Sashe 28
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama kuma malam Musa.
Ya faÉ—a musu cewa sanadin Sheykh É—in ne Mamey'n zata dawo yabasu lbrin iya abinda Allah ya sanar mishi cewa bata rasuba tana raye kuma tajuye daga tsuntsuwar dasuke tunani tadawo mutum tuntuni tun bayan tafiyarta da watanni.
(Rayuwa kenan takan iya sauyawa a duk san da Allah yaso domin shi yake juya daƙuƙu i zuwa sa'a wuni zuwa dare kwana zuwa shekara ya fidda matacce a cikin rayayye ko ya fidda rayayye a cikin matacciya)
Ajiyan zuciya mai nauyi suka sauƙe baki ɗayansu da suke cikin falon.
Bayan ya Jafar yagama basu labarin yadda akayi da abinda ya sani har Mamey'n su ta juye ta zama tsuntsuwa da kuma yadda akayi shima yakoma baya magana sai kuka da karatu.
Gabaki É—aya parlour'n ya kaure da ambaton sunan Allah da yiwa uban giji tasbihi.
Ita kam Mamey sai murmushi takeyi tare da maimata.
"Alhamdulillah! Alhamdulillah alakulli halin".
Affan kuwa kuka yakeyi tamkar ransa zai bar gangar jikinsa.
Cike da rauni Sheykh ya jawoshi jikinshi ya ruggumeshi suna masu zubda hawaye baki É—ayansu.
Cikin rauni da tausayin irin kukan ƙuncin da Affan keyi Lamiɗo ya gyara zama tare da yin gyaran murya kana ya juyo ya kalli Bappa tare da cewa.
"Ka bamu labarin yadda akayi.
Aishatu tashigo hannun ku".
Ai kuwa kaf hankalin jamar parlour'n yadawo kan Bappa dan kowa nason jin yadda akayi Mamey'n tashigo hannunsa gaba É—aya shi suka zuba ido.
A hankali yayi Bappa gyaran murya tare da gyara zamanshi kana ya É—ago hannunshi ya nuna Shatu da yatsarsa manuniya kana yace.
"Shatu itace sanadin.
Dan a lokacin da tashigo hannun mu mu muna mata kallon tsuntsuwar Boleru ne tsawon kusan wata bakwai muna tare da ita muna ganinta GiÉ—i yarona shike kula da ita saida ya zama tare suke cin abinci.
To Shatu itace ta fara ce mana ba tsuntsuwar Boleru bace mutunce ita a ranar wata jumma'a da tazo tare da mahaifin ta Alhaji Abboi wanda ni makiyayinsa ne.
Nan taga tsuntsuwar yara na son kamata su yaran damu manyan duk muna cewa tsuntsuwa ce.
Ita kuma tana cewa mutum ce.
Wanda haka yasa dole basu koma cikin birnin Yahunde a ranarba ita da mahaifinta suka kwana a gidana a Rugar ArÉ—o Babayo wanda nanne asalin mahaifata.
haka ta kwana tana gaÉ—in tsuntsuwar har dai Allah yanuna mana ikon sa da asuba tajuya ta dawo mutum a gaban idonmu,
Sai dai tana cikin larurar naƙuda.
Cikin ikon Allah ta haifu ta sauƙa lfy ta haifi ɗiyarta mace.
To lokacine mukaga sarƙar dake wuyanta.
Mai ɗauke da tambarin masarautar Joɗa kasan cewar masarautar fulɓe ce kuma mahaifin Alhaji Abboi abo kine ga Lamiɗo akan ɗan ziyarci juna kaɗan kaɗan to sanadin hakane Alhaji Abboi ya gane tambarin dake jin sarƙar na masarautar Joɗa ce.
Tofa anan muka gane cewa duk yadda akayi ita ahalin masarautar JoÉ—a ce.
Kuma Sarkin bakanmu ya tabbatar mana ita mutunce aikin sihirine to sai dai babu yadda za'ayi mu fuskanceku da mgnar kai tsaye tunda bamu san komai nakuba."
ÆŠan tsakaita maganar yayi yaÉ—an ja numfashi kana yaci gaba da faÉ—in.
"Ni banine mahaifin Shatu ba Alh Abboi shine mahaifinta ga kuma mahaifiyarta.
Ni makiyayin mahaifinta ne.
inayi masa kiwone yana biyan.
Mafi akasari duk karshen wata suna zuwa tare da ita nan Rugar ArÉ—o Babayo.
To ita Shatu tanason yanayin daji rugarmu shiyasa duk sanda zaizo da ita zai zo, in zai koma kuma wasu lokutan yakan koma yabarta anan Rugarmu da yake ranar Jumma'a yake zuwa, to sai ranar lahadi da yamma Al'ameen ko wani daga cikin yayunta yazo ya É—auke ta su koma.
Yawan zuwasu shi yasa tasaba da da yarana sosai da mai É—akina.
To amman zuwansu da Allah ya ƙaddara lamarin Ummey ta juye a gabanta fir babu yadda ba'ayi da ita ta komaba taƙi bin mahaifinta fir taƙi tace ita zata zauna da Ummey ita ta zaɓa Junainah suna.
Wannan yasa dole mahaifinta ya koma ya barta.
To lokacin da Ummey'n Shatu'n ta faɗo hannunmu muka kuma ga wannan sarkar dake wuyanta na masarautar Joɗa shine Alh Abboi yace mu ƙaura mu dawo nan.
Nigeria kusa da masarautar JoÉ—a cikin Rugar Bani dan tasami kusan ci da masarautar.
to nan fa muka dawo Nigeria har da ita Shatu'n dan taƙi yar da a raba su da Ummey'n ta ashe rabo ke jawota nan.
dole iyayenta suka haƙura suka barta tare dani.
Muna dawowa nan muka sata a makarantar cikin Shikan".
Nan yaci gaba da basu labarin duk wani bayanin gwa-gwar mayar da
Shatu tayi a ka Ummey
duk sai da ya basu labari.
Ya ƙara da cewa.
"Lokacin da muka zo Nigeria da Ummey
wato (Mamey) Ba'ana naÉ—an shekaru sha takwas a duniya, lokacin (Parvina) wato Shatu kenan ita kuma du-du shekarun ta takwas ne,
to kafin mu dawo ma Mamey bata dawo daga haiyacin taba bata fara magana ba, lokacin da mukazo.
Nigeria Rugar Bani sai Ba'ana yace zai bata mgnin zata fara mgn kuma zata zama dai-dai sai dai zaiyi wuya ta tuna baya,
Amman zata dawo tayi mgn amman da sharadi. kasan cewar fatanmu ta tuna baya mu maidata ga ahlinta yasa mukace mun amince da sharaÉ—insa wanda bamu san menene sharaÉ—in ba.
Shi saida ya fara bata mgnin kuma yace sai da sharaɗin in Ummey ta worke ta fara mgn muyi al'ƙawarin aura mishi Shatu.
To lokacin mu baƙine bamu san halinsa na ɓoyeba kuma burinmu da fatanmu ta worke mu maidata hannun ƴan uwanta sai muka amince mukayi mishi wannan al'ƙawarin bisa rashin sanin halin daga ranar Mata yake kiran Shatu.
Kullum Shatu ita ke zuwa gidansu Ba'ana da safe tana karɓawa Ummey magani a gunsa, dan shi tun tashin sa yake wannan cacube-cacuben nasa, so kullum.
Shike bawa Shatu magani ta kawo wa
Ummey tana sha har Ummey tadawo tafara magana sai dai bata iya tuna baya ba nan. Ba'ana'n ke ce mana duk randa taga wasu nata ko Æ´an uwan ta ko wani abu nata zai yiwu tunanin ta
yadawo ta iya tuna baya."
Sai kuma ya ɗan tsagaita tare da sauƙe numfashi kana a hankali yaci gaba da cewa.
"Toh tun daga ranar ne muka fara neman hanya da dalilin da zai haÉ—amu daku mutanen masarautar JoÉ—a.
Sabida munsan aikin sihirine dole akwai Magauta sannan a gefen Ba'ana kuwa ya addabemu ya hana Shatu salama duk mai sonta sai yaga bayanshi.
To sai marigayi Cuɓaɗo ya bamu tabbacin bulalin Shaɗin masarautar Joɗa ne kawai zai karya duk wani sihirin jikin Ba'ana to kasan cewar yana sonta so na gsky bai cutar da ita in hankalinmu ya tashi kan muna tsoron ya aureta takan ce mana.
"Abinda in na gama karatuna zamu koma Yahunde sabida ita bamu sanar mata mun gano asalin Ummey Æ´ar ina bane gudun ita yarinyace kada tai ta gayawa wasu.
To munata son yadda alaƙa zata haɗamu sai kuma ga ƙabilar ɓachama su tasomu gaba.
Ran da muka zo nan na forko da muka ga Jamil sosai muka ƙara ƙarfafa guiwar ita ahlin masarautar Joɗa ce dan akwai kamar jini tare dashi da ita.
To da akayi faÉ—a kukaje mana jaje da gayya ArÉ—o Bani ya gaggayawa mai martaba LamiÉ—o mgn dan ya tunzurashi ayi ShaÉ—i mu jefi tsuntsu biyu da dutse É—aya kenan.
Mun dawo da ita, mu kuma samu mgnin Ba'ana to kuma Alhamdulillah duk abin neman ya samu.
Sai kuma yayi ƙasa da kanshi murya na rawa yace.
"Sai dai sanadin faÉ—an ni na rasa kowa nawa".
Bappa ya ƙarashe mgnar cikin rauni da zubda hawayen tuno matarsa da zaratan yaranshi.
Cikin raunin tuno ahlinshi kuka mai rauni ya rufeshi yayinda Shatuma kuka mai ƙarfi ya kubce mata hakama Ummey sabida ita dai gata ta dawo ahlinta shi kuma garin dawo da ita cikin ƴaƴanta ya rasa nashi yaran.
Cikin tsananin jin daÉ—i
Sheykh ya ɗan muskuta cikin tsananin farin ciki da jin daɗin da godewa Allah daya bashi damar kuɓutar dasu ƴaƴan Bappa su Gaini shima zaisa Bappa farin ciki kwatankwacin yadda ya sashi.
Cikin sauri da bada umarni ya kalli Jamil tare da cewa.
"Jamil tashi maza kaje kazo dasu".
"To". Jamil yace kana ya miƙe da sauri yafita batare da ɓata lokaciba sabida ya gano su waye Gaini.
Yana zuwa yace.
"Yah Gaini taso taso kuzo ga Bappanku da Shatu da Junainah".
Ai kafinma ya rufe baki duk sun muƙe cikin tsananin zaƙuwa suka biyo bayanshi.
Shi kuwa Bappa da Arɗo Bani da Alhaji Haro da Alhaji Umaru rauninsu ya rigada ya dawo tuno irin kisan gillar da ƙabilar ɓachama sukayi musu.
Shi kuwa Sheykh dasu LamiÉ—o shiru sukayi sabida son yi musu ba zata.
Da sauri Jamil yasa hannunshi ya tura ƙofar suka shigo tare da cewa.
"Assalamu alaikum Bappa share hawayenka gasu Yah Gaini Seyo da GiÉ—i".
Duk sauran mutanen falon duk suka É—ago kansu.
Ido cikin ido Shatu tayi da Yah GiÉ—i'nta abokin tsamarta.
Wani irin yunƙura tayi ta miƙe tsaye tare da cewa.
"La'ilahaillaha Muhammadu rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam Alhamdulillah Bappa gasu Yah Gaini".
Jin kalaman Shatu ne yasa Bappa dayake sunkuye ya ɗago kanshi yana kalli bakin ƙofar shigowa ya sauƙe kwayar idanunshi kan.....!
Kuyi haƙuri da typing errors ina cikin ciwon kai nayi typing ɗin a daddafe.
Littafin GARKUWA na kuÉ—ine Special Group 1k Normal group 300.
A yawan posting ne babban cinsu 0005388578 Jaiz Bank Aisha Aliyu Garkuwa in kin tura sai kiyi screenshort na Debit Alert ki turo min ta whatsApp 09097853276 Æ´an 3oo in naki da halin biya ta Account zaki iya sayan katin mtn na É—ari uku ki copy numbers É—in ku turo min ta whatsApp É—in 09097853276.