Sashe 17
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na
are sababbin kofuna a leda na
aurayesu da tafashasshen ruwa muka sha shayi da biredi sai ragowar kazar da muka bari.
Muna gamawa muka tattara komai muka wuce.
Mun yi waya da Hajiya Balaraba ma suna hanyar zuwa can sabon gidana dake unguwar Tarauni.
Kusan minti sha biyar ne a tsakaninmu mun iso suka iso.
"Wazirat to ni zan wuce office kawai Hajiya tace zan kawota amman sai da daddare.
To zan zo in kawota in sha Allah.
Me da me kuke bu
ata na cefane tunda su Yaya Adama suna hanya?
"
To shikenan Allah ya kaimu, ashe fa yau a wajen Hajiya kake.
Allah sarki ni, yau daga ni sai fulo kenan"
Murmushi yayi mun ya kalleni sosai.
"Shalele rigima kenan.
To su kayan da su Yaya Adama zasu
ebo yaya za'ayi dasu ne uhm?
Naga ga sababbin kaya kince Alhaji Baba ya baki uhm"
Hakane.
To su Adama ne zasu raba a tsakankaninsu gaskiya kaji yadda za'ayi dasu.
Kayan abinci kuma kayan miya nake bu
ata da su nama dai haka sai ruwa da lemo"
Bana so ince harda su shinkafa da mai ne ya soma zargin wani abun in kirama kaina ruwa inya fita na saka a siyo tunda akwai ku
i a wajena.
"To shikenan Abinda za'ayi zansa yara su kawo muku Shalele ni na tafi sai mun yi waya"
Da haka mukai sallama ya ja motarshi ya tafi.
Gas kuka kuwa kamar yadda Maigogul yace sai da na tottofeshi fes kafin na wankeshi tas da ruwa a tsakar gidan.
Hajiya Balaraba kuma tana ciki tare da ma'aikata tana basu oda.
Ma'aikatan nata na tura kasuwa suka siyo mun kayan hatsi komai da komai.
Da yaran Alhaji suka kawo cefane sai na tashi girki.
Gaga_gaga cikin awa
aya da rabi aka gama komai falo ya
auki fasali har turarukan B4B gidan
amshi ta kuma kawo mini box guda kuma tace dani show glass yana tafe.
"Naji labarin komai.
Kinga munubiya tun muna makaranta macace mai son mulki da son kanta sosai, gata da mugunta hatta a kalaman bakinta babu alkhairi sam.
Wannan dalilin yasa bana cikin sabgarta kwata kwata ai na fa
a miki.
Adda'a zaki ri
e babu mamaki wa'adinta ne yayi.
In kuma da rabo sai kiga kin haihu dashi ke
in.
Allah Ameen da munyi farin ciki Hajiya Sabuwa"
Gaga_gaga da misalin
arfe biyar na yamma sai ga motar kaya tare da motar su Maigogul.
Mu muka bu
e musu get aka zube kaya kwatsar a tsakar gida harda suturun dake sib dana akwatinan da Hajiya tayi mun dan ba kayan ciki ka
ai ba har akwatin banso wallahi.
Sai dai fa sar
ar gwal tayi layar zana basu ganta ba sam.
Magazin da Ma'aru ma sun biyosu, a mata Kuma Adama, Labbai, Rahama, Uzairu muzuru da Gaza yace ayo gaba dashi harda sar
a aka saka mishi a wuya sabuwa.
an uwa masu da
i sai naji sun zabtare mun rabin damuwata.
"Wannan kayan gado dai zasu koma show Room in da ciko sai in yi ma Hajiya.
Ragowar karikicen Kitchen da suturu, da kayan abinci, da wa
annan kayan fulawa na biki kuma rabon su Adama ne sai su wauwanke su shanya duk su bushe dan fitsarine linkib a jikin suturun.
Kuma harda laya gata a
ashin gadon lolon muka tarar harda sunan lolo da sunan Alhaji Zaidu a cikin baka kun ganta"
Maigogul ya ciro ba
ar leda a aljihunshi ya warware mana muka ga layarnan jikina yayi sanyi
alau wallahi."
Sai da suka gama wauware kaya suka kasafta tsab suka wanke hannuwansu muka shiga ciki muka baje aka soma liyafar cin abinci sai santin gidan suke yi dan gaskiya gidan yayi ga falon yayi biyun wanda na baro haka ma
akunan tabka tabka komai a yalwace.
akina ka
ai aka saka kayan gado ragowar
akuna ukkun a haka aka barsu sai kafet malala a ciki kawai dama a ciki muka taddasu.
Bayan magriba sai ga Alhaji Zaidu shi ka
anshi da leda mai zane sha
e da ban
ararrun kaji da jus_jus ya shigo, amman shi shi
aya yazo shi banda Hajiya ko me ya faru oho dai.
Haka ya shiga cikin dangina yana ta murnar ganinsu tare da martabasu a yadda sukensu.
an jima kafin yayi mana sallama akan sai gobe da safe zai zo.
Na bar maganar gwal ne akwai ga
ar da zanyi mishi maganar in ya dawo gidana kafinnan ya nitsa.
Ni da Maigogul mukai mishi rakiya zuwa gaban motarshi.
"Dama akwai wasu sa
e sa
i dana sassa
o muku a jeji da hannuna na haihuwane.
Lolo sai ta dafa muku ku dinga sha musamman kai ka zage ka kakka
a muna sa ran in sha Allah za'a dace.
Kasan da nayi harkar bada magungunan kurga, da amagyagya na yara, to bada taimakonma na ta
a wallahi denawa dai nayi"
arashe yana dariya.
"Mungode sosai Alhaji Baba.
Matsalar ma daga garenine ina kyautata zato zan kuwa zage in sha in sha Allah.
Kuma wallahi naji da
i sosai a baya ma duk na sha daga baya ne na watsar."
"Hahahahhh babu komai.
Sai dai gaskiya kullum ake so a sha shi babu fashi duk da kullum zaku ha
u babu matsala tunda wajen aikinku guda ko.
Ai hai
an zakai ta sha za'a dace da izinin Allah.
Itama fa mai
akina Hauwa wallahi na saketa sabida ba ma Babar
ar shuwa lambarka da tayi. anyi rikici a gidan sosai, harma shi babban
an Hauwa Masa'u wai zai sassareni ko ya turo a sace ni.
To ni dariya ma ya bani, Allah na tuba wanne iya shege ne bamu gani ba.
To ita Uwar taku dai har gidan uwar
ar shuwa taje aka raba garin tsiya, mu dai rigima bata lafa ba har yau
innan.
Itama
ar Shuwan wai ta dawo gida, ko da takadda, ko hutu aka turota tayi ba dai mu sani ba.
Ka dai sake ha
uri dan Allah"
Alhaji Zaidu yace.
"Ashsha Alhaji Baba.
Ko dan albarkacin yaran da an duba ba'a saketa ba.
Ayi ha
uri a mayar da'ita dan Allah.
Aba Mama Ha
uri itama duk a huce babu komai wallahi."
"Ai fa baka sani ba Gaza har gidan Malam Habu ya burma dake ya raka ita uwar tashi, shi dama ba sonmu yake yi ba, ana fa
an ya fito yana aibatamu dawa Allah ya ha
ashi da Gaza..
"
Maigogul dare yayi ka barshi ya tafi"
"Rai a
ace Omri ya dubeni harda hararata, amman ta garga
ice.
" Toh hakane Alhaji da Alkhairi"
Maigogul dai
in bamu waje yayi tare muka koma ciki
Sai wajajen goman dare Maigogul da Hajiya Balaraba suka tafi Uzairu zuchiyata yace a barshi zuwa jibi in su Adama sun tafi ya dawo.
Ai suna tafiya muka dasa hirar rikicin Hauwa da Maigogul da Kayi nayi.
"Ke anyi abu.
Kayi nayi har waje ta ja Hauwa suka fita dambe da
yar ma
ota suka raba.
Layuza dake bata da mutunci tace yau
innan zata kama ma Hauwa gida su koma gabaki
ayansu ke kiji neman fitina.
Masa'u kuwa saida Gaza ya karza wu
a yaga tayi wal
iya sannan ya fita a gidan.
Cacar baki sukaita tatayi da Maigogul."
Rahama ke bamu labari.
Labbai da Uzairu zuchiyata kuwa kun ga dariya wai kuwa ha
e kai suka yi sukai ta
yatawa.
Adama tace.
"Rakiya ta
arama rigima maggi.
Wai Gaza ne yai nata Rakiya layinmu na da.
Ta fa
a gidansu
ar shuwa shi kuma ya fa
a gidansu Malam Habu daya fito yana
ananun iskanci Suka raba abun kunya dai in fa
a miki dattijan anguwa dana ma
otan unguwama da
yar suka raba rikicin.
ar shuwa dai ana ra
e ra
in Babangida ya saketa amman babu tabbas gaskiya."
Kunsan mune har biyun dare muna musu da dariya.
Sai wajajen biyu da rabi Uzairu zuchiyata da Ma'aru suka shige
akin hagun
akina suka bi kafet sukai kwanciyarsu gida to babu.
Su Labbai kuma gado suka haye, ni kam sai da nayi sallah na sha maganina na shafe jikina kafin na yi kwanciyata a
asa su na basu gadon sai tusa Adama take sakar mana ta cika
akin fal da wari.
Murmushi nayi na tuno shekaru talatin baya a lokacin duk muna gida muna irin wannan gwamutsuwar ta bacci muita tusa abinmu.
Rayuwa kenan.
Gaga_gaga sai da muka kwana biyu cur dasu Adama, washegarin ranar da suka zo suka tafi kasuwa ai kuwa Labbai ma ta samo gya
a mai sau
i rabin buhu ta siyo, Adama tayi tsince_tsincen kasuwancinta su Rahama kuma suka zama
an rakiya da su Uzairu zuchiyata daya aro motar Mum ta wajenshi.
A ranar
an Rano a gidana suka wuni cur mukai zumunci sunata santin waje sosai.
Washegari kwana biyu kenan su Rahama suka tattare kayayyakin dana rabar musu suka kama hanya Omri yai musu goma sha tara na arziki Maigogul ya kaisu har tasha.
A kwana biyun na dafa mana magungunan haihuwa da Maigogul ya kawo mana, in Omri yazo da safe sai ya cika kofi tam ya shanye nima yace in sha ko babu komai zai gyara mun mahaifa tunda mahaifar dama tana da matsala.
Da yamma ranar da Omri zai dawo gidana a ranar da su Adama suka tafi.
Na gama komai na gyare gidana na banka
amshin turare, girkina na kammala na jera komai a
asan kafet ina gaban mudubi sai naji anata doka get wani irin duka da rashin mutunci dai.
Hular dake ajjiye a gaban madubin na saka.
Ina saye da riga da wando na kanti sun kamani tsam, fuskata na ca
a ado ga wannan azurfa a kunne da wuyana.
Sanin babu mai gadi a gidan yasa na fita a yadda nake.
ofarnan dukanta akeyi.
Waye yake buga
ofa haka?
"
Hajiya munubiya ce.
Kina ciki anata buga
ofa bakya ji?
"
Sakatar
aramar
ofa na
alle muka ha
a idanu da'ita tana tsaye da
awarta, ga motarsu a bakin
ofar gidan.
a idanunmu sai naji kaina ya sara na
anji juwa ka
an.
"Ko zaki iya bu
e mana get mu shigo da mota?