Sashe 32
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Nadiya tana kawo min ziyara hakanan Affan shima yana zuwa amma brothers dina babu wanda ya tab'a zuwa hakanan Abbanmu, ko lokacin da nike auran late Mahmud tou Yaa Ahmad ne kawai yaje shima sau daya lokacin da yaje ya tafo dani....
Bayan shekara daya da rabi na haihu na haifi baby girl da dare while ita kuma Aalima ta haihu washe gari da safe itama baby girl ta haifa, murna a wurin Aaryan ba'a magana, Aallah kenan yayi maka kyauta ya k'ara, dukkaninsu dashi suke kama sak saidai skin colour dinmu suka biyo, tawa fara ce sol kamar diyar larabawa while ta Aalima take chocolate colour....
Ranar suna yara suka ci sunan Umma da Mom amma muna kiransu Iman da ilham, kamar twins suke....
BAYAN SHEKARU HUDU.
Arziki ya linku, zaman lafiya yana nan, har yanzu ina a baby na ai bana yarda in koma bebilo ba, nayi fresh dani, Aalima tayi maintaining weight dinta kamar yadda nima nayi maintaining weight dina, Aaryan ya k'ara komawa d'an saurayi abunsa, both Yaa Ayan da Yaa Mustapha sunyi aure matansu masu kirki dasu, Affan ya girma, Nadiya ta zama Hajiya, Jalila ta kama kasa tana yawan kawo min ziyara, har yanzu amintarmu tana nan babu abun da ya sauya, bindawa har masters tayi, yanzu haka ita da mijinta basu kasar, both Adila da Adla sunyi aure, kowace cikinsu likita ce kwararra, tou yanzu haka haihuwata ukku, ilham sai en ukku dukkaninsu maza ne, daya Muhammad yake, daya kuma Ahmad while daya yaci sunan mahaifin Aalima, tou muna kiransu da Baffa, Abbu da Malam, tou daga su sai na haifi Habiba wadda taci sunan Ummy yanzu haka shayar da ita nike, muna kiranta little Ummy, Ita kuma Aalima haihuwarta hudu Yusuf (little Abba), Iman, mama (wadda taci sunan mahaifiyar Aalima) then Safeena
itace wadda take shayarwa, yaranmu masu kyau, mun had'e kansu don haka kansu a had'e yake, Yusuf (little Abba) yana zaune ne a wurin Umma while ilham da Iman da suke kamar twins suke zaune a sashena, while triple suke a sashen Aalima, baki daya yarana haskena suke biyowa don triple har so sukayi su fini haske mai kyau, while yaran Aalima suke chocolate colour, Mama ce kawai ta biyo skin din mahaifinta wato ita fara ce sol, dukkanin yaran dashi suke kama, little Ummy da Mama ne kawai suke kama damu, Mama fuskar Aalima ta dauko sak saidai fara ce sol kamar mahaifinta while little Ummy take kama dani sak, muna rayuwa cikin farin ciki, mun dagewa yaranmu akan both ilimin addini da na boko, yaranmu sun taso cikin kyakykyawar tarbiyya, idan mutum ya shigo gidan nan babu yadda za'ayi ya gane wannan d'an waccen ne, wannan kuma d'an waccen ne, wannan kam saidai wadanda suka sanmu, Aaryan yana da yara tara, maza hudu, mata biyar, tou ni ina da maza ukku sai kuma mata biyu while Aalima tana da namiji daya da mata ukku....
Alhamdulillah....
The End....
A nan na kawo karshen wannan novel nawa mai suna *BA NI DA LAIFI* kirkirarren labari ne idan yayi daidai da rayuwarku tou akasi ne, a matsayin barka da sallah dinku ne kuma complete document, don haka nima ina jiran barka da sallah na kowace ta kawo nata ku harhado kuma kadda inji shiru, duk wacce take ganin yayi mata kadan da barka da sallah tou ta biya kudinshi naira dari ukku ta account number dina, Ina maraba da gyaranku saidai ku sani a complete ya fito don haka saidai in dauki gyaranku in rik'e amma babu yadda zan gyarashi a novel din tunda complete ya fito....
Ina jiran dogon sharhi....
Kuyi amfani da darussan dake ciki ku watsar da kurakuran da kuka gani, duk wanda wannan novel ya b'atawa rai yayi hakuri, ni nayi ne don nishadantar daku, tou banyi don in b'atawa wani ko wata rai ba....
One luv.....
Happy eid Mubarak to you all....
Our Novels
RUMANA (old edition 2017)
HIJABINKI MUTUNCINKI
BA NI DA LAIFI
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
8e83189136e5444aa58830f84ce63491