← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 28

Sashe 19

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wallahi a irin ba
in ranta zata iya kasheta da abinda ke cikin wa akayima asara ba mu ba?

Kinji wannan dalilin ne yasa dole lolo ta bar gidannan tun kafin Hajiya da dangin Alhaji Zaidu su ankare da cikin jikin Lolo labari ya shiga family house a cucemu"
Ai duk sai muka tsorata muka gamsu da Maigogul.

Hauwa ya
urama idanu
ur saida ta sauke kanta
asa tsabar kaifin idanunshi.

"Hauwa idan wannan labarin ya fita nasan kece dan duk wajannan babu bare.

Wallahi in kika fitar a bakin ragowar igiyoyin Aurenki dukka"
"Bafa zata fa
a ba ma ai tayi laushi Hauwa sosai.

Kuma makarantar su Mardiyya da muke zuwa babu laifi muna jin karatu.

Rubutune Baba malam ya
auke mana dan
mun kasa daga ni har itan, inma ta fa
a ni ka
ai na isheta riga da wando ai.

Amman shi mijin lolon mai zaka ce mishi mu tafi da Lolon to ga azumi saura kwana biyu fa a soma tafiyarmu aikin Hajji ya kusa?

"
"Lolo ai ba lafiya bane da'ita yau ai anan yake ko Lolo"?

Kai na
aga mishi halamun eh.

" Ciwonne zaki nuna mishi yayi tsanani gaskiya ni kuma gobe sai inzo in koro mishi bayanin zamu tafi muyi jinyarki a gida ba shikenan ba?

"
A haka aka tsayar da zancan Maigogul ya tafi ya barmu muka ci gaba da tattauna matsalolin rayuwa iri_iri har dai Alhaji Zaidu ya shigo da tsiranshi him ya kawo ma su Rakiya aka gaggaisa ya shige ciki.

"Tashi ki bishi maza, kin dai ji abinda Maigogul yace miki, kibi abinda yace miki sabida rayuwarki ake dubawa zaki iya rasa ranki in cikin ka
ai ma zaki rasa ai da sau
i.

Rahama mi
o mun wani tsinken tsiren.

Ashe haka kuke cin da
i?

"
Ni dai haka na shiga
aki na taddashi yayi shiru a zaune a bakin gado yana ta aikin tunani.

Zama nayi a kusa dashi ya dubeni da kyau yace.

"Wata rana sai labari ina fatan Allah ya baki lafiya.

Goggo Amfana tace in gaisheki da jiki daga can wajenta nake taji labarin ciwonki.

Yau tayi mun maganganun da suka tsaya mun a zuchiyata.

Amman zanyi bincike da kaina in gano.

Muddin abinda ta fa
a ya tabbata zuchiyata
ila bugawa zata yi"
Ajjiyar zuchiya na sauke kawai bance mishi komai ba na fita na kawo mishi abincinshi.

A wannan daren
aramin hauka nayi na gangan harda sambatun gangan duk saida na tashin hankalin kowa.

"Wannan ciwo na yarinyarnan dole fa sai an tafi da'ita neman magani zamanku haka bazai yiwu ba.

Rahama ri
ota muje ta kwana a cikinmu shima bawan Allah ya samu ya runtsa."
Cewar Rakiya.

Rahama ta ri
o hannuna muka shige ciki shi dai kusan a tafe ya kwana tsakanin
akinmu da
akinshi har garin Allah ya waye sassafe sai ga Maigogul harda Ci cib sun zo suka gabatarma da Alhaji zasu tafi dani.

"To Alhaji Baba da dai an daure an barta dan Allah ai ina ganin duk maganin da za'ayi mata za'a iya mata anan.

Ko nawane zan iya kashewa mai maganin yazo nan gidan yayi mata magani.

Bana so ta bar gidanne"
Sai ya mugun bani tausayi har rama yayi fa, ni kuma nayi likimo a kafa
ar Rahama idona ma a rufe ina hawayen ba
in ciki.

"Kana ji Alhaji?

Wannan ciwon dole sai mun tafi da Sabuwa sabida lafiyarta.

Mu da so samu ne ma a ha
ura da auren kaga fa a irin halin da take ciki"
Cewar Ci cib ai Alhaji Zaidu dajin haka saiya amince a tafi dani maganan batun saki babu shi.

"Amman wanne garinne za'a kaita maganin, sannan dani za'aje inta warke na dawo."
Maigogul yace.

"Ai tare da Rahama da Adama zasu tafi.

Mai maganin macece maza basa zuwa gidanta kadai yi ha
uri zasu tafi in sha Allah inta warke nan da watanni zata dawo
akinta ni da kaina zan dawo da'ita.

Can Agadez ne acan mai maganin take sai dai ha
uri Alhaji a yi ha
uri
addarace"
"To shikenan Allah ya bata lafiya bazan yi jayayya daku ba.

Duk wani gudunmawa in sha Allah zan bayar ko da duk abinda na mallaka zai
arene.

Kuma zansa aita mata sauka in sha Allah.

Allah ya baki lafiya
orarriya Shalele."
Saida aka gama ha
amun
an kayayyakin da zan bu
ata na shiga na sameshi a tsaye idanunshi yayi jawur yana ta kai mari yana kai gwauro.

Ina zuwa saina rungumeshi na fashe mishi da kuka wallahi.

Dake jarumine sai ya shiga rarrashina yana bani kalma.

"Shalelena Allah yana tare dake yana sane dake.

Wannan wata jarabawane Allah yake mun akan matan da nake Aure domin ya gwada imanina.

Ina hango sanda ko wacce ake fita da'ita cikin halin ciwo.

Daga wannan tafiyar shikenan sai Aure ya
are.

Gashi kema har an soma mun batun mu rabu.

Allah ya bani komai na dukiya duk abinda na ta
a da hannuna Allah yana sama wannan abun albarka.

Sai ya jarabceni da rashin samun magaji, ya kuma jarabceni da rashin kwanciyar hankali.

Amman in sha Allah Goggona ta haskamun wani duhu daya da
e a rayuwa da sannu zan gano bakin zaren.

Shalelena ki kula da kanki, dan Allah duk tsanani da zafin ciwo kada ki bari a rabamu mutuwa zanyi in kika rabu dani.

Bazan
oye miki ba wallahi a kaf matan da na rayu dasu nafi sonki da
aunarki sama dasu matsayinki na dabanne"
Saina
ago nace.

Har Hajiyanka wacce ka yadda da'ita sama da kowa?

"
Cikin
arfin guiwa yace.

"Har ita Shalelena sabida Hajiya a halin yanzu tabbas akwai ayar tambaya a kanta.

Lokacine zai bayyana komai"
Mun jima muna ma juna al
awarurruka kafin daga bisani Maigogul ya
aukemu a mota muka tafi.

A tsaye muka barshi a bakin get yana
aga ma motarmu hannu.

Idanuna
ur a kanshi sai nake ji kamar
arshen ha
uwata dashi kenan.

Muna tafe ina kuka har muka iso Dutse.
an uwanane suka tarbeni dukkansu muka shiga ciki, ciwona a wannan daren yayi tsanani sosai a hakan washegari Maigogul ya kwashemu zuwa Malam madori tare da kayan abincina da duk abinda zan bu
ata har miyar situ yayi mun mai yawan gaske.

Shi da kanshi ya ro
i mijin Adama akan zan zo in zauna nayi jinya anan kuma ya amince.

Da Rahama muka zauna su Maigogul su kai mana sallama akan duk Juma'a zasu dinga zuwa su dubani
Kunji fa halin da nake ciki.

Gaga_gaga_gaga
BABANGIDA:.

Abubuwa da yawa sun faru a ciki harda haihuwar
ar Shuwa da tayi a gidansu da Haihuwar Hala, Sumy da Hameed kuma suma suna
auke da juna biyu anata laulayi.

Tunda
ar shuwa tayi wannan abun Babangida ya korata gidansu sai dai yana ciyar da'ita yana shayar da'ita.

Data haifi yarinyarta ma mace yaje ya dubasa sannan duk abinda uba yake yi yayi
ari yayi mata tsiransu sati biyu da Hala.

Duk da ku
in daya kashe wajen bikin Mardiyya hakan bai hana yayi bajinta ba.

Sai dai labaran almara sun iso mushi dangane da labarin yadda sunan
ar shuwa ya kaya da irin manyan matan da suka halarci bikin da irin kayan data saka, kama daga irin gudunmawar data samu, da irin abincin da akaci alhalin ansan iyayenta ba masu dashi bane.

Bayan suna da
an lokaci Baba Malam yace da Babangida horon ya isa haka ya dawo da matarshi.

Dama
ar shuwa sun yi asirin sunyi bikon babu abinda basu yi bama akan ayi suna a gidanshi ya
i fur gashi ita duk duniyar data samu burinta dai ta rayu a
ashin inuwar Auren Babangida.

Duk da tasan a halin yanzu babu soyayya sam a tsakaninta dashi dan ko fara'a bayayi mata.

Tsautsayi bayan ta dawo gidan Babangida da kwana biyu sai tafiya China ta taso mishi sunyi sallama akan daga office zasu wuce.
ar shuwa tana zaune a Kitchen tana soya miyar kaji ga
iyarta a kan cinyarta tana shan mama da misalin
arfe biyar na yamma.
akinta yasha gyara har fenti da sababbin kayan
aki saida ta sake damma tana tsoron tuhuma da abinda zata yi sai yafi hakan bajinta.

Kwatsam ta jiyo sallamar Zarah ta shigo suna gaisawa da matan gida.

Da sauri ta
ago suka ha
a idanu.

Fushi take yi da zarah tun ranar data kirata a waya wata budurwa ta
aga har suka zazzagi juna, to tun daga ranar
ar Shuwa ta kashe wayarta dalilin zuwan Zarah bagatatan kenan.

"Aiki kike yi my love?

"
Zarah ta tambayi
ar shuwa.

"Umm shi nake yi.

Me yasa kika zo kinsan halin da nake ciki a gidannan auren sai girgi
i kawai yake yi"
Zarah bata ce komai ba ta shige ciki itace har uwar
akin
ar shuwa kan gado.

Ita kuma saida ta sauke miya ta mayar da tukunya kana ta shiga ciki.
asan kafet ta ajjiye yarinyar cikin gadonta na yara dake falon ta shiga ta samu Zarah.

Dake duk cikin kewar juna suke sai suka farma junansu dama shi tsautsayi baya wuce ranarshi.

Ranar tonan asiri itace rana mafi tsoro tare da nadama maras amfani.

Kwatsam sai ga Babangida ya dawo gida tafiya bata yiwu ba.

Dake dubun ta cika ba makawa yau
ofarta a bu
e take, kuma shi kanshi Babangida da majalisa zai le
a sai yayi isha sai ya shigo sai yake jin yana
an jin halamun mashasshara.

Yana saka kafarshi ya shiga falon sai yaga yarinya ita ka
ai tana
ananan kuka har zai
auketa sai yaji ihu da nishi a ciki.
irjinshi ya dafe ya duba agogo da sauran lokaci kafin magriba tayi ma, to ihun waye a
aki da irin wannan nishi?

"
Sai ya soma bin hanya nishi na
aruwa da ihu dai har Allah ya bashi nasarar riskarsu.
ar shuwa tana
asan Zarah tana sha wa'iyazubillahi Zarah na ihu gasu tsirara haihuwar uwarsu da Ubansu.

Ai take jikin Babangida ya shiga kakkarwa yana ka
uwa yana jin wani irin juwa na
ibarshi.

Da bango ya jingina hawaye na zubowa a idanunshi.

Lallai shi zina bala'ine ta ko wanne siga.
Chapter 19 · 0% Book details