, ko kuwa gidan uban yaranta mai mata hu
u zata koma a matsayin
wara?

"
Murmushi kawai nayi domin nasan za'a rina wallahi.

Maigogul ya girgiza kanshi yace.

"Ana ga ya
i kina ga
ura.

Ni da kike ganina da lolo ta bar wannan auren na gwammaci komai nawa dana mallaka ya salwanta.

Ai ta shiga gidan kenan.

Amman Rakiya mafita za'a nema.

Ya raba musu gida kawai shine.

Kayayyakin sib
inta nace duk a rabe ma su Adama.

Amman ita zata san yadda zata lalla
a mijinta ya sake mata gidan tunda mu ba zamu nuna ko da wasa mun san halin da ake ciki ba
Tunda ita kanta lolon bata yi magana dashi akan komai ba.

Wannan mata tashi muguwar kiriminal ce wallahi.

Amman fa
arshenta ne yazo haka nake ji Rakiya".

"Nifa wannan lamarin bai kamata ace an
aukeshi da zafi ba.

In mijinta yazo ta bishi su tafi kada ta sake ta nuna mishi komai.

In kuwa tayi mai magana akan uwargidanshi kwa
arta tayi ruwa, ko ya soma zargin bata son uwargidanshine kunga wa gari ya waya ya tsinci talatarshi a laraba?

Kune tunda ko umara ai dakai akaje ba da Kayi nayi ba"
"Ke ya isheki haka Rakiya ai ke sai dai a barki wallahi, da kamar ba za'a sanar miki ba ma. lolo tashi kiyi tafiyarki abunki"
ewa nayi na fata zuchiyata kamar zata fashe.

Mun fi
ayan dare muna ta tattaunawa dasu Rahama kafin dai suka kwanta.

Ni kuma na
auro alwala na fito nai ta sallah ina kai kukana wajen rabbil izzati na bar komai a hannunshi yaimun mafita.

Saina wayi gari babu nauyin zuchiya.

Ina zaune a inda nai sallah ina karanta azkar a hankali dan wasu kalmomin wuyar fa
e suke yi mun.

Wasu ma sai dai in wucesu bazan rufeku ba.

Na jima sosai a kan sallayar na gama na yi adda'a sai da nayo wanka na shafe jikina da rubutu bayan na sha.

Rahama fa Sadiya tun safe ban ganta ba"
"Tana
akin madamcy tana ma Rakiya wanka Hauwa kuma na ma Madamcy"
To mardiyya malama kuzo muje mu dubo masu jego.

Hauwa ma bamu gaisa ba da su Raliya duka"
Fitowa muka yi zamu sauka Rakiya ta fito daga waje.

"Ina kuma zaku je kika taso yara a gaba lolo?

"
akin masu jego zamu je ne yanzu zan dawo"
Baki ta ta
e ta kira Marsiyya wai zata aikesu ni dai na tafi ni ka
ai.
akin na tarar da Hauwa da Rahama.

Hauwa na gasa ma yarinya cibi.

Rahama na ninkin kaya tana zubawa a wani babban kwali irin na firich
innan shine sib
insu.

Itama jaririya naga kayanta iyakar cikin basket
in jinjirayene kawai.

Sai katifa da layun Gaza zagaye da
akin fa.

Wayyo sai na
udurce a raina zan saima madamcy sib da gado naga Rakiya ma tana dasu.

"Lolo ashe kun dawo ni sai asuba naga Maigogul da yaron Hajiya Uzairu Zuchiyata.

Ince dai lafiya ko naga yaushe _yaushe kika tare da har kinzo gida?

Gashi naji ance su Mardiyya sun wuce da abu kamar magani nace ko an samu
aruwane?

"
Murmushi nayi kawai nace.

Lafiya lau sabida dai na dawo daga wata
asarne sai maigidan yake ganin dacewar inzo in ganku.

Yauma zai zo mu tafi"
"Ayyo Allah sarki munga tsaraba harda ta kayan abinci wallahi mungode.

Rannan ma ina zaune kayi nayi ta le
o ta bani dubu talatin tace inji mijinki kai nagode sosai"
Jaririyar ta mi
o mun na gaishe da madamsy da jiki.

Muka gaisa da Rita wacce shigowarta kenan itama tazo taya aiki.

Wajen Rakiya na koma mukai cinikin sib da gado wai sai dubu arba'in bafa wasu masu mugun kyau bane.

Haka na bata ku
in dani aka sakama Madamcy kayanta a sib Gaza da Magazin ne suka shigar da gado da sib
in.

"Angode eh Lolo kinga dana samu ku
i zan sai mata kafet dama na mata al
awarin dashi zan zo mata in anyi eh albashin farko.

Kinga shikenan
aki ya zama fes eh dashi.

Rakiya da goshinta eh take tafe wallahi.

Gata fara eh yarinyar sai dai ma rashin jin da
ina kamarta
aya da dattijo wallahi eh."
Dariya muka yi kawai wajajen goman safe Alhaji ya iso Dutse sai mamaki nake yi dan a lokacin ni ina Kitchen ina mishi abinci ne bai kuma fa
amun ya taso ba.

Da asuba dai ya tasheni a bacci, daya dawo masallaci ma ya kirani mun
an zanta duk da bana cikin hayyacina sam wallahi tunani ya cika mun kaina sosai.

Sadiya ce ta kar
a mun girkin ni kuma na fa
a wanka a lokacin fa ina jin muryar Alhaji Maigogul ya tareshi.

A gurguje nayo wankan na fito hoda da kwalli kawai na murza a fuskata nabi jikina da manyan humrorin Mrs BUKHARI wanda in kana amfani dasu wallahi kafi
arfin duk wani turare duk tsadarshi.

Su mardiyya suna wajenshi ina jiyosu suna mishi karatu.

Nayi shiru a tsaye na kasa fitowa ina tunanin ni kuwa yaya zanyi ace ban koma gida
aya da Hajiya ba, kuma bana gidanmu?.

Maigogul ne ya shigo ya kira sunana a hankali.

"Lolo jiya banyi bacci ba harda mugayen mafarkai doshin asuba da baccin na
an samu nayi.

In kin rasa hanyar da zaki sanarma Alhaji Zaidu ya sake miki gida, ko kuma kin fa
a bai amince ba.

Ba zaki bishi ba sai dai in tafi dake gidana"
Rakiya da bamu san ta shigo ba tace.

"Ai wallahi baka isaba saita koma
akinta.

Duk yaran gasu a gabanmu yaushe tayi Auren?

Adama ma da take malam madori ta zauna, labbai da take Auren
an daudu ta zauna sai lolo ce ba zata zauna a gidan mijinta da kishiya ba?

Wai me kuke nufi ne."
Rahama ce ta shigo da sauri tace.

"Rakiya ai zai iya jiyoki ba dan yara na mishi karatu ba.

Mu a gidannan ba'a abun sirri.

Ga Hauwa ta dage sai taji meke faruwa sai gulma da tambayoyi take yi ta mayar damu kamar bamu san abinda muke yi ba.

Ke kuma kije ki sameshi koma menene abinda zai yiwu shi za'ayi ba zaki saka rayuwarki cikin ha
ariba'
Sum sum sum na fita ina jiyo rikici sosai daya
alle a tsakanin Rakiya da Maigogul.

Ina shiga falon muka ha
a idanu da Masta.

Zamanshi ya gyara da kyau ya zuba mun idanu har yana
ancesu.

Ina isowa daf dashi naji yayi wata ajjiyar zuchiyar da daga ji ita tayi kanta da kanta.

An gaisheku Aminu.

To ku tafi kuje ku shirya ku tafi ko?

"
"Baba ne zai zo ya
aukemu inji Malam.

Ummi kima Abba godiya kinga abinda ya bamu"
Cewar mardiyya.

Da take nuno mun leda sha
e da su biskit da alawa ga ku
i da kauri.

To shikenan kuje ciki wajen Rahama"
Da idanu muka bisu har suka
ace kana muka kalli juna muka sakarma juna murmushi mai rai da motsi.

"Wazirat daga zuwa gida sai kawai a juya mini baya uhm haka akeyi ne.

Kinsan irin kewar dana shiga kuwa?

Hatta Hajiya tayi kewar motsinki a gidan uhm
Mrs BUKHARI
Hmmmm to mu tara gobe
[10/22, 10:33 AM] BADA'AT IBRAHIM: TASKAR BADI'T
WANNAN SHINE JADAWALIN SHIRYE SHIRYENMU DA WANNAN TASKAR TAKE GABATARWA YAYIN DA BA'A LITTAFI DOMIN
ARUWARMU BAKI
AYA MU GUDU TARE MU TSIRA TARE.

MASU SON KASANCEWA TARE DA MRS BUKHARI GAREKU GA LINK NAN DUK MAISON KASANCEWA MEMBER SAI YA SHIGA A DAMA DASHI IN SHA ALLAH.

ANA
ARUWA MUNA FA
AKARWA DOMIN AN
A MALAMAI DATTIJAI WA
ANDA SUKA SAN DARAJAR MUTANE SUKA SAN ME SUKE YI.
Chapter 11 · 0% Book details