Sashe 45
Garkuwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta ƙarasa cikin falon nashi tare da cewa.
"Assalamu alaikum Yah Sheykh gani da kusa".
Da sauri yace.
"Wa alaikassalam *(Y!.M!.D!.G!.)* na! Nooryat Noor ƙalbi My love my happiness".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Yah Sheykh kenan kamar wasu yara".
Da sauri yasa hannunshin ya kamo nata ya jawota jikinshi tare da ruggumeta ajiyan zuciya ya sauƙe tare da sa kanshi tsakanin wuyanta da kafaɗarta yana sunsunan wuyanta yace.
"Aish waya ce miki soyayya tana tsufa? Ai sai dai masu ita su tsufa.
Mu kuma bamu tsufan ba tukun".
Ya ƙarashe mgnar tare da wucewa bedroom ɗinsa da ita.
A hankali ya meda ƙofar ya rufe kirib.
Tare da sauƙe nufamshi kana ya sunkuyo ya ɗagata ciɗak yayi kan gado da ita.
Cikin lumshe ido ta ƙanƙameshi gam a cikinshi.
Haka yasa suka kwanta a tare.
Da sauri yasa hannunshin ya ture rawaanin kanshi tare da cewa.
"Hegen nauyi da takura".
Murmushi tayi tana mai kunce igiyoyin dake sarƙafe gaban al'kyabbar jikinshi.
Tare da cewa.
Ash Yah Sheykh nauyi".
Mirgina wa yayi gefe ya kwanta kana ya jawota jikinshi ya zama sunan fuskantar juna.
A hankali ya kai lips É—inshi kan mata wani É—an sasayyan kiss ya manna mata kana a hankali yace.
"I missing You so much my love".
Sai kuma taga ya É—an juya da sauri ya kalli windows É—insa.
Fahimtar yana dubawa ko a buÉ—ene yasata cewa.
"Yauwa Hamma Jabeer niko inda da wata tambaya data daÉ—e min a rai."
Da sauri yace.
"Wacce tambayace haka faÉ—eta miji".
Ya ƙare mgnar yana tura hannunshi cikin rigarta.
Hannunta tasa ta É—an shafa sajenshi tare da cewa.
"Akwai lokuta da dama ina wani dalili yasa munje HOTEL duk ɗakin da ka kama in mun shiga sai ka bibbincika ka dudduba lungu da saƙo, wani lokacin ma kace in fita mu sauya ɗaki. Koma sauya HOTEL ɗin baki ɗaya, meyasa? Me kake dubawa?."
Ronƙofawa yayi kanta yana zare zip ɗin rigarta yace.
"Ok ban taɓa yi miki bayani bako?."
Da sauri ta gyaÉ—a kai.
Cikin nitsuwa yace.
"Wato shi HOTEL wani wurine mai cike da ƙalubale ga duk wani mutumin kirki, Especially in a cikin ƙasar ka ta haihuwa kake, domin da yawa har yanzu mutane basu fahimci cewa larura zata iya kaika hotel, ba lallai dole sai ɗan iskaba kamar yadda wasu ke zato.
Sai dai abin lura a nan abinda ya kamata ga duk ko wani musulmi, muddin larura ta kaika HOTEL, to ka tabbatar ka binciki duk ɗakin daka kama ciki da woje kama Daga jikin ƙofa, wurin kunna fanka, wurin ajiye Rimot ɗin AC,
Jikin AC, tsakiyar jikin fanka, saman silin, jikin ƙarfen labule, jikin TV Especially in suna fuskantar gado, da kuma jikin kan gado kofar Bathroom dama cikin Bathroom ɗin".
Da sauri Shatu tace.
"Me yasa? Sabida me mutun zai tsaya wannan dube-duben duka!?".
Ajiyan zuciya ya sauƙe tare da cewa.
"Sabida mafi akasarin HOTEL'S wasu Æ´an iskan kajeme kawai dan su dasa na'urar Camera a jikin duk waÉ—annan wuraren da na faÉ—a miki.
Ya É—auka musu duk mu'amalar mata da miji ko É—an iska da Æ´ar isa, daga nan sai su sarrafashi ya zama blue Film, da yawa waÉ—anda suke ciki basa sanin ana É—aukar su.
Na'urar Camera da suke amfani da ita ƴar ƙanƙanuwace kamar botur ɗin rigar maza, in sun liƙata sai ta ɗauki komai.
Su kansu masu hotel basa sani.
Wasu lokutan kuma su É—in ne da kansu ke dasata.
In baki mantaba akwai ranar da na samu camara ɗin ma liƙe a cikin abin AC. Har muka canza ɗaki masu hotel ɗin sukayi ta bani haƙuri suda kansu suka binciki ɗakin da muka sake shiga kin tuna."
Cikin jan dogon numfashi tace.
"Eh tabbas na tuna Hamma, eh to lallai kuwa in hakane dole musulmai muyi taka tsantsan".
Kai ya jinjina tare da cewa.
"Shiyasa shi musulunci yana da daÉ—i kinga koda mutun baya bincika in yana amfanin da hadisin nan da manzon Allah ya hanemu da yin jima'i tsirara har sai an rufu.
Kinga mutun zai tsira.
To amman dai mafi sauƙi ka bincika kawai.
Dan in kayi garaje wata ran za'a yaÉ—aka a bazaka a duniya kana jima'i da iyalinka ace BF ka fara yi. Kaga anci zarafin ka anci zarafin addinin ka".
Ya ƙare mgnar da fara yin ƙasa da rigarta.
Ita kuwa Shatu kai ta jinjina tare da cewa.
"Masha Allah da kamilin miji mai cikekkiyar kamala da Nagarta.
Sai kuma wata tambayar".
Da sauri ya kwaɓe fuskarsa tare da cewa.
"Bazaki bari sai na nitsuwa ba dan in baki amsa mai kyau".
Cikin narke mishi a jiki tace.
"Afwan kada in mance ne ai, kuma tambayar ba tsawo".
Hannunshi yasa yana jan zariyar wondonsa tare da cewa.
"Toh ina jinki".
Cikin maida nitsuwarta gareshi tace.
"Menene ma'anar *(Y.M.D.G?)*".
Wani irin kekkyawan murmushi yayi mai cike da shauƙi yace.
"Sirri nane kalmar".
Cikin fara murzashi tace.
"Dan Allah ka gaya min".
Wani sassayan numfashi yaja jin salon da ta fara yi mishi.
Murya a narke yace.
"Sai in kinyi al'ƙawarin bazaki gayawa kowa ba".
Da sauri tace.
"Nayi".
Murmushi yayi tare da zare rigarta ya ture gefa.
Cikin raÉ—a yace.
"Zan gaya miki harufa ukun na huɗun na ƙarshe ki ƙarasa da kanki".
Cikin zaƙuwa tace.
"Toh ina jinka menene ma'anar Y.M.D.G. Please bani amsa da sauri na zaƙu?".
"Matso da bakinshi yayi kusa da kunnenta a hankali murya can ƙasan maƙoshi yace.
"Y. Yana nufin *Yarinya* M yana nufin *Mai* D yana nufin *DaÉ—in* G É—in kuma ki gane kinga ukun dai suna nufin
(Ƴarinya mai Daɗin...".)
Narkewa jikinshi tayi tare da cewa.
"Please na tuba gaya min".
Murmushi yayi tare da kai bakinshi bisa kunnenta a hankali cikin raÉ—a yace.
"Ƴarinya mai daɗin G..."
Da sauri ta rumtse idanunta sabida wani irin masifeffen kunyan kalmar da ya rufeta.
Haka nan taji kanta na huruwa yana sama tana jinta a saman gajimare ashe waÉ—annan harufan abinda kenan suke nufi, iya wannan sunan da yake kiranta ya isheta gane matsayin yadda Yah Sheykh É—inta ke gamsuwa da ita É—ari bisa É—ari.
Shi kuwa ya Sheykh cikin tsananin so, bege, shauƙi, kauna, yace.
"Allah sarki *ƳAR FULANI* mai kunya Alhamdulillah da Na samu sa'ar samunki dan da na rasaki to tabbas da *NAYI NADAMA (MI WASMITI)* kinga ko lallai na yarda shi *NAMIJI BAYA KAƊAN* dan da shawarar Affan na fara gano magautan mu.
Gashi a hankali muka samu Kekkyawan shaƙuwa da *TAUSAYAWA JUNA* sai daga baya na gano ashema ke *BANDIRAWO* ce a gareni tunda uwa ɗaya ce ta bamu tarbiya.
Gashi cikin ikon Allah *RUBUTACCEN AL'AMARI* ya ƙaddara saduwarmu da aurenmu cikin *HUKUNCIN ALLAH* harda yara.
GASHI MUN ZAMO tamkar hanta da jini.
Tsorona É—aya a duniya kada *RIGAR KOWA* ta fara É—aukanki ta barni."
Wani sassayan numfashi ta fesar a hankali tana maijin tattausan kalamansa gareta. Shi kuwa Sheykh cikin gsky da gsky yaci gaba da cewa.
"Gwara ta É—aukeni ta barki.
Domin duk da nasan cewa *NAKASA BA KASAWA BACE* tofa in ta É—auke min ke ta barni zan rabu da rayuwar farin ciki domin Shatu kece *GARKUWA* a gareni sabida sam Rashin ki *BA KASON ÆŠAUKA BANE* Agareni.
Ya karashe mgnar tare da yujowa yayi mata rumfa da ƙirjinsa tare da jawo tattausan blanket ya rufesu yana mai cewa.
"Mu ɓuya Shatu na kada wannan ƴar darun Hammanta AYSHA ALIYU GARKUWA, ta hangomu ta samu abin rubutawa makarantanta. iyayen son ganin ƙoƙob sai kuma ya fara tasbihai tamkar yadda ya saba.
Subahanallahi Alhamdulillah wa la'ilahaillahu, Allahu Akbar Astagafirullaha..............................!
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Allah na gode maka da ka bani aron rai da lfy da nitsuwa da kwanciyar hankali ka bani iko da dama na kare wannan littafina mai suna GARKUWA lfy kamar yadda na farashi lfy dani da makaranta shi baki É—ayansu.
Yah ka jiƙaina ka gafarta min al'farma Annabi da al'ƙur'ani a duk abinda nai kuskure, ka tsare min al'ƙalamina a karo na gaba.
Abinda nayi dai-dai ya Allah ka taramu bisa ladan nida masoyan Manzon Allah waÉ—anda in an haÉ—a su da Allah da manzo kan kada suyi abu bazasuyi shiba.
Afwan! Afwan!! Afwan!!!
Masoya na makarantana, na nesa dana kusa waɗanda na sani da waɗanda ban saniba waɗanda suka biya da masu karanta na sata, wanda na taɓa mgn dasu da waɗanda ban taɓa mgn da suba.
Dan Allah ku gafarceni in akwai wani abu da nayi miki/ka bisa rashin sani da ajizanci na ɗan adam ko kuma gajiya da yawan jama'a da rashin hutu yasa kinyi mgn ban kulaba kuyi haƙuri ku yafe min abubuwan ne suna min yawa. Ina mai fatan Allah ya ƙaddara saduwarmu a wani littafina lfy al'farmar Annabi da al'ƙur'ani.
Godiya ta musamman gareku wadanda suka biya kuɗin littafin suka karanta da kuɗinsu ba na sataba yan na sata ba sai na ƙarasa ba yaseen doguwa bullulutu baƙar mutuwa🤣🤣🤣.
*Alhamdulillah na godewa Allah da ya bani ikon cika alƙawarin da nayi ko ince yarjejeniya da nayi daku ƴan special Group, na posting PAGE bibbiyun kullum Alhamdulillah ina al'fahari yadda ko rana ɗaya rak rana ɗaya kacal dai cikin rakun littafin ban taɓa tsallakewa ko ƙetarewa banyi muku posting ba Alhamdulillah nayi al'ƙawari kuma na, cika wannan ma yana ɗaya daga cikin manyan nasarorin da na samu a littafin GARKUWA. Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah zanyi bacci hankali konce in tashi sanda nakeso*
Littafin GARKUWA na kuɗine idan kinaso ki karanta wa, bada haƙƙin na a kankiba, ki sai katin Mtn na ɗari uku kacal, ki copy numbers ɗin ki turo min ta whatsApp number na 09097853276. Sai in saki a group kota ac no 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR FULANI*