Sashe 2
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ware wasu ku
i nace taba Rakiya da Hauwa
Atampa na cira a cikin akwatin da Hajiya taimun na zura a leda zan tafi ma da mai jego, na ciro kala biyu da takalmi harda sar
a nace a kaima Rakiya sar
ar kuma ko Rahama a bata tayi zawarci dashi.
Da muka sakko na
iba mata su madara milo harda siga, dasu shinkafa kamar dai yadda aka saba e.
Turarukan wutanma na
iba mata na bata lace mai kyau a cikin akwatin da Hajiya taimun.
Alhaji bai jima ba ya kirani yace mu fito.
Nako ci sa'a Hajiya bata babban falo.
Su Gaza sukai gaba da Alhaji Zaidu, Uzairu zuchiyata Labbai taba ledar kayanta ya fice mata dashi.
Ni kuma na raka Labbai falon Hajiya tana falo ita da Naja'atu Labbai ta gaisheta da jiki.
Ni kuma nayi mata sallamar zan le
a gidan suna daga nan kuma zan soma shiga ofice yau."
"To shikenan sai kin dawo.
Itama yar taki zata dawo ne?
"
A_a yau zasu wuce ita da mijinta"
Naja hannun Labbai muka fita.
Sai muka ji Hajiya tace.
"Subhanallahi wankin kula yana shirin kaini dare, ya zama dole in ma tubkarnan hanci.
Ofice?"
Idanu muka ha
a da Labbai inyi magana na lasa jikina ya mutu yayi mus wallahi.
Labbai ce ta ja hannuna muka fita.
Ni dai har muka kama hanyar Rano jikina a mace.
Gaza sai hira yake ma Alhaji suna ta cin dariya.
Ni ko saida Labbai ta zungureni ma na gane me ake ciki.
Dake Gaza ne a gaban mota ni ina baya a tsakiya hankalin Alhaji Zaidu a kaina duk
agowar da zanyi sai mun ha
a idanu dashi.
Har muka iso Rano gidan suna kenan.
Dani da Labbai dashine muka fito zuwa cikin gidan, su Gaza kuma muka barsu a mota.
Ai kuwa gidan sha
e dam da jama'ar suna anata
aura tukwane, wata tukunyarma cike da jallof har an sauketa ga kaji anata suya.
"Ga Amarya ga Yaya.
Sannunku da zuwa Amaryarmu ashe zaki zo?"
Cewar Zarah data rungumeni tana dariya.
"Zara'una kenan.
Duk kunanan.
Anty Tani kema kinzo ashe?
"
arasa ya tsugunna a wajen wasu mata su uku manya dan sun girmeshi.
Binshi nayi nima na zube, Labbai kuma tana ta gaisawa da ragowar dangin Alhaji.
"Zaidu ashe saida ka
akkota kuka tawo?
Ai data yi zamanta haihuwa da bata
arewa a wannan haula kamar suna gasarta.
Yanzu jibi kusan mutum goma ke da ciki ma fa.
To ku shiga Fatiman na ciki"
"Ai Anty Tani ba zama dama zata yi ba.
Na dai kawota ne tayi barka taga
an uwa tunda Ita Hajiya ba zata samu zuwa ba.
Gobe ma Jidda zamu wuce"
Ta kusa da Anty Tani tace.
"Wannan ciwo Alla ya yaye mata shi.
To yanzu menene ya tayar da ciwon ne?
Dan ba'ace kishiya ba ko, naga ai jarumace wallahi kuma mata nawa aka kawo mata a baya ma"
Nan dai akaita maida yadda za'ayi kafin Zarah da Anty Tani sukai mana jagora zuwa ciki.
Shi a falo cikin tarin
an gidansu ya zauna mu kuma muka shiga wajen maijego muka dubata da jinjira.
Naga bata fara'a kuma batai murna da ganina ba tunda yaune ha
uwarmu ta farko ita ba biki tazo ba.
Ashe ita
akin Hajiyace irin ta
uryannan sai da Zara'u ta fa
a mun na fahimceta dan wallahi Alhamdulillahi kowa yanata haba_ haba dani Anty Tani ta mi
a mun yarinyar tace in kaima Alhaji Zaid.
Na shiga falon na sameshi dasu Zarah suna tattaunawa akan kasuwanci.
Na mi
a mishi yarinyar ya ha
ata da hannuna ya ri
e ya kalleni tare da lumshe idanunshi.
Na fahimci duk ya damu da yadda yaga yanayina wani iri, ku kuma duk wata fara'a da nake yi ta dole ce.
Hankalina yana kan furucin Hajiya wallahi.
Bansan me zai biyo baya ba, bani da ilimi amman da Allah na dogara.
Murmushi nayi mishi na zare hannuna na nemi waje na zauna.
Cikin minti ashirin muka gama komai muka fito daga gidan kai tsaye Family house muka shiga shima mun kai minti ashirin, ku
i ya bani masu kauri duk tsofaffinnan na bisu na dan
a musu.
Ya ha
ani da Anty Khadija yace mata.
"Anty khadija ga Shalelena na ha
aku tunda ke ba team
in Hajiya kike ba.
Ko dai bakya so Anty Khadija?
"
Dariya tayi tace.
"Alhaji Zaidu kenan ai baka sani ba Goggo Amfana da kanta ta ce ta ha
ani da Sabuwa
awance.
Ina da lambarta zan sata a group
in family na mata zallah.
Sabuwa akwai groups
ina biyu zan sakaki zaki
aru sosai.
Ina zuwa ko?"
Ta tashi ta shiga ciki sai gata da magungunan mata cikin leda.
Nan Alhaji Zaidu ya fice taimun bayaninsu tas kana tace a group
inta tana koyar da yadda mace zata zama sarauniya duk wannan magungunan tana koyarwa bama ita ka
ai ba harda
wararrun mata daga Sudan, da Chard, da kamaru.
Nayi mata godiya muka fito ni da Labbai a
ofar gida muka samu su Gaza muka rankaya sai kamfani.
Nan Alhaji Zaidu yaita zagawa da Gaza da Uzairu zuchiyata.
Ni da Labbai kuma muna ofishinshi ina
iban mata maganin matannan.
Tsumin sai ruwan gora muka shanye na ha
e mata su waje guda dan tsumi kala uku ta saka mun.
"Gaskiya Lolo ki gode ma Allah.
Wannan karon dangin miji na sonki sosai.
Wannan Anty Khadijan tayi mun wallahi da ganin yanayinta kinsan tasan kanta.
Yanzu lolo anan zaku dinga aiki?
Allah mai iko wannan wai ofishinki ne"
Dariya muka yi.
Basu gama zagayensu ba su Maigogul suka iso da Hajiya balataba da Cicib suna son zasu kama hanyar Dutse.
Yau dai Hajiya zata je taga su Rakiya kuma ko ya zata kaya sai Allah.
"Gaza ashe kazo ikon Allah Alhaji me zamu ce maka ai sai godiya."
Cewar Cicib kenan.
"Babu komai Alhaji, Baban Rahine ai abokinane"
"Ni duk kewar Rahine ke damuna Alhaji.
Na barota tana ta fisge_ fisge eh ni wato da zaka eh barni sai in
akko Rahine mu zauna abinmu wallahi Allah zata yi amfani sosai zata dinga gadi"
Dariya kawai Alhaji Yayi ya ri
e kafa
ar Gaza kawai.
Maigogul yace.
"Shashancin banza.
Kai da aka kawo aiki ina kai ina batun Rahine ai gara ka zauna kayi aikinka.
"
"Hattara eh wallahi Dattijo tunda nazo wajennan kaga na eh kulaka ne?
Ai tunda ka ta
o rabin raina ka ta
o gidan rina eh wallahi"
"Kul Baban Rahine ba'a fa
ama iyaye irin wannan maganar tausasa harshe akeyi akansu.
Alhaji Baba kayi ha
uri"
Dariya Maigogul yayi yace.
"Ai babu komai gyatumarshi yake tayawa kishi fa shi yasa.
Munafurcinsu
aya shi yasa ai daya shigo bai neme ni ba ma, bare ya so ganin
aramar uwar tashi"
Ni dai ina tsaye ina fama da kunya.
Gaza ya dubi Hajiya Balaraba yace.
"Ina eh wuni nace"
Ita kuwa da fara'arta ta amsa ato ai ba'a rufeta ba.
Labbai ce tace.
"Mu kam zamu tafi Allah ya
addara saduwarmu, Alhaji Zaidu ka sake gaishe da Hajiya da jikin
"To shikenan zata ji"
e Alhaji ya laluba ya dam
ama Cicib ya dan
ama Maigogul, Uzairu zuchiyata ma an bashi.
Ya bani na mi
a ma Labbai kuma naji da kauri na labbai zaiyi dubu hamsin gaskiya ko talatin haka.
Tare da Maigogul da Uzairu zuchiyata da Hajiya suka tafi a mota
aya ya rage sai mu uku.
"Yauwa Babban Yaya.
Naga kamar akwai
akin kwana a kamfaninnan kuma naga shanya ma halamun ana kwana ko?
Madadin inje in zauna eh a gidan
anwata a bani waje anan eh kawai ni zanfi sakewa eh gaskiya"
"Na fahimta Baban Rahine.
Akwai Shu'aibu
aya daga cikin amintattun yaranane dashi ma nake son ku dinga sintirin zuwa kwatano, da sauran
asashe siyo mota.
Haya na kama mishi kuma
aki biyu da falone dan ciki da falo muka so, ba'a samu bane sabida yaso ya dawo da iyalinshi birni sun
i dole ya barsu a Rano.
Sai ku zauna
aki
aya.
Ina zuwa bari in kirashi kuje ka kama aikinka.
"
Kiran Shu'aibu yayi sai gashi da sauri.
"Shu'aibu ga Baban Rahine wan Matatane zaku zauna tare a
akinka, shine wanda zaku dinga zuwa siyo motoci dashi.
Sai ka nuna mishi duk abinda ya dace, ka sai mishi katifa da duk abinda yake da bu
atar sawa a
akin"
"To shikenan maigida an Gama.
Baban Rahine maraba da zuwa, zamu iya tafiya"
Gaza yayi dariya yace.
"Lolo a taya ni godiya, godiya dubu nace eh Alhaji sai da kai eh wallahi.
Zako kaga amana wallahi"
Sa kai yayi ya wuce yana
aga hannaye sama.
Hannuna Alhaji Zaid yaja muka shige ofishinshi.
A cinyarshi yaimun masauki hannayenshi biyu ri
e dam da
uguna."
"Waye ya ta
a mun ke uhm.
Hankalina kacokam yana kanki, Menene uhm fa
amun"
uguna ya matsa na lumshe idanuna.
Babu komai kawai dai yanayin jikinane ba da
Duk sai ya rikice yana cewa muje asibiti.
Saida na saisaita shi ta hanyar yimai abinda na lura yafi so sumba kenan.
Tuni muka shige sama jannati mukaita shillo, da
yar jirginmu ya sakko.
Idanu a lumshe sunyi jawur cikin muryar kasala da zabari yace.
"Gashi kin kyautar dani a wajen Hajiya uhm.
Kamar ni ka
ai nake kewarki uhm wazirat.
Ko hotel to zamu tafine in muka kammala mitin
in uhm?
Ina da mitin sannan zan gabatar da Baban Rahine za'a rubuta sunanshi zan taimaka mishi ya cike wasu takaddun, kema zan gabatar miki dasu"
Narkewa nayi a jikinshi kamar yarinya.
Yadda kake so ai haka zanyi.
Ka mance kaine malallakin Sabuwa sukutum ne?, gangar jikina cike da kewarka abin
aunata"
Murmushi yayi mun, ya sake dulmiyawa inda yafi so mun jima a cikin wannan inuwa mai sanyi da da
i.
Sai da lokacin miting yayi ya mi
e ya saisaita kanshi muka fito kai tsaye zuwa
akin da aka ware domin mitin
in.
Kowa ya hallara ashe harda Gaza yana zaune da wannan
addararrun kayan da bashi da wasu masu kyau da suka fisu.
Zama nayi a kujerar da take kusa dana Alhaji Zaidu aka soma gabatar da mitin sai da muka yi minti talatin kana aka sallami kowa.