← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 28

Sashe 18

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
Inaga sai dai ku barta a wajen bazan iya bu
e wannan
aton get
in ba"
Hajiya Mansa ke magana cike da ta
amar da zaka rantse itace a matsayin Rakiya ko Maigogul.

Sai ita Hajiyace tace.

"Bari mu bar motar anan.

Ai ba zata iyaba"
Waje na basu suka shigo na rufe gidana nayi gaba suna bayana.

Har muka shige cikin falon.

Numfashi naji Hajiya ta ja mai nauyi sosai.

Ruwa na kawo musu na zauna aka gaisa babu yabo babu fallasa.

Sai tambayoyin ina kayana suke to, taga na sake wasu yaushe yaushe da Aure.

Ta le
a Kitchen ta le
akunan dake tsakiyan nawa, zata bu
e mun
aki na ri
e abun bu
ewar nace.

Nan
akin mijinane Hajiya"
Sai ta wayance dai mukai dariya.

Ko dana basu abinci basu ci ba, bafa su da
e a gidan ba amman a ranar na shiga sabuwar jarabawa kunji wata
addarar ko?

Rimi_rimi Alhaji ya dawo muka tarbi juna cike da farin ciki muka ci abinci akai komai fa.

Wallahi a wannan daren ni dai
aramar hauka nayi na dinga ihu ina fisgewa zan fita daga ni sai rigar bacci duk na firgice.

Da Alhaji ya ri
eni sai nayi kukan kura na danna ihu in sha
eshi da
yar zai
wace yana yi yana adda'a yana tofa mun.

Wallahi kafin asuba duk na jij ji mai ciwo ma
ota kuwa duk sun san abinda ke faruwa damu.

Ana
wala kiran assalatu wallahi Allah sai naji kamar abu ya fita a jikina sai na dawo hayyacina.

Ganin Alhaji duk na yakushe mishi fuska nima duk naji ciwo ga jikina duk tsami sai na fashe da kuka na fa
irjinshi.

Kunji fa wata
addarar.

Haka ni dashi muka rufe na ranar farko, ya shirya muka tafi aiki tare, kafin muje aikin sai da muka je naga likita a wani asibitin ku
i, magunguna dai ya bani bayan ya mun tambayoyi da gwaje_gwaje, sai muka wuce wajen aiki muka wuni lafiya.

Da misalin shidan yamma muka dawo, muna shigowa ban zauna ba na shiga Kitchen.

Zuwa bayan isha na sarrafa mana shinkafa da miya.

Muka ci, na sha magunguna mu kai shirin kwanciya.

A wannan daren abinda ya faru da irin ihun dana dinga yi wallahi saida ma
ota suka fito.

Ya fita ya samesu ma ya kasa.

Abubbuwa a haka suka ci gaba da tafiya dole saida Maigogul suka san halin da nake ciki har Baba malam.

Sai aka ala
anta hakan da aljanune suka shafeni nan kuma hankula suka tashi na shiga shaye_shayen magani afujajan.

Sai Rahama ce ta tawo ta zauna dani a cikin gidannan.

Amman Maigogul da Baba malam basu zauna ba, Baba malam har sau biyu yana zuwa dubani, ina shan rubutu
Ina sauraren Qur'ani, Alhaji Zaidu yanai mun tofi duk kwanan duniya.

Ga sa
e_sa
in Maigogul da wasu magungunan karya sihiri.

Amman wallahi ciwo sai girmama yake yi, da safe fa amma babu wata matsala sai da daddare ciwo yake tashi.

Amman da Baba Malam yayo mun wasu rubutu ya kawo sai na dena ihunnan da fisgewa, amman fa nike nan firgita da
ame Rahama ko Omri in ranar kwananane yazo ga mafarkai masu tashin hankali.

Kuma wani
udurar Allah da Hajiya da dangin Alhaji basu da masaniyar halin da nake ciki, ko da yake ita tafi kowa sani tunda ita tayi.

Sai dai duk wanda ya ganni yasan banda lafiya idanuna sun firfito sosai.

A haka bikin Uzairu zuchiyata yazo ina babu dama inaji ina gani akayi shagalin da akayi bana wasa bane.

Sabida rashin lafiyata babu wanda ya iya raka Uzairu zuchiyata Canada hankulan dangina yana kaina kacokam
Ita kanta Mardiyya biki ya
arato jikina ba da
i sam.

Gaza ma gari gari yake zuwa kar
o mun magani, amman abinda na yadda dashi lokaci Allah ya arama Hajiya.

Akwai lokacin da ko ban sha komai ba zan warke da izinin Allah.

A dangin su Alhaji dai wani biki suna ina daurewa in shiga taron a hakan, tunda ba magashiyyan nake kwance ba, ba dan fa
awar da nayi ba babu mai gane ina cikin halin ciwo ma, Goggo Amfana ita ma ciwonta ya tashi bata gane ma wake kanta baiwar Allah.

Ita kuwa Hajiya da ka kalli fuskarta sai kaganta a cikin farin cikin ganin halin da nake ciki.

Kana kallon makashinka baka da abinda zaka yi mishi wata shari'ar sai Allah.

Tazo gidana a
alla yafi sawu goma tunda ita ba za aci gaba da
oye mata banda lafiya ba.

Har ranar da suka ha
u da Anty Tani itama tazo Rahama ke sanar mata banda lafiya.

Da Hajiya tazo sai Anty Tani tace.

"Koma menene yake faruwa da matan Zaidu mu mun barma Allah ne bawai dan bamu da hankali ba"
us Hajiya tayi ba amsa.

A haka bikin
an Tagwayen Anty Tani yazo daf dana mardiyya Sadiya ce ta rakani muka je akayi komai dani a daddafen.

Da bikin Mardiyya yazo Alhaji sai ajjiye aiki yayi ya biyoni muka tare a hotel dan kawai ya kula dani.

Allah sarki bawan Allah baya nuna gajiyawarshi sam wallahi.

Haka akayi bikin Mardiyya a gidansu Baba Malam.

A lokacin ma na
an ciko na sake haske ashe
oyayyen cikine a jikina babu wanda yasan da bawan Allah.

Kunji
addara a cikin
addara ko?

To wannan ciki yasa nayi kyau babu laifi haka muka shiga cikin su Sa'a akayi biki.

Su Adama ne akan komai ni sai ido ga ciwo ga laulayi gashi bana son shiga mutane sam.

Su Hameeda sune iyayen Amarya da su Sumy da Hala duk mun ha
u dasu gaisuwar mutuncice ta rabamu,
ar shuwa da danginta kuwa babu mutum
aya ma.

Kwana biyu akayi aka gama biki duk abinda uwace ya kamata tayi to Alhaji Zaidu ya fansheni an yi mata komai Aure na gata sosai akayi mata.

Baba malam yayi rawar gani, haka shima Babangida ya fitar da'ita kunya sosai.

Ta tare a gidan mijinta daya gina nan kusa da su Sa'a
Malama Babba ma naga duk ta rame tayi duhu wannan isar duk babu ita
Rayuwa kenan kayan Allah.

Maigogul dai kusan kullum sai yazo ya kawo magani ko yazo ganina.

Ranar Juma'a ina zaune a falo na gama she
a amai na fito na zauna jagwab sai muka jiyo sallamar Maigogul
ur yayi mun.

"Lolo naga cikin ki kamar ya
aga kumburi yayi ne?

Sai ni da Rahama mukai saurin duban cikin Rahama ta latsa sai ta zabura.

"Maigogul ai cikine da'ita"
"Tsarki ya tabbata ga Ubangijin kowa da komai"
Mrs Bukhari ce
[10/27, 8:49 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI
9
Kunyi ready ku koyi skill
in da ke kawo ku
Idan kuna son ku iya yin voice over kamar masu tallace-tallace,
ko ku iya video editing kamar professionals
to wannan class
in naku ne!

Za ku koyi:
Voice Over (recording, editing, delivery)
Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)
Practical + Real Project Training
Location: [TELEGRAM ]
Payment:
9163354359
Sa'adatu Adamu
Opay
Send receipt via
Contact: [07044292865]
Registration ongoing
Limited space available!

Kada ka tsaya jiran lokaci
ka shiga yanzu
Da mamaki nake kallonsu dana ji sun ambaci ciki.

"Rahama abun nema ya samu zama bai gammu ba.

Lolo maza
akko mayafinki kizo muje asibiti a duba cikin muga na wata nawa ne."
Amman Maigogul ba zaka bari muje da Alhaji ba, gashi su Rakiya da Hauwa suna hanya duk yadda akayi ma sun kusan
arasowa"
"Dake baki da hankali ba ai dole kice a fa
a ma Alhaji.

Kubi komai a sannu duk abinda na tsara shi za'a bi ku nutsu.

Taso muje maza zan fa
a mishi mun fita"
Haka Rahama ta
akko mun hijabina ta saka mun.

Saifa data taimaka mun kana na mi
e tsaye ciwo ya cinyeni a tsaye.

Asibitin ku
i muka je aka Auna ciki wata har hu
u cib.

Kuma wallahi inajin motsi ka
an_ ka
an haka amman dake halin ciwo nake ciki, al'adarma da banyi ba daga ni har Rahama bamu tuno komai ba ana ta lafiyata.

Muna asibiti su Rakiya sukai kiran Maigogul sun iso Kano.

A lokacin Hauwa basu da
e da dawo da Aurensu ba.

Alhaji Zaidu ne ya tsaya tsayiwar daka da shi da Gaza har suka shawo kan Maigogul ya amince ya dawo da Hauwa kafin iddarta ta cika.

Tasha muka wuce muka
akkosu
aya daga cikin atampar da Hajiya ta saka mun a akwati itace a jikin kayi nayi harda gyalenta to mach da
ankunnenta
arami na gwal data siya daga cikin arzikin sana'ar kayi nayinta.

"Baka da aiki sai yawo da
a ra
e_ ra
e damma kamar kumbon naka yana can canada.

Jiya ma ya kira mun da
e muna magana dashi."
"Ai ke ba'a rabaki da takalar fa
a da maganganu.

Shige muje muah dallah"
Motar suka shiga muka nufi gida.

A falo duk muka baje Rahama ta kawo musu lemo da abinci.

"To yarinyarnan lolo zamanta ya
are a gidannan na
an lokaci gaskiya dole zamu tafi da'ita dole ne wannan"
Da sauri na kalli Maigogul Rakiya nama cike da bakinta tace.

"A wanne dalili mijinta shi ba cewa yayi ya gaji ba, shi ba nunawa yayi komai ba.

Sai kaine sabida ka samu waje zaka ce haka?

Kada ka mance yafa biya mana aikin Hajji dani dakai har da lolon zamu je.

Kada kayi abinda zaka yi mana salesalin tsiya wallahi.

Ka bar yarinya a gidan mijinta, ai ita makirar sai tayi tunanin taci galaba a kanta ma"
Numfashi yaja ya sauke.

"Rakiya lolo cikine da'ita kin ganshi wata hu
u.

Ganinmu da kika yi daga asibiti muke ko mijin baisan da cikin ba.

Kuma ba sani zai yi ba lalata mana shiri zaiyi dan fasa abun zaiyi kowa yaji halin da ake ciki.

In labarin cikinnan ya isa kunnen Hajiya to bamu san a wanne irin hali ita lolo zata kasance ba har dama cikin.

Ki duba tulin tarin dukiyar da Alhaji ya tara ko iyakar kamfanin motocinshi ai shi ka
ai arzikine jibi Gaza lokaci guda ya canja.

Sukenan a sintirin shigo da motoci suke.

Ke ya kike ganin in Munubiya ta samu labarin wannan cikin Sabuwa ita ya zata kasance?
Chapter 18 · 0% Book details