Sashe 31
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umaymah ce ta É—an kalli Shatu da yanzu ta fito wonka cikin shirin baccinta.
"Naji kamar Jazlaan ke kiranki".
Umaymah ta faÉ—a cikin kulawa.
Da sauri tace to kana ta miƙe ta funi Side ɗinsa.
A falo ta sameshi gaban steps É—in hawa wurin Dinning area.
Hannunshi na cikin zirin zirin igiyoyi dake sarƙafe da duwatsu masu daraja sheƙin Daimond.
Wanda a ciki yake liƙe da CCTV camera ta sama wanda da wuya mutun ya iya ganeshi.
Ruggume shi tayi ta baya tare da cewa.
"I miss you so much Sheykh Malam akarmakallu Dr Hamma Jabeer".
Murmushi mai cike da jin daÉ—i yayi kana ya juyo ya ruggumeta.
A hankali tasa tafin sawunta saman rumfar sawunshi kana tasa hannun ta saƙalo wuyanshi.
Ya zama tana lafe a jikinsa.
A hankali ya fara taku a haka ya nufi Bedroom.
Suna shiga ya maida ƙofar ya rufe.
Da cikin tsokana tace.
"Yah Sheykh Haroon".
Baki ya ɗan taɓe tare da cewa.
"Wannan jarabebben tun yaushe yaja Ƴar mutane suka shiga ɗakin nan suka rufe ko kunya babu".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Mutun da matarsa".
A hankali ya sunkuyo kan gadon ya kwantar da ita tare da yi mata rumfa da ƙirjinshi kana yace.
"Okay to ai nima gani da matata".
Da sauri tace.
"Yah Sheykh jego nakeyi, kwana Afreen goma kacal fa".
Hancinsa ya manna da wuyarta tare da cewa.
"Eh mu samo mata ƙanwa ko ƙani mu samu irin tagwayen Nana Faɗima".
Da sauri tace.
"Uhum wuya".
Kissing lips É—in ta yayi tare da cewa.
"Ke ai yar baiwa ce nine zanke mana laulayi da naƙuda".
Murmushi tayi tare dasa tafin hannunta ta tallabe kanshi a hankali tace.
"Harda naƙudar ma Yah Sheykh".
Da sauri yace.
"Sosai ma kuwa ai na Afreen ɗinma ni nayi naƙudar ke ba kallonki kikeyi hankali konceba..".
Dariya mai sauti tayi sabida lbarta mata yadda yaji a lokacin da karayar da yayi ya ƙara da cewa.
"Mata kuna jin azabar duniya akan hayhuwa bamu da abinda zamuyi muku kuji sanyi sai kyautata muku da nuna muku soyayya in kuna matsayin matanmu iyaye kuwa ayi musu biyayya da tausayawa da kulawa shine kaɗai tukuicin wahalarsu dan bazamu taɓa iya biyansu ba inaji kamar ko wuta Mamey tace in shiga zan shiga dan biyayya sabida azabar da naji wanda nasa irinshi koma fiye da haka taji.
In matsayin yarane kuma mu jiƙansu mu sosu mu kula da amanarsu da Allah ya bamu".
Cikin sauƙe numfashi tace.
"Yauwa niko Yah Sheykh inada tambaya".
Rigarta ya fara turawa sama yana shafa cikinta tare da cewa.
"Allah yasa na sani BoÉ—É—ona".
Juyowa tayi ta É—an kalleshi tare da yin murmushi kana tace.
"In sha Allah ma ka sani".
Murmushi yayi tare dasa yatsarshi cikin hudar jibiyarta tare da cewa.
"Uhum ina jinki".
Kai ta gyaÉ—a kana tace.
"Yauwa Dr dama ina son kayi min ƙarin bayani ne kan batun laulayi cikin Afreen da kai tayi."
Murmushi yayi tare da cewa.
"To ina jinki tambayi in baki amsa in na sani".
Muskutawa tayi ta fuskanceshi da kyau tare da cewa.
"Bayanin sanadin faruwar haka.
Nake son sani.
Don yana da kyeu mugane dalilin hakan.
Shin yawan shaƙuwace da soyayya tsakanin ma'aurata kawai ke sa hakan ya faru.
Ko kuma wani biology ne na Ubangiji?.
Yake sa miji yayiwa matarsa laulayin ciki a wasu lokuta?".
Murmushi mai cike da shauƙi yayi tare da cewa.
"Eh wato kina son kiji ba'asin miki laulayi ko irin kin huta É—in nan".
Kai ta gyaÉ—a mishi tare da cewa.
"Eh mana kaga in zakayi ta mana laulayi da naƙuda to ko duk shekara zan haihu ba matsala."
Lakace hancinta yayi tare da cewa.
"Uhum".
Kiss ta manna mishi a goshinsa tare da cewa.
"Dan Allah gaya min".
Zamanshi ya gyara kana yace.
"Toh Aish ba yawan shuƙuwa ko soyayya ba ne ke sa miji yayiwa matarsa laulayi.
Asali ma ai dangantakar ba tsakanin matar da mijin ba ne.
Dangantakar tsakanin É—an ne da ubansa."
Sai kuma ya ɗan ƙara jawota jikinshi tare da cewa.
"Samuwar É—an, ana nufin kamar yadda ya shafi uwar kai tsaye, to haka kuma ya shafi uban.
Don haka, irin yanayin da ta ji saboda zuwan yaron, shi ma yakan iya jin hakan.
Sai dai kawai nasa bazai kai yawan na uwar ba, saboda ta fi shi kusance da É—an, kasancewar yana jikinta kin gane ko?."
Cikin gamsuwa ta gyaÉ—a kai tare da cewa.
"Na gane na gamsu.
To kuma batun naƙuda fa da kace kayi min.
Shin dama na miji kan ji ciwon naƙudan matarsa kamar yadda wasu mazan ke jin ciwon laulayi ciki ne?
Ko dai kwatakwata babu wannan!?".
Kanshi ya ɗan cusa tsakanin wuyanta da kafaɗarta tare da shaƙar ƙamshin jikinta cikin fahimtarwa yace.
"A dai iyakar abinda muka sani zuwa yanzu, wanda kuma bincike da gwaje-gwace likitocin duniya suka tabbatar shi ne, namiji ba ya iya jin ciwon naƙuda.
Sai dai yakan jin tsananin damuwa da ciwon rai ne, maimakon ciwon jiki da raɗaɗi da mai naƙudar take ji.
Sai dai bincike ya tabbbatar da cewa yana da tasiri sosai wurin sauƙaƙa wa matar ciwon naƙudar, idan zai kasance tare da ita har ta haihu".
Da sauri tace.
"Kamar yaya to dan yana kusa da ita zataji ciwon ya sauƙaƙa?".
Kai ya É—an É—ago ya kalleta tare da cewa.
"Domin idan ya zauna a gunta, musamman in zai riƙe mata hannunta ko ya riƙa ɗan shafa goshinta yana yi mata sannu kamar dai yadda nai miki ta miki lokacin kina naƙudar gab da haihuwar.
To tabbas zataji sauƙi da sassaucin naƙudar da samun haihuwa a sauƙaƙe da izinin ubangiji.
Saboda yayin da suka kasance a haka, jikin matar yana samar da wani sinadari da ake cewa oxytocin , wanda yake sanadin tsattsafowar wannan ruwa mai tsantsi to zai sauƙaƙa fitar yaron daga jikinta.
Da iznin Allah".
Cikin gamsuwa ta sauƙe numfashi tare da cewa.
"To kai kuma kace harda ciwon baya kaji ranar da zan haihu a lokacin ma meya kawo hakan?".
Cikin sanyi ya jujjuya kanshi tare da cewa.
"Allahu ahlamu, kawai abinda nasa a raina wannan wani ikone da ƙudurar ubangiji daya gwada a kanmu wanda tabbas na taɓa riskar makamancin lbrin miji yayiwa matarsa naƙuda, to amman dai a likitance bamu ganoba tukun, dan haka wannan fagene na ubangijin sammai bakwai da ƙassai bakwai, shiyasa nasan zafi da ciwon da mata kanji yayin haihuwa".
Cikin gamsuwa tace.
"Ayyah sannu Yah Sheykh".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Ke kam ba cewa kikayi in dan zanci gaba dayi miki laulayin ciki da naƙuda ba, ko duk shekarama ki haihu ba matsala ko".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Eh mana".
Murmushi yayi tare da jawota jikinshi yana mai sa hannunshi É—aya zai zare boxes É—insa.
Fahimtar inda ya dosane yasa ta miƙe da sauri tare da cewa.
"Bari inje wurin Ummey na naji alamun Afreen ta farka".
Fuskarshi ya kwaɓe tare da cewa.
"Kai Aish ni dai banjiba".
Cikin son zille mishi tace.
"Kaji can muryarta tana kuka".
Komawa yayi ya kwanta
Cikin jinjina ƙudurar ubangiji yace.
"Toh É—aukota kuzo".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Toh". Kana ta fita.
Tana fita ya maida kanshi bisa pillow'nshi yana tasbihi da girman zatin Allah daya samar da cikekkiyar dangantaka tsakanin uwa da É—anta ta yadda ko bata tare dashi in zaiyi kuka ko ya tashi bacci.
Mamanta zai sanar mata.
Ita kuwa Shatu tana zuwa ta wuce bedroom É—in Ummi.
Umaymah da Ummin kawai ta samu sunata hira da dariyar Abba daya shigo da kansa ya kira Mamey wai tazo su gaisa da abokanshi, daga nan yayi Part É—in shi da ita wanda yake kusa da nata.
Umaymah na kwance Afreen na gabanta Ummi kuwa zaune.
A hankali ta zauna gefensu tare da cewa.
"Umaymah Ina su Ummey".
Kai Umaymah ta juya tana danne dariyarta tace.
"Sun tafi Side É—in ta".
Da sauri tace.
"Harda Mamma".
Kai Ummi ta gyaÉ—a tare da cewa.
"Bakiga tun da yamma Mamma da Rahma sukaje suka gyara komai na Part É—inta É—inba.
Sabida Abban yasa an kawo mata sabbin kayan É—aki sannan anyi duk abinda ya kamata".
Jinjina kai tayi tare da cewa.
"Ayyah".
Sai kuma tace.
"Bari inje in kwanta".
Sai da safe tayi musu.
Ta fita ta tafi.
Ishma da Hibba ta samu kwance bisa gadonta tuni sunyi bacci da alamun Hibba wayama takeyi tayi baccin.
Gefenta ta kwanta.
Su kuwa su Umaymah sukaci gaba da hira.
Sai kusan ƙarfe biyu ne da Afreen ta tashi Umaymah ta kaita ta bata mama tasha kana ta dawo da ita wai karta hana uwarta bacci.
Alhamdulillah fa komai na tafiya yadda ya kamata rayuwa ta miƙa.
Gsky tayi halinta.
Jadda da Sitti da Babansu Aunty Juwairiyya sun koma.
Haroon ma da Jannart sun da Hibba sun koma.
Saura Umaymah da Mamma Aunty Rahma.
Tuni Mamey ta koma Part É—in ta.
Hajia Mama kuwa ta tabbata mai suffa hudu kafar ladin kogi, hannun fiffigen tsuntsuwar Boleru idanu na Duji, sauran jiki na mutun.
Ta zama abar kallo Abba kuwa ya danƙara mata saki.
Affan kuwa yana nan lfy da Æ´an uwanshi.
Yanzu Shatu ta kusa wata É—aya.
Wanda ya kama satin su Umaymah uku da zuwa kenan.
Abboi kuwa dasu Bappa sunje ga iyayen Rafi'a sun nemi aureta ga Al'ameen an basu kuma.
Kana su Bappa kuwa sun nemawa Salmanu auren Hasfi an kuma basu.