← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 28

Sashe 25

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka dangi sukaita sintirin zuwa dubiya abun mamaki harda su Sa'a da Kudidi a zuwa dubiya a bisa jagorancin su Aminu da Babangida.

Amman in banda dangina babu fa wanda yasan da batun cire mahaifa, ba abu bane da za'aita yayatawa ba.

Alhaji Zaidu kuma kullum a cikin rarrashina yake tare da yi mun wa'azi.

Ba tani nake ba taka nake ji.

Dole akwai bu
atar ka sake aure ko dan ka hayayyafa kaga haularka"
Na fa
a ina hawaye.

Shafa kaina yake yi yace.

"A baya tsawon shekaru nawa nayi a rayuwa ba haihuwar harma an cire rai da haihuwar ma sai Allah ya bani mamana.

Shin nasan zan sameta ne ma, ko kuwa nasan ma ina haihuwar bare ince ga ranar da zanga jinina?

Ke ka
ai zaki rayu dani har abada.

In har zaki iya aurena a matsayin juyi, to tabbas zan rayu dake a matsayin mara mahaifa Allah ya raya mana Hajara kwana nawa ma ya ragemun nafa tsufa kece bakya gani"
Murmushi nayi nace.

A fuska ba.

Amman zuchiyarka da
arfinta haka ma a....

"
Sai nayi shiru muka yi dariya yace.

"Ai sai kin fa
a wazirat bazan barki ba Allah"
A kunne na ra
a mishi abinda nake son ra
a mishi.

Yayi dariya sosai, sai naji sanyi a zuchiyata.

Ko wanne bawa fa yana da tashi kalar
addarar ta wani tafi ta wani ne.

Kuma kowa aka ba dama yana da abun fa
e a bakinshi tabba, ko ba haka bane makaranta?

Watana
aya da kwana biyu a asibiti aka sallamomu muka dawo kuma gida.

A lokacin ana shirye_ shiryen Auren yaran Rahama biyu da
ar Adama tsiran na sati biyu ne, anko ma ha
ewa akayi.

Ga Gaza ma wai Aure zai
ara yaga farar bakanuwa ta sace zuchiyarshi abinka da jinin Maigogul.

Uzairu zuchiyata kuma yana ta soyayya da
iyar
anwar Hajiya Balaraba wata
ar boko wayayya, ta ganshi suka yadda da junansu lokaci shima kawai muke jira.

Bayan an sallamoni da wata biyu muka yi bikin
ar Adama sati na sama mukai na yaran Rahama.

Kishiyoyin Rahama sun sha ruwan mamakin ganin yadda ta koma da irin bajintar da mukaima yaran na kayan
aki dan uban na kwance ma jinya yake yi.

Mu mukai komai hatta abincin da za'aci na taron biki mu muka yi.

Bayan na dawo Kano da wata guda kuma muka shiga Auren Gaza da Uzairu zuchiyata anan Kano Gidan Hajiya Balaraba akayi Auren Uzairu zuchiyata shi dai
akinta ne kuma ita ta ha
a mishi ma akwati Gaza kuma a gida akayi bikinshi.

Amare duk suka tare a gidansu Kayi nayi rayuwa dai taci gaba da yin kyau tana shurawa a hankali a hankali.

Uzairu zuchiyata yana shagon Dad tare suke gudanar da kasuwanci.

Ya zuba ku
i da agoguna suka
are sai ya saro da
udinshi aka ci gaba da harka daman shagon na
an gayune irinsu.

Su ka
ai sun isa su baka sha'awa in siyayya kaje yi shagon irin kece wankan da suke yi ba abu bane na wasa wallahi.

Babangida:.

Yana zaune a tsakar gida yayi tagumi shiru gidan babu wuta sai fitila a tsakar gidan.
ar Shuwa ta kawo mishi abinci ta dure mishi ta kawo ruwa.

Abincin ya bu
e ya saka cokali ya soma ci babu
orafin ba'a kawo mishi a
ebi da kanka ba.

Dake rayuwar ta mugun juya mishi baya.

Kamfanin da yake aiki dasu an rufe kamfanin
an chinan sun sallami kowa,
an wajen Baban bolanshi da yake
an siyan kaya shi ka
ai ne dashi a hakan ake jalautawa kasuwar tayi baya sosai.

Sai koyarwa da yake yi dai a haka ake
utawa.

"Dama nace Babansu Fatima abincinmu wallahi ya
are iyakar ragowar kenan yau na girke mana ko
umame ba za'a samu ba shine nace bari in sanar maka"
Kafin yace wani abun Hala ta fito ta zauna a dokin
ofarta zafi ya isheta a cikin.

"Baban Mardiyya yarannan fa dukka an korosu a school ba'a biya musu ba.

" Tun yaushe aka korosu amman?

"
"Wallahi ai tun ranar Litinin fa aka korosu."
Rai ya
ata yace.

"To amman mai yasa ba'a sanar mun bane?

"
ar Shuwa tace.

"To ana ta batun tuwo yaushe zamu sanar maka wani batun makaranta.

Yanzu kana gani yau ku
in cefane ma bamu samu a wajenka ba.

Aminu ne daya shigo fa ya bada ku
in cefanen shi yasa ma akayi girkin"
Ajjiyar zuchiya ya sauke yace.

"Babu komai gobe za'ayi biyan makaranta sai inga abinda za'ayi akan abinci da makarantar yaran.

Allah ya
ara rufa asiri"
"Ameen amman nace ya batun rabon gadon naku ne.

Yau kusan shekarun Baba malam biyu da rasuwa ace har yanzu an
i tayar da rabon gadonnan naku wawo sai wada
arshi kawai yake yi, harfa mota ya sake matanshi ya sake musu kujeru fa?

"
Idanu ya lumshe tare da yin murmushi yace.

"Gado ba abun dogaro bane, abinda ka tara dashi zaka dogara ai.

Wawo da Bashiru sune manya idanu mu dole zamu saka musu.

Amman faful basason ayi batun rabon gadonma.

Gidajen haya da shagunan haya dai su dama suke kar
an komai.

Makaranta ta dawo hannun Wawo sai wata yayi goma ma bai biya malamai ba to muna kai kuka wajen Allah babu komai wata rana sai labari."
Shigowar A
a'u da kayansu kici_kici ne yasa Babangida yayi shiru ya zuba ma A
a'u da malama idanu.

"Lafiya A
a'u daga ina a darennan kuma na ganku da kaya"
Babangida ya tambaya a
arare.

"Dama Kawu Wawo ne yace mu dawo gidan Babanmu.

Malama
arama ta garga
eshi amman yace sai mun dawo shine na ha
o mana kayanmu muka tawo"
Mamaki ya kama Babangida amman kuma rayuwace ai.

"To shikenan ku shiga
akina kuyi kwanciyarku, kunci abinci ai ko?

"
"Munci Baba"
"Ina shi Aminun to ya barku kuka tawo ku ka
ai?

"
Cewar Sumayya Maman Amir da fitowarta kenan.

"Yaya Aminu baya nan baisan ma mun tawo ba"
Tace.

"To Allah ya rufa asiri"
Yaran suka shiga ciki Babangida kuma ya rufe abincin da loma hu
u kawai yayi ya fita sai gidan Wawo tunda gidan dama a jere yake katangarsu ma a ha
Izinin shiga wawo ya mishi a tsakar gida ya sameshi a saman kafet yana cin shinkafa da miya da latas ga zo
o mai sanyi da ruwa mai sanyi.

"Yaya dama yarane suka dawo wai kace su dawo wajena shine nace bari inji shin da gaske ne?

"
Kai ya gya
a yace.

"Tabbas ni nace su dawo hannunka kaci gaba da ri
esu zai fi.

Kaga sauran yaranka ma naga an dawo maka da biyu mata ai gara ka ha
a da yaran Sabuwa ko?

In kuma ka gaza ba sai ka turasu wajen uwarsu ba tunda attahiri take Aure"
Yawu ba
in ciki ya ha
iye yace.

"Babu zancan gazawa yarana ba zasu yi zaman agolanci ba zan ci gaba da kulawa dasu wanda akayi mun ma nagode"
"Daga baya kenan yara kusan hu
u yanzu haka suna can suna agolanci kuma ai yaranka ne me yasa baka je du ka
akkosu ba?

"
Murmushi yayi yace.

"Nayi yin
urin haka ragowar iyayen yaran sun hanani yaranne.

Biyu daga cikine suka amince shi yasa aka kawo biyun.

Sannan ai su da yawansu da cikinsu aka tafi shi yasa bawai na gaza bane.

Nagode mu kwana lafiya'
Ya mi
e ya fita zuchiyarshi na turiri ya jima a waje yana tunanin ya zaiyi ya dinga bin
akuna alhalin
akunan cike suke da yara maza da mata.

Matan suna ciki da iyayensu mazan na falo.

Can yana tsaye ya tuno Kitchen
in gidan yana da girma sosai ma kuwa
aton Kitchen ne.

"To sai dai ko wacce ta kwashe kayanta a Kitchen ni in koma ciki kenan.

Allah ya rufa asiri."
Shigewa ciki yayi yayi zamanshi a tabarma.

Duk sunyi shiru saiga Aminu ya shigo da leda har biyu a hannunshi.

"Aminu kadawo?

"
"Nadawo Baba sannu da gida.

Mama ina wuninku?

"
Ya dubi matan uban duk suka gaisa yace.

"Su A
a'u ance sun tawo ko Baba?

"
"Suna ciki inka shiga ita Malama ta fito taje
akin Maman Amir acan zata ci gaba da kwana cikin
an uwanta.

Ku kuma yaranku mazan su biyo su Aminu suci gaba da kwana a
akina daga gobe, damin yau tare dasu zan kwana.

Zuwa gobe da safe duk ku kwashe komatsanku na Kitchen na zubarwa a zubar na adanawa a
ashin gado a adana can
inne zai zama
akina."
Ledojin da Aminu ya shigo dasu ya ajjiyema uban ya shiga ciki.

Babangida ya bu
a ledar yaga biredai manya har uku sai sikari da madara da ganyen shayi harda kwai rabin kiret.

Murmushi yayi tare da yin hamdala gami da shi ma Aminu albarka.

Haka dai Babangida ya mi
a ma
ar shuwa ledarnan tunda itace da girki.

Da safe aka sha shayi da biredi da
wai.

Yara duk suna gida ba zuwa makaranta.

Su kuma su Hamida da kwalimar fitar da kaya a Kitchen suka soma sassafe.

Aminu ne ya le
o ya tari Babangida da yake shirin fita.

"Baba dama zuwa gobe in Allah ya kaimu muna son zamu bi Adda zuwa Kano.

Sannan Ummi tace in zo da takadduna tunda anan na kasa samun aiki.

Koyarwar kawai nake yi kula da littattafan da nake ri
e da ofishin Kawu Wawo ya sallameni ya saka Muntari a kujerar"
Shiru Babangida yayi kamar ruwa ya cinyeshi kamar ma bazai magana ba ba dai yace.

"Haka akayi?

To shikenan ragowar maganar inna dawo aiki saimu tattauna"
"To shikenan Allah ya tsare."
Babangida ya saka kai ya tafi kasuwa yayi da
ar shuwa akan in sha
aya tayi ta turo yara su kar
a musu cefane.

Haka ya tafi kasuwar tunda dai yaje har zuwa sha
ayan yaro
ayane ya kawo mishi wasu tukwane ya Auna amman bashi ma da ku
in da zai kar
i kayan.

Dole yaron ya tafi ya kira masu zuwa
iban kayan
arafe su biya suma suka ce sai zuwa gobe zasu biyo tanan.
Chapter 25 · 0% Book details