Sashe 2
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sauri-sauri ya iso bakin Part É—insa,
Agogon hannunsa ya kalla tuni goma ta wuce.
haka yasa da sauri ya kutsa kai cikin falon.
ba tare da ya cire fuskarba.
Ba kowa a falon.
Haka yasa da sauri ya gilma.
Shatu da fitowar ta kenan daga É—akinta cikin shirin bacci.
Ta hangi gilmawar mutun amman sai taga kamar Jalal ne.
Da sauri tabi bayanshi tana cewa.
"Jalal lfy kuwa".
Bai kulata ba, sai saurin daya ƙara,
itama saurin ta ƙara dan a zatonta ko wani abune ke faruwa.
Tana shiga falon shi kuma yana shiga bedroom.
ya juyo da nufin rufe ƙofar ne ta hango fuskar.
Da karfi ta dafe ƙirjinta tare da cewa.
"Jahan".
Shi kuwa Sheykh da sauri ya cire fuskar ya sata a inda yake ɓoyeta.
da sauri ya zaro ɓaƙar jallabiya ya zura kan kayan jikin nashi.
Kana ya nufi falon da sauri yana cewa.
"Aishhhhhhhh mene".
Da sauri ta juyo daga fitar da zatayi cikin tsoro tace.
"Yah Sheykh Jahan".
Ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa yayi saurin ruggumota dan baison abinda zai firgitata.
Cikin sama mata nitsuwa yace.
"Nine Jahan É—in ko".
Da sauri tace.
"Allah ya shiga É—akinka".
Kanta ya tallabo tare da cewa.
"Aish nine fa, inaga idonki ke miki gizo,
zo-zo-zo nan inyiwa babyna addu'a".
Cikin binshi da kallon tsoro tace.
"Yah Sheykh mu tafi É—akina mu kwana a can".
Kai ya gyaÉ—a mata tare da cewa.
"Toh muje can É—in in zaki samu nitsuwa".
Ya ƙarashe mgnar suna nufar ɗakinta.
Bayan ya rurrufe ko inane.
Ya jawota jikinshi a hankali yace.
"Zan gaisa da Baby."
Ido ta lumshe cikin É—an sauran ruÉ—anin tace.
"Uhummm".
A hankali ya kwantar da ita,
kana ya sunkuyo kanta rigar baccin nata ya ture sama, kana ya fara sumbatar cikin tako wanni sashi yanayi yana wasa da caɓɓullenta.
Daga nan salon Ya sauya.
A hankali ta fara É—an rakin nata, tare da tureshi.
Murmushi yayi kana ya jawota yace.
"Taso muje muyi wonka".
Cikin gajiyar daya tara mata ta narke jikinsa.
Hakanne yasa ya tallabo ta, suka faÉ—a Bathroom.
A hankali ya zare mata yar rigar jikin nata.
kana yace.
"To kiyi wonkan ina jiranki".
Kai kawai ta gyaÉ—a sabida gajiya.
Wonkan tayi kana ta fito.
tare suka fito.
Wata rigar ya bata ta saka kana ta koma ta kwanta.
Shi kuwa ya shiga yayi wonka.
Yana fitowa ya haura kan gadon kusa da ita ya zauna.
A hankali ya jingina kanshi da jikin gado kana ya miƙe sawunshi tayi pillow dashi.
Shi kuwa ture rigar yayi ya fara karanto addu'o'in yanayi yana tofawa bisa fatar cikin.
A haka har tayi bacci.
Kana daga bisani shima ya kwanta.
A haka dai kwanaki sukayi taja.
Komai na tafiya dai-dai cikinta na cikin lfy da salama bisa yardar Allah da kariyarsa al'farmar al'ƙur'ani.
Sabida Sheykh ya dage da addu'a babu kama hannun yaro, bini-bini zai buɗe cikin yayi ta mata tofi a kai, kuma baya taɓa yarda ya barta ta zauna babu al'wala.
Ya hanata kallo sai jin ƙira'a.
Hajia Mama kuwa a Æ´an kwanakin taje gidan bokanta yafi sau biyar.
Har dai Abba ya fahimci fitar nata yayi yawa kuma sam yaga bata cikin nitsuwa.
Batool kuwa yanzu ta gama gano komai bisa wannan dalilin ne ta tattara ta koma garinsu.
Abban kuwa da gaiya yake barinta fita anguwar.
Yauma zaune take gaban bokanta.
"Kada ki damu ciki kam muna nan muna masa shiri.
In ma bamu zibdashi ba wurin haihuwa zamu kashe uwar da ɗan ta hanyar ɓallo mata jini shi kuwa yaron mu bugi hannun mai yanke cibiya ya wuce misalin bakin gaɓa daga nan jinin zai malala duk su mutu".
Cikin gamsuwa da hakan tace.
"Hakanma yayi amman ni babu abinda ke samin ƙuncin duniya sama da ita da mijinta da wannan shegen cikin".
"Kada ki damu ai tunda kina damu baki da matsala, ke dai tashi ki tafi kawai".
Murmushi Sheykh wanda ke jin komai.
bisa na'urar irin bi diddigi daya liƙa mata a zoben Daimond da ya saya mata tun shekarun baya.
Alhamdulillah yanzu cikin Shatu ya cika wata bakwai cib.
Yanzu ya É—an fito ya girma dai-dai misalin cikin fari dai.
Zaune suke a falon, Ummi na tubke mata sumar kanta.
Ita kuwa waya takeyi da Ummeynta.
Cikin tsananin jin daÉ—i tace.
"Kai Ummey sati mai zuwa zaku dawo da gaske?".
Cikin murmushin jin daÉ—in ba zatan da sukayi mata Ummey tace.
"Sosai ma kuwa Shatu na.
In Sha Allah ranar Alhamis zamu dawo da izinin ubangiji. Dan tun jiya ma, makiyayan dabbobin da Abboi ya sake É—ibarwa Bappanku sun taso.
Da yake su tafiya ƙaface, kin san zasuyi. Kwana biyar a hanya kafin su isa.
To munfi son sai sun isa mu kuma mu taso, tunda mu tafiyar jirgice".
Wani irin tsalle mai cike da zallar jin daÉ—i tayi tare da juyowa ta kalli Ummi murya cike da farin ciki tace.
"Alhamdulillah Ummi, su Ummey na sun kusa dawowa.
Kai Alhamdulillah Wayyo Allah daÉ—ina Junainah na zata dawo kusa dani".
Murmushi mai nuna jin daÉ—i Ummi tayi tare da cewa.
"A a kai masha ALLAH Alhamdulillah, Allah ya dawo dasu lfy".
Amin Amin tace cikin jin daÉ—i kana ta meda hankalinta kan wayar jin Junainah na cewa.
"Adda Shatu muna dawowa zanzo gidanki nida Ummeynmu, ki dafa mana abin daÉ—i".
Cikin dariyar jin daÉ—i tace.
"In sha Allah kuwa my Junnu sarkin kwaÉ—ayi zan dafa miki duk abinda kikeso."
Dai-dai lokacin kuma Sheykh ya shigo falon.
wanda dawowarsa daga aiki kenan.
Jalal da Jamil na biye dashi a baya wanda suma daga aikin suka dawo.
Shi Sheykh Side É—insa ya wuce.
Su kuwa su Jalal tsakiyar falon suka tsaya.
Da sauri Shatu ta miƙe tare da yar sassarfa ta biyo bayanshi.
Kamar ba mai babban ciki ba.