← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 28

Sashe 1

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[10/14, 8:39 PM] Diejahmaidoki: IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA BIYAR
SHAFIN FARKO
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI.

NAGODE SOSAI DA ADDU'O'INKU HA
A HAKANNE YA
ARA
WARARANI.

SAI DAI ALFARMA
AYA NAKE NEMA A GAREKU ALFARMAR ITACE BA KULLUM ZAKU DINGA SAMU BA SABIDA YANAYIN JIKINA.

AMMAN FA DA ZARAN NA WARWARE IN SHA ALLAH BABU WASA SAU BIYAR
INNAN A SATI ZAKU SAMESHI NAGODE NAGODE SON SO
"Wazirat al sa'ada barka da safiya ya darenki ya kasance uhm"
A kunne yake mun maganar ya ri
eni
am kamar za'a
waceni a hannunshi.

A kunnen nima nace.

Na kwana cike da kewa da begen abun
aunata.

Amman yaya zanyi nasan komai mai wucewane kamar ma ba'aiba."
Murmushi yayi mun a kunne tare da sumbatar kunnen.

Ya jani muka zauna a kujera ina kan cinyarshi muna hirarmu ina tambayarshi jikin Hajiya cike da nuna damuwata da ciwon nata wanda hakan na lura yana
ara mishi sona da nutsuwa dani.

Amman fa idanunshi akan wuyana.

Hannu ya saka ya
ago azurfar wuyana ya
urama kwa
on sar
ar idanu.

"Wazirat a ina kika samu wannan sar
a amman bai ba dai siyanta kika yi ba ko?"
Yayi maganar cikin sauke numfashi mai nauyin gaske.

Ba siya nayi ba.

Kyautarta aka bani a matsayin gudunmawar Aure"
Shiru yayi ya saki sar
ar ya kama
an kunnen ya dubi tsakiyar idanuna yace.

"Waye ya baki uhm?"
Goggo Amfana"
Kafin in rufe baki ya
ameni tsam a
irjinshi yana sauke ajjiyar zuchiya.

Ni da tsoro ma naji sabida halin rayuwa da halin jama'a nayi tunanin wata ma
ashiyarce sabuwa kuma.

Mun jima a haka kafin ya
are jikinshi a nawa ya dubeni cike da farin ciki.

Yaimun ra
"Akwai hikmar da yasa Uwata ta baki wannan sar
ar ha
a kin bambamta kuma kin sake samun wani irin matsayi na sake
aura sonki a wani bigiren da babu wata mace data ta
a hawa kai"
Murmushi nayi na
an ja gemunshi tare da sumbatarshi.

"In zaki ha
a kayanmu ki ha
a mana waje guda, sai ki za
a mun wanda kika fi so.
anwar Hajiya Naja'atu zata zo anjima ta ha
a mata nata, bata sanma dake za'ai tafiyar ba jikin nata babu da
i Hajiya maganar rashin haihuwa ta
auka ta
aura a ranta wazirat ko jiya da sambatun batun haihuwa a bakinta muka kusan kwana, sai wajajen ukun dare bacci ya
auketa tasha magungunanta ma ta samu bacci wallahi ta
i kinsan ciwon damuwa akwai wanda yake ta
walwa to nata ya kai wannan matakinne."
Ajjiyar zuchiya na sauke.

Da gaske tausayi Hajiya ta bani dole ko ma
iyinkane ka tausaya mishi in baya haihuwa kuma ya
i kar
addararshi.

Ciwon damuwa kuwa ko
ar Shuwa da mijinta dana fi tsana fiye da komai a rayuwata wallahi bazan so musu wannan ciwo mai wuya ba.

Allah sarki.

In akwai rabo Allah ya bata.

Allah kuma ya bata lafiya.

Ha
a duk da nawa ciwon bai kai nata ba, nima na
ani azaba sosai kuma ciwone mara sau
i gaskiya.

Ka rabu da Hajiya tayi fama da kanta basai ka fa
a mata tare zamu je ba dan Allah.

Kayan kuma zan ha
a mana ko zuwa yamma ne, ko dare ma.

Kuma inaso in zaka fita in bika in gaisheta na kai muku abincin karyawama yana falo"
Farin cikine ya lullu
eshi sosai yaita bina da adda'a.

A hakanma ban barshi ba saida na sako mishi farfesun ka
an yaci tukunna kafin muka jera har zuwa
akin Hajiya.

Wallahi ni dai naji muryarta kafin mu shiga ras babu halamun ciwo.

Amman shi ba lallai yaji ba da danginshi yake waya batun suna yake sanar musu zai kawoni amman ba da
ewa zanyi ba tare zamu juyo.

Yana gaba ina binshi a baya muka samu
anwarta da Akwati turola tana ha
a ma Hajiya kayanta.
akin Hajiya gaskiya yafi nawa kyau kayan
akinta
an wajene masu tsada sosai,
akin ni kaina ya bani sha'awa sosai, kuma komai tsabtsab duk da dai mai aiki ke hidimar.

"Alhaji ka shigo, kaida Amaryane?

Ai Hauwa take cewa ashe tayo abinci ta kawo.

Yanzu nake son in taimaka mata ta kintsa sai in kaita taci"
Zama yayi a gadon.

Ni kuma a kujera na zauna muka soma gaisawa da Naja'atu fara'a kamar zata halakata.

Hajiya kuwa dana gaisheta hannu ta mi
o mun, na lura bata son magana duk cikin ciwonne.

Hannuna na mi
a mata ta
aga mun halamun godiya.

Shi kuma duk saiya sake shiga damuwa yana ta shafan hannunta.

"Wannan ciwo Allah dai ya kawo
arshenshi ya bata lafiya mai
orewa.

Dake naga kusan shekara nawa bai tashi ba, mu mun
auka ma ta warke sumul wallahi Depretion ciwone mai wuya da tsanani.

Ubangiji Allah dai ya dawo daku lafiya.

Amarya sai ayi ha
uri a
auki ragamar kulawa da gida har zuwa lokacin da Allah zai dawo dasu"
Murmushi kawai nayi inata adda'ar Allah yasa kada Alhaji yayi kato
arar fa
ama Naja'atu tare zamu tafi.

Itama da biyu tayi maganar.

Inma Hajiya na ciwo wallahi ciwon kishine duk da tana
arin dannewa amman dai shi
inne wallahi.

To bari in shiga ciki zuwa anjima zan sake le
owa"
Na fa
a tare da nufar hanyar waje.

"Rigunan bacci nawa zan saka miki Yaya?

"
Naja'atu ta fa
a harda
ara murya."
Wucewata nayi
akina na baje
ai a
asa ina shan farfesuna ina nazari, dana tuno Alhaji Zaidu sai inji sabon farin ciki, haka inna kalli sar
ar wuyana sai inji na
ara godiya ga Goggo Amfana.

Wajajen taran safe sai naji ana buga
ofa nasan bazai wuce Labbai ba.

Ina bu
ewa kuwa na ganta tare da Uzairu zuchiyata.

Baki na washe cike da farin ciki da murna muka shiga har falo.

"Lolo kenan kinsan Allah?

Ke mai sa'ace a rayuwa.

Yanzu wannan gidan gidan mijinkune duk girman cikinnan naki ne.

Wallahi Lolo kada ki yarda kiyi irin zaman gidan Babangida, anan kam kema ki baza komarki kici karanki babu babbaka"
Uzairu zuchiyata ke magana ga farfesun da nake ci a hannunshi yana yi yana shan romo.

Nan ya shiga loma.

Zama labbai tayi ni kuma na shiga ciki na ha
o musu ka
akin arziki rigi_rigi muka sake bajewa.

Ga Labbai ga milo da madara anyi ha
in murtuk anata sha
"Lolo kina cin duniya da tsinke.

Lolo banga kishiyarki ba?

"
Tana kwance magashiyyan gobe ma zamu tafi Jidda zata ga likitanta.

Amman bata san dani za'aje ba"
"Toh ikon Allah mata ana munafurci Allah ya kyauta.

Ke dai ki kwantar da hankalinki ki kula da aurenki.

Kina gani dai mu gamu bamu samu ko kamar Babangida ba, bare wannan babban gida na hamsha
ai.

Gashi
akinki da jikinki duk ya
auki
amshi.

Gaskiya duk zaki sanmun wa
annan turarukan alfarman na Mrs Bukhari gidan
amshi ina."
Baki Uzairu zuchiyata ya washe.

"Tabb lolo irin abinda nake da sha'awa kika samu.

Inason inga ina zagaya duniya da kika ganni.

Ni dai Lolo ki fitar dani kunya biki nata matsowa su Felisha suna ta shirye_shiryen tawowa.

Nayi tunanin sauke su a gidan Mum to Felisha tace Hotel zasu kama, a zo ayi bikin da za'ayi mu wuce Canada canma ayi bikin shikenan na zama mijin Baturiya.

Girki kuma ina koya a wajen Maigogul dan ya kar
e ragamar girkin gidan shi yake yin komai.

Amman wallahi Mum na mutuwar sonshi yana kasheta da gayu.

Duk bala'in son taga ta
ure gaye wallahi ta kasa kamo Dad yanzune ma fa yake adonshi na asali.

Gashi tana shiga dashi taron kunya sosai harda gwamnoni Maigogul na ta'amali.

Duk da dai suna ha
uwa dasu a sha'anin biki"
Labbai tace.

"Koni bikin da muka shiga Abuja gwamnoni uku nagani harda Atiku Abubakar na gani.

Sun saba da manya gaskiya."
Muna ta hirarmu muna shewa Alhaji Zaidu ya shigo yana murmushi da yaga su Labbai.

Gaza na biye dashi da jakar baya da kayan farauta a jikinshi.

Gaza har ka iso kenan ikon Allah"
Dariya yayi ya nemi waje ya zauna, ya kalli waje ya kuma bu
ar bakinshi yace.

"Kutumar dumadu Lolo wai eh duk wannan gidanki ne, ji madara ga kayan more eh rayuwa?

Allah sarkin eh girma.

Eh kai mata maza nan aka tawo kenan.

Babban Yaya kaga wannan aminin Lolo kenan sai su kashe su eh ha
a su birne abinsu.

Ni nasan eh sabida ita ma ya eh dawo Kano.

Ya bar Rakiya a eh damuwa sai ni nake ta kulin
inta eh wallahi"
Alhaji Zaidu ya zauna kusa da Gaza yana murmushi yana kallona.

Ni kuma duk kunya ta kamani.

Me yasa Gaza zai wani
akko kayan farauta ya saka dan Allah.

"Wazirat ki ba Gaza abinci yaci zanje in kintsa zamu fita tare zan kaiki gidan suna ki dai le
a kada ace babu wanda yazo daga gidana.

Anty Labbai ashe kune a gidan'
Nan aka shiga gaisawa ya fita yana dariyar Gaza.

Ni kuma nayi maza_ maza na tafi shiryawa na bar labbai na zuba ma Gaza abinci.

Farin lace sol mai masifar kyau na saka
inkin riga da siket anyi mishi surfani har a siket
in.

Mayafina goldin na
akko mai tsada na wannan zamanin.

Na ciro takalmi da jaka da suka dace da mayafin.
akko gwal
ina
aramar na ma
ala zubuna biyu na jera a hannayena ga agogo ga awarwaro.

Ina fesa turare marar
arfi Labbai ta shigo.

Yauwa Labbai kina ganin sana'ar me ya kamata ace kin soma tunda Maman Shafa na tata sana'ar kema saiki soma taki ai ko?

"
"Wallahi Lolo ni kaina inata tunanin yafa kamata sana'ar ko babu yawa a jaraba.

To ni wallahi ko man
uli sai in dinga saidawa tunda na iya matsar man a jikin tunkuza."
Kuma zaki iya tunda naga kina da jarumta.

Nawa ne zai isheki jarin to?

"
Baki ta washe tana ta murna dubu saba'in na
irga na bata nata.

Na
irgi dubu
ari nace taba Hajiya Balaraba Adama zata zo sai ta bata.
Chapter 1 · 0% Book details