Sashe 37
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa Ba'ana wani irin dogon numfashi mai cike da azaba rauni nadama ya fesar a wahalce kana a hankali ya fara yunƙurin tashi zaune.
Amman Ina ya kasa ganin hakane yasa Bukar yin sauri yasa hannunshin ya tallaboshi ya É—agoshi.
Ya jingina bayan Ba'ana nan da kirjinsa.
Ya zama suna fuskantar Shatu dake kuka tamkar ranta zai bar gangar jikinta gaba É—aya jikinta karkarwa yakeyi.
Cikin wani irin rauni murya na rawa yace.
"Mata!".
Da sauri ta É—ago jajayen idanunta ta É—aurasu kanshi.
Wanda haka yasa ta saki wani sabon kuka, Junainah ma kukan ta saki da ƙarfi.
Shi kuwa Ba'ana hawaye na kwarya yana ƙore jinin hancinsa da bakinsa murya can ƙasan maƙoshi yace.
"Mata".
Murya na rawa kuka na kumbe mata tace.
"Na'am Yah Ba'ana".
Wani irin murmushi mai rauni yayi kana a hankali yace.
"Mata Ranar da nake tsoro tazo, ranar da na gaya miki zata iya ɓaci zata zo, gata yau tazo".
Sai kuma ya É—ago É—aya hannun nashi mai lafiyar ya sharce hawayensa, cikin sanyi ya jujjuya kanshi dake masifar mishi ciwo.
Ido ya zuba mata ganin yadda take kuka har numfashin ta na fizga.
A hankali yace.
"Shatu kin san son da nake miki gsky ne?".
Cikin kuka tace.
"Na sani Yah Ba'ana na sani son da kake min gsky ne".
Wani dogon ajiyan zuciya mai nauyi ya sauƙe tare da cewa.
"Alhamdulillah".
Sai kuma ga hawaye shar-shar bisa fuskarshi.
Cikin rauni yace.
"Ke kuma kin taɓa sona a ranki da gsky?".
Kanta ta fara ɗan bugawa da ƙafar Sheykh dake gefenta.
Tare da cewa.
"Eh eh eh Yah Ba'ana na soka so na gsky na soka so irin wanda naso mu gudu tare mu tsira tare nasoka irin son da nake yiwa Yah Al'ameen sabida bana son irin wannan ranar tazo mana".
Kanshi ya jujjuya kana cikin rauni yace.
"Shatu haka ƙaddarar rayuwata take."
Sai kuma ya kalli Junainah a hankali yace.
"Junnu me yasa kike kuka, bakya son a kashenine".
Cikin kuka tace.
"Bana son a kasheka Yah Ba'ana. Ina sonka kamar yadda nake son sun Yah GiÉ—i".
A hankali ya sunkuyar da kanshi tare da sakin wani irin raunataccen kuka wanda saida Affan ya zubda hawaye.
Cikin sanyi yace.
"Mata ina Æ´armu?".
Cikin wani irin rawan jiki hawaye na kwarya.
A hankali tasa hannunta ta amshi Afreen dake hannun Ummi.
Kana ta juyo da rarrafe tamkar ƙaramar yarinya ta iso gabanshi cikin rawan murya tace.
"Gata nan Yah Ba'ana".
Wani irin murmushi mai yelwa yayi wanda saida fararen haƙoranshi suka fito ras.
Da idonshi ya nuna mata cinyarshi.
Cikin kuka ta sunkuyo ta kwantar mishi da Afreen bisa cinyarshi.
Kana ta kife kanta cikin cinyoyinta ta saki kuka.
Shima kukan ya saki mai rauni.
Kana yasa tafin hannunshi ya shafi kan tattausan suman gashin Afreen hawayenshi na kwarya suna É—iga kan goshinta.
A hankali yace.
"Masha Allah, Allah ya raya mana ita bisa imani al'farma Annabi da al'ƙur'ani Allah yasa mahaddaciyar al'ƙur'ani ce, ya azur tata da miji na gari".
Karo na forko da Sheykh ya motsa lips É—in shi a hankali yace.
"Amin ya Allah". Sabida daÉ—in Addu'ar da akayiwa Æ´arshi.
Itama Shatu cikin kuka tace.
"Amin thumma Amin".
Sai kuma ta É—ago kanta a hankali jin yana cewa.
"Naji lbrin Ummey ta tuno baya ta gane ahlinta ance min ma wai É—an ta ne ya aureki ko?".
Ina ta kasa mgn sai kuka,
Ummeyn ce ta sharce hawayenta a hankali tace.
"Eh Ba'ana na tuno baya, na gano ahlina Allah ya saka da al'khairi ya biyaka da mafi kyawun sakamako".
Cikin rauni yace.
"Amin Amin Ummey".
Sai kuma ya kalli Bappa dake ta kuka a hankali yace.
"Bappa kana kukan baka cika min al'ƙawarin da kayi bane?".
Da sauri Bappa ya gyaÉ—a kai alamar eh.
Kai ya jujjuya kana a hankali yace.
"Ba laifinka bane, ƙudirin ubangijine ba gashi yanzu Ɗiyar Shatu ce a cinyata, wani bazai haifi ɗan wani ba ai. Ni na yafe muku yanzu na yarda na gane komai nufin Allah ne.
Sai dai kuma ina neman yafiyarku al'ummar Rugar Bani baki É—aya busa duk wata cutarwa da nayi muku."
Sai ya kuma kalli É—aya daga cikin yaransa da suka shigo tare a hankali yace.
"Koda bana da halin muku bayani, ga Droo zai muku dukkan bayanin abinda ke tafe, gaba É—aya na mishi bayanin komai kafin mu taho".
Sai kuma yayi shiru jin duk anyi shiru ana jinshi sai shessheƙan kukan Shatu dake tashi.
Kalato yawun bakinshi yayi ya haɗiye sabida wata irin azabebben ƙishin da yakeji tamkar zai kashesa.
A hankali ya kalli Ummey cikin rauni yace.
"Ummey ƙishi nakeji ki sanmin ruwa".
Yayi mgnar yana kallon Shatu data zuba mishi ido da sauri.
Ya sani ta tuno bayanin daya taɓa yi matane na cewa in an bashi ruwa yasha zai ɓace zai tsiri.
Haƙƙun kuwa itama abinda ta tuno ɗin kenan sai dai bata saniba ya kakkarya duk waɗan nan abubuwan.
Cikin rani yace.
"Shatu Insha". Yace
lokacin daya amshi kofin ruwan da Ummey ta miƙo mishi.
Shiru batayi mgna ba sai kukanta daya ƙaru.
Sheykh kuwa zuwa yanzu Allah ne kaÉ—ai yasan abin da yakeji a zuciyarsa sabida azabar zafin kishi.
A hankali murya na rawa ido na zubda hawaye yace.
"Mata ina sha, ko kada insha zaki gaya musu, ki gaya musu mana".
Da sauri Jalal yace.
"Adda Shatu menene wani tsafin zaiyi ne?".
Da sauri ta kalli Jalal kana ta juyo ta kalli Ba'ana ta kuma juyowa ta kalli Sheykh.
Cikin sanyi murya na rawa tace.
"Ka."
Dai-dai lokacin kuma Baroon yasa hannunshi ya bugi ruwan tare da cewa.
"Idan yasha zai ɓace ne fa". Yayi mgnar sabida baisan Ba'ana ya ƙauracewa tsafi da asirce-asircen ba.
A hankali ya juyo ya kalli Shatu tare da cewa.
"Ƙarasa mgnarki domin itace kamar zaɓin rayuwata da mutuwa ta."
A hankali tasa hannunta ta É—auki Afreen dake kallon fuskarshi tana wasa.
Cikin rauni tace.
"Kada ka sha Yah Ba'ana ka bari hukuma tayi maka hukuncin daya dace da kai".
Yana zubda hawaye yace.
"Uhummm to shike nan Mata. Amman nasa baki san me nake aikatawa ba shiyasa kike tunanin hukuncin hukuma zai rageni da rai".
Da sauri ta nufi cikin É—aki tana kuka.
Kana su Jalal kuma suka kamashi sukasa a motarsu sukayi gaba dashi.
Su kuwa Bukar da Bugulu da kuka suka tafi.
Yayinda duk mutane ke zubda hawaye.
Bayan anyi sallan la'asar ne.
Sheykh yace su fito su tafi cikin disashewar murya Shatu tace.
"Jamil aini zan kwana biyu".
Kai Jamil ya É—an juya yace.
"A a Yah Sheykh yace ki fito mu tafi, wai ya fasa baza ki kwana ba".
Jin haka yasa Inna Amarya dasu GiÉ—i da Gaini da Seyo da yanzu suka dawo sukace.
Tabi umarnin mijinta.
Dole haka ta fito suka tafi, harda Junainah.
Gaba É—aya Rugar Bani tayi shiru tayi sanyi tamkar waÉ—anda akayiwa mutuwa.
A can masaraur JoÉ—a kuwa.
Cikin wani irin ƙunan rai Sheykh ya kalli A....!
Littafin GARKUWA na kuɗine Special Group 1k Normal group 300 a yawan posting ne babbancinsu yake. Idan kinaso turo kuɗin ta Account 0005388578 Jaiz Bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai kiyi screenshort na Debit Alert ki turo ta WhatsApp 09097853276. Sai in saki a group, ku ƴan 300 in baki da damar biya ta Account to ki sayi katin Mtn na ɗari uku kacal ki copy numbers ɗin ki turo min ta whatsApp 09097853276. Banbancin special Group da Normal group a yawan posting ne kada kizo kice in miki ƙarin bayani ɗan Allah.
By
*GARKUWAR FULANI*
4/6/21, 4:15 PM - &: Agogon hannunsa, ƙarfe 11:30 pm na dare har yanzu Shatu bata shigo inda yakeba.
Idanunsa ya rumtse da ɗan ƙarfi,
tare da gyara kwanciyarsa, ya mai jin wani irin zazzafan kishi na taso mai.
Allah Ya sani yana jin ciwo da zafi acikin zuciyarshi, har yanzu idan ya tuno yanayin tashin hankali da kuma tausayi da rauni’n da ya gani a fuskar Shatu, lokacin dasu Jalal ke dukan wannan taƙadirin tsohon saurayin nata.
Mchewww yaja wani dogon tsaki a fili yace.
"Sabida shine zata barni ni É—aya a É—aki kamar wani marar galihu?"
Muskutawa yayi tare da fesar da zazzafar iska ta bakinsa, sosai yakejin kuna acikin zuciyarsa, wanda kuma duk akan Kishin Shatou’n da yakeji ne.
A haka dai bacci b’arawo yayi awon gaba dashi bayan yayi ta juye-juye.
Ita kuwa Shatu tunda suka dawo ta gaza tsaida hawayenta.
Allah Ya sani bata taɓa jin son Yah Ba'ana aranta ba, bata kuma jinsa a matsayin saurayin da take buri da fatan aure, sai dai tasan tabbas tana mishi so irin na ɗan uwan taka.
Tana jinshi tamkar su Yah Al'ameen dasu Yah GiÉ—i.
Tana mishi so irin na Æ´an uwa musulmai da son ya gyara rayuwarsa ko ya samu rabauta ranar gobe kiyama.
Kuka sosai takeyi, rungume da Afreen damunta da yarinyar tayi ne kuma yasa ta fito da ita.
A falo ta samu Ummi zaune ita da Jalal.
Cikin disashewar murya tace.
"Ayyah Ummi ga Afreen kaina ciwo ina so inyi bacci ta hanani".
Da sauri Ummi ta miƙo hannu ta amsheta tare da cewa.
"Tasha mamanta ai ko?".
Kai ta gyaÉ—a mata alaman “Eh.â€
Jalal ne ya É—an kalleta sosai fuskarta, ta kumbura tayi jazir idanunta kuwa sunyi tib tib.
A hankali ya maida kanshi ga Ummi yana mai ci gaba da cewa.
“Ai daga can Rugar tasu cibiyar bincike na jiha muka kaishi.
Alhamdulillah kuma shida bakinshi ya amsa dukkan laifukansa tare da yin bayanin komai, ya tabbata cikekken mai laifi da ake nema ido rufe, yanzu
kai tsaye ba É“ata lokaci za'a kaishi kotu ta yanke mishi hukunci ranar Monday da izinin ubangiji.â€
Cikin sanyi Ummi tace.
"Allah sarki, Allah yasa ya samu da sauƙi".
Miƙewa Jalal yayi tare da cewa.
"Wani da sauƙi kuma Ummi ai yadda yayi ta kashe mutane, da sace dabbobin su shima kasheshi za'ayi a rage mugun iri a duniya".
Jin hakanne kuma yasa cikin sauri Shatu ta koma É—akinta.
Bisa kan gadonta ta kwanta tare da kifa kanta kan pillow, wani irin sassanyan kuka ne ya kwace mata.