Sashe 12
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safeena ta shiga kuryar dakin, I feel Ummy kuwa zata ci uwata zuwa gidansu saurayi, ohhh no, jim Safeena ta fito muka wuce, Ammi tana mamu fatan isa gidajenmu lafiya....
Muna fitowa Mahmud ya shigo muka ci karo a soron gidan, ya ware idanu yace,
"Baby....".
Nayi banza dashi, Safeena ta bani karamin littafin na musulunci ne, sai kuma ta koma ciki, muka fito yace,
"Jalila kinga besty dinki tayi min shiru".
Jalila tace, "Ni, babu ruwana ai kunfi kusa...".
Yace, "Baby....".
Nace, "So kake Ammi ta gammu".
Mahmud ya ware idanu, nace,
"Bindawa muka zo gani, Safeena ta gammu".
Mahmud yace, "Ai ta kyauta...".
Nace, "Ni kuma naji kunya ba".
Yace, "Tou ya kikaga Ammi?".
Nace, "Bata da damuwa....".
Yace, "Kamarni kenan...".
Yana pointing kanshi, nace,
"Ohhh ji shi yana yabon kanshi da kanshi...".
Yayi dariya yace,
"Baby...".
Nace, "Mariam...".
Yace, "Ai dukkaninsu sunayenki ne".
Muka karasa bakin titi ya tsaida mamu kekenapep ya bashi kudi muka shiga, ya lek'o yace,
"Baby sai yaushe?".
Nace, "Sai lokacin da ka zo...".
Mahmud yayi nodding kai sannan yayi baya yana mani waving hannu yana smile, kekenapep ta wuce damu, saida ya sauke Jalila a unguwarsu sannan ya wuce dani unguwarmu, na zuro kafafuna ya mik'o min kudi nace,
"Na miye?".
Yace, "Kudin da ya bada sunyi yawa".
Na girgiza kai nace,
"Ai kai ya ba, ba ni ba".
Yace, "Na gode...".
Na juya ina taking steps a hankali na shige gidanmu, Ummy tace,
"Ya jikin nata?".
Nace, "Jiki yayi sauki, tace watakila next week zata koma school".
Bayan nayi wanka na dauko book din na fito, Ummy tace,
"Ina kika samu wannan littafin?".
Na dubeta da sauri nayi zuru sai kuma nace,
"Ammin Mahmud tace in kawo maki...".
Ummy tayo waje da idanu tana kallona, nayi baya da sauri tun kafin ta jawo takalmi, nace,
"Unguwarsu daya da bindawa, mun fito k'anwarshi ta gammu, babu yadda zanyi, Amminshi ce tace in kawo maki".
Ummy ta amsa tana dubawa yayinda na samu gefen tabarma na zauna, tace,
"Kuma yana da kyau, kiyi min godiya".
Wayata ce ta soma ringing Ammi ce takeyi min sannu tana tambayata na isa gida lafiya, Ummy ta kalleni na cire wayar daga kunnena tareda toshe speaker, nace,
"Ammin Mahmud ce take tambayata na iso gida lafiya".
Ummy tace, "Bani inyi mata godiya...".
Na maida wayar a kunnena nace,
"Ga Ummy zatayi maki godiya...".
Daga daya bangaren Ammi tace,
"Tou bata...".
Na mik'awa Ummy wayar bayan sun gaisa tace,
"Naga abun alkhairi na gode...".
Wannan shine asalin samun numbar Ammi da nayi, ya kasance tana da numbata, ina da numbarta, hakanan naji matar ta shiga raina, tana da kirki, bata da damuwa, tun wancen lokacin har zuwa yanzu da wadannan abubuwan suka faru still ina ganinta da k'ima...
Washe gari bayan na dawo daga school, Abba ya kirani na karasa dakinsa na zauna kasa, yace,
"Mariam....".
Na d'ago yace,
"Mi kike tunani akan Mahmud?".
Nace, "Ina sonshi...".
Yace, "Kin tabbata...".
Na gyad'a kai, yace,
"Kiyi magana...".
Nace, "Ehhh...".
Yace, "Tou shikenan tashi ki tafi, Aallah yayi maki albarka...".
Nace, "Aameen...".
Na fita, bayan kwana biyu iyayen Mahmud suka zo aka saka mamu rana bayan na gama degree dina, both brothers dina da Nadiya sun san Mahmud kowa yabonshi yake, yana da kirki, bashi da damuwa, bindawa ce ta tura hotuna da na Mahmud a group tana sanar dasu cewa anyi min engagement, wannan shine asalin saninshi da sukayi ya kasance en course dinmu baki daya sun sanshi har kawoshi school bindawa tayi suka gaisa, da kaina naba suhail sweet amma sai yayi banza dani ya wuce, sai daga baya ya dawo yana cemin haushi na bashi, day before ranar ya ganni yana min magana nayi mashi banza sannan wai engagement dina saidai ya ji labarin a bakin bindawa, na bashi sweet yace,
"Ai sweet na yara ne shi kuma babu yara a gidanshi".
Sai kuma yayi min waving hannu yana smile ya juya ya shige motarsa, nace,
"Kishi kawai...".
K'aryar da Mahmud yayi min ta faru ne a wata rana muna waya, yace,
"Kullum sai naga Abba...".
Nace, "Tou ai wurin aikinku daya...".
Sai naji yace,
"Ai staff ne...".
Nace, "Ohhh kai staff ne?".
Ji nayi yace,
"Ehhh staff ne...".
Nace, "Aaahhh tou ya aikin?".
Wannan itace asalin k'aryar da yayi min, wannan itace wayar da na kunnawa Safeena da cousin dinsu recording dinta amma duk da haka cousin dinsu ta ci min mutunci ta zageni, sis imaging kece kina da saurayi har anyi maku engagement yace maki staff ne daga baya kika gane cewa k'arya yayi maki guard ne, gadi yake, tsakaninki da Aallah ya zakiji, dole zakiji babu d'ad'i, zakiji ya daukeki mayyar kudi ne, wato yana ganin ba zaki soshi saboda Aallah bane shiyasa yayi maki k'arya don ki soshi saboda abun duniya?
Idan ba haka bane, miye?
Ai gaskiya daya ce, duk da *BA NI DA LAIFI* amma kina ganin abun da ya faru, mutane sun gaza fahimtata, en gidanmu sun gaza fahimtata *KOWA LAIFINA YAKE GANI* bayan *BA NI DA LAIFI* sam, rayuwa kenan, ban damu ba koda mey za'a ce nidai nasan ina akan gaskiya, in auri makaryaci ince ma yaranmu mey, imaging yayi k'arya waje a turkeshi su fita ayi masu gori idan suka zo suka fad'i min ai babu d'ad'i, wannan yasa sam bazan iya auranshi ba, makaryaci ne.....
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Eid mubarak our greatest doctor, wish you all the best...
Aallah ya kaimu ranar bikin nan mu sha farin ciki mu kwashi shoki da shaku-shaku may be har da tanbola....*
*Hope kunyi sallah lafiya Hassan Atk, Hussein Atk, Umar dalha, it's B Y Ibrahim, it's sadeeq, Anas Muhd, Abdullatef, Mujahid B, Mustapha and Mustapha, Kamal Gombe and you our greatest novelist, tou kai nike nufi....*
Page. 11
Washe gari na saka wayata charge a dakina na fita, Affan ya shiga ya zareta yayi mata daya-daya, saidai shiga nayi na tadda yana bacci ga wayata a gefe, na dauketa na had'a shine ta samu damuwa a speaker, bayan kwana biyu naba wani d'an unguwarmu naira dubu daya ya siyo min baby nokia, yadda aka yi na gane k'aryar da Mahmud yayi min, wata rana ni da Yaa Ahmad muna zaune muna hira muna having hilarious moment, nace,
"Yaa Ahmad gaskiya ya kamata in zama staff a wurin aikinku".
Yaa Ahmad ya kwashe da dariya sannan yace,
"Yadda kike lagwai-lagwai din nan ai ba zaki jure ba".
Nace, "Kuma nike jure wahalar school".
Yace, "Ai wannan daban, wancen daban, yadda kike haka koda gudun kirki baki iyawa".
Nace, "Babu wani nan...".
Yace, "Dubeta matsoraciya...".
Nace, "Naji, dadin abun sweety na shima staff ne".
Ya ware idanu yace,
"A'a kinyi b'atan kai, Mahmud guard ne".
Da mamaki nace,
"Guard kuma?
Amma zolayata kake...".
Da mamaki ya girgiza kai sannan yace,
"Nope...
Ehhh tabbas guard ne, baki sani bane...".
Jim nayi yayinda muryar Mahmud takeyi min yawo a brain a lokacin da yake tabbatar min dashi staff ne, na fashe da kuka na mik'e na wuce dakina ina kuka, ranar kwana nayi ina kuka, yadda naga rana hakanan naga wannan dare idanuna biyu ina shedding tears wannan wani irin abu ne, na guji mai kudi ina ganin zaiyi tunanin na aureshi ne saboda kudinshi, gashi talaka yana min kallon mayyar kudi yana ganin bazan soshi saboda Aallah ba, abun nan da haushi, broken heart ne, broken truth ne, tabbas before nayi ma masu kudi mummunar fahimta, ai ba duka aka taru aka zama daya ba, I feel ace zan iya maido da lokaci baya, tou da kuwa zan mallakawa suhail baki daya zuciyata, na sani yana sona matuk'ar so, kowa ya sani yana sona amma na qi shi, gashi talaka yana neman janyo min ciwon zuciya, a wannan dare na yanke shawarar bazan auri Mahmud ba, wannan sam ba mijin aure bane, shine washe gari na tusa Abba da Ummy a gaba ina masu kuka (farkon labarin kenan)....
************
Zuru nayi ina shedding tears from inside, har muka karasa school ban sani ba, Jalila ta zaro five hundred naira ta mik'awa mai napep tace,
"Ka dauka duka...".
Ta jawoni muka fito, tace,
"Baby kiyi hakuri ki daina kukan".
Nayi nodding head kawai, ta zaro gorar ruwa daga bag ta mik'o min na amsa na duk'a tareda d'age niqab dita na wanke fuskata da yake ruwan basu da sanyi sosai, sai idanu sukayi kamar sleeping eyes saboda kukan da na sha, muka wuce muna taking steps sannu a hankali, tun eight eight har four muna school, a can mukayi both sallar zuhr da asr, mun fito daga masjid muna tafiya, suhail ne yasha gabanmu, ya dubeni sai kuma ya kalli Jalila yace,
"Jalila mey yake damun baby?
She looks strange".
Jalila ta tab'e baki sannan tace,
"Talakan saurayinta ne yake neman janyo mata ciwon zuciya".
Suhail yayi jim sannan yace,
"Muje in kaiku gida...".
Jalila tace, "A'a...
Na kira wani yanzu haka yana cikin school din nan".
Suhail ya dubeni da damuwa yace,
"Tou...
Baby kiyi hakuri...".
Na kalleshi I feel zan iya mashi magana amma bazan iya ba, yayi min murmushi yana waving hannu sannan ya juya ya wuce, wata expensive Jeep ce tayi parking, Aaryan ne ya fito yana sanye da wani expensive yard, dinkin zamani mai circle neck tareda design a gaba, he look extra ordinary handsome, breathtaking, cute, charming, yayi kyau more and more, da mamaki nike kallonshi don ban san lokacin da Jalila ta kirashi ba, ya zagaya ya bud'e din side din dake gefen direba na shiga ya rufe, Jalila ta zauna a back seat, Aaryan ya zagaya ya zauna bangaren direba yayi ma motar key tareda shan round about, shiru motar take babu wanda yake magana, Jalila tace,
"Yauwa kayi min sending picture dinku".