Sashe 44
Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a hankali ya juya ya kalli Inaya ya ga kamar wayar na neman ta tashe ta
a hankali ya mike tsaye ya nufi kofar fita , ya fice sannan ya janyo mata kofar
kai tsaye parlourn kassa ya sauko ya nufi sofa three seaters ya zauna , sannan ya kai yatsa ya dauki kiran dai'dai lokacin da ya ke shirin yankewa
a hankali ya kai wayar a kunne ya na sallama kassa kassa
maimakon a amsa mishi kawai sai ya jiyo sautin kuka , a rude ya ke fadin " Hello , Ammie lafiya ki ke kuka ? " ya fada dan a nashi tunanin MALIKAT INAS ce saboda ya san ita ce ke da saurin kuka bare sun yi wajen four months ba su call ba ya yi tunanin ko saboda hakan ne ta ke kuka
ya na a haka ya jiyo Muryar RIANNA ta na fadin " ba ita ba ce "
Dum ya ji zuciyarshi ta yi muguwar bugawa har sai da ya ga wani dishi²
shi duk ya manta da wata mzi sunan RIANNA a duniyar nan , ya a ka yi ta samu number din shi ? bayan ya san da ga Diya sai MALIKAT INAS ke da number din shi ta US , kukan me ta ke yi kuma ?
a hankali ya bude baki murya a sarkafe ya ce " Ukhtie ! "
lokaci guda ta kara sautin kukanta ta na fadin " Akhie , why za ka tafi ka bar ni ? ko tunanina ba ka yi , bare ka kira ni ka ji in ina lafiya ko kuwa , haka mu ka yi da kai ? ba ka so na ko ? "
nan take ya ji duk jikin shi ya yi sanyi , har idanun shi su ka ciko da ruwa , a hankali ya lumshe su ya na kauda kai gefe ya ce " i'm sorry Ukhtie , ki yi hakuri ki daina kukan nan wlh ba na so "
da sauri ta katse shi da cewa " ba ka so shi ne ka tafi ka barni ? Akhie don Allah ka dawo gida "
a hankali ya girgiza kai kamar ta na a gaban shi ya ce " No , i can't , ba zan iya dawowa ba , ki yi hakuri "
" no , don Allah ka dawo , mu na bukatar ka a nan , ina bukatar ka a nan don Allah ka dawo akwai matsala "
a rude a bude idanun shi ya na fadin " matsala kuma ? Ukhtie ba abun da ya samu su Ammie ? me ya faru ki ka ce matsala ? "
" Akhie , komai ma ya faru , don Allah ka dawo ka karbi kujerar mahaifin mu , ba ka san abun da ke faruwa cikin masarautar nan ba "
" okay , please ki kontar da hankalinki fada min abun da ya ke faruwa "
ba musu ta shiga ba shi labarin abun da ya faru bayan hawan Aymane kujerar Malik
abun ba dadin ji , bayan hawan Aymane kujerar Malik abubuwa dayawa sun faru , one month bayan hawan shi ya sallami duk wani mazaunin fadar Malik , ya tattaro na fadar Daular Ottoman su ka maye gurbin su sai abun da su ka ga dama su ke cikin masarautar , dukiyar Daular Saudiya ta koma musu kamar gonar hatsi dan fitar da kudi kawai su ke yi ba su shigowa
duk wani mai laifi kai tsaye hukuncin kisa Aymane ya ke yanke mishi ba tare ya yi bincike ba , sannu sannu har a ka daina kai kara gaban Malik , ko kai je da gaskiyar ka ba za fita da sauki ba , dan sai ka biya Tarar makudan kudade wai saboda hakkin ka da su ka kwato maka
bayi kuma sun koma cikakun bayi dan yanzu an fidda su da ga part din su sun koma prison
part din kuma Aymane ya mayar shi kamar night club , iskanci kala kala , har shan wine , su dauko diyan mutane su yi musu fyade , har da shi kan shi Aymane
babban abun tashin hankali shi ne duk bayan sati biyu sai an rasa yarinya guda da ga cikin masarautar , da ga wadda a ka samu gawar ta da sarar maciji a jiki , sai wadda ta sha gubar maciji , wasu duk jinin jikinsu ya tsiyaye , wasu kuma an yi musu rape
sannu sannu har ya kai duk makarantu kassar Saudiya sun koma maza zalla , dan matan su na zuwa a ke kwamushe su
gidan marayu mata daya daya ne a ciki , sannu sannu har mutanan Masarautar Saudiya sun fara yin hijira zuwa gariruwan da ke kusan Saudiya dan kar a raba su da yaran su mata
kuma duk wannan abun da ke faruwa da sanin Malik Aymane , amma ko yatsa bai daga ba , asali ma mutanan gari cewa su ke da sa hannun shi cikin wannan abun da ke faruwa
lokacin da Diya ya samu labarin abun da ya faru , ya yi kokarin dakatar da Aymane amma Aymane ya yi kokarin kai shi prison saboda ya yi jayaya da Malik din Saudiya
hakan ya sa Diya jan bakin shi ya yi shiru , ya dauki MALIKAT INAS , MALIKAT AL'UMU , mama , Abdoul & Tesnim ya koma Qatar da su dan si gujewa shairin Aymane
ya yi kokarin tafiya da RIANNA amma Aymane ya ki yarda da sunnan shi ya ke da iko da RIANNA kuma ba za ta bar kassar Saudiya ba , haka Diya ya hakura ya bar ta a Daular Saudiya
ko one week ba yi ba da tafiyar su Diya Qatar Aymane ya auri Hafsat yarinyar Mohammed , wannan abun ya yi matukar kunnawa RIANNA rai , specially da ta san auren Hafsat kawai dan daukar fansar abun da su ka yi wa mahaifin ta ne
haka ta tsaya ta na yi wa RIANNA azaba da sa hannun Aymane , su ka mayar da ita tamkar baiwarsu , duk wani aikin Hafsat RIANNA ke yi mata shi , Idan kuma ta ki Aymane ya sa a yi mata dukan tsiya , har ya kai ta rasa ciki da ke jikin ta babu mai labarin
Rafik , Hussein har General Abdallah ba neman da ba su yi wa Malik Nawfel ba amma sun kassa samo shi , a kan ya dawo ya karbi mulkin Saudiya dan Aymane ya na neman ya ruguza masarautar da a ka gina bisa gaskiya
😪😪😪NI DAMA NA SAN AYMANE BA ZAI YI ABUN KIRKI BA IDAN YA HAU KUJERAR NAN , YANZU ZA MU GA WANI MATAKI MALIK ZAI YANKE , ZAI KOMA SAUDIYA YA KARBI KUJERAR MALIK ? KO YA KOMA AYMANE ZAI HAKURA YA SAUKA KAI TSAYE BAYAN GWAGWARMAYAR DA YA SHA KAFIN YA HAU TA ? HMMMM MU JE ZUWA DAI , DAN LABARI YA ZO KARSHE , ZA A YAKI NA KARSHE TSAKANIN NAWFEL DA AYMANE
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊
【THE ROYALTY LOVE ❤🌹】
【 BOOK ________3 📚✍💌 】
_______________________♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡______________________
{ P A G E ............ 24 🌹🕊}
▪SRORY 🔥
A hankali Malik ya mike ya na fadin " ki kontar da hankalinki , ina nan zuwa gobe " ya na gama fadar haka ya sauko wayar ya katse kiran
haka ya ci gaba da latsa wayar shi , ya dan jima kafin ya kai wayar a kunne babu ko sallama ya ce " ina jiran ka Saudiya gobe , tare da Familyna " ya na gama fadar haka ya sauko wayar ya katse kiran ya mike tsaye
kai tsaye stair ya nufa ya Haye ya koma bedroom din su
ko da ya shiga dressing room ya wuce , ya shirya kayan su cikin trolley guda babba , ya fiddo ta ya ajiye bakin kofar
sannan ya nufi bed din su ya haye ya na sauke ajiyar zuciya , ya lumshe idanunshi
ya na a haka ya jiyo Muryar ta ta na fadin " yaya Zayd , gida za mu koma ? "
ba tare da ya bude idanunshi ba ya ce " No , ke a nan za ki zauna , ni ma ba zan jima zan dawo "
" what ? me ya sa ? ni gaskiya tare za mu tafi , ina so na ga su Ammie " ta fada kamar za ta yi kuka
a hankali ya ware idanunshi ya juya su na fuskantar juna ya ce " ki yi hakuri Cutie ki zauna a nan , wlh idan ki ka bi ba zan samu nitsuwar yin aikin da ya mayar da ni , idan ki na nan hankali na zai fi konciya , ba zan so wani abu ya same ki tare da babyn mu ba "
" ni gaskiya yaya Zayd tare za mu tafi , ka bukata ta a kusa da kai , ni wlh ko ka tafi ka bar ni sai na bi bayan ka , in ya so na bace saman hanyar "
" please my Cutie , kar ki raba min hankali gida biyu , kin ga ko kwana biyu ba zan yi ba zan dawo "
a hankali ta juyo ta ba shi baya , kawai sai ta sakin mishi kuka ba tare da ta ce komai ba
" ya salam !" ya furta cen kassan makoshi
a hankali ya kai hannu ya janyo ta jikin shi ya hade bayan ta da kirjin shi ya ce " shikenan , rigimamiya kawai, mu tafi , amma wlh ba za ki fito bedroom din ki ba "
wata yar karamar dariya ta yi dama ba kukan ta ke ba kawai dai ta san duk lokacin da ta ke mishi kuka ya na yi mata abun da ta ke so
▪BAYAN SALLAR ASUBA ⛅