Sashe 4
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nayi dariya kawai, tace,
"Ke tare nike da sweety har da Aaryan, kuma kin san Aallah bomb zan had'a masu, kiyi sauri ki shirya".
Ina mata magana ta fice, ina ji tana cewa Ummy su Jalaludden ne suka zo gaidata, Ummy tace,
"Aaahhh kice manyan baki gareni, tou je dakina ki dauko tabarma ki shimfid'a masu...".
Na ware idanu tareda kunshe baki ina dariya kasa-kasa, ina jin shigowarsu, Jalila ta shigo tana dariya kasa-kasa, nace,
"Aallah besty kina da damuwa...".
Saida ta zauna sannan tace,
"Kinga kuwa yadda suka zaro idanu da na fad'a masu abun da na had'a, haka suka shigo kamar wasu marassa gaskiya, suna can suna sunkuye-sunkuyen kai, besty tashi ki shirya....".
Da yake ban d'ad'e da fitowa daga wanka ba, already nayi applying vaseline, powder kawai na shafa nayi applying kwalli, na shafa humra, na jawo long hijab na aje gefe, can sukayi ma Ummy sallama suka fita, Jalila ta kwashe da dariya, expensive wayarta ce tayi ringing tace,
"Sweety ne....".
Muka kwashe da dariya, nace,
"Kiyi picking mana...".
Tace, "Bari kiga...".
Sai kuma tayi picking call din tareda kanga wayar a kunne ta wani mak'e murya tace,
"I love you Sweety....".
Saida tayi dariya son ranta sannan tace,
"Alright then....".
Ta cire wayar daga kunnanta tace,
"Tashi muje...".
Nace, "Ai hijab zan saka...".
Tace, "Aallah?".
Nace, "Aallah kau, barshi ya fara sona da long hijab sannan sai yaga beauty da nike hidden a cikinta...".
Muka saka dariya, na jawo long hijab din da na ajiye gefe na zura muka mik'e muka fito, ban san abun da zan ce da Ummy ba shiyasa na jera da Jalila muka fice ba tareda nace da ita komai ba, wata expensive Benz ce, suna zaune samanta daga baya, muka kwashe da dariya, na jingina da motar while Jalila ta wuce bayan motar ta zauna kusa da Jalaludden....
Aaryan ne ya tsaya gefena yana smile, na maida kaina gefe ina shakar wani sassanyan expensive kamshi dake fitowa daga jikinsa, yace,
"Kin san mey?".
Na girgiza kai, yace,
"I love you...
Ina sonki...".
Sai kuma ya ware idanu yace,
"Yeah...
I love you...
Kin san mey?
Kunya naji kamar in nitse kasa, Aallah ya soni manyan kaya ne a jikina, ai da Ummy tace ba zata bani ke ba...".
Nayi gefe da kaina ina dariya, na juyo sai lokacin na lura da kayan dake jikinsa, wata expensive shadda ce wadda koda nawa aka ce kudinta taci hakan, brown ce, tasha aikin hannu coffee brown, ya murza hula qube da tayi matching dasu, a hannunsa silver wristwatch ce kirar rolex, kafarsa kuma wasu expensive silifas ne, he look breathtaking, handsome, charming, da sauri nayi kasa da kaina, yace,
"Kin san mey?
You look lovely...".
Nayi murmushi kawai, yace,
"Yauwa, aramin wayarki...".
Na kalleshi sannan na saka hannu na zaro wayar daga kuguna na fiddo hannuna waje na mik'a mashi, ashe tayi haske kuma ban fita daga text message dinshi da nike maimaita karantawa ba, gani nayi ya ware idanu sannan yace,
"You love me kenan...".
Sai lokacin na lura da abun da nayi, na kalli gefe kawai, hasken wayar ne ya dauke, yayi jim yana juyata da alama gani yake idan ya latsata zata samu damuwa ne, ku
ma iya gaskiyarsa kenan, ba wai izgili ba, tou nima ai lallab'awa nike da ita ballanta kuma shi wanda yake rik'e manyan wayoyi masu tsada, expensive, ya dubeni yace,
"Am scared kadda in latsa ta samu damuwa, amma bari kiga...".
Sai kuma yayi min waving hand ya juya ya wuce wurinsu Jalila, daga inda nike ina iya hango lokacin da ya mik'awa Jalaludden wayar ya ciro mashi sim card, ya amsa sannan ya amshi wayar very carefully, ya dawo ya bud'e seat din mai zaman hakanan, yace,
"Shiga, zamuyi magana ne...".
Da sauri na dubeshi na dubi murfin motar nayi jim sai kuma na shiga, ya rufe ya zagaya ya shiga daya side din wato bangaren direba, bai ce min komai ba, naga ya zaro kwalin wata expensive waya, android, ya zaro wayar ya saka sim card dina a ciki sannan ya kunnata yayi en danne-danne sannan ya zaro wayarshi ya had'asu da alama abu yake turawa, nace,
"Kaga bari in dauko Al-k'ur'ani a gida ka duba min, hardata nike jin kamar ta samu damuwa...".
Aaryan ya ware idanu yana kallona sai kuma ya fiddo Al-k'ur'ani ya mik'o min, na amsa na lura akwai inda ya saka alama wurin sama-sama, Suratul Nisa'i na bud'e daidai inda nike da damuwa ne, na mik'a mashi before nayi A'uziya sannan nayi Bismillah, na soma rero karatu a cikin kira'ata mai sanyi, ko lokacin da mukayi hadda en ajinmu suna yawan cewa nice ta biyu a dadin kira'a, nasha mamaki sosai da ya soma cina gyara yana gyara min pronunciation, ya burgeni sosai, saida na kai inda nike hari sannan nasa aya, yace,
"Ina da shekaru goma sha biyar na haddace Al-k'ur'ani mai girma, K'annena mata twins secondary suke amma kowace tana da sittin a kanta, ki rink'a kula da hardarki, mafi yawan dalibai suna sakaci ne akan bibiyar hardarsu shiyasa take zubewa, bibiyar yafi masu wahala akan hardar".
Nayi nodding kai kawai, before in kammala secondary school na haddace Al-k'ur'ani mai girma....
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Assalam Alaikum sis, complete ne nayi maku shi a matsayin barka da sallah, tou idan kina akan what's app kiyi min magana inyi maki sending document dinshi, idan kuma facebook kawai kike, tou kiyi hakuri har kuzo karshen*
Page. 4
Aaryan ne ya mik'o min Alk'ur'anin sannan yace,
"Ki ja min duk inda ranki yake so...".
Na ware idanu sai kuma na bud'e na jawo mashi, tunda ya fara rera karatun ya tafi da ni, tou I feel kadda ya daina, the more yake rera karatun the more yake k'ara tafiya da ni, kira'arshi wata aba ce ta daban a dadi, maa shaa Aallah, ya burgeni sosai, nayi mashi haka ne saboda idan ba ya neman ilimin addini ya fara saboda namiji marar ilimin addini ba ya burgeni ko kadan, shima Mahmud farkon fara soyayyarmu haka nayi mashi saidai shi na samu ya sauke Al-k'ur'ani ne saidai ba ya da hadda, muna tare ya soma hadda, ji nayi yace,
"Ina er biyunki?".
Na dubeshi na ware idanu, yace,
"Yeah, twins sistornki".
Na girgiza kai sannan nace,
"Ni ba en biyu bace...".
Ya karkato min screen din wayarsa yace,
"Wannan ta kusa dake nike nufi...".
Na ware idanu ina kallon wayar sai kuma nayi murmushi, indeed mutane suna yawan cewa kamar twins muke saboda kusan tsayinmu gudu, Nadiya ce, nace,
"K'anwata ce, sunanta Nadiya...".
Ya ware idanu sannan yace,
"Amma kuna kama kamar twins, kirawota mu gaisa ta zama In-law dina...".
Nace, "Tayi aure har da yaronta daya, Najib, ina ajin karshe a secondary nace karatu zanyi, Abbanmu ya siya min Jamb na zana naci na nemi admission na samu, ita kuma tana gama secondary tace aure, Abba yayi mata aure, da auranta ta fara diploma amma korafi take tana shan wuya ga baby ga karatu...
Aure ibada ne bazan iya had'ashi da karatu ba shiyasa nace a'a...
Mu shidda iyayenmu suka haifa, Yaa Ahmad yana aiki, Yaa Mustapha yana karantar MBBS a Abu Zaria, Yaa Ayan shi kuma a london yake karantar medicine, daga shi sai ni sai Nadiya sai autanmu Affan d'an shekara daya da watanni, shi kam ba ya san bakuwar fuska...".
Yace, "Sorry, Jalila ce ta tura min hotunanki...".
Nikam ai koda bai fad'a min ba, nasan wannan aikinta ne tunda a wayarta nike ajiye pictures dina kasancewar ni bani da babbar waya, ji nayi yace,
"Sunana Aaryan Muhammad both iyayena en garin nan ne, ina da k'anne mata guda biyu twins Adila da Adla, mahaifinmu ya rasu muna rayuwa ne tareda mahaifiyarmu da en uwansu, nayi both degree dina na farko da na biyu duk a kasar london, na karanci fannin zane-zane ne wato architectural engineering...
Uhm...
Ina jin kishirwa, zan samu ruwa?".
Nayi jim sannan nace,
"Eh akwai amma na tulu ne, tulun dake dakin Ummy, ruwan suna da sanyi".
Aaryan yayi murmushi sannan yace,
"Yeah, ai nayi missing dinsu tun last da mukaje kauyenmu...".
Nayi murmushi kawai sannan na b'alle murfin motan na fice na taka a hankali na shige gidanmu, na tadda Ummy inda muka barta, ta kalleni da tuhuma tace,
"Mi ya zaunar dake wajen?".
Nayi shiru sai kuma nayi sauri nace,
"Abokin Aaryan ne yake jin kishirwa shine zan d'ebar mashi ruwa a tulunki".
Ummy tace, "Amma mi ya hana ki amso mashi pure water gidan Maman en biyu".
Nace, "Ummy bazai sha pure water ba, ni kuma bani da kudin da zan siya mashi ruwan gora shiyasa nace mashi akwai tulu a dakinki yace tou".
Tace, "Shikenan amma nayi maki tambaya baki amsa ba...
Mi ya zaunar dake waje?".
Nayi shiru na rasa abun da zance, tace,
"Shikenan jeki ki debo mashi ruwan".
Da sauri na shige dakin na dauko sabon cup din silver dinta na fito na wankeshi sannan na koma na cikashi da ruwan tulun Ummy mai sanyin dadi, ruwan suna da dadi, saida na rufe kofin silver din sannan na fito na zura takalma na fice waje, ina fita na b'alle murfin motar na shiga na mik'a mashi cup din ya amsa tareda bud'e murfin yayi motsi da lips dinsa sannan ya kafa lips, yana sha har yana lumshe idanu, nayi murmushi gaskiya Aaryan yana burgeni, ina sonshi, saida ya shanye ruwan sannan ya cire lips dinsa ya maida murfin, ya ware idanu yace,
"Wash dadinsu ya saka na shanyesu duka, ji nike kamar cikina zai fashe...".
Na lura Aaryan mutum ne mai barkwanci, tou yana da miskilanci, watakila saboda yana sona ne ko kuma don na samu lokaci dashi ne shiyasa na lura da haka, dariya mukayi ya mik'o min expensive wayar da ya saka sim card dina a ciki, yace,
"Ara maki nayi before inje in koyi wayarki".