Sashe 30
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A hankali Salmanu wanda yazo wurin ɗan Hafsi ne ya ɗan matso kusa da Ummey ƙasa yayi da murya tare da cewa.
"Ummey ki roƙa min su Abboi a bar mana Hafsi mana".
Dariya Ummey tayi tare da cewa.
"Alhamdulillah kuce duk ma zamu kwasosu mu dawo nan dasu".
Da sauri Salmanu ya shiga mota.
Shi kuwa Yah Al'ameen gefen Shatu ya É—an kalla tare da yafitota.
Bayan Sheykh suna É—an ratsa a hankali yace.
"Wannan ƙawar taki Rafi'a fa, da batunta yasa su Abboi zuwa gobe zasuje su zanta da manyanta sai jibi zamu koma".
Cike da mamaki tace.
"Lahh Yah Al'ameen ashe mgnar taku har ta kankama".
Da sauri yace.
"Ke da Allah ni kada kimin shele".
Baki ta É—an tura tare da cewa.
"Toh sai na gaya ma kowa yaji".
Da sauri ya biyota ita kuwa cikin dariya tace.
"Ummey ashe Yah Al'ameen da Rafi'a munahikai ne soyayyar sirri sukeyi".
Dariya Sheykh yayi tare da juya mata ido alamun ai kema soyayyar sirri kikayi.
Haka dai suka shiga motocin suka tafi cikin farin ciki da kewar juna.
Cike da farin ciki suka koma cikin falon.
Da sauri Umaymah ta amshi wayarta da Ishma ke miƙa mata.
Amsa kiran tai da sauri ganin Abbansu Sheykh ne.
"Assalamu alaikum Abban Jazlaan".
Da sauri Abba dake part É—in shi ya É—an gyara zamanshi tare da cewa.
"Toh wai Umaymah ni sai yaushe zan samu in gaisa da Yayar takune kun taru kun riƙe min ita da hira".
Dariya mai sauti Umaymah tayi tare da cewa.
"A a sai mun koma mana".
Da sauri yace.
"A a dan Allah kada muyi haka dake, kinga yara na cike nan ki kirata gefe kice mata ina kiranta".
Murmushi tai tare da cewa.
"Nawa zaka biya".
Dariyar jin daÉ—i yayi tare da cewa.
"Kujerar hajji tayi miki".
Da sauri tace.
"Sosai ma kuwa yanzu kuwa zan cika aiki".
Tana gama wayar ta yafito Mamey suka tafi É—akin Ummi ta gaya mata.
Cikin jin kunya Mamey tace.
"A'a kinga dama ke tsiyarki yawane da ita Khadijah ya da girmana kuma ana cike yarana da jikoki ku wani kawo min batun inje gareshi".
Dariya Umaymah tayi tare da cewa.
"Toh shike nan ni dai yar aikece.
Cikin yanayin tarin shaƙuwarsu ta ya da ƙanwa Mamey tace.
"To ai dai ya bari sai dare ko".
Da sauri Umaymah tace.
"Ohoh anaso ana kaiwa kasuwa".
Hararan wasa tayi mata kana ta fito.
Nanfa sukaci gaba da hira.
Ana gab da kiran sallan magriba.
Suka juyo ehu da kururuwar Hajia Mama da faÉ—e-faÉ—en da takeyi.
Da sauri Sheykh ya nufi É—akin daya rufeta, yana buÉ—eta.
Ta fito tanata yayyarfa hannunta tare da cewa.
"Wayyoooooooo zan zama tsuntsuwar Boleru".
Da sauri yabi bayanta tuni ta iso falo.
Tana kaÉ—an yatsun hannunta da sun fara komawa na tsuntsuwar Boleru.
Cikin tsoro da mamaki da tausayi Mamey tace.
"Innalillahi Jabeer kamanninta fa na sauyawa".
Da sauri ya iso, yana mai kara wayarshi a kunne sabida kiran da yayiwa Affan.
Yana É—agawa yace.
"Affan kazo kayi maza kazo".
Cikin tashin hankali da tsoro Affan yace.
"Toh".
Yana fitowa yayi kiciɓis da Rumaisa a tare suka nufi.
Part É—in Sheykhhhh.
Umaymah kuwa Abba da LamiÉ—o ta kira ta gayawa.
Kusan duk a tare suka iso.
A tsakiyar falon suka sameta.
Tana yayyarfa hannunta tare da cewa.
"Na ji daÉ—i zan zama tsuntsuwar Boleru zanyi ta firewa kamar jirgi".
Sai kuma ta kalli Sheykh da yake ta karanto Ayatul shifa yana tofa mata. Dariya tayi tare da cewa.
"Kai bar ɓata lokacin ka a kaina ai al'haƙine kuikuyo ya dawo kaina wayyo ni Halima naga ta kaina".
Da sauri Rumaisa ta iso gareta ihu tasa tare da kururuwar ganin yadda kafafunta duk suka zama cingil-cingil kamar na tsuntsuwar ladin kogii.
Da sauri Rumaisa tace.
"Dan Allah Affan mu kaita gidan bokan ya karya sihirin".
Cikin tarin takaici da zubda hawaye Affan yace.
"Banza mahaukaciya gafalelliya ni nan Affan babu gidan wani mushirkin mugun kafurin bokan da zanje.
Anayi mata addu'o'in kina batun aje gidan boka".
Cikin ihu tace.
"Abba dan Allah mu kaita".
Da sauri Abba yace.
"In kika sake kirana kika haɗani da Allah dan inje inda zan tsaɓa mishi zan tsine miki shasha mara hankali".
Sheykh ne ya É—an kalleta cikin sanyi yace.
"Aunty Rumaisa ki bari ki nitsu muyi mata addu'a in sha Allah zata samu lfy".
Da sauri tace.
"An ƙi ɗin sabida ba uwarka bace ai shiyasa zakace haka".
Sai kuma ta zaro wayarta ta kira bokan bugu É—aya ana biyu ya É—aga cikin kurma ihu da kururuwa yace.
"Nima ƙonewa nakeyi, ita kuma a haka zataci gaba da rayuwa ita ba mutumba ita ba tsuntsuwar Boleru ba, zata zama aya ta yadda duk wanda ya ganta sai ya tambayi mai tayi. Domin dama shi mugunta ɗan aikene yakan iya dawowa wurin wanda ya aikeshi.
Sai kuma ya kurma ihu da ƙarfi.
A nan ya faÉ—i yana burburwa.
Ya shiga gudu yana kwaɓe kayansa yana cewa wuta na ƙonashi ya zama mahaukaci tubran.
Ita kuwa Rumaisa kamo Hannun Hajia Mama tayi suka tafi Part É—in ta.
LamiÉ—o kuwa kai ya jinnina tare da cewa.
"Ƙarshen mugu kena".
Sheykh kuwa da Mamey da sauri suka zauna gefen Affan dayake kuka kamar ya haÉ—iyi zuciya cikin sanyi Sheykh yace.
"Affan kayi haƙuri ka bar kuka in Sha Allah zamu dage da addu'a zata samu lfy".
Cikin shassheƙan kuka. Ya tashi yabi bayansu.
Sabida ita dai uwa duk yadda take uwace.
Abba kam juyawa yayi ya fita ko a jikinsa.
Domin shi tausayin Affan ne kawai ke cinsa a rai.
LamiÉ—o da Gimbiya Aminatu da Galadima ma kwaffa kawai sukayi suka fita.
Umaymah kuwa cikin zafin zuciya tace.
"Wlh Ni dai ko duk zaku yafe mata ni ba yafewa zanyi ba".
Da sauri Sheykh ya kalleta idonshi cike da hawaye.
Sai kuma ya kalli Mamma da Aunty Rahma dasu Yah Jafar da suma suke cewa basu yafe mata ba.
Jin an kira sallan magriba ne yasa duk suka miƙe suka tafi masallaci.
Ana idar da sallan Isha'i Sheykh ya nufi Part É—in Hajia Mama kuka sosai ya sameta tanayi Affan na gefenta shima kukan yakeyi
Addu'o'in ya rinƙa tofa mata.
Har saida yaga tayi bacci kana ya fita.
har yaje bakin ƙofar fita sai kuma ya juyo jin Affan ya ruggumeshi ta baya yana kuka tare da cewa.
"Ngd matuƙa Hamma Jabeer Allah ya bar zumunci da ƙauna".
Cikin rauni yace.
"Amin Amin Affan".
Daga nan suka fita kowa yayi Part É—insa.
Hira sosai sukayi ranar hirar yaushe gamo kusan sai gab da kiran sallan forko kana duk suka tashi sukayo al'wala sukayi ta nafila suna godewa Allah.
Washe gari da safe gaba É—ayansu suna falon Abba ya shigo.
Suna gaisawa yana kallon Umaymah dake mishi dariya ƙasa-ƙasa.
Hajia Mama kuwa da taimakon addu'o'in da Sheykh yake mata hankalinta ya ɗan dai-dai-ta yadda zata fi jin ciwo da zafin sauyawar halittarta, da gaba ɗaya yanzu kafafunta sun zama na tsuntsuwar ladin kogi, yatsun hannunta kuma sun zama fiffizgewa tsuntsuwar Boleru, idanunta kuwa kamar na tsuntsuwar Duji sunyi ƙuru-ƙuru tamkar an taka kwaɗo.
Wannan al'amarin yasa Lugga da saƙo mutanen masarartar Joɗa shigowa sunayi mata kallon sabuwar halitta masu dariya nayi.
Tsananin tsoron Allah ya wadaci zuƙatan mata da mazan Masarautar.
Bayan Aunty Juwairiyya ta dawone take suffantawa su Mamma yadda Allah ya maida Hajia Mama.
Sosai jikinsu yayi tsanyi.