Sashe 5
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta kalli wayarta dake gefenshi ganin ta kawo haske alamun ana kiranta.
Miƙo mata wayar yayi.
Junaidu tace tare da amsa kiran.
Cikin dariya yace.
"Adda Shatu na rigaki ganinsu yau kam gani ga Junainah na, ga Ummey ga Bappa munata hirarmu sanyin hunturu na kaÉ—amu ga farin wata, Adda Shatu farin cikin Rugar Bani ya dawo kamar yadda kika sani a da can baya".
Cikin tsananin jin daÉ—i tace.
"Alhamdulillah Junaidu nima in sha Allah gobe iwar haka muna tare da yardar Allah, ina my Junnu".
Da sauri Junainah dake c
jinsu tace.
"Gani nan Addana".
Murmushi tayi kana tace.
"Ina Ummey na?".
"Gata can cikin baƙi"
Junaidun ya bata amsa.
Daga nan ta katse kiran.
Ta juyo da sauri ta kalli Sheykh dake cin abinci.
"Alhamdulillah Hamma Jabeer su Ummey sun iso".
Cikin sakin fuska yace.
"Masha Allah, Alhamdulillah".
Da sauri tace.
"Gobe sammako zamuyi ko".
Ajiye spoon ɗin hannunshi yayi sabida ya ƙoshi gyatsa yayi tare da hamdala kana a hankali yace.
"Aishhhhhhhh ya za'ayi muyi sammako, kin matanta gobe jumma'a ne?
Sai munyi sallan Jumma'a sai mu tafi ko? Please kada kice komai kin ji kiyi haƙuri sai munyi sallan".
Cikin rashin iya masa jayaya tace.
"To Allah ya kaimu Lokacin".
"Amin Amin". Yace
Daren ranar sosai Shatu ta sama mishi gamsuwa iya gamsuwa.
Sai da komai ya lafa kuma ta narke mishi, tare da kamo hannusa ta É—aura kan É—an cikin nata daya tattare ya koma gefe ya bawa iyayen nashi dama.
Da sauri ya tashi zaune yana sauƙe numfashin.
Tafin hannunshi ya kife kan cikin.
tare da fara murza wurin a hankali yana dai-dai-ta kwanciyar yaron yana mgn a hankali.
"Afwan Ƴar al'barka gyara kwanciyarki ko, kada ki wahal da Amminki, yauwa yarinyar kirki, Allah ya miki al'barka ya fito dake duniya lfy ya tsareki da kariyarsa ya al'barkaci rayuwar ki ya raya mana ke bisa imani yauwa Kekkyawar jikar Mamey da Ummey".
Murmushi sosai takeyi ganin yadda yake kalamai masu daÉ—i akan cikin a hankali tace.
"Yah Sheykh bafa jinka yakeba".
Murmushi yayi tare da kissing cikin kana a hankali yace.
"Ita Kekkyawar mgn tana tasiri akan shuke-shuken fulawima hakama akan yaron ciki, musamman da mahaifinshi ko mahaifiyarshi, bakyajin duk sanda nake masa mgn yakanyi ta jujjuyawa".
Ya ƙarashe mgnar yana lakace hancinta.
Daga nan dai yaje yayi wonka haka itama.
Ummi kam sosai mura yayi mata rubdugu.
Washe gari ranar jumma'a kuwa, gaba É—aya Shatu gani take lokacin baya gudu ta gama shirinta.
Bayan an idar da sallan Jumma'a.
Sheykh ya nufo Side É—insa, su Jamil na biye dashi a baya.
Yana shiga ya samu Shatu a falo tana zaune gaban Ummi dake kwance bisa kujera ɓare mgni takeyi tana bata.
Sara kuma nacan kitchen tanayi musu girki.
Cikin sauri ya wuce falonsa jim kaÉ—an kuma ya fito.
Da sauri ya kalli Ummi tare da cewa.
"La! Ummi bar mgnin nan yanzu zamu tafi Valli dake in duba miki wani mgnin".
Da sauri Shatu ta kalleshi jin yadda yake mgn kamar hankalinsa a tashe,
Shi kuwa Jamil ya kalla tare da cewa.
"Yi maza kaje ka kira min Baba Ado direba".
Da sauri Jamil yace to kana ya juya ya fita.
Jalal kuwa Dinning area ya nufa riƙe da waya a kunne yana mgn da Hibba.
Ummi kuwa, to kawai tace.
Shi kuwa Sheykh cikin kula da alamun sauri da gaggawa yace.
"Aish zo".
Da sauri ta miƙe tabi bayanshi.
Suna shiga falonshi ya juyo ya ruggumeta gam-gam a jikinshi cikin sanyi yace.
"I'm so sorry afwan Mar'atussaliha. Wani aikin gaggawa ya sameni a Valli Hospital, wasune sukayi hatsari.
To biyu daga cikinsu sunada ciki, sun jikkata sosai dole sai anyi musu CS.
Dole yanzu zan tafi can.
Nasan ke kuma kin matsu mu tafi Rugar Bani, shiyasa na kira Baba Ado zai kaiki.
In Kuma zakiyi hakuri sai gobe muje tare to?".
Cikin sanyi da tausayawa matan tace.
"A a Hamma Jabeer babu komai Baba Ado ya kaini, kaje ka taimakesu.
Sabida sun fini buƙatar ka a yanzu, tunda su ransu da lfyarsu zaka taimaka da abinda ke cikinsu."
Ta ƙarashe mgnar da bashi ƙarfin guiwar yin aikinshi cikin nitsuwa".
Lip ɗin ta na ƙasa ya sumbata tare da cewa.
"Masha Allah Mar'atussaliha, ngd Matuƙa da kekyawar fahimta. Allah ya miki al'barka in sha Allah nima zanzo".
Ya ƙarashe mgnar yana zaro wasu sabbin kudin rafa-rafa ɗaurin dubu hamtsin-hamtsin guda biyu ya bata.
Kana a hankali ya sunkuyo ya durƙusa ya kife guiwowinsa a ƙasa.
Hannu yasa ya ture rigar jikinta sama.
Dai-dai kan hudar cibijiyarta ya mannawa kiss kana ya fara kissing É—in cikin tako ina.
Ita kuwa Shatu ido kawai ta lumshe tare dasa tafin hannunta bisa kanshi.
Ya daɗe yana kissing cikin da sauri-sauri, kana ya manna kunnenshi bisa cikin tare dasa hannun ya zagaye ƙugunta.
A hankali ya fara karanto Ayatulkursi'u yana tofawa yana idarwa ya sake saida yakaranceta ƙafa bakwai kana yayi falaƙi 3 nasi 3 ƙulhuwa 3 ya ƙara da azubikalmatillahi har ƙarshe.
Ya tofe a cikin sannan ya taso. Ya ruggumeta tare da cewa.
"Allah ya kaiku lfy yasa ku samesu lfy ki gaida min Ummey da Bappa da kyau.
Akwai tsarabar Junainah tana cikin motar kice ina gaisheta".
Cikin sanyi tace.
"Zasuji Ngd matuƙa Allah ya ƙara buɗi ya rufe asiri".
Fuskarta ya shafa tare da cewa.
"Amin My dear bey'.
Yana faÉ—in haka ya juya ya fita.
Itama ta binshi a baya.
Da sauri Ummi ta miƙa jin yana ce mata.
"Toh Ummi mu tafi".
Da sauri Ummi tace.
"Toh Shatu sai mun dawo".
A hankali tace.
"Ummi nina yanzu zan tafi Baba Ado zai kaini".
Dai-dai lokacin Baba Ado da Jamil suka shigo da sallama.
Ita kuwa Ummi cikin ƙarfin hali dason zuwa gidansu Shatu ta ƙiddigi zarginsu tace.
"A a Sheykh ba tare zamu jeba".
Kanshi ya É—an juyo kana a hankali yace.
"No Ummi kada ki damu zamuje É—aukota yanzu dai Baba Ado zai kaita".
Sai kuma ya juyo ya kalli Baba Ado a hankali yace.
"Baba Ado na yarda da tuƙinka amman a ƙara kulawa kuje a hankali, tafiyar kuma ta zama ta siiri kada kowa yasan da ita kuka fita kaji ko".
Cikin mutunta juna Baba Ado yace.
"In sha Allah ba matsala".
Daga nan yace.
"Jamil fito mata da kayanta, mu mun tafi".
Nan suka fita shida Ummi.
Ita kuwa Jamil ya kai mata kayanta cikin motar da Baba Ado ya kawo har bakin Part É—in su.
Tana fita Jalal na binta a baya, ya rage Sarace kadai ke musu aikin abincin dare.
Tana shiga motar Baba Ado yaja a bakin Part É—in LamiÉ—o suka tsaya nan ta shiga tai musu sallama kana suka fito suka tafi.
Ƙarfe uku dai-dai suka isa Rugar Bani.
Motar nayin parking tayi sauri ta fito.
Junaidu dake fitowa gidan ne, yayi maza ya nufi inda take fuska cike da murmushi yace.
"Oyoyo Adda Shatu masha".
Cikin tsananin jin daÉ—i tace.
"Oyoyo Junaidu.
Yauwa isa ka shigo min da kayana".
Da sauri yace to, kana ya nufi.
Wurin motar inda Baba Ado ya fito mata da jakarta da kuma É—aya jakar wacce Sheykh yayiwa Junainah tsaraba.
Amsar jakukkunan yayi ya ajiye a bakin zauren kana ya dawo kusa da Baba Ado ya bashi hannun suka gaisa tare da cewa.
"Ka iso mana Baba".
Cikin nitsuwa Baba Ado yace.
"A a ba komai yaro sauri nake zan juya so nake kafin a kira la'asar na isa gida."
"Bazaka tsaya ku gaisa da Bappanmu Baba".
Junaidu ya Kuma faÉ—a.
A a ba matsala sai in munzo É—aukarta.
Dole Junaidu ya barshi yaja mota ya tafi.
Shatu kuwa cikin wani irin masifeffen jin daÉ—i da begensu ta kutsa kanta cikin gidan tare da cewa.
"Assalamu alaikum Ummey ina kike Junanaih Ina Inna Amarya".
Wani irin zabura Ummey dake cikin ɗaukita tayi tare da miƙewa ta nufi waje da sauri.
Junainah kuwa da fitowarta daga ban É—aki kenan.
Wani irin ihu mai cike da tsalle da jin daÉ—i tayi ta cilla butar hannunta can gefe.
Tare da nufo Shatu a guje tana cewa.
"Wayyoooooooo Allah na Adda Shatu na Ummey ga Adda Shatu na Oyoyo".
Ta ƙare zancen cikin tsananin jin daɗi tare da nufo Shatu haiƙan ƙadaran.
Zaro ido Ummey tayi tare da cewa.
"A a fa a a Junainah kada ki faÉ—a jikinta zakiji mata ciwo".
Sai kuma tayi shiru tare da zuba musu ido ganin itama Shatu gudun takeyi cikin Æ´ar sassarfa kamar ba mai cikiba.
ta nufo Junainah.
Wani irin ruggume juna sukayi da ƙarfi tare da cewa.
"Alhamdulillah".
Sai kuma ta É—ago Junainah data makaleta tafara jujjuyawa da ita.
Da sauri Ummey ta nufosu tana cewa.
"Na shiga uku Shatu ki sauƙeta zakiji ciwofa.
Inna Amarya ma da sauri ta nufosu tana.
"La hailahalillah Shatu zaku faÉ—ifa".
Junaidun da shima yanzu ya shigo da jakukkunan sai kallonsu yake yana murmushi.
Ita kuwa Shatu Ummey na isosu ta sauƙe Junainah kana ta faɗa jikin Ummey ta ruggume ta gam-gam tana maida numfashi da haki take cewa.
"Oyoyo Ummey na yau kam daÉ—i zai kasheni".
Itama Ummey wani irin ruggume ta tayi cikin tsantsar jin daÉ—i da tsananin so.
Tace.
"Oyoyo Shatuna BoÉ—É—ona mangana yar al'barka."
Sai kuma tayi saurin janye jikinta jin yadda É—an cikin yake wutsul-wutsul da sauri ta kamo hannun ta.
Ita kuwa Shatu hawayen farin ciki take zubdawa.
Inna Amarya kuwa taburma ta shimfiÉ—a musu a tsakiyar gidan.
A ƙarƙashin inuwar bishiyar mango da bishiyoyin ayaba suka zagayeshi hakan ya bada daddaɗan inuwa mai sanyi.
Da sauri Ummey ta ajiyeta.
Ruwan sanyin da Inna Amarya ke miƙa mata ta amsa ta bata.
Ba musu ta amsa ta kafa kai dan hakin da takeyi yasata jin ƙishi.
Gefenta Junainah ta zauna.
Ummey kuwa gabanta ta zauna Inna Amarya kuma gefenta.
Junaidu kuma shigar da kayanta É—akin Ummey yayi kana ya fito ya gaisheta sannan ya tafi.