Sashe 24
Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su kuma su Adama sai suka biya ma Labbai suka tawo.
Gaza ya zama mutum sai dai muryarshi da zubinshi bazai ta
a eh canjawa ba yananan a yadda kuka sanshi, sigarinma yana
an sha gaskiya har yanzu.
Sama ma babu laifi
azanta ta ragu sosai yaranshi biyu, Gaza ma yaranshi biyu Anyi ma Maigogul takwara ba don son ranshi ba sai dan son ran Madamcy dan shi yana takaicin irin kamannin ma da Rakiya
arama tayi da Maigogul.
Bayan da aka gama karyawa sai muka shiga gyaran gidan masu wanke_wanke nayi masu shara nayi nan da nan muka kammala komai.
Lokacin sha biyu tayi Maigogul ya fito tare da Hajara zasu tafi shago.
Ya ci malum malum na wani yadin maza mai mugun kyau kayan gasu da
aukar guga gaskiya yayi kyau.
ewa nayi nakai mishi ku
inshi na duk wata da nake basu.
Bakinshi a washe ya amsa shima fa a
adamin da ake Maigogul da ku
inshi amman baya raina wanda zai kuma samu.
Rakiya tace.
"Ai sai ka bada na cefane tunda dai ka samu ku
Maigogul yace.
"Rakiya ho kullum na cefanannan ina fa bayarwa yanzu ai ba da bane"
i ya
irga ya bata abun mamaki ohh rayuwa kenan.
Maigogul yayi mana sallama shi ya tafi kasuwa tare da Hajara dan fafau ta
i zama dama ita da Maigogul babu dama ne.
Muna Kitchen muna girki nake tambayar Labbai ya man
uli.
"Ai wallahi man
uli sai dai ace masha Allah jari ya ha
aka ya zama babba.
Cicib ma a wajena yake siyan tunkuza da ita yake gashin tsiren dare da yake yi.
Kinsan sana'ar daya koma kenan.
Da rana zuwa yamma yana toya doya da kwai da kaza a wajen da daddare sai ya gasa tsire da masa ana ciniki wallahi babu laifi."
Adama tace.
Ni da nake da shagon kayan kwalliya da su turare ba'a cewa komai ina ciniki sosai.
Babu ruwana da tenshon da sassafe nake ficewata a shago nake karyawa naci da
i ranar girkina kuma akwai wata
ar budurwa da take zama mun a shagon.
Ga Rahama itama sana'ar turaren wuta ya kar
eta sosai wallahi ai babu abinda zamu ce dake wallahi.
Su Sadiya ma anata kitso da
unshi da kwalliya, babu laifi gidanta baya rabo da mata.
Aisha ma tana ta
inkin kowa dai na kan sana'arshi."
Sallama muka jiyo kamar muryar Uzairu zuchiyata a falo.
Ai kuwa sai muka ji Rakiya tace.
"Uzairu zuchiyata kaine haka bagatatan?
"
Duk sai muka fito Uzairu zuchiyata na tsaye da gajeren wando da riga amles ga akwatuna manya sha
e da kaya.
Suna ha
a idanu da Labbai ai sai suka soma dariya Uzairu zuchiyata harda birgima a
asa.
Wallahi sabida mugunta har hawaye suke yi.
Muma duk dariyar muke ta faman yi a haka Hauwa ta shigo da jakarta taci riga da wando da hijabi na makaranta abinta Rakiya ma shine a jikinta.
"A_a dan jakar uba daga zuwa sai dariya"
Cewar Hauwa itama dariyar take yi.
Rakiya da abin ya isheta tace.
"Aikin banza Rahama mu zamu fita zamu je gidan suna daga can zamu wuce islamiyya mu sai mun dawo.
Muje Hauwa ko gulma zaki tsaya ji"
Suka fice Rakiya na zage_zage.
"Ni naga bariki Labbai Auren turawa ko bala'i da masifa.
Tsiya tsiya muka rabu ta sake ni dai kuma na saku na rabu da
ai.
yal
yal
yal"
Muka sake
aura dariya kamar cikina zai
ulle.
Labbai na hawaye tace.
"Garin yaya aka sakoka Uzairu zuchiyata.
Ni na
auka iya wuya zaka yi biyayya ai?
"
"Me inji akuya?
Na sha gashi fa Labbai ai ni da auren dattijai inaga har abada wata
ar budurwa zan samu in Aura kawai tunda na fita da fitata nayi gini na tawo da ku
e ai shikenan.
Yarinyar da muka haifa ta mutu.
Cikin dake jikinta ne fa ya
are mitsiyaciyar sai ga lauyanta wai bani da
ashin arziki kawai ita mu rabu.
Wallahi daga haka shikenan ta saka hannu nima na saka.
Na kuma rubutama mitsiyaciya saki uku na islama.
Ta dinga fashe fashen kaya tana shan giya tana amai.
Ba shiri na bar gidan kada taje ta rataye kanta"
Habawa me zamu yi ba dariya ba.
Kiran wayar Aminu ne ya katsemun dariyar na shiga Kitchen na amsa wayar.
"Ummi Allah yayi ma Baba malam rasuwa yanzunnan"
Innalilliahi, wa'inna'ilaihil'raji'un"
Kalmar da naita nanatawa kenan na fashe da kuka ina salati.
Da sauri su Adama suka baibayeni nace.
Baba malam ne Allah yayi mishi rasuwa.
Ku shirya bari in kira Alhaji Zaidu yanzu zamu wuce Dutse"
Ai kuwa kiranshi nayi yace to gashinan zuwa dashi shima za'aje.
Cikin
anin lokaci sai gashi ya iso shi da Maigogul.
Motarshi Ni da Adama da Rahama, muka shiga.
Motata kuma Maigogul ne zai tu
a Labbai da Uzairu zuchiyata ne suka shiga su Sadiya da Aisha a gida muka barsu.
Ni dai muna tafe ina kuka Omri na rarrashina.
Ga wayata sai kira akeyi na kasa
agawa sai Adama Omri ya mi
a ma wayar take amsawa su Mardiyya ne suke ta kira.
Mutuwar wannan bawan Allah ta dokeni fiye da tunanin mai karatu wallahi.
Da muka iso cikin unguwar, wallahi jama'a sun cika kafatanin unguwar ga motoci ma dam
am babu ma wajen ajjiye mota sai daga titi muka ajjiye motocinmu muka ratso mutane.
ofar gidan kuwa ba'a magana wallahi gidan ma ya gagara a shiga sai A
a'u ne ya jamu zuwa gidan Kawu Manga dan a lokacin ne ake
arin fito da gawar a sallaceta.
Allahu Akbar wannan bawan Allah yayi mutane sai yabon alkhairanshi da halayenshi nagari akeyi.
Su Maigogul kuwa dasu aka sallaci gawar aka wuce ma
abarta duk dasu, sai da aka tafi ma
abarta ne muka samu damar shiga cikin gidan.
Cike dam
am da mata anata koke_koken al'ada.
Zubewa nayi a gaban su Malama sai kuka.
Malama babba ce ta dafa ni tace.
"Sai ha
uri Sabuwa ayi ha
uri.
Sa'a kaita
akin su Aminu ita da
an uwanta su kar
i gaisuwar acan Mardiyya ma da
iyarta tana ciki"
Sa'a ce ta
agani nabi bayanta, su Adama suka mara mun banya.
Ina ji wata tana cewar.
Uwargidan Babangida ce ta da uwar manyan yaranshi.
akinsu Aminu na tadda su Hameeda da su Hala da Sumayya.
ar shuwa ma tana ciki idanun kowa jawur anci kuka an
oshi Mardiyya na zaune
iyarta na cinyarta a zaune.
Da sallama muka shiga Sa'a tace
ar Shuwa ta sauka a bakin gado ta bani waje.
ingisa
afarta tayi ta sauka na zauna.
Nan muka shiga jajantama juna mutuwar
ar Shuwa wallahi ta
ago ta kalleni takasa sabida kwarjinina da haibata ta cika
akin wallahi, dolen doliya ta fice a
akin ta koma dokin
ofa duk ta lalace ta jeme.
Sai da maza suka dawo nan gida ya sake kacamewa da gaishe_gaishen mutuwa, su Wawo duk sun le
o nayi musu ta'aziyya haka ma Babangida ya le
"Mun gode sosai Sabuwa.
Naga su Maigogul da maigidanki ma duk dasu muka je ma
abarta Allah ya bar zumunci Adama mun fa gode"
Allah sarki ai babu komai"
Na fa
a a ta
aice.
Ana haka Uzairu zuchiyata ya kutso cewar in le
o ga Alhaji yana so yayi magana dani.
Fitowa nayi na sameshi tsaye shi da Babangida a kusa da turakar Baba malam.
Dana iso sai Babangida yace.
"Bari in koma waje Alhaji sai ka fito"
Saida ya kalleni kana ya fita.
Ni kuma hankalina na kan mijina.
"Wazirat kiyi ha
uri kukan ya'isa haka ki yi ha
uri dan Allah.
Dama cewa nayi ko za'a siyo kayan abinci ne a kawo ko kuma ku
in zan baki kya ba iyaye?
"
A_a a siyo kayan abincin.
Ku
inma sai a basu babu komai zasu ri
e a hannunsu, nima ina bu
atar ku
"To shikenan Yaya Uzairu zuchiyata zai kawo miki ku
i zamu je dashi mu siyo kayan abincin in dam
a a hannun Baba Mardiyya"
Yana saka kai zai fita.
Ni kuma na
aga
afata kenan zan juya sai naji marata ta mur
e sai ga jini na bin tsintsiyar
afata.
A guje Adama tayo kaina.
Ayi ha
uri yau ba yawa ina da uzirine da babu gara babu da
Mrs BUKHARI
[10/30, 7:20 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
12
"Lolo lafiya jini ke zuba a jikin ki fa?
"
Adama ta tambaya a ki
ime dam na ri
eta dam wani irin mugun ciwo nake ji mai tsanani.
"Mardiyya maza daure kirawo Uzairu zuchiyata mu fita da'ita maza aje asibiti"
Cewar Rahama da suka firfito kafin Uzairu zuchiyata yazo har Labbai ta ri
eni ida da Adama mun soma tafiya sabida Rahama ru
ewace yasa tace a kira Uzairu zuchiyata ba wani abun ba.
Ai kuwa hankalin kowa ya dawo kanmu anata tambayar meke faruwa.
Muna fitowa wani guda ya fa
o a
asa kwa
al shikenan cikin nasan ya
are.
A ki
ime Alhaji Zaidu da Babangida suka
araso.
"Meke damunta take zubar da jini?
Alhaji mota zaka
akko maza mu kaita asibiti Sabuwa sannu"
Babangida ke magana a ki
ime shima Alhajin a ki
ime ya
akko mota Maigogul dai duk yadda akayi bayanan ya shiga gari.
Tuni aka kaini asibiti inah ciki kam ya zube mahaifata tayi dameji sosai harma likitocin sunyi mamakin yadda mahaifar ta iya
aukar ciki ma.
Kano muka dawo asibitin malam Aminu Kano wallahi mummunan labari ina kwance babu yadda nake ashe mahaifar tawa aka cire sukutum ta lalace ikon Allah ne yasa Hajara ma tazo duniya a yadda likitocin suka ce kenan.
Nayi kuka nayi kuka sosai.
Amman me? shi bawa baya wuce
addararshi kuma sai dai ince Alhamdulillahi tawa ma tayi kyau tunda ina da yara biyar to me kuma nake nema.
Cire mun mahaifa shine tambari mafi muni da bazan mance dashi ba a sakamakon yawon banza da zubar da ciki, da shan
wayoyi.
alubale a gareku yaran mata masu bin maza da yawan shan
wayoyin zubar da ciki ku kalli Ayar da aka saukar a kaina ta zame muku abun tsoro.
Ina kwancannan a asibiti aka mayar dani asibitin ku
i mai kyau sosai.