← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 28

Sashe 15

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wai ina kika shiga na neme ki na rasa a gidannan?

"
Wallahi ina wajen Goggo muna ta hirarmu sai yanzu na dawo"
Anty Khadija tace.

"To ki shigo mana Hajiya sabida sauro"
"A_a ba shigowa zanyi ba ina
akin Huwaila in kin gama ki same ni acan"
Ta saki labule ta wuce da idanu Anty khadija ta bita sai cewa tayi
"Allah ya kyauta."
Ni dai naci dambu nayi
at na kora da kunun za
Anty khadija ga nera ta dubu hamsin a bani magunguna naji da
in wa
anda kika bani sosai.

"
"Ai zaki ji da
insu.

Akwai babban basket na amarya shi ya kamata ki siya dubu saba'inne amman ki
auka a hamsin
in.

To shikenan nagode sosai naga wasu tsumi ma da kika koya a group inaso inna samu lokacine sai in shiga kasuwa in harha
o kayan nazo in daddafa in adana."
"Bakya ra'ayin mai aiki kema kamar ni kenan?

Kinga surukan gidannan duk suna da masu aikinsu sai ni ka
ai.

Kayan ha
in magungunan ma ina siyarwa harda zuma da mazar
wailan ma.

Hajiya fa bata ta
a siyan magani a wajena ba.

Su da su Huwaila daga Senegal ake kawo musu magungunan matansu, suna kashe ku
i sosai kuma basu fi nawa kyau ba."
Dariya muka yi nace.

To a bani komai Anty Khadija gobe sai in daddafa abini.

Wallahi
ar aikince bana ra'ayi duniyarce abun tsoro wallahi sannan naga dan dai aikina ni ni ka
ai ace saina
auki mai aiki"
"Nima abinda nake gani kenan gaskiya.

Shi yin aikace_aikacen gida yana
ara lafiya sabida tamkar atisaye ne kake fa.

Sunfi so su jibge waje
aya suci sui ta
iba"
Mun jima muna hirarmu ni nama mance da wata Hajiya itama bata sake bibiyata ba, a
akin nayi sallar isha munata hirarmu har dai Alhaji ya le
o yace in fito.

Haka na fito muka wuce wajen Goggo nayi mata saida safe nace sai nazo mata wuni.

"Ai akwai meeting sati mai zuwa na bikin su Isma'il kusan su bakwai za'a Aurar gya zo ranar ko?

"
To shikenan Goggo nagode sosai Allah ya
ara lafiya."
Tare da Hajiya duk muka fito ta nufi motarta muma muka nufi tamu motar.

Mu muka soma yin gaba tana biye damu a baya.

"Wazirat can gida zamu soma zuwa zan
ebo kayan sawata sannan zamu yi magana da Hajiya tunda bata san ma mai ake ciki ba.

Goggo Amfana tace sai dai in kai ki cikin gidajena ki za
i wanda ranki yake so wannan na
orayin yayi ka
an.

Tayi na'am sosai da hakan ai ke baki da matsala.

Sannan yaushe kike tunanin mu nemi Baban Mardiyya akan batun matarshi ni ba'a waya nake so muyi magana ba ido da ido nake so muyi.

Kinsan
azu na tura mata amsa ta godiya data fa
amun wacece ke.

Hmm Wazirat sai ta sake jero wasu miyagun maganganun masu yawa a kanki.

Lallai wannan mata bata
aunarki sam gaskiya."
Bata
aunata na yadda.

Sanda muke zaune a
ashin miji
aya tayi sharafi sosai Omri, amman ni wallahi bata gabana sam.

Ci gabane sam bata so nayi tafi sha'awar ta ganni ina bara tana jefamun ku
i a kwano.

Duk sanda ka shirya sai mu je mu.

Amman zan fiso muje gaban mahaifinshi mu yi mishi bayani in yaso sai shi ya kirawo mana su.

"
Wasu hawayen ba
in ciki suka taru a guraben idanuna.

Bamu muka isa Kano ba sai wajajen goman dare.

Mun fito daga mota Hajiya tace.

"Baki fito da akwatin kayanki ba.

Ko Hauwa za'a kira ta shiga dashi ciki?

"
Bani nayi magana ba shi ya bata amsa da cewa.

"Ke dai rabu da batun akwati Hajiya ku zo mu shiga ciki"
Yayi gaba muka bishi a baya.

Sai adda'a nake yi babu
autawa kuma inajin tsigar kaina tana wani irin bu
ewa.

Wallahi ina tsallake
ofar falon gidan sai naji kamar na taka wani abu mai tudu haka.

Dana duba banga komai ba ko tsinke babu a wajen.

Adda'a na tsananta yi na sake
aura
ayar
afar tawa na shiga Hajiya ina kallonta tana murmushin muguntar ita
ila ta gama dani.

Tabbas asiri na taka babu ko kaffara.

Zama na nayi a babban falon gidan sai tayi sauri ta juyo ta dubeni.

"Ba zaki shiga daga ciki bane, ni bacci nake ji sosai bare in zauna muyi hirar zumunci"
jiya shige magana zamu yi.

Wazirat ki hau sama ki ha
amun abunda ya dace ina zuwa"
To shikenan Omri sai ka fito.

Hajiya sai da safe."
Na haye
afar bene su kuma suka shige ciki.

Kayanshi na ha
a mishi a akwati
arami.

Inason
iban zannuwan gado a
arayina Allah ya sani tsoro nake ji bansan me akayi mun a
aki ba.

Gashi can babu zanin gado ko
aya, zannuwan gadon Alhaji kuma ban yadda dasu ba dukka.

Ni dai ina zaune sha
aya, sha
aya da rabi sha
aya da arba'in na jiyo takun Alhaji Zaidu.

Ajjiyar zuchiya na sauke dana ga ya shigo da fara'a.

"Muje wazirat na tsaya rarrashin yayarkine kinsan tafi son a zauna gida
aya kar kiga na da
e muje ko Shalelen mijinta"
ewa nayi shi ke jan akwatin har muka sakko
asa Hajiya na tsaye yau babu wannan fara'ar ta gulma.

Idanunta ma naga sun gumbura kuma sunyi ja kamar kuka tayi fa.

"To Sabuwa Allah ya tsare ko sai nazo ganin waje"
To shikenan Hajiya da Alkhairi in nayi miki ba daidai ba ki yafe ni dan Allah"
Sai tayi wani murmushi mai fassarori tace.

"Allah ya yafemu baki
aya.

Sai yaushe za'a kwashe kayanki to?

"
To bazai wuce jibi ba in sha Allah zamu zo mu kwashe"
"To yanzu ba zaki shiga
akin ba kenan ko suturu ki
iba dasu zanin gado da abubuwan da ba'a rasaba?"
Murmushi nayi mata nace.

Bana bu
atar komai Hajiya nagode sosai "
Ina fa
an haka na saka kai na fita shi kuma na barshi a tsaye.

Bai jima ba ya biyoni muka dawo
orayi a falo muka kwana sakamakon rashin zanin gado.

Ranar mun gudanar da wani irin soyayya mai taushi da laushi sosai wannan dare yana daga cikin dararen da ba zamu mance shi ba.

Sai dai fa sai nake jin abu kamar yana shiga jikina wallahi haka nake ji.

Dana shiga ban
aki sai nake ganin kamar inuwar mutum a kaina.

Idanuna na runtse gabana nata fa
uwa fat fat fat a haka na gama wankan na fito.

Adda'a kuwa yi nake ban fasa ba.
ame Alhaji Zaidu nayi
am na cusa kaina a
irjinshi.

Wallahi Allah bacci ko
is banyi ba ya
i zuwa.

A hankali na zame jikina na mi
e na sha rubutuna na shafe jikina dashi na zauna inata adda'a sai can bacci yayi gaba dani na kwanta a jikin Alhaji da yake baccinshi hankali kwance.

Washegari muka wayi garinmu cikin farin ciki sai na jini garau dani.

Kafin ya dawo daga masallaci nayi wankana na shafe jikina da humrori ina zaune a falo ina jiran shigowarshi.

Ai kuwa yana yin sallama naje na
afe shi muka yi murmushi.

"Jiya
arfi da yaji kin samu kwanciyar
asa uhm?"
Tuba nake yi kaina bisa wuyana.

Yau zan tanadar mana duk abinda ya dace in sha Allah"
Hancina ya lakace yace.

"To naji.

Yanzu abinda yafi dacewa shine bari in shirya sai mu fita.

In zagaya dake gidajannan ki gansu sai mu nemi gidan cin abinci muci.

Daga nan kuma mu nufi Kano dan wannan lamarin bazan yi wasa dashi ba da zafi zafi ake dukan
arfe"
Zanyi magana ya
aura mun yatsanshi a le
ena dole nayi shiru.

Taimaka mishi nayi ya shirya muka rufe gidan muka fice ya zazzagaya dani gidajen na za
aya, daga nan muka shiga gidan cin abinci muka ci dankali da
wai da shayi kana muka
auki hanyar Kano.

Ina ji yana waya da Hajiya yana sanar mata tafiyace ta kamashi amman yau zai dawo inya dawo zai biyo ta gidanta.

Goma a cikin Dutse tayi mana sai gamu a gaban Baba Malam.

Yayi farin cikin ganin Alhaji Zaidu sosai.

Ashe ma Baba Malam yasan mahaifinshi tare suka yi karatu a tsangaya
aya.

Bayan an gama gaisawa muka gabatar mishi da abinda ya kawo mu.

Hankalin Baba Malam sai ya tashi ainun duk sai ya shiga damuwa.

"Kayi ha
uri Zaidu dan Allah.

Yanzu zansa ayi mun kiran shi Babangidan da matar tashi suzo su same mu.

Duk matakin da zaka
auka sai ka
auka akai ina zuwa"
Yana gama fa
ar haka ya mi
e ya fita waje.

Su Mardiyya ne suka fito zasu tafi makarantar boko.

Suna ganinmu suka shiga murna tare da zubewa a gabanmu suka kwashi gaisuwa.

"Za'a tafi karatu ba?

To Ubangiji Allah ya taimaka.

Bari a
ara muku ku
in tara"
Ya zaro dubu
aya ya mi
a musu suka amsa suna godiya da adda'a mai kyau.

Binsu nayi waje na jaddada musu su yi mun adda'a kada su gajiya ina cikin matsala.

Sun tafi kenan wayata ta shiga ruri Adama ce.

Adama barka da safiya"
"Barka dai lolo kinga gani nan na shigo shine muke hirarki wallahi kinji dalilin kiran.

Na shigo gobe zan shigo Kano sari in sha Allah zan shigo miki"
Yauwa Adama dan Allah ku tawo da Rahama da Sadiya na canja gida kayana dake can
ayan gidan zaku kwaso mun sai mu jera a sabon gidan.

Ki biya musu ku
in mota zan baki in kuka zo"
"Au har an sake miki gidan?

To madallah munyi farin ciki.

Nazo gidan ai nake jin me ake ciki.

Babu komai ta Allah ba tata ba wallahi dukkan sharrinta kanta zai koma ke dai ki iya takunki kawai.

Sai goben dai in mun shigo
in tare da Maigogul ma zamu tawo"
Murmushi nayi nace to shikenan sai kun shigo ki gaida su Rakiya"
Da haka mukai sallama na koma zauren na tadda Malam ya dawo
Na zauna ban jima ba sai ga Babangida da
ar Shuwa sun shigo zauren.

Ganinmu yasa duk sun sha jinin jikinsu musamman ita
ar Shuwa da tasan abinda ta shuka ba abu bane mai kyau sai tayi turus"
"Ai sai ku nemi waje ku zauna ko?
Chapter 15 · 0% Book details