← Book details Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 61

Sashe 61

Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read

DAN FA KAR KU MANCE AYMANE YA AURI HAFSAT KUMA HAR DA CIKIN SHI A JIKIN TA A LOKACIN NA SAN HAR TA HAIFE SHI MA , GA SHI KUMA TWINS TA HAIFA MACE DA NAMIJI , GA KUMA KIYAYAR DA KE YI WA MALIK KU NA TUNANIN BA ZA TA SAKAWA BABYS DIN TA BA KIYAYAR MALIK SABODA SHI YA KASHE AYMANE ?
GA KUMA JUNIOR GA UWA UBA PRINCE CIKAKEN MAGAJIN KUJERAR MALIK
KU NA GANIN IDAN SUN GIRMA BA ZA SU YI YAKI A KAN KUJERAR NAN BA
GA KUMA PRINCESSE A TSAKIYAR SU , YA ZA TA KASANCE IN PRINCE DA JUNIOR DUK SU KAMU DA SOYAYYAR TA ?
GA KUMA YARON AYMANE A GEFE NA SAN KUMA YA GADO MACIJIN UBAN SHI
GA ABYAD DA ASWAD A JIKIN PRINCE
DAN SUN SAN YAKIN BAI GAMA BA SHI YA SA SU KA DAWO A JIKIN PRINCE
A KA JE KUMA YARINYAR AYMANE TA KAMU DA SON PRINCE SHI KUMA PRINCESS YA KE SO
YA KU KE GANIN DRAMAR ZA TA KASANCE

NI DAI NA CE HMMMMMM , INA GA BAN GAMA DA FAMILYN NAWFEL HICHAM BIN JAABAR BA , DAN YAKIN KUJERAR MALIK YANZU YA FARA

DA GA ALKALAMIN AMIRA ABDOULAYE ✌💕

A.K.A MEERAH 🕊🔥

【 THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕 】

✍✍✍✍ FREEDOM OF WRITERS ✍✍✍✍

PEN IS MORE THAN SWORD ✍✍✍✍✍

GA DUK ME BUKATAR YIN MAGANA DA NI KAI TSAYE ZAI IYA TABO NI TA WANNAN NUMBER +22798999753 WHATSAPP ONLY

THANKS A LOT ✌

LUV U SO MUCHHHHH ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

PEACE 🕊🍃
Chapter 61 · 0% Book details