Sashe 22
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina da burin in kwashe su Kayi nayi mu koma Kano dukka da zama nagaji da sunturi kuma hakanne zai tilasta mata barin kayi nayinta tunda anyi magiyar duniya ta
i ta dena.
Kano yadda take da fa
i kafin a saba da mutane ma ai kinga aikine.
Maza a shirya Hajara, kiyi mai liyafar abinci ga kaji can na siyo miki"
Murmushi nayi idanuna cike da hawaye wallahi ina matu
ar son Maigogul komanshi kuma burgeni yake yi sosai.
Gashi da tunani da hangen nesa ba kamar Kayi nayi yadda take nuna adankiya a kanmu ba.
Ai kuwa nan na bar Aisha suna za
ama Hajara kayan sakawa ni kuma na wuce Kitchen na wanke kajinnan na
aura tafashensu bayan nasa
ano da kayan
amshi.
Risho na kunna na
aura tuwon shinkafa.
Miyar ganye nayi mishi da kaji gundun gundun ga lafiyayyen tuwona na tu
eshi sosai.
Labbai kuma na barta tana gyaran falo har an bunka mishi turaren wuta.
Ina ban
aki ina wanka Alhaji Zaidu ya iso yana zaune a falo.
Ina jiyoshi yana ta faman gaisawa da su Adama.
A gurguje na fito ko kwalliyar hoda kawai da kwalli na shafa na zura doguwar rigar leshi banko
aura
ankwaliba dama shekaranjiya Sadiya ta yanyaramun kitson yin arba'in.
Maigogul ne ya le
o yace.
"Lolo ki kintsa zai shigo ciki kawai ku zanta"
Kai kawai na
aga mishi.
Ina tsaye ina murza kulaccham da Hajiya Balaraba ta kawo mun tun ranar suna na wajen mrs bukhari sai kawai naji ya shigo da sallama.
Da sauri na juyo yana tsaye a tsakiyar
akin saye da waganbari mai ruwan
asa
inkin malum_malum kanshi saye da wata zanna bukhar
in da
aikun gidane babu irinta.
Kun ganeta nai kala kala a jiki layi layi to itace a kanshi.
uramun idanu
ur yana mun lafiyayyen murmushinshi wanda nayi kewa sosai.
Hannayenshi ya bu
emun yana kirana.
A hankali a hankali na tattako har inda yake na shige jikinshi ya matseni tsam mukaita sauke ajjiyar zuchiyar ha
arshi na ajjiye a tsakiyar kaina.
Mun jima a haka sosai sai nayi yin
urin zamewa sai yayi sauri ya mayar dani jikinshi.
Naga yayi rama sosai gaskiya.
yar na zame jikina na zaunar dashi a kan katifa hannunshi ri
e da nawa.
"Wazirat al sa'ada barkanki da dawowa cikin rayuwata.
A kan tafiyarki naje aikin Hajji, naje umara duk ina ro
on Allah ya baki lafiya ki dawo mu gudanar da sabuwar rayuwar da babu takura a cikinta.
Wazirat ha
a ke wani
arayine na jikina.
Zo ki zauna in sha
uminki mai caku
e da
amshi."
Dole na dawo kusa dashi na zauna muka sakarma juna murmushi na kewa da son ke
ewa.
Wata kalma mai tsada ya ra
amun
asa_
asa.
Idanuna na rufe tsabar yadda naji kunya ta kamani.
To yanzu dai bari in kawo maka ruwa da abinci ni da kaina zan ciyar dakai"
Ina yin
urin tashi ya cabkeni carab.
"Ba
i nayi ba tunda nayi kewar duk abinda ya fito daga gareki.
Amman ki barni in zauna dake mu zanta wazirat.
Yaufa sai dai Alhaji Baba yace banda kunya dan da matata zan tafi ko a bani
aki a gidannan."
Ai kafin in yi magana sai ga Maigogul ya shigo hannunshi ri
e da jaririya tana ta kuka kamar ranta zai fita.
"Lolo ga Goggo Amfana bata mamma tasha ta ishi mutane da kukan banza"
Ya dire mun yarinyar ya fice.
Da mamaki da tsoro duk sun bayyana a fuskar Alhaji Zaidu har ja da baya yayi.
Murya na sauke
Omri kada kaji tsoro kada ka tayar da hankalinka.
Kaga wannan yarinyar?
To jininka ce
iyarka ce fid duniya wal akira da cikinta muka baro gidanka watanta hu
u a marata lokacin "
Wallahi sai ga babban mutum ya fashe da kuka ya dur
usa yana ambaton Allah da
arfi.
Hajara na mi
a mishi ya
ame yana ta ambaton Allah kawai.
Maigogul ne ya fa
o kunsan halinshi ai mai makon yayi kamar baiji ba.
Yana shigowa Alhaji Zaidu ya mi
e ya rumgemeshi Hajara na tsakiyarsu.
"Hakane wannan yarinya taka ce in baka amince ba aje ayo gwajin jini.
Na ra
a mata suna Hajara marigayiya Goggo Amfana.
An yanka mata manyan tumakai an ciyar da Sabuwa da kyau.
Mun yi hakanne sabida gudun cutarwar makirar matarka ta da ba sabida komai ba"
Yana kaiwa nan ya fita.
Alhaji Zaidu ya zuba ma Hajara idanu tana ta mutsu mutsu ta dena ma kukan sai wasa take yi da
afarta.
Dariya yake yi yace.
"Wazirat nagode da wannan irin tukuicin da kika bani.
Ha
a yau ranace marar misaltuwa.
Ranace da ba zata goge a cikin rayuwata ba abadan.
Wazirat ina sonki ina mutuwar son Goggona.
Ya mayar da idanunshi kan Hajara data soma kukan yinwa.
Dole ya kawota ya
aura a cinyata.
"Bata tasha in gani ji nake yi kamar mafarki wallahi"
Dariya nayi mishi na zaro mama na saka a bakin Hajara ta kama ta shiga tsotso shi kuma yana share hawaye.
Wallahi cikin abinda yayi
asa da awa guda duk wata number dake wayarshi saida ya kira ya fa
ama an mishi haihuwa akwai suna a gidanshi rana ita yau.
Danginshi kuwa labari ya ishe musu family ya kacame da farin ciki da ta'ajibi.
Ya zauna yaci abinci wallahi ya kasa har saida na dena dariya yaga dai fishi nake yi da gasken gaske shine ya zaune a hakanma Hajara na hannunshi.
Abincin na zuba mishi na kar
i yarinyar na tusa shi gaba na dinga bashi da kaina.
Da
yar yaci tuwo rabi yace shi ya
oshi ya kar
e yarinyar yanata kallo.
"Wazirat kuma kamarmu
aya da'ita da gaskene munje asibitoci da dama domin a duba lafiyarmu domin musan menene matsalarmu na dangane da rashin haihuwa.
wararrun likitoci sun tabbatar mana dukkanmu lafiyarmu
alau kawai Allah bai yi lokacin samuwar cikin bane.
Munji a wajen likitoci fin goma ba'a najeriya ba.
Da wannan dalili Munubiya ta dinga cutar da yaran da basu ji ba basu gani ba.
Bari in baki labarin abinda ya faru.
Zuwa nayi zan duba Goggona ance mun ta samu farkawa harma tace inzo lallai tana son ganina.
Bayan na shiga ne take sanar dani.
"Zaidu duk wani bincike da bin diddigi da zaka yi akan matarka kayi.
Ita ke
aurama matanka da kake Aure ciwo.
Zargina ya tabbata itace.
Ka nutsu kabi kuma komai a hankali ka gano da kanka.
Kada kayi mata hukunci da abinda bai tabbata.
Amman ni na tabbatar maka tasan abinda yake gudana.
Kada ka sake a wannan karon ka rabu da matarka ko me zai faru kar ka rabu da'ita"
Hankalina a tashe nace.
"Goggo kika ce tana da sa fa hannu a wannan abubbuwa da suke ta faruwa?
Naga Munubiya macace mai kirki gata da biyayya"
"Kai namiji ne ba lalle ka gane makircin mata ba.
Bare taka tana yin makircin da wata
siga ta daban.
Ka zauna kayi tsam kai da kanka zaka iya rabe
ayan biyu"
Shiru nayi na bita da to sabida bana jayayya da manya.
Amman ba dan zuchiyata ta yarda
ari bisa
ari ba.
Har saida na taso a tsakankanin Rano zuwa Kano na dinga tunani game da tubka da warwarar al'amura masu dama.
Sai naji
irjina yayi mun nauyi sosai.
Bayan mun rabu daku kun tafi wazirat na shiga damuwa mai yawa.
Sai Alhaji Muntada ne ya tu
ani ya kaini gida.
Hajiya na zaune da
awayenta aikinsu kenan lissafin ku
i na haura sama
Ban jima da hawa ba ta biyoni.
"King lafiya wannan damuwa haka, ko wani abunne ya faru da Sabuwane?
"
Saina kalleta nace.
Iyayenta ne suka
auketa suka tafi da'ita sunce ma in aiko musu da takaddarta"
Nayi tsam ina kallonta.
Wallahi tama kasa danne dariyarta saida ta dara ka
an fuskarta cike da annuri can ta lullu
e da damuwar yaudara.
"To kai wanne matakin kake ganin zaka
auka?
"
Sai nayi tunani Hajiya yanzu ka
aici nake so ki koma wajen
awayenki"
Hmmm wallahi data sauka sai ta jasu zuwa uwar
akinta.
Ni kuma saina sakko nazo na tsaya a
ofar
akin.
Abubuwan da naji basa fa
uwa hatta ni ba tsira nayi ba
arfin adda'ane yake ri
e dani kawai.
To tun daga ranar na soma bin diddiginta har wajen bokan da suke zuwa a wudil saida na bisu na tambayi mutanen da suke kusa da wajen me akeyi a gidan dana ga mata nata shiga.
"Wannan gidan ai gidan wani
aton matsafine matan da suka kwashe kayansu ne suke zuwa wajenshi.
Sai kuma masu neman duniya wato mulki."
Wazirat ko dana dawo na soma bincike
akin Hajiya da
akina na fitar da layu sunfi ashirin.
Harda wata
warya ina bu
ewa wallahi
waryar ta soma haya
i.
Mutum ne aka zanashi da tawada a jikin
on aka bi
waryar aka zaneta da sunana da aka rubuta da ajami.
Sai wani kwa
o da mabu
i da jan zare zagaye dashi.
Na tattaro komai na kaisu sama na kira Hauwa na tutsiyeta tare da mata al
awarin ku
i masu tsoka.
Kusan Hauwa ita Hajiya take ba aikin duk matana dana Aura a baya.
Ita ke shiga ta saka laya, ko ta
akko suturunsu da makamantan haka.
Da Hauwa da mijinta na basu ku
i masu yawa na sallamesu.
Hajiya sai wajajen taran dare ta dawo tazo ta same ni a sama a gaban wa
annan kayan.
Bayan na kirawo wana yazo ya gani da
anin mahaifinmu.
Tana ganin kayan Wazirat sai Hajiya ta soma kuka ta tuba in yafe mata tasan shikenan alkadarinta ya karye
arshenta yazo.
In yi magana na kasa sabida yadda na ka
u takaddar saki biyu na iya mi
a mata.
Kinsan Allah kamar yadda ta fita nima sai
an uwanane suka zo suka fitar dani zuwa asibiti?
Hajiya ta cutar dani cuta mai girma.
Amman mun barta da mahaliccinmu shi yasan yadda zai yi da'ita KO? ."
Gaskiya ne Hajiya ai shai
aniyace"
Nan na bashi labarin dalilin barina gidan da dalilin farkon ciwona.
"Bazan yi mamaki ba a yanzu da ace a lokacin ne kika fa
amun bazanma iya saurarenki ba"
Mun yi hira sosai da sosai.