← Book details Gudun Aure Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 40

Sashe 3

Gudun Aure Part 4 Complete Hausa Novel · about 1 min read

haka tunda jirgi ne kawai bashi dashi amma yana da kudi kuma yana da alfarma a ko'ina,idan ya so duka karshen wata zai iya zuwa ya yi mana sati daya ya koma. wasa wasa dai yau kwanaki goma kenan da komawarsa bai kira ni a waya ba kuma bai amsa kira na ba. Abin ya fara damuna wannan ai kin gaskiya ne da gangan!
Chapter 3 · 0% Book details