← Book details Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 28

Sashe 13

Idan Kaya Ya Gaji Gammo Ma Ya Gaji 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saurin ri
e mun hannu yayi cikin
asa da murya sosai yace.

"Menene wazirat
ina ki daure ki fa
a mun dan Allah tun jiya zuchiyata take cikin damuwa"
Ya yanayin girman matsayina a wajenka yake Omri?

"
Murmushi yayi mun mai rai da motsi.

"Omri?

Wannan sunan yayi mun kuma kin burgeni sosai shi Masta a barshi sai muna shinfi
a uhm.

Menene matsalarki al sa'ada?

"
awari zaka yi mun in mun shiga ciki duk alfarmar dana nema a wajenka kai mun.

Kai mun al
awari anan tun kafin mu shiga.

Sannan abun baifi
arfinka ko ta ko ina ba.

Omri bazan ta
a neman alfarmar da nasan baka da'ita ba"
arashe maganar da rawar murya wasu siraran hawaye suka zubo mun."
Babban yatsanshi yasa ya sharce mun hawayen nawa.

"Dena kukan zanyi miki duk abinda kike so in sha Allah.

"
Motar ya ja muka shiga gidan.

Gidan yana da kyau ni
antarshi ce ta sake burgeni ma sosai.

Yana ri
e da hannuna har muka shiga falon zagaye da kujeru irin masu L
innan marasa hannu na fata masu mugun tsada da gani
Zaunar dani yayi a kujera.

"A_a ka kaini ciki in kwanta bana jin da
in jikinane"
Baice komai ba ya shiga dani cikin komai yana ajjiye cikin tsari da kyau gwanin sha'awa katifar dai babu zanin gado a haka na jawo fulo na kwanta.

Zama yayi a gabana yana shafan kaina.

"Ke nake saurare Wazirat Omri
inki yana jinki"
Hannunshi na ri
e gam nace.

Munyi Aurenmu cikin soyayya tare da fatan sai dai mutuwa ta rabamu ko?

"
Kanshi ya gya
a halamar Eh.

To ina fatan ni dakai mutuwa ce ka
ai ka iya mana shamaki ba dai mutum ba.

Kaga shigowarnan da nayi gidannan?

To na dawo nan da zama bazan koma can gidan Hajiya ba, Allah ya hore maka ba dole sai mun zauna waje
aya ba.

Kuma raba gida na rage zafin kishi da jin zafin juna sosai.

Mu ba yara ba bare muce zumuncinsu muke kallo.

In kuma kace dole sai na koma can to daga nan Dutse zan koma"
arashe ina hawaye.

Duk wannan maganar zuchiyata fa sai daka take yi mun
Bansan me zan samu a matsayin amsa ba.

Ya dai yi shiru yana ta saurarena da dukkan zuchiyarshi.

"Wazirat nasan kina da dalili mai
arfi kuma zanso jin dalilinki kada kiyi tunanin
oye mun komai ko kiyi tunanin rage mun komai nake son sani"
Shiru nayi ina tunanin to ni mai zance mishi ne.

Kafin in gama tunanin ya mi
o mun wayarshi yace.

"Kinsan wannan lambar kuma kinsan wacece tayo sa
on?

"
Amsa nayi jikina na
ari na soma karantawa cikin zuchiyata ga abinda rubutun yake cewa.

"Sabuwa bata aureka domin soyayya ba.

Sai domun ku
inka da niyyar tarwatsa maka gidanka.

Sannan
ar iska ce kayi bincike mai zurfi a kanta
iyarta mardiyya bata hanyar aure aka sameta ba bata san ma waye ubanta ba shine ta li
a ma tsohon mijinta cikin.

Sannan ita da ubanta suna bokanci kayi bincike da kyau, mijinta da kwarto ya kamata sanadiyyar rabuwarsu kenan.

Na barka lafiya."
Ai take hajijiya ta soma
ibana daga wannan zaunen da nake, amman fa babu ko
igon hawaye a idanuna zuchiyar sai naji ta bushe.

Lallai
ar shuwa ashe abinda na tare mata a rayuwa har ya kai haka, ai ni na
auka iya Babangida ya isheta rayuwa ashe Aurene bata son taga nayi shi kwata kwata.

"Halamu ya nuna kinsan mai rubutun ko"
E na santa farin sani ma kuwa.

Abinda ta fa
a gaskiya ne face Mardiyya da tace ba yarinyar Babangida bace
arshi ce."
Na fa
a cikin rashin tsoro kawai ma duk abinda zai faru gara ya faru bana
arya kawai gara in sanar mishi gaskiya.

"Wacece ita, a ina kuma take?

"
Kishiyata ce ta da matar Babansu Mardiyya aminiyata wacce muka yi rayuwa a gidanmu tare, aminiyar da ko mutum na kashe ita zata taya ni mu birne"
Zama ya gyara yana kallona cikin mamaki.

"Ban gane ba, aminiyar taki ce ta Auri mijinki kuma duk da kun rabu take binki da bita da
ulli?

Ina bazan bar wannan maganar ba wazirat dole hukuma ta shiga cikin lamarin.

Kuma dole mijinta yasan abinda ta aikata."
Kunji a daidai ga
ar dana samu zarafin fashewa da matsanancin kuka mai tayar da hankalin duk wani masoyina.
eni yayi a jikinshi tsam yana rarrashina.

Ka barni inyi kuka.

Shikenan babu dama ka tuba mutane su kar
eka a matsayin wankakke kenan.

Bafa mu muka za
i rayuwarmu ba, kuma bamu isa mun kauce ma
addararmu ba.

Ya
ar shuwa take son rayuwata ta
are ne ni Sabuwa da abinda zata saka mini kenan"
"Ya'isa wazirat.

Ba ta turo bane dan ta
ata mun ke ba?

To wallahi kimarki da darajarki saita sake
aguwa a wajena kinsan menene dalili Shalelena?"
Girgiza kaina dake manne a
irjinshi nayi.

"Yauwa Sabida da kika ga sa
on baki yi yin
urin kare kanki ta hanyar layancemun ba.

Sai kika kar
i abinda ta rubuta kikace hakane face batun mardiyya data yi miki sharri akai.

Al sa'ada bata san in duk kowa zai
i ki ni a lokacin ma zan soma sonki.

A binciken da nayi a kanki tabbas banji batun Mardiyya ba.

Amman a layinku akwai wani malam Habu ko ina ya samu lambata ban sani ba ya dai kirani yake fa
amun maganganu masu nauyin maimaitawa to a ciki harda batun bokancin duk ya sanar mun.

Bincikena kuma ya tabbatarmun da hakanne.

Ni ba jahili bane da zan
yamaceki dan kinyi wata rayuwa a baya.

Sannan in har Allah da kaima laifi ka ro
eshi ya yafe maka me yasa zaka daka ta mutane wanda ba'a iya musu sam?

Babban abinda kowa yake fata shine
arshenshi yayi kyau ba farkonshi yayi kyau daga
arshe abun ya lalace ba.

Dukkanmu masu laifine, kuma kullum a cikin sa
a ma Allah muke.

Babu mamaki kin fini matsayi da zamowa marar yawan zunubi a wajen Allah sabida kin tuba akan dukkan abinda kika aikata a baya ke wankakkiyace.

Wazirat kada ki sake kuka
ar shuwa ko?

Sai mu tsaya a gaban kotu ta nuna miki mahaifin ita mardiyyan ba shikenan ba tunda ita jahilace.

A yau ka
ai dana sanshi ban isa in kalli mardiyya ince bashi ne Abbanta ba.

Sabida haka kina dani babu ke babu wula
anta in sha Allah.

Har gida zamu je muyi sallama in gana dashi in kuma gabatar mishi da wannan sa
umeshi nayi ina jin wani irin da
i caku
e da matsananciyar kunyar da ban ta
a jin irinta ba a duniya.
ago fuskata yayi yana son mu ha
a idanu ni kuma na kasa kaina ya
ago da
arfi sai nayi dariya.

Shima dariyar yayi.
amun me yasa kika kawo mu nan gidan?

Kinsan kuma kasancewarmu a hakan sai yayi mun da
i fiye da tunaninki"
Uhm ai har abada a hakan zamu kasance.

Sai dai ina fatan ragowar
akunan su cika da yaranmu na fa
a maka na dawo nan da zama"
Sumbatata yayi a goshi yace.

"Me kike nufi ne uhm?

"
Itace alfarmar da nake nema a wajenka ka barni nayi zamana a wannan gidan naka ni ka
ai dan Allah kada ka tambayeni dalilin ina mugun ganin darajarka da girmanka kuma wallahi mu bama
arya"
Shiru yayi yana kallona cike da illahirin mamaki ma
aukaki.

Nima shiru nayi ina sauraren menene amsarshi.

Babangida:.

"Aikin banza aikin wofi wazirat al sa'ada ni zaka cema Sabuwa haka a wajena?

"
Sai yayi tsaki ya shiga gya
a kanshi yama mance yara na bayan mota sai da yaji amon muryar Malama tana cewa a bata biskit ita ba alawa take so ba.

Idanu ya lumshe yana hango sanda aka ba Sabuwa abinci a baki, da wani irin kallon so da Alhaji Zaidu yake binta dashi.

"Ku ajjiye kayannan nace dan ubanku.

Meye bana siya muku da zaku zo kuna raba kaya a mota"
Da tsawa yake maganar.

Idanu ya runtse da
arfi.

Ai kuwa ya bige wata yarinya mai tallar dafaffiyar gya
Ranga_ ranga aka
auki mai gya
arnan sai asibiti
Allah ma ya so shi
ujewane kawai sai bakinta data fasa.

Gyara mata wajen kawai akayi aka bata magunguna Babangida ya mayar da'ita gaban iyayenta yayi musu bayani tare da basu ku
i babu laifi kana yaje ya ajjiye su Mardiyya ya wuce wajen aiki zuchiyarshi nata tafasa yana ta maimaita wazirat al'asada a zuchiyarshi.

Yana cikin tunaninnan ne akayi kiranshi Sumy tayi
ari suna asibiti jini ya
alle mata.

Babu shiri daya tashi a wajen aiki asibitin ya nufi Sumy na bacci lokacin Matar Mustapha Adeeza itace ke zaune da'ita sai Hameeda da ta kawo musu abinci da ruwan zafi zuwan nata kenan shima ya shigo.

"Adeeza ya jikin nata?

"
"Jiki da sau
i an auna arziki Dr yace ba sai an
ara mata jini ba, amman naji suna batun wankin ciki ka sameshi a ofishinshi dai.

Haka Babangida ya samu likita a ofishinshi suka yi maganar da zasu yi.

Amman ina hankalinshi da nutsuwarshi baya jikinshi wannan suna da abinci da aka ba Sabuwa a gabanshi shine babban abinda ke hautsinashi, da kamala da cikar mutuntata da dattijantakar Alhaji Zaidu.

Kuma gadon da Sumy take kwance a gadon Sabuwa ta kwanta sanda akayi mata wankin ciki
Sai lamura suka sake hautsinewa a
walwarshi ainun.

Har ya isa
akin Hala yana cike da ba
in ciki da takaici.

Ga hayaniya da shewar mata daga
akin
ar shuwa yana jiyowa.

Lokuta da dama sai yaji kamar ya rabu da
ar shuwa shine sassaucin da zai samu a rayuwarshi.

Fuu ya fice sai gashi a tsakiyan mata a uwar
akinshi.

"Ko wacce
ar iska ta fice a
akinnan.

Marasa tarbiyya kawai"
Ai ba shiri suka shiga tururuwar fita.
urama
ar shuwa idanu yace.

"Kinji kunya wallahi tur da mata masu taurin kai irinki."
Ya saka kai ya fice.

A wannan dare dai Babangida kusan rabawa yayi yana karanta wasi
ar jaki.
yar ya yakice tunanin Wazirat ya mi
e ya shiga jera sallolinshi kamar yadda ya saba.
Chapter 13 · 0% Book details