Sashe 11
Gudun Aure Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya samu cikin Hauwa ba don komai ba sai don ganin tabbatuwar farinciki da walwala a fuskarsa. A yanzu dai zuria itace karshen abinda yake nema a wannan duniyar bayan Allah Ya wadatashi da komai a duk lokacin dana kalleshi na tuna har yanzu bai ajiye magaji ba hankalina yana tashi sosai kuma nakan zubar da hawaye masu yawa domin jarabawar da ta same mu ni dashi na riga nasan ko na saki zuciyata da gangar jikina na haihu za mu sanya rai ne akan abinda muka samu bayan kuma ba mai d'orewa ba ne. Astagfirullahi wannan shine babban dalilin da ya sanya nake ji a cikin raina ko cikin na samu zan iya zubar dashi ba tare da ya sani ba don gudun shiga damuwa matsananciya bayan na bari na haihu muna ji muna gani mu rasa abinda muka samu kamar yadda muka rasa babynmu ta farko. Abin mamaki da daure kai a wannan daran ma na jigatu kwarai da aniya a hannunsa don ban ta'ba tsammanin ma zai neme ni ba ganin irin jimawar da muka yi jiya muna abu daya. Abu na biyu kuma a tunanina gagarimin rashin da ya yi zai dakusar dashi kewar komai na jin dad'in duniya ashe ba haka abin yake ba fahimtata ma kamar idan yana cikin damuwa ya fi kulafucin lamarin washe gari na tashi da ciwon jiki matsananci domin irin sarrafuwar da na yi a hannunsa a daran jiya Ina ganin ko ko kwa'babbiyar fulawar borodi ba ta kaini buguwa ba. Ina kwance gado bayan na yi wanka na kasa tafiya gidan rasuwar Yusi ya shigo yana gaya mini wai anti Hamida kanwar Hajiya Maryam tana kira na zo ko zan iya rarrashin antin nasu ta karya kumallo. Na ce masa ya je ganin zuwa yanzu. Da kyar na rarrafa na tashi na sanya hijabi saukata kasa ta yi daidai da shigowarsa hannunsa da ri'ke da carbi da alama daga wurin kar'bar ta'aziyya ta taso ya ce mini na je maza wurin Hajiya Maryam na zauna tare da ita yanzu Adam yake sanar dashi an yi an yi da ita ta ci abinci taki ci. Na ce yanzu Yusi ya zo ya sanar da ni. Na fahimci tunda aka yi rasuwar yake bawa abinda ya danganci matar muhimmanci don jiya ma shine ya k'arfafa mini gwiwar zama a kusa da ita a cewarsa zan deba mata kewa bayan 'yan uwanta. Ban ta'ba kawo komai ba a cikin raina abinda dai na ajiye shine bai ajiye lamarin Alhaji Amadu a nesa ba domin kuwa Allah ne kadai yasan irin taimakekeniyar da suka yi wa juna ba a lokacin da suke neman rufin asiri na duniya. Hajja suka sauka kamar yadda ya fad'a Hajiya Saratu da kannan mahafinsa su biyu Maza a ciki akwai mahafin matashi ta biyu wato Aysha wadda ta rasu sakamakon zazzabin typhoid kafin ta tare a gidanshi. Ba sosai na sansu ba duk da kasancewar suna da yawa kad'an na sani daga cikinsu, hakan yana da ala'ka da rashin zamanmu a gari tun bayan aure dangin Hajja ma in banda rasuwar da aka yi ta kanin mahaifin Hauwa babu wanda nasani daga cikinsu. Wannan karon mun sake sosai da Hajja da alama sihirin da aka yi mata ya warware babu wani kallo na baibai a tsakanina da ita sai mutunci da girmama juna. Haka aka yi zaman makoki na kwanaki bakwai mutumin nan bai daga kafa ba. Kullum da safe zai fita cikin jama'a ya kar'bi gaisuwa da daddare kuma sai ya rikid'e ya koma jarababbe na bugawa a jarida. Wannan dalilin ya sanya na yanke shawarar guduwa ba zan iya ba don ban san abinda ya zama ba kuma idan zai jima anan din bai koma legos din ba Hauwa sai ta zo ta kar'bi lamarinsa domin dai sha'aninsa ya fara ba ni tsoro da mamaki. Ban sanar dashi maganar data assasa mini zuwa ba sai bayan an share makoki kwanaki tara da rasuwar tukkuna na gaya masa amma ta sigar da ba zai zarge ni ba ai taimako ne kuma duk wanda ya taimaki wani Allah zai taimake shi sosai na gaya masa yadda alhaji Muntari ya dinga fad'i tashin akan lamarin yarana kuma ya rike mini su ba tare da ya bambamtasu da wanda ya haifa ba, na kara jadadda masa cewa abinda ya asassa mutuwar aurena dashi akansa ne saboda rubutun da na yi a fece book akan abinda ya faru wanda ya danganci Kamalu dashi. Bayanin da na yi masa cikin nutsuwa ya sanya ya fahimce ni ya kuma tausaya mutuka da gaske koda yake dama shi mai tausayi dalilin da ya sanya mini fargabar gaya masa saboda tsohon mijina ne ban san fassarar da zai yi mini ba. A take a lokacin ya ce na yi waya da Baba Sule duk abinda muka tattauna sai na sanar dashi zai taimaka in sha Allahu. Ban yi kasa a gwiwa ba kuwa na kira Baba Sule a waya ya gaya mini har yanzu dai ba kai ga kar'bar kudin gidan ba domin duk wanda zai zo tayin wulakanci yake yi. Na ce masa to abar batun sayar da gidan za a biya masu hakki hakkinsu insha Allah rabbi duk wanda yasan yana bin Alhaji Muntari kudi ya yi mini list din sunansu a takarda tare da asusun ajiyarsu idan na dawo sai ya kawo mini ni kuma zan tura masa sunayensu ta whasap sai a biya su hakkinsu. Na sanar dashi yadda muka yi da ya ce hakan ya yi amma fa na ajiye maganar tafiya don su Hajja ne kadai za su tafi bi ba yanzu sai nan da kwana talatin lokacin Alhaji Amadu ya yi arba'in da rasuwa shi ma kuma a daidai lokacin zai koma bakin aiki can Legos. Hankalina ya tashi sosai ba ni da damar yin turjiya tunda ya gama rufe mini baki abinda ya yi a yanzu akan buk'atata ba tare da ya musanta mini ba kudi irin wannan a cikin masu kudin ma ba kowane zai iya bayar dasu ba koda kuwa akwai dangataka mai karfi. Na gaya masa gidana da Baba Tabawa da kuma Yusura da suke can na barsu tsayin kwana goma sha uku ya kamata a ce na koma. Ya ce shi bai sai wata Baba Tabawa ba domin kuwa ba hannunsa wurin ajiyeta gwara ma Yusura ya shedata na kira wayar Mamanta ta zo ta dauketa itama Baba tabawa ta tafi gida idan na koma sai su dawo tunda ina son zama dasu. Ina kallo su Hajja suka tafi ba ni da ikon bin su saboda bacin rai har kuka sai da na yi amma ba a gabansa ba sai da ya fita tukkuna na yi na share na ha'kura na bi abinda yake so. Tun bayan share makokin Alhaji Amadu yake yini a gida sai fitar ta kama tukkuna yake dan fita kuma baya wani jimawa zai dawo. Yakan taba ayyuka a laptop dinshi wasu lukutan kuma a wayarshi tunda yanzu kai ya waye sosai ta internet ya za ka iya gudanar da harkokika na yau da gobe mussaman shi da yake da harkalloli daban-daban. Babu jeka ka dawo haka zalika babu yaudara ko sa'ba alkawari a sha'aninsa wannan kadai ya isa a yi masa shadar arziki domin idan ya ce zai yi abu to kuwa zai yi, idan ya ce ba zai yi ba kuwa babu wanda ya isa ya tursashi. Mutane tara da suke bin Alhaji Muntari kudi sai da ya bi su daki bayan daki ya yi musu tambayoyi kafin ya kowanne daga ciki ya bashi kudinsa daga karshe shi ma Baba Sule ya samu rabonsa don dubu dari biyu ya bashi ya ce ya yi cefenan gida. Na ji dadin hakan sosai kuma har cikin zuciyata na yi masa addu'a samun karshe mai kyau tare da dorewar zaman lafiya a tsakaninmu. Haka nan na cigaba da hakuri da bashi hakkinsa har fargaba nake yi dare ya yi domin Ina gane kurena kwarai kuma idan ya so har da rana ma turkeni yake yi. Ganin haka ya sanya na dage da shan kayan marmari da ruwan kaninfari Ina kuma dan yin farfesu sa'i da lokaci na zuba kimmba da minannas da yawa nasan yin hakan zai taimaka mini sosai. Amma mutumin nan yana goge mini hadda don wadda ya ba ni jiya ba ita zai ba ni yau ba. Har dai na gaza ha'kuri na ce masa ya fara amfani da magunguña maza masu karfi tunda ai da ba haka yake ba na san yana da sha'awa da karfin buk'ata amma bai kai haka ba, babu rufi ya ce mini eh saboda ni yake sha domin rainin da ya lura ya fara ratsa tsakaninmu. Na dinga mamaki sosai da abinda ya ce tabbas kuwa don wallahi yanzu har wani tsoronsa nake ji da fargaba idan ya fadi abu ban yi ba sai na ji shakkar haduwarmu da daddare domin duk kumburin jikina bai hana shi malkwad'ani ta kowace siga ba. Idan kuwa ya rike ni a hannunsa wallahi har cikin k'ashina nake ji Ina ta ko'karin k'wacewa na kasa. Jikin ne dama ba wani kwari domin ba yadda za a yi a hada karfin namiji da mace waje daya gashi dai babu wani nama a jikinsa amma idan ya d'amke ni Allah ne kadai ya san yadda nake shan wahala. [9/20, 9:50 AM] Aunty B: 87 Ban san a Ina Hauwa ta samu labari ina abuja tare da maigida ba sai kawai itama ta tayar da hankalinta akan lallai sai ta zo ta same mu shi kuma yana dakusar da ita akan ta zauna a can Bauchin ta cigaba da rainon cikinta tunda alamu sun nuna tana da matsalar mahaifa duk da ba tafiyar mota ba ce amma yawan zurga-zurgar bashi da amfani dalilin d'aurin mahaifar da aka yi mata domin ita kanta tasan zamanta a wuri d'aya zai fiye mata kwanciyar hankali da nutsuwa. Ina jinsu suna ta bugawa a waya ban ce komai ba, ni zan fi so ma tazo taga uwar da nake ci tunda ita jurinta kishi da ni, na dawo kano itama ta d'aga hankali sai ta dawo yanzu kuma ta ji labarin ina Abuja hankalinta ya tashi sai ta zo taga me muke