Sashe 40
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari ranar Monday kotu ta yanke wa Ba'ana hukuncin kisa ta Hanyar rataya.
Sabida hujja da shaidar daya bayar a kan kanshi.
Kana yayi bayanin duk shanayen da yake sacewa daga wannan ƙasar zuwa waccar ƙasar.
Ya bada tabbacin duk suna nan.
Ya kuma sa yaranshi sun medawa kowa nashi.
Domin suma sun musulunta.
Bayan kwana biyu aka shirya rataye shi.
Bayan anyi komai an fito da shine.
Ya kalli taron fulanin Rugar Bani.
Cikin zubda hawaye yace.
"Dan Allah ku yafe min".
Wani irin raunine ya rufesu mai sa zubda hawaye.
Kusan a tare sukace sun yafe mishi.
Cikin sanyi yace.
"Ngd". kana ya juyo ya kalli Sheykh dake gefensa, murya na rawa yace.
“Ga dai ƙarshena ni kam, Allah bai nufa zan rayu da Shatu ba.
Allah ya ƙaddara matarka ce.
Dan Allah ka kula da ita Shatu mace mai rauni da tausayi."
Cikin zubda hawaye Sheykh yace.
"In sha Allah".
Sai kuma ya kalli Bugulu cikin rauni yace.
"Mama kin tuna kin min al'ƙawarin zaki musulunta kuma zaki bar sata".
Cikin kuka tace.
"Nayi al'ƙawari".
Da sauri ya kalli Sheykh a hankali yace.
"Dan Allah bawa mahaifiyata ƙalmar shahada, a gaban idona in samu in mutu da farin ciki".
Cikin zubda hawaye Sheykh yace.
"Toh".
A nan ya musuluntar da Bugulu.
Nan aka rataye shi gaba É—aya mutane na kuka.
Sosai Sheykh da kanshi yayi ta kuka sabida.
Amanar kula da Shatu da Ba'ana ya bashi amana.
Bayan an rataye shi ne.
Droo yayi musu bayanin cewa fa.
Ya musulunta tun da dadewa.
Hakane yasa Sheykh da kansa yayi masa wonka kana ya limanci sallan gawanshi kana aka kaishi gidansa na gsky.
Rayuwa kenan.
Shatu kuwa sai dai ta buya tayi kuka, Ummey da kanta tayi tashan kuka.
Alhamdulillah bayan rasuwarsa da wata É—aya.
Lamiɗo da kanshi ya shiryawa Sheykh da Shatu da Ummey da Dr Aliyu da Baba Basiru da Galadima su tafi ƙasar Cameroon dan yiwa iyayen Shatu godiya da kuma nemawa Jamil auren Khadijah, dan yana son ranar auren a kuma naɗa Sheykh a matsayin Sarkin Masarautar Joɗa.
Alhamdulillah sun gama shirinsu,
Washe gari zasu tafine.
Batool ta kira Sheykh.
Suna zaune da Shatu kiran ya shigo bayan ya ɗagane ta mishi bayani ta ƙara da cewa.
"Affan ne ya bani number ka.
Alhamdulillah aurena next week Ina gayyatarku É—aurin aure".
Cikin É—an sake fuska yace.
"Masha Allah, Allah ya kaimu in Sha Allah zanzo nida Affan".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Toh ngd matuƙa Hamma Jabeer".
Daga nan sukayi sallama.
Da sauri ya sauƙe numfashi ganin Shatu bata kallonshi ma.
Ranar litin da yamma jirginsu ya sauƙa cikin ƙasar Cameroon birnin Yahunde.
Wasu irin motoci masu tsadar gaskene sukazo suka É—auke su zuwa gidan Abboi.
Suna isa bayan sunyi parking sun firfito gaba dayansu Jamil ne ya É—an juya....!
By
*GARKUWAR FULANI*
4/6/21, 4:15 PM - &: *LamiÉ—on Adamawa, Dr Aliyu Mustapha jama'ar Adamawa duk suna a gaisheka.ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ Allah ya jiÆ™anka da Rahama LamiÉ—on Adamawa Dr Aliyu Mustapha. Wannan shafi gaba É—ayan shi sadaukar wane gareka.
Jinjina da godiya ga Sarki mai ci Muhammad Barkinɗon Aliyu Mustapha. Allah ya taya riƙe!.!..
Ya juyo ya kalli Shatu dake sauƙe numfashi tare da yin murmushi mai cike da jin daɗin ganin gida.
Yah Al'ameen ne ya matso gabansu Sheykh da sauri tare da cewa.
"Bismillah mu isa ciki".
“Masha Allahâ€
Galadima yace tare da bin bayanshi kai tsaye parlon Abboi na musamman suka nufa.
Kana suma saura duk suka bi bayansu.
Shatu da Mamey da Ummi da Sara kuwa cikin gida sukayi.
Tarba mai cike da mutuntaka akayi musu tare da Kekkyawar mu'amala.
Kwana su biyu rak. Suka juyo suka dawo Nigeria, bayan sun gama tsaida batun auren Khadijah da Jamil. Hafsi da Salmanu. Rafi'a da Yah Al'ameen Jalal da Hibba.
Bisa mutuntakan da kimar LamiÉ—o da tsarin su, na son a ranar za'a naÉ—a Sheykh a sarautar Sarki JoÉ—a, yasa duk aka tsara batun É—aurin auren a Masarautar JoÉ—a za'ayi shi.
Sosai angwayen keta rawar ƙafa abun.
Bayan sun dawo da wata biyu.
Sosai Afreen ta girma dan yanzu watanta biyar, in ka ganta kace Æ´ar wata bakwai ce.
Rarrafenta ya nuna ko ina zataje, tayi kuɓul-ƙubul gwanin burgewa da ban sha'awa.
Kuma yanzu aurensu Jalal saura watanni shida cus da izinin ubangiji.
Yau asabar ne, tun safe Sheykh yana gida.
Kiran sallan azahar ne yasa ya ɗan miƙe zaune bisa kujerar 3 str da yake kwance.
Cikin lumshe ido ya kalli Afreen dake wasanta a tsakiyar falon.
Shatu kuwa nata binta zata kamota, ta tubke mata gashin kanta.
A hankali ta zauna tare da cewa.
"Allah na gaji in biki, nan ki zille can in biki can ki zille nan, na lura sam bakya son a taɓa miki kanki".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Waya sani ko ke ta gado".
Da sauri tace.
"Sai dai in Junainah ta gado".
Miƙewa tsaye yayi yana murmushi.
Sai kuwa yayi sauri ya koma ya zauna Kamar wanda aka ture ya faÉ—i.
Da sauri ta miƙe tare da matsoshi cikin kula tace.
"Subahanallahi Yah Sheykh lfy kuwa?".
Hannun yasa ya dafe kanshi da kai, tare da rumtse idanunshi.
Da sauri ta zauna ta jawoshi jikinta, kanshi tasa bisa ƙirjinta cikin sanyi murya tace.
"Yah Sheykh baka da lfy ne".
Manna kanshi yayi da ƙirjinta murya can kasa, kana ido a lumshe yace.
“Ba komai fa Aish kontar da hankali ki".
Cikin rau-rau da ido tace.
"Ta yaya zan kwantar da hankalina kuma, in ka tsaya kai É—aya kana shirin faÉ—uwa na lura da hakan da daÉ—ewa".
Ajiyan zuciya ya sauƙe kana a hankali yace.
"Lfya ta lau Aish bakiga ma, yadda nake yawan cin abinci ba, bini-bini naci abinci, toh amman kuma wannan karon laulayin da jiri yazo min, musamman in na daÉ—e a zaune, toh in na tashi tsaye sai inga har duhu yana rufe min ido".
Cike da mamaki tace.
"Laulayi kuma?".
Ta ƙare mgnar cikin zaro ido.
Kai ya gyaÉ—a mata tare da cewa.
"Eh mana".
Da sauri tace.
"Waye mai cikin?â€
Tashi zaune yayi tare da cewa.
"Kece mai cikin mana nine kuma mai laulayin".
Da sauri tace.
"Na shiga uku Yah Sheykh ciki kuma?nifa tun jinin biƙi ban sake yin jiniba".
Kiss ya sakar mata a goshi kana a hankali yace.
"Toh kafin wani jinin yazone kuma ciki ya shiga".
Cike da al'hini tace.
"Yah Sheykh ban ganeba".
Cikin tsananin jin daÉ—i yace.
"Allah kuwa Aish kinada ciki, na kimanin watanni uku har ya shiga na huÉ—u, yana ma gab da fara motsi".
Da sauri ta É—an ja da baya É—age rigarta sama kaÉ—an tayi tare da zubawa cikinta ido, ya ilahi ya mujibadda'awati ta faÉ—a hawaye na kwaranyo mata murya na rawa tace.
"Innalillahi Dr.
Afreen na da watanta biyar kacal kuma ace ina da ciki, yarinyata zata sha wuya, na shiga uku".
Da sauri ya jawota jikinshi ya ruggumeta tsam cikin kwantar mata da hankali yace.
“Baki shiga uku ba Aish, al'janna zaki shiga da izinin Ubangiji, aihuwa rahamace Shatu, wasu suna nema ido a rufema Allah bai basuba mu kuma ya bamu.
Kuma Alhamdulillah batun Afreen nima da fari hankalina ya tashi so da naga.
Ba abinda nonon yayi mata sai ban damuba, ni yamin ma ko kin sani kawai kina ɓoye min ne, sabida kada in sani in nuna farin cikina har Magauta su gane shiyasa baƙi in gaya miki na gane".
Cikin zubda hawaye tace.
“Yah Sheykh daga haihuwa da kwana arba'in fa kenan na samu ciki".
Dariya mai sauti yayi tare da cewa.
"Ance miki ni ɗin wasane, bugu ɗaya nakeyi ƙollo ke shiga raga.
Gashi kema ɗin ma zalamemmiyace da an baki saiki karɓa.
Toh mu godewa Allah kinji ko Mar'atussaliha, muyi farin ciki da abinda Allah ya azurtamu dashi, kiyi Sujjadar godiyar Allah kiyi hamdala sai mu roÆ™i Allah yasa tagwaye ne, ina kina son Æ´an biyu?â€
Cikin jin sanyi da daÉ—i tace.
"Uhumm sosai ma kuwa Yah Sheykh".
Kai ya ɗan ronƙofa ya sumbaci lips ɗin ta kana yace.
"Toh Allah ya bamu".
Amin Amin tace.
Kana yaje yayi al'wala ya wuce masallaci.
Ita kuma ta É—auki Afreen ta wuce da ita.
A falo ta samu Junainah ta miƙa mata ita kana ta wuce.
Bayan kusan wata biyu kenan lokacin cikin ya cika wata biyar.
Sosai ya ɗan fito cas sai kuma tayi yar ƙiba.
Afreen kuwa yanzu tana dafa abu ta miƙe tsaye.
Aurensu Jalal saura wata 4.
Alhamdulillah tana fama da karatunta, kuma wanda yanzu suke shekarar ƙarshe ita da Rafi'a shiyasa ma aka kai bikin da nisa dan Rafi'a ta ida.
Tana ruggume da Afreen ta shiga Part É—in Mamey, dawowarta daga makaranta kenan.
Da sauri Mamey tasa hannu.
Ta amshe Afreen sai kuma ta kalli Sara dake biye da ita a baya tace.
“A'a Sara ya haka, kin barta da jaka da wannan lukutar ƴar tasu".
Cikin sauƙe numfashi tace.
"Wlh Mamey Afreen na min son inna a soka asha jinin jikinka, wai sai taƙi Sara ta amsheta dole sai ni zan riƙeta".
Ta ƙare mgnar tana dungure kanta.
Dariya ta karketa kanar tasan abinda akace..ita kuwa Mamey da sauri tace.
"Toh Sara É—auko mata abinci."
To tace kana taje ta É—auko mata.
Bayan ta É—auko ta É—auki nata ta tafi.
Ita kuwa Mamey serilac É—in Afreen ta dama kana ta fara bata.
Tana bata tana kallon Shatu.
Sai kuma ta É—an yi gyaran murya tare da cewa.
"Da sauƙi ma ai duk da wahalan karatun da rainon bai sa kin rameba".
Kanta ta ɗan sunkuyar ta kalli cikinta cikin yin ƙasa da murya tace.
"Toh ba cewa yayi wai inada cikiba".
Da sauri Mamey ta danne dariyarta tare da cewa.
"Wai ne ma Shatu? Har yanzu a wai yake?".
Cikin É—an jin kunya tace.
"Uhum".
Nan dai sukayi ta hira daga bisani ta miƙe ta koma Part ɗin ta.
Alhamdulillah shirye-shiryen aure nata kan-kama.
Tare da shirin naÉ—in sarauta.
Tako ina tako wani lungun da saƙon masarautun gargajiya na Arewacin Nigeria da kudancin, dama maƙotan mu kamarsu Niger, Cameroon, Chadi. Da dai sauransu duk takardar gayyatar naɗin sarautar sabon sarkin masarautar Joɗa ya riskesu.
Shiri iya shiri akewa bikin da yake haÉ—e da É—aurin auren mutane shida.