← Book details Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 45

Sashe 3

Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin sauri Ummi tace.
"A a Shatu ki bar gudufa".
Yana gab da shiga falonshi yaji Muryar Ummi na faÉ—in hakan.
Da sauri ya juyo, ai kuwa da sassarfa ya hangota ta nufoshi.
Cikin tsoro yace.
"Aish me haka dan Allah ki tsaya".
Ina kafin ma ya rufe baki ta isoshi ta faÉ—a jikinsa.
Ta ruggumeshi gam-gam.
Dole shima ya ruggumeta.
Cikin meda numfashi da haki tace.
"Yah Sheykh al'bishirinka".
Cikin haÉ—e fuska yace.
"Kafin ince goro, dan Allah Aish ki dena min gaganci da cikin nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rainar mana shi da kulawa".
Shiru yayi sabida fahimtar bata fahimtarshi, a fili zaka iya ganin zallar farin cikin dake kwance a fuskarta, kalmar al'bishirinka take ta mai-maita mishi.
Dole ya ruggumota suka shiga falon zama yayi bisa kujera kana, ya zaunar da ita kan cinyarsa ido ya zuba mata tare da cewa.
"Goro-goro-goro fari ƙal Aish gaya min me muka samu ne?".
Cikin tsantsar farin ciki ta manna mishi kiss a goshi kana tace.
"Um.. Ummee.. Ummey na da Bappa na da Junainah da Innarmu zasu dawo Rugar Bani kwannan Hamma Jabeer".
Karo na forko kenan data kirashi da wannan sunan.
Haka nan yaji wani irin masifeffen jin daÉ—i mai sa nitsuwar zuciya cikin kekkyawan murmushi yace.
"Alhamdulillah Allah ya kawo mana su lfy Aish na".
Da sauri tace.
"Amin Amin, Hamma Jabeer. Gobe zan koma ko, sai in share mana gidan in gyara mana kafin su dawo ko".
Da sauri ya zaro ido tare da cewa.
"Ki koma kuma Aish rufa min asiri mana".
Cikin fidda ido itama tace.
"Yah Sheykh to ai zan komai haihuwa ne tunda zasu dawo.
In haihu a can a kusa da Ummeyna tamin wonkan jego".
Cikin yanayin gsky da gsky yace.
"A'a wlh Aish babu inda zakije wani haihuwa bazan iyaba dan Allah kadama ki sake faÉ—ar hakan.
Wlh bazan iyaba.
Ga Ummi zatayi miki komai Umaymah ma zata zo".
Cikin tsoro tace.
"To Yah Sheykh Amman ai zan je kam in sun dawo ko?".
A hankali yace.
"Eh wannan dai kam zakije, nima zanje in gaida Ummeymu".
Da sauri tace.
"To zanyi wata É—aya a can ko?".
Cikin zazzaro ido yace.
"A'a Aish kiyi haƙuri wlh ko sati bazan iya barinki kiyi ba".
Cikin shogoɓe fuska tace.
"To dan Allah kwana nawa zanyi.
Fisabilllahi fa shekara guda ban gansuba basu ganniba".
Cikin nitsuwa da son sama mata nitsuwa yace.
"Kada ki damu zakije kiyi kwana uku in na iya daurewa.
Ammanfa sai in kina bani abun daÉ—i kullum har su dawo".
Ya ƙarshe mgnar yana cusa kanshi cikin wuyanta.
cikin farin cikin da take ji É—in tace.
"Me zai hana in bawa Hamma na kayan daÉ—in shi, in samu ya barni inje wurin Ummey na."
Ta ƙare mgnar tana sa hannunta tana buɗa al'kyabbar jikinshi.
shi kuwa Sheykh hannunshi ya tura, cikin rigarta.
ya fara sarrafa caɓɓullenta.
kirjin ta daÉ—a turo mishi sosai.
ɗan sunkuyar da kansa yayi ya manna bakinsa kan caɓɓullenta.
Ya fara yimata wani sahihin salo,
A idonta ta rumtse tare da fidda wani irin nishi ashhyyyy, sai kuma
ta dan turo kirjinta
kana ta É—aura hannunta a kansa
ta cusa yasunta cikin lallausan suman kansa tana
Ƙara manna kansa
da kirjinta,
cike da wani irin salo na musamman take
yawo da yasunta cikin sumar kansa.
A hankali taɗan ɗago kansa ta zare bakinsa da ke kan caɓɓullenta tamike tsaye hannunta taɗaura kan kafa ɗarsa tayi ƙasa da al'kebbar sa ta zareshi a hankali ta sunkuya ta durkusa bisa sawunta.
tun daga kan faffaÉ—ar kirjinsa take manna mishi wasu irin kyawawan kiss har zuwa kan mararsa, yayinda tasa hannunta cikin rigarsa ta É—an É—agashi tayi sama dashi.
shiko hannun yakai yarike rigar yaÉ—an yi sama dashi har kan kirjinsa.
cikin wani irin salo tarika kissing nashi tako ina cike da shauƙi da zallan farin cikin da take tare da shi.
A sannu tarika yin kasa da hannunta,
tana mai isar mishi da kekkyawan saƙonni, bisa Sheykh ɗinsa dake cike da zalama sai yana neman masauƙinsa muhalli sa.
Shiko Sheykh ƙara matsowa yayi bakin kujerar.
A hankali tasauke lips É—in ta kan Sheykh harshenta manna kan lollypop É—in a hankali cikin wani irin salo na musamman salo mai sanya wadda ake yimasa yalula duniyar taurari salon da tasan zai sashi farin ciki kuma da burinta kenan sabida ita kam yau farin cikinta bazai misaltuba.
Wani irin numfarfashi mai haÉ—e da Æ´ar karamar kara yake fiddawa.
Jiki na rawa yariƙo kanta da hannayen sa duka biyu yana ƙara lasa mata lollypop ɗin.
Sosai tadage tana sarrafa shi da harshenta salonta ya gigita shi
yasan yashi cikin wata duniya na musamman. ɓari da kemar jikinsa yake ta ko ina janyo ta yayi jikinsa gaba ɗaya yarungumeta gam-gam murya na rawa can ƙasan maƙoshi yake cewa.
"Masha Allah, jazakillahu khairan Mar'atussaliha."
A hankali ta gyara zamanta kan cinyarsa, tare da samar da kekkyawan kusanci a tsakaninsu.
Ta tabbatar da ziyararta ta riskeshi a ba zata. Hannunsa tariƙo tajanyoshi jikinta,
wani irin kyarma jikinsa keyi da tsuma miƙe sawunshi yayi da kyau.
Tare da ƙarasa zare boxes sai wani karkarwa jikinsa yake yakai kololuwa wajen felling cikin tsananin bukatuwa ya masota tare da gyara zamanshi bisa kujerar da kyau.
Hannunta tasa ta kamo saman kujerar.
Shi kuwa Sheykh tafin hannunshi ya kife kan cikinta dake lafe a jikinta É—an cas dashi.

Cikin yanayin happy take sarrafa alaƙarsu har tsawon 15min.
Shi kuwa Sheykh gaba É—aya ya gama gigicewa.
A hankali yake shafa cikin dan tsoron duk abinda zai cutar dashi yake.
Ya kuma lura yau Shatu farin cikinta yasata, ƙarin ƙaimi.
A hankali ya kai bakinshi kusa da kunnenta cikin daburtacciyar murya mafi rauni yace.
"Hashhhhh thanks my dear Aish. Babyna fa".
Tsawon lokaci kana ta narke a jikinshi cikin tarin gajiya da maida numfashi.
Murmushi mai cike da jin daÉ—i da tarin gamsuwa yayi.
Kana ya shafa fuskarta sannan ya tallabeta suka wuce bedroom É—in sa.
Shi ya fara shiga yayi wanka ita kuwa tana konce, saida ya fito ta shiga tayi tuni lokacin kuma magriba tayi.

A can ƙasar Cameroon kuwa, ɓangaren su
Junaina kuwa kallon Ummey tayi jin yadda take jiyo hayaniya da dariyar mutane da muryar Ummu dake cewa Shatu kada ki gudufa.
Mikawa Ummey wayar tayi tana cewa.
"Ummey sai dariya suke yi".
karɓar wayar Ummey tayi takashe, kana ta miƙa dan yin al'wala.

A ɓangaren su Shatu kuwa washe garin ranar ma tashayar da Sheykh zallar madarar daɗi dan kuwa yau kusan ita tayi tukin.

Washegari
Dasafe Sheykh yashirya cikin shigarsa ta al'farma yanufi General Hospital Ɓadayama wanda dama yake zuwa duk ƙarshen mako.

Yau kuma saura kwana biyu su Ummey su dawo.
Alhamdulillah tuni su iro sun iso da garken shanun da Appa Alhaji Abboi kenan ya sake haÉ—awa Bappa kama daga shanu tumaki awaki.
Raƙuma da dawakai.
Sai kaji da zabbi da aka sassakasu cikin kwandunan saƙar mari aka ratayesu a jikin dawakai.
Alhamdulillah Arɗo Bani da Alhaji Haro da Alhaji Umaru da dai sauran daddatawan garin su, suka tarbi su iro suka nuna musu tsohon garken Bappa, nan suka sauƙa, kana suka gyara duk wani abu daya kamata su gyara.

ArÉ—o Bani kuwa da kanshi ya turo uwargidansa Maman Ya Salmanu, da kuma matar Alhaji Haro Maman Junaidu sukazo suka buÉ—e gidan Bappa suka kimtsa musu komai suka share komai yayi gwanin ban sha'awa.

Kana daga gidan ArÉ—o Bani ake kawowa su Iro abinci, in sunyi tatsa kuma sadaka suke rawaba al'majirai na cikin Shikan.

Alhamdulillah a can Kamaru kuma su Ummey da Bappa da Inna amaryar Bappa da Junainah duk sun gama shirinsu.
Tuni Al'ameeen ya gama musu komai na tafiya.

A ɓankaren Shatu kuwa itama sai shiri take tayi, Sheikh da kansa ya gayawa Umaymah nan ita kuma ta gayawa Lamiɗo.

Yau Al'hamis. Kuma yaune su Ummey zasu dawo.

Sheykh ne zaune a office É—in shi na Valli.
Haka nan yaji zuciyarsa na sinkewa.
Gaba É—aya sai hankalinsa ya koma kan zantukan Hajia Mama.
Ajiyan zuciya mai nauyi ya É—an fesar, kana ya jawo wayarshi.
ÆŠan lallatsawa yayi kana ya karata a kunne.
Chapter 3 · 0% Book details