Sashe 8
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa Sheykh yana shiga wonka yayi kana yayi shirin bacci.
Shiru-shiru baiga Shatu ta shigoba,
haka yasa ya miƙe ya fito falo, a hankali ya tsaya bayanta.
Ganin ta zaune da alamun waya takeyi da Ummeynta, cikin sanyi tace.
"Ayyah Ummey na, baki dawoba har muka tafi hankalina ya tashi gashi dare yayi kuma baku dawo ba."
Murmushi mai kwantar da hankali Ummey tayi kana tace.
"Wlh kuwa Shatu na kuna fita, ina isowa, nama hango bayan motarku".
Sosai shima yaji abinda Ummeynta ta faÉ—a sabida kanshi da ya sunkuyar ya manna da wuyanta.
Cikin sanyi tace.
"Ayyah UMMEY NA ina Junainah".
"Gata nan tayi bacci, tun É—azu wai yau gidan shiru ba daÉ—i tunda bakya nan".
Ummey ta bata amsa.
Da sauri tace.
"Ayyah Æ´ar uwata. To Ummey ya batun mgnin nawa kuma?".
"Bappanki yace zai kawo miki".
Ta bata amsa tana konciya.
Daga nan dai sukayi saida safe.
Hannunshi yasa ya juyota ya ruggumeta tsam a jikinshi a hankali yace.
"I miss u so much my dear".
Cikin yin ƙasa da murya tace.
"Miss u to".
Wuyanta ya É—an sunsuna tare da jawota sukayi cikin bedroom.
A hankali ya kwanta kana ya jawota jikinshi,
hannunshi yasa ya zuge igiyoyin dake ƙasar gaban rigarta murya can ƙasa yace.
"Wai maganin menene Ummey ta haÉ—a mana".
Cikin fidda numfashi jin yadda ya kife tafin hannunshi kan Caɓɓulenta tace.
"Wai maganin zaƙine zan zubdashi".
Da sauri ya zaro ido tare da cewa.
"Na shiga aljanna da izinin ubangiji.
maganin zubda zaƙi kuma Boɗɗona bama na ƙara mana zaƙiba".
Cikin jujjuya ido tare da dariyar kalmar shi ta na Shiga aljanna da izinin ubangiji tace.
"A a zaƙifa na naƙuda, wai zai sauƙaƙawa mutun wahalar naƙuda".
Ajiyan zuciya yayi tare da jawota jikinshi,
ya haÉ—e bakinsu wuri É—aya, wani irin hott kiss mai cike da bege yake mata.
Daga nan suka narkewa juna.
Washe gari da safe Gimbiya Aminatu da kanta tazo har Side É—insu tai mata sannu da dawowa da tambayar mutanen gida.
Hakama Aunty Juwairiyya da Mom.
Yau kwananta uku da dawowa.
Junaidu da kanshi ya kawo maganin nata sai dai kai tsaye Valli Hospital ya kai mgnin ya bawa Sheykh.
Inda kuma nan ya bashi takardunshi ma na neman ci gaban karatun jami'a.
Sosai suke shan hira da Junaidun.
Shida kanshi ya É—auke shi a motarsa zuwa tasha, inda zai shiga motar Shikan.
A cikin motar ne ya É—an kalli Junaidun tare da cewa.
"Junaidu ai da kazo mana da Junainah".
Murmushi Junaidun yayi tare da cewa.
"Malam ai bata sanma zan zoba, sabida in ta sani zatace muzo tare, kuma yanzu nafi son ta meda hankali kan karatunta, kaga dama ta rasa shekara É—aya tafiyarsu Cameroon".
Kai ya É—an jinjina kana yace.
"Zan roƙi Bappa ya bamu ita ai, sai in sauya mata makaranta".
Cikin kwaɓe fuska Junaidu yace.
"Uhumm Yah Sheykh ai kuwa ni ina tsoro".
Da sauri yace.
"Tsoron me?".
Kai ya É—an kauda ganin sun iso tashan, a hankali yace.
"Kada ka dawo da ita birni tai nesa dani ta manceni wani É—an sarakuna yayi wuf da ita".
Murmushi mai yalwa Sheykh yayi kana a hankali yace.
"Astagafirullaha".
Sai kuma yace.
"A a in sha Allah zan ajiye maka ita, kuma ai kaima yanzu zaka dawo nan cikin birnin".
Murmushi yayi kana ya buÉ—e motar ya fita.
Kiranshi yayi ya zagayo ta inda yake, sannan ya bashi kuÉ—i.
Godiya yayi kana ya tafi, shima yaja mota ya tafi yana mai jin son Junaidun a ransa.
Dan shine ya sanar dashi komai kan Ba'ana da É“atansu Yah Gaini. Da wulaÆ™ancin da Æachamawa ke musu, sai dai iya abin ya sani kawai ya sanar masa.
Daga nan gidan Malam Abubakar ya wuce.
Bayan sun gaisa ne, yake ce mishi.
"Alhamdulillah Malam batun Sulaiman komai zaiyi sauƙi dan yanzu ina neman zama na musamman ne da shugaban SS da kuma shugabsn hukumar ƴan sanda na ƙasa.
In sha Allah gsky zatayi aikinta".
Cikin jin daÉ—i, Malam Abubakar yace.
"Kai Alhamdulillah Sheykh Allah yayi maka al'barka ya rufa maka asiri duniya da ƙiyama".
Amin Amin yace kana sukayi sallama da juna.
Shine bai shigo gidaba sai bayan sallan isha'i.
hannunshi riƙe da ledan magungunan da aka haɗawa Shatu wanda na zaƙine kuma yana sauƙaƙa naguɗa da izinin ubangiji.
(Ganyen bishiyar CeÉ—iya, Dirim, Ganyen Barma Gada ban san sunanshi da Hausa ba, sai kuma zobo.
Sai cikinki ya kai wata bakwai zaki tafa sasu sai ki rinƙa shan ruwan, da zaran cikinki ya shiga wata takwas sai ki bari.
Sai randa duk kikaga alamun naƙuda sai kiyi maza ki tafa kiyi ta shansa da ɗuminsa, da izinin ubangiji wlh wani kafin ma mgnin ya tafasa da yardar ubangijin sammai da ƙassai zaki haihu lfy.
Yana sauƙaƙa nakuɗa sosai.
Ki haifo ɗanki lfy ƙato kuma jazir kamar ɗan larabawa da izinin ubangiji)
A hankali ya shigo cikin falon inda take zaune Ummi na gefenta.
Gefenta ya zauna tare da miƙa mata ledar.
Hannu tasa ta amsa tare da cewa.
"Ngd matuƙa Allah ya rufa asiri".
Cikin jin daÉ—i yawan addu'ar da take masa in ya bata abu koda bata san komai bane yace.
"Amin Amin".
"Na menene?." Ta tambayeshi a taƙaice.
cikinta ya É—an kalla tare da cewa.
"Magungunan da Ummey ta amso miki ne".
Cikin sauri tace.
"Bappa yazo ne".
Kai ya jujjuya mata alamar a a.
"To kaine kaje".
Cikin wasa ya gyaÉ—a mata kai alamar eh.
Baki ta É—an turo gaba tare da cewa.
"Shine ko kaje dani Hamma Jabeer".
Murmushi yayi yana miƙewa tsaye yace.
"To banine najeba Junaidu ne ya kawo minshi har Valli".
Cikin fidda numfashi Ummi tace.
"Niko da har ina cewa gobe Jamil zai kaini mu amso".
Yana mai nufar É—akinsa yace.
"Ato Junaidu ya hutasshe mu".
Daga nan ya tafi, ita kuwa Ummi amsar mgnanin tayi taje kitchin rabashi biyu tayi ta tafasa mata rabi ta tace mata shi, ta tasa mata a É—an madaidaicin bokatin roba mai marfi ta rufe, ta kawo mata.
Kana ta ƙulle saura kuma.
Daga ranar ta fara sha.
Alhamdulillah komai na tafiya dai-dai yanzu cikin Shatu yayi watanni takwas cib, duk bayan sati biyu zai É—auketa suje Valli Hospital ayimata awu su dawo gida.
A hankali komai ke tafiya yanzu cikin ya shiga wata na tara.
Yau asabar ne ba aiki shiyasa yake hutu in banda zuwa Masallaci ba abinda ke fiddashi.
A hankali ta shigo riƙe da tray'n abincinsa.
Da sauri ya tashi tsaye, maƙale da waya a kunnenshi bisa alamu da Umaymah yake mgn. Ajiye tray'n yayi tare da jawo hannunta bisa kujera 3 str suka zauna.
Matsawa can ƙarshen kujerar yayi, kana ya sunkuyo ƙasa hannunshi yasa ya ɗago sawunta da yanzu sun fara ɗan kumbura, kan cinyarsa ya ɗora sawun nata.
A hankali yasa kafaɗarshi ya maƙale wayar da yakeyi kana a hankali yasa yatsunshi ya ɗan fara mammatse mata sawun.
Cikin nitsuwa ya É—an kalleta kana a hankali yace.
"Uhum gata nan ma. Umaymah gashi naga yanzu ƙafafun nata sun kumbura sosai mafa, bataji saitayi ta zama bisa kuje ƙafar a ƙasa."
Cikin kula Umaymah tace.
"Amman dai ba wata matsalar ko?".
Da sauri yace.
"A a ba komai tana lfy baby ma na lfy".
hannunshi yasa ya gyara mata konciyarta, ganin ta mirgina ta konta.
"Yaushe ne EDD'nta?".
Umaymah ta tsmbayeshi
Cikin nitsuwa yace.
"Saura mako uku".
murmushi Umaymah tayi tare da cewa.
"Alhamdulillah kaga kuwa su Mamma da Aunty Rahma ma suna gab da zuwa dan jikin Jadda dake yawan tashin masa yace, yana buƙatar ganinmu baki ɗayanmu to zasu zo nanda sati ukun, amman banda yaransu".
Cikin nitsuwa yace.
"Uhumm tsohonan da tsoroba so yake ya ruɗar mana daku yana komai kamar mai barin wasiyya, ni tun zuwanmu auren Haroon sai wani cewa yake ko bayan ransa kaza da kaza zaiyi kaza, to ni dai fatana Allah yasa Mamey na ta ƙara haɗa ido dashi kafin ya tafi".
Ya ƙarashe mgnar cike da rauni da kuma ƴar raha.
Cikin rauni Umaymah tace.
"Kaci gidanku ai kaima Abbanka zai tafi".
Numfashin ya ɗan sauƙe still ysnayiwa sawunta tausa.
Saida suka gama waya da Umaymah ya yunƙura zai ajiye wayar kenan.
Wani kiran ya shigo wayarshi yana É—aga yaga DSS.
da sauri ya amsa tare da cewa.
"Hello sir barka da dare".
Yaƙi in sallama sabida sanin kafurune bisa lfyn.
"Barka dai Sheykh Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero JoÉ—a."
Murmushi yayi jin oganshi a fagen aiki ya kirasa da cikekken sunansa.
A hankali yace.
"Sir barka da dare".
Cikin hausar arnataku yace.
"Kai Sheykh, kai da yan uwan Sulaiman kun hanamu bacci da yawan Addu'o'in kuna gigitamu da addu'a dole mu fito da shiko".
Cikin dariya da kekyawar mu'amala yace.
"Sir ba dole muyi ta Addu'o'in ba, tunda bamu da kowa sai Allah da Manzonsa bamu da mai bi mana bayan gskyr masu gskyar da ake tozartawa.
Ya zamuyi sai mu haÉ—aka da Allah".
Cikin dariya shugaban hukumar binciken ƙasa na sirri yace.
"Gsky to ku barni inyi bacci, kuzo ayi mgnar belinshi, nayi mgn da wanda case É—in yake hannunsa.
Yace shima duk sanda zai bacci sai yaga Sulaiman da wasu yara sunata kuka, suna salla da addu'a kuma da zai sa a duba hakan za'a samesu.
Ni kuwa kwarjin Sulaiman na min yawa ko naje da niyar bincikarsa sai inji ban gamsu cewa shi mai sayan kayan sata bane".
Wani irin sassanyan numfashi ya sauƙe tare da cewa.
"Alhamdulillah to yanzu wacce rana zamuzo ayi mgnar belin".
Cikin sauri yace.
"Next to weeks".
Da sauri yace.
"Allah ya kaimu".
Daga nan sukayi sallama.
Addu'a'u saifulmumini kenan
Gashi suda kansu sun nemesu.
Nan take ya kira malam Abubakar ya sanar mishi komai.
Bayan sati É—aya, wanda ya kama saura kwanaki ne cikin Shatu ya cika wata tara.
Kuma Alhamdulillah komai na tafiya dai-dai.