Sashe 7
Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta na barin wajen Ita ma Rouksar ta mike za ta bar wajen
cikin nitsuwa Inaya ta taro ta da cewa " ina kuma za ki je wajen ki na zo "
cak Rouksar ta tsaya ta na zaro idanu , har wani mugun bugawa zuciyar ta ta yi , ta kassa gaba ta kassa baya
a hankali Inaya ta mike ta karaso gaban ta dab da ita sannan ta ce " yau ba za ki gwada min wadanan idanun naki na snake ? "
dan karamin tsaki Rouksar ta yi kafin ta kauda kai gefe ta na cewa " fadi abun da ya kawo ki "
" nothing , kawai na zo ne ki gan ni , kamar yadda ki ke gani ban mutu ba " ta kai karshen ta na kashe mata ido guda sannan ta yi wata yar karamar dariya
Rouksar na shirin magana ta jiyo Muryar MALIKAT AL'UMU a bayan Inaya ta na fadin " MALIKAT Inaya , dariyar me ki ke yi haka ? "
a hankali Inaya ta juya da murmushi a face din ta ta ce " Nothing , good morning momy " ta kai karshen ta na fara takawa ta nufi MALIKAT AL'UMU ta rungume ta
murmushi mai dan sauti MALIKAT AL'UMU ta yi kafin ta ce " shikenan yanzu sake ni kar ki karaya min baya "
" sorry momy " Inaya ta fada ta na sakin MALIKAT AL'UMU
ta na sakin ta ko Tesnim ta fito da ga cikin corridor ta na fadin " momy zan je garden "
da sauri Inaya ta bi bayan ta ta na cewa " ni ma zan je "
a hankali Tesnim ta tsaya har sai da Inaya ta karaso wajen ta , ta riko hannun ta su ka fara takawa a tare
da kallo MALIKAT AL'UMU da Rouksar ta raka su har sai da su ka fita sannan MALIKAT AL'UMU ta juyo ta kali Rouksar ta ce " ke ba za ki je ba ? "
girgiza mata kai Rouksar ta yi kafin ta raba ta geffen ta ta wuce corridor
juyawa ita ma MALIKAT AL'UMU ta yi ta koma cikin corridor ta shiga bedroom din ta
bangaran su Inaya Inaya kuma a tare su ka baro part din MALIKAT AL'UMU su ka nufi garden su na tafe su na hira kamar wasu Friends
▪MALIK
tsaye ya ke cikin parlourn shi ya cire Alkyabar jikin , ya na tsaye gaban glass ya na kallon yadda ruwa ke zuba ta kassan Dutsen nan
ya na a haka Kofar lift ta bude , Miram ya fito ya na sallama , Ya na bin wajen da kallo kamar bakwauye , ba karya parlourn ya hadu bai ma taba ganin parlour mai kyawon wannan ba
a hankali ya karaso wajen Malik ya tsaya dan nesa kadan da shi da ga baya ya na fadin " barka da wannan lokacin ran ka shi dade , na ji an ce ka na nema na "
gyada mishi kai Malik ya kafin ya ce " Eh ina son mu yi wata magana , amma karaso ka gani "
ba musu Miram ya karaso geffen Malik ya tsaya ya na kallo ta cikin glass din
" wajen nan ya na matukar burge ni " Malik ya fada cikin sanyin murya
wani kyawatencen murmushi Miram ya saki kafin ya ce " Gaskiya ne Ranka shi dade , wajen ya na da kyau sosai "
gyada mishi kai Malik ya yi ya na fadin " kudin da ku ka fitar last week a sani na ban ba da izinin fitar da su ba , me ku ka yi da su ? "
wasu wahalalun yawu Miram ya hadiye kafin ya ce " Um ran ka shi dade dama , dama Kudin mun....... "
bai kai karshen maganar shi ba Malik ya katse shi da cewa " Miram bude baki ka yi min magana , ina ku ka kai two hundred millions ba tare da sani na ba "
nan take wata muguwar zufa ta karayo wa Miram har da sa rigar shi ya goge
" Miram a sani na duk wasu kudi da a za fitar da ga bank din masarautar nan a na bukatar sa hannun Malik , ni kuma a sani na ba ka kawo min wata takarda ka ce na sa hannu za ku fitar da two hundred millions ga kuma abun da za ku yi da su , ko kuma ka na tunanin ba zan gano an fitar da kudi ba ? , Miram duk abun da ke faruwa cikin masarautar nan ina da masaniya a kai , kawai dai na yi shiru ne na ga gudun ruwan ku , ni ba ma a kan kudin nan na kira ka ba , tambaya guda zan yi maka kuma ina jiran ka fada min gaskiya ko kuma ka fuskanci fushi na "
cike da fargaba Miram ya ce " wace tambaya ce wannan ran ka shi dade " ya fada murya har kerma ma ta ke zuciyar shi na duka uku uku
shiru Malik ya yi bai ce mishi komai ba , ya na kallon Gaban shi
sai da ya share wajen good ten minutes a haka kafin ya bude baki cikin nitsuwa ya ce " Where is Najoua ? "
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🔥
BOOK ________3 ✍📚🔥
P A G E 4 🥀 ❤
wata irin muguwar faduwa gaban Miram ya yi har wani dishi-dishi ya gani lokaci guda
murya na kerma ya ce " ran ka shi dade wacece kuma Najoua " ya fada a rarabe
a hankali Malik ya furza iska da ga cikin bakin shi , ya lumshe idanun ya daura hannun shi saman forehead din ya murza a hankali kafin ya sauko shi
cikin zafin nama da dunkule hannun shi ya juyo ya kai wa Miram wani mugun bugu a fuska har sai da kan shi ya bugu da glass din nan
juyawa Malik ya yi ya daura hannun shi saman glass din gaban shi
nan take wajen ya fito kamar Finger print Ya yi scanning hannun , sannan wajen ya bude kamar Window , wani iska mai sanyi ya shigo ga qamshin ciyayi
hannu ya kai ya damko bayan wuyan Miram ya kawo shi gaban Window din nan ya yi kamar zai tila shi ya ce mishi " za ka fada min inda Ka boye ta ko sai na tila ka a wajen nan "
kamar zai yi kuka Miram ya ce " don Allah ran ka shi dade , ban san abun da ka ke magana a kai ba "
a hankali Malik ya saki wuyan Miram ya yi gaba zai fada ya na sakin wata razananiyar kara
da sauri Malik ya riko rigar shi ya na cewa " wannan karan bazan taro ka ba , za ka fada min a ina ka boye Najoua !! " ya kai karshen da dan karfi
" zan fada , zan fada " Miram ya fada kamar zai yi kuka
cikin zafin nama Malik ya janyo shi baya da karfi har sai da ya fadi , sannan ya sa hannu ya rufe Window din nan sannan ya juyo ya kali Miram da ke konce a kassa ya na jan nunfashi da karfi
sai da ya kare mishi kallo da kyau sannan ya kai hannu cikin aljihun shi ya ciro wayar shi ya fara latsawa ya na fadin " tell me where is Najoua ? "
cike da tsoro ya ce " ta na gida na da ya ke a Riyadh "
Malik bai ce mishi komai ba ya raba ta geffen shi ya wuce ya shiga corridor corridor
ya na shiga kofar lift ta bude wasu sojojin guda uku su ka shigo parlourn
kai tsaye Miram su ka nufa , ko mikar da shi tsaye ba su yi ba su ka sa hannu su ka dauke shi sai kara ya ke saki ya na fadin " kai , ina za ku je da ni , ku sake ni , ku sake ni na ce , Malik ! Malik ! " sai kwallawa Malik kira ya ke
amma ko ta kan shi sojojin nan ba su bi ba su ka nufi lift da shi su ka bar wajen da shi sai ihu ya ke ya na su sauke shi
▪INAYA
zaune su ke cikin runfar garden ita da Tesnim , ga uban fruits a gaban su sai faman sha Inaya ta ke ta na zubawa Tesnim labari
su na a haka su ka jiyo Muryar Abdoul ya na yi musu sallama
Inaya na ganin shi ta tashi da gudu ta rungume shi ta na fadin " yaya Abdoul na yi kewar ka sosai "
wani dan karamin murmushi ya saki ya na cewa " ni ma na yi kewar ki over Auta " da ga haka su ka raba jiki , ya karaso wajen sofa su ka zauna saman sofa guda
sai da ya zauna sannan ya juya ya kali Tesnim ya sakin mata wani dan karamin murmushi sannan ya ce " har yanzu ke ba ku koma school ba ? "
murguna mishi baki ta yi ta na kauda kai gefe ta ce " in ka gaji da gani na , ka san hanyar barin wajen ban tare ka ba "
murmushi mai dan sauti ya yi kafin ya juya ya kali Inaya ya ce " Auta , ina ki ka baro yaya Zayd din ki ? "
cikin shagwaba Inaya ta ce mishi " Ya na fadar Malik , Yaya Abdoul , yanzu fa ba yaya Zayd ya ke ba , yanzu sunan shi Malik , haka na ji kowa ya na kiran shi da shi "
wata yar karamar dariya ya yi kafin ya ce " uhm , ke kuma ya ki ke kiran shi ? "
cikin ko in kula ta ce mishi " baby " a takaice
kumshe dariyar shi Abdoul ya yi ya na cewa " shikenan babyn baby , tashi ki je babyn ki ya ce ya na kiran ki "