Sashe 7
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin da mamaki take kallonshi.
Shi kuwa Sheykh ido ya lumshe tare da sauƙe sassayan numfashi, sabida tayi masifar mishi kyau Especially kitson kumbo bobini da akayi mata asalin kitsonmu na Fulani kenen.
Murmushi tayi ganin wani irin mayataccen kallo mai cike da bege, shauƙi, kewa, so, kauna, tare da zallan fileeng mai kashe sasasan jiki.
Ita kuwa kai ta É—an É—ago ta kalli bayanshi hango Jalal da Jamil ne yasata.
FaÉ—aÉ—a murmushin ta tare da cewa.
"Lale marhaɓin da Hassan da Hussaini."
Bappa kuwa bai kula da ita bama sai yanzu da tayi mgn,
Dan sauri ya nufi ƙogar ɗakinshi yana ce musu.
"Kai kunsha hanya kam, masha ALLAH ku iso ku iso."
Haka yasa suke biye dashi a baya.
Ita kuwa Shatu da sauri ta nufo bakin ƙofar zauren nasu sabida hango Ummi da tayi cikin tsanani jin daɗi tace.
"Lah oyoyo Ummina,"
Ta ƙarashe mgnar cikin jin daɗi da isowa gaban Ummi ta ruggume ta.
Shi kuwa Sheykh juyowa yayi ya ɗan kalleta tare da kwaɓe fuskarsa ya tura baki ya mata alamun.
"Wato ni baki ganni bako".
Harshenta ta É—an zaro mishi ta gefe.
Kanshi ya juyo da sauri ya kalli gabanshi jin ya É—an bugi kanshi jikin rumfar Bappa.
Cikin kula Bappa ya shimfiÉ—a musu babbar taburma, kana ya ware wani É—an carpet a kam taburmar cike da kulawa yace.
"Bismillah ku zauna".
To sukace kana duk suka zauna.
Ita kuwa Ummi cikin jin daÉ—i tace.
"Oyoyo Shatu na, munyi kewarki".
Cikin dariya ta É—an janye jikinta, kana tace.
"Ummi mu isa ciki".
Sai kuma ta juyo da sauri tana cewa.
"Inna Amarya! Inna Amarya gasu Ummi na sun zo".
Da sauri Inna Amarya dake Kitchen tana gasa musu yan shilan tattabarun. Ta fito tare da cewa.
"A maraba lale marhabin".
Sai kuma tayi maza ta nufi É—akin Ummi inda suma Shatu nan suka nufa.
Cikin sakin fuska tace
"Ummi shigo É—akin Ummeyna".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Toh Shatun Ummey da Ummi".
Dariya Inna Amarya tayi tare da cewa.
"A lallai kam Shatun Ummey da Ummi fa".
"Sannu da zuwa Ummi". Inna Amarya ta faɗa tare da juyawa har taje bakin ƙofar kuma sai ta juyo tace.
"Shatu taho ki kai musu ruwa".
Da sauri itama Shatu ta miƙa tabi bayanta.
Shiru Ummi tayi bayan sun fita, tana mai bin É—akin da kallo komai a kimtse yake ras.
Babu hargitsi ko ƙura duk da jeren kayan dake da yawa.
Ajiyan zuciya ta sauƙe mai ƙarfi tare da cewa.
"Toh ina Ummeynta É—in, naji wannan dai Inna Amarya ta kirata".
Su kuwa Shatu kai tsaye kitchin É—in suka koma,
Da sauri Inna Amarya ta jawo kwaryan kindar tare dasa maburgi a ciki, ta fara burgashi tana cewa.
"Yauwa Shatu miƙo min ƙwaryar zumar nan".
Da sauri tace to, kana ta miƙa mata.
Tsulala zumar tayi a ciki, ta burgeshi da kyau.
Kana ta rabashi biyu, sannan ta jawo akoshin data saka furar data gama kirɓawa yanzu.
Ta É—auki ludayin damu ta fara damawa da sauri.
Sai kuma ta kalli Shatu data jera ƴan ƙananan ƙore guda huɗu bisa tray'n fefeyin saƙa,
damun ta fara zubawa cikin ƙoren kana tace.
"Yauwa Shatu dauki akoshin nan ki haÉ—a musu da gashin tattabarun naki.
To tace kana ta jawo ƙaramin akoshin tasa na Ummi kana nasun kuma ta barshi a ciki, ta rufe da fefeyin sai tururin da ƙamshin gashin tukunyar ƙasa yake da ƙamshin man shanu.
Bayan sun gama kimtsa komai ne.
Inna Amarya ta ɗauki na Ummi ƙaramar kwarya da damun kidar dai mai binshi zallan nonon da zuma, kana sai akoshin mai ɗauke da gasassun tattabarun.
Ita kuwa Shatu akan fefeyin ta jera ƙoro Ukun ta rufe da fefeyin ɗaya babba kama ta jera kananan ƙoren uku masu zallar nono da zuma suma ta rufesu da fefeyi ɗaya,
Kana ta É—auka akoshin gashin a sama ta rufe sannan ta jera ludayeyin suma masu kyau da kwalli a saman fefeyin.
Ta ɗauka ta nufi bakin ƙofar ɗakin Bappa inda suke gaisawa.
A hankali tace.
"Assalamu alaikum".
Da sauri Sheykh ya juyo ya kalleta, ido ya zuba mata cike da bege.
Bappa da Jamil ne suka amsa mata.
A hankali ta zare takalmanta kana ta hau bisa taburmar, gefenshi ta É—an tsuguna ta ajiye tray'n.
Tare da kallon Jalal daketa kallon tsakiyar gidan yana murmushi da yanayin tsarin gidajen gargajin suna burgeshi.
Jamil ne ya É—an gyara zamanshi tare da cewa.
"Ina wuni Adda Shatu".
Cikin kula tace.
"Lfy lau Alhamdulillah Jamil ya gida ya Gimbiya Aminatu da Abba da LamiÉ—o da Galadima da Aunty Juwairiyya suna lfy ko".
Jalal ne ya É—an juyi cikin É—an sakin fuska yace.
"Alhamdulillah suna lfy, LamiÉ—o yace mu gaidaka".
Ya ƙarashe mgnar yana kallon Bappa.
"Ina amsawa kuwa ngd matuƙa".
Bappa ya bashi amsa.
Ita kuwa juyawa tayi ta É—an kalli Yah Sheykh a hankali tace.
"Barka da yamma".
Cikin sassauƙar murya yace.
"Barka dai ya gida, ina Junainah?".
Cikin jin daÉ—in kular da yake kan Junainah tace.
"Yanzu nan ba jimawa suka fita unguwa ita da Ummey na".
Fuska ya É—an tsuke tare da cewa.
"To amma meyasa baki cewa Junainah ina zuwaba nasan da zata bar zuwa unguwar".
Cikin tura baki tace.
"Toh ai ni banyi zaton zakuzo É—inba".
Bappa ne ya amshi zancen da cewa.
"Ai kuwa itama Ummmeynkun da ta sani bazata fitaba".
A hankali Shatu tace.
"Ai magani taje amso min a Rugar Gebi, shine ita kuma Junainah tace sai ta bita.
Amman bazasu daÉ—e ba".

"Toh ai sai mu É—an jirasu ko?".
Da sauri Shatu tace.
"Yauwa ku jirasun".
Ta ƙare zancen tana turo tray'n tsakiyarsu kana ta kalli Jalal tare da cewa.
"Ga Kidar da gashi mai É—umi".
Kai Jalal ya jinjina dan ya gamsu da tsabtan mutanen gidan".
Ganin hakane yasa Bappa ya miƙa ya basu wuri, yana mai cewa.
"Sheykh kusha tsala".
Kai Sheykh ya jinjina bayan Bappa ya fita ya ɗan kalli Jalal da Jamil da tuni suka jawo ƙoren bayan sun sauƙe akoshen gashin.
Ido ya zuwa Jamil ganin yadda ya lumshe idonshi lokacin da ya kai damun nan bakinshi, sai kuma ya kalli Jalal da ya matso gaban akoshin tare dasa hannunshi ya jawo ƴar ƙaramar butar Bappa dake wurin ya wonke hannunshi kana ya yago naman mai haɗe da robon man shanu, yasa a baki ido ya lumshe tare da taunawa kana ya haɗiye.
Cikin sauƙe dogon numfashi yace.
"Yah Sheykh kaci wlh yayi daÉ—i sosai.
Murmushi Sheykh yayi tare da cewa.
"Aish dubo waiji kisa musu kada su faÉ—i".
Dariya mai É—an sauti tayi kana tace.
"Kaima in kaci sai kayi santi".
Idonshi ya É—an zuba mata kana a hankali yace.
"A a aini abinci É—aya nakeci inyi santi, kuma ba banishi zakiyi ba dan rowa".
Ya ƙarashe mgnar yana mata nuni da idonshi cewa.
"Kece".
Da sauri ta kauda kanta tare da cewa.
"To kaci dai".
Ƙoryar zallan nonon da zumar ya jawo kana yace.
"Toh kije ki shirya kafin mu gama sha ko".
Da sauri tace.
"Wai tare zamu tafine?".
Juyowa yayi ya fuskanceta da kyau kana yace.
"Ai babu wai, in sha Allah yau a masarautar JoÉ—a zaki kwana".
Cikin sanyi tace.
"Ayyah dan Al...".
Da sauri yace.
"Please dan Allah kada ki haÉ—ani da Allah ki cuceni ki sani yin abinda bana so, Please je kiyi shiri kinji ko Aish dan Allah".
Cikin sanyi tace.
"Toh zamu jira Ummey ta dawo ko".
Kanshi ya É—an sunkuyar tare da cewa.
"Zuwa ƙarfe biyar da rabi zamu jira".
Cikin sanyi tace.
"In sha Allah ma kafin nan ma, zata dawo".
Kai ya gyaÉ—a mata kawai ta juya ta tafi.
Inna Amarya ta samu zaune da Ummi suna ɗan taɓa hira Ummi na shan nono.
Gefensu ta zauna, kana ta kalli Ummi tare da cewa.
"Ummi kunzo Ummey na bata nan".
Cikin kula tace.
"Eh yanzu Inna Amarya ke gaya min, ai zamu É—an jirata".
Da sauri tace yauwa.
Nan sukaci gaba da hira.
Bappa kuwa suna gama cin abinci yazo ya musu jagora cikin gida suka gaisa da Inna Amarya kana ya musu jagora har ƙofar gidan Arɗo Bani.
Nan suka zauna anata gaisawa.
Cikin kula ArÉ—o Bani yace.
"Mun gode sosai da ɗawainiya Sheykh Allah ya ƙara rufa asiri".
Amin Amin yace.
Kana Alhaji Haro da Umaru suma sukayi godiyar, dan Bappa dasu ya raba yadukan Getzner da Shatu ta kawo mishi, al'kyabbar kuwa ya barwa kansa.
Nan sukayi ta hira har biyar da minti ashirin.
Kana Bappa yace.
"Muje gida ko wata ƙil sun dawo".
To sukace kana suka miƙe sukabi bayanshi.
A gida kuwa, Ummi ce ta É—an kalli Shatu tare da cewa.
"Shatu da kin kimtsa kayanki ai kinga magriba tana ƙara towa, kuma nasan bazamuyi salla a nanba".
Cikin yanayin sanyi tace.
"ÆŠazu da safe Ummey tamin wonkin kayana duk suna cikin jaka ma."
Kai ta gyaÉ—a tare da cewa Inna Amarya.
"Anya kuwa ba kwana zasuyi a canba".
Da sauri tace.
"A a wlh da wuya su kwana sai dai garin da nisane."
Dai-dai lokacin Bappa ya shigo tare da cewa.
"Shatu fito ku tafi dare yanayi".
Jiki a mace tace.
"Bappa bazamu jira Ummeyna ba".
Kai ya jujjuya kana a hankali yace.
"A a kuje kawai ba komai Shatu nida kaina zan kawo miki mgnin naga kamar Sheykh É—in hankalinsa yayi gida".
Kai Ummi ta gyaÉ—a cikin takaicin rashin ganin Ummey tace.
"Eh dole hankalinshi zai koma can da yake shike limancin masallacin. Kuma ina sha Allah ni da kaina zanzo amsar mata mgnin".
Da haka dai suka bawa Shatu ƙarfin guiwa suka taho.
Ita da Ummi a baya, Sheykh da Jamil a gaba Jalal a tsakiya.
Ana kiran sallan magriba suna isa bakin Part É—in su.
Da sauri Sheykh ya fito ya buÉ—e gidan ya shiga, dan yin al'wala.
Kana suma suka shigo.
Jalal da Jamil kuwa sukayi side É—in su.
Ummi na idar da salla ta miƙe da niyar shiga kitchen kenan Sara ta shigo da Foodflaks wanda Gimbiya Aminatu tasa aka shirya musu abinci.
Suna dawowa sallan isha'i sukaci kowa ya nufi makoncinsa.