Sashe 22
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar dinner na saka ashobe riga da zani tareda gwargwaro ga heavy makeup dake kwance akan fuskata, wow abun ba'a magana, nikam idanu ne nawa sai yadda sukayi dani, haka expensive motoci latest suke jan line akan titin santar da gidanmu yake, wasu daga ciki saidai empty suke tafiya, mun fito tareda besties dina wayata tayi ringing na zarota daga poss ina dubawa naga Aaryan ne da sauri nayi picking na koma da baya jim nayi ina sauraronshi sannan a hankali nace,
"Alright then, gani nan zuwa...".
Na dawo tareda crossing dinsu na wuce nayi wata hanya, opposite da hanyar da zata kaini bakin titi, ina taking steps da sauri-sauri gashi high heel shoes ne kamar zasu kaini kasa, wata santa dake bayanmu nayi appearing, Aaryan ne yana jingine da motarshi ya zuba min idanu yana goge hawaye wasu sabbi suna zubowa, na tsaya gefenshi ina kallonshi cike da damuwa duk ya rame ya koma wani iri, ya fashe da kuka tareda zaro wani rectangle shape abu da aka yi wrapping da k'yalli ya mik'o min, kallonshi nayi yana goge hawaye yace,
"Congratulation, wish you all the best, yara masu albarka...".
Ji nayi an rik'e hannuna tareda jana gaba, ina juyowa naga Yaa Ahmad ne yana sanye da wata expensive brown shadda da aka yi ma aikin hannu da coffee brown zare, yana jana ina binshi yayinda idanunsa suke kallon gabanshi fuskarsa a murtuk'e, na juyo ina kallon Aaryan da ya zuba min idanu yana zubda hawaye da gift din a hannunsa, lokaci zuwa lokaci ina juyowa ina kallonsa har muka sha corner ya b'ace min daga gani, tun daga nesa na hango en matan amarya sunyi cirko-cirko tou Bride ta b'ace, suka ware idanu suna kallonmu, Yaa Ahmad yace,
"Anya kuwa, da ace saceta nayi saidai kuce baku san yadda aka yi ba...".
Jalila ta kalleshi kamar ta fahimci wani abu, bindawa tace,
"Ka tada mamu hankali, Bride tayi disappearing ai babu zance...".
Yaa Ahmad yace, "Sorry kunji...".
Ya bud'e wata zureriyar mota ya sakani, wani kamshi mai sanyi naji na kalli gefena, Mahmud ne zaune a daya side din looking more cute and more cute, yana sanye da wata expensive shadda dinkin babbar riga da er ciki da wando, daga ganin yanayin aikin da dinkin mutum zai tabbatar popular tailor ne ya dinkashi, ya murza wata expensive k'ube, akan hannunsa wristwatch ce kirar rolex, a kafarshi expensive silifas ce amma ni aka had'a ni da high heel shoes idan ina tafiya saidai in rinkayi very carefully don ji nike kamar zan zube kasa in karye kafafu, kallona yayi yai murmushi yace,
"Kinyi kyau, you look breathtaking...".
Na gyad'a kai, yace,
"Mey?
Kunya kikeji?".
Na d'ago na kalleshi sai kuma nayi kasa da idanu, ya d'ago hab'ata yace,
"Mariam...
Baby rigima, ku babies saida madara...".
Nayi mashi wani kallo tareda buge hannunsa, yasa dariya kasa-kasa, motar aka yi parking, Mahmud yayi min waving hannu yana smile ya fice tareda zagayowa ya bud'e side din da nike, ya mik'o min hannu yana smile na kalli gefe sannan na zuro kafufuna dake sanye da high heel shoes na fito, na zame tareda yin taga-taga zan fad'i ya taroni yana murmushi, na kalleshi tareda rik'eshi na daidaita tsayuwata muka wuce, tun daga kallon da relatives dinsa (d'anginsa) sukeyi min na tabbatar akwai damuwa, muka wuce high table, na zauna sannan ya zauna, duk abun da ake hankalina yana wani wurin saidai murmushi da nayi keeping akan fuskata wanda yayi min kyau matuk'a, lokacin da ake cashewa nak'i cashewa saida besties dina suka sakani tsakiya sannan na soma cashewa ina daukar steps ina silent dariya, kallon wata mata nayi tana magana tana kallona kuma daga gani ba maganar arziki take ba, ina karantar bakinta na fahimci abun da take cewa, cewa take....
"Fitsararriya koda kunya bata ji tana rawa haka, kyau babu kyan gani, son abun duniya...".
Na share na cigaba da cashewa abuna, ashe na iya rawa, ranata ce, gwara in cashe aiko nasha liki, en course dinmu sunzo har da mazan, nayi introducing dinsu ga Mahmud, wannan babie cousin din Mahmud ta karaso da murmushi akan fuskarta tana min magana kasa-kasa tace,
"Kin gani, ai dama na fad'a maki koda kina so koda baki so dole sai kin auri Yaa Mahmud...".
Sai kuma tayi gaba, ni har yanzu ban san sunanta ba, I feel inyi mata dukan tsiya, dawowa tayi saidai daga wani direction daban, da smile tace,
"Congratulation....".
Nayi mata wani kallo, tayi ma Mahmud magana sannan ta wuce, ana tashi sukayi dropping dinmu a gida, na gama shirin kwanciya wayata tayi ringing na jawota ina dubawa naga Aaryan ne, picking nayi tareda kangawa a kunne, kusan raba dare mukayi muna waya sannan ya kyaleni na kwanta bacci....
Thursday aka yi wa'azi, tou ranar Friday aka yi Fulbe day na iya yaren fulatanci, kamar yadda nike jin yaren hausa hakanan nike jin fulatanci, sometimes dashi kawai Ummy takeyi mamu magana, shigar kayan Fulani aka yi, nima sune a jikina kuma sunyi suiting dina sosai, nasha heavy makeup tou nayi matuk'ar kyau....
Mahmud ya kasa dauke idanunsa daga kaina ni dariya yake bani, welcoming speech din guest da speech da nayi lokacin da aka tashi duk da fulatanci nayi....
Washe gari tunda safe Aaryan ya danno min call yana min magana cikin damuwa, baiyi hanging ba nima ina rik'e da wayar ina sauraronshi sometime ina magana, can yace,
"Baby biki babu gayyata ai ban san abun ya kai haka ba".
Nayi shiru yana magana kudinshi suna tafiya amma baiyi hanging ba, karfe biyu daidai ya sauke lumfashi sannan yace,
"Baby shikenan na rasaki...".
Sai kuma ya fashe da kuka, call din ya tsinke dif, saida naji gabana ya yanke ya fad'i, Jalaludden ne ya dannowa Jalila call ya sanar da ita cewa an d'aura, en matan dake cikin dakin suka dauki gud'a, ji nayi kawai na soma hawaye, na jawo paper da na rubuta ina karantawa a cikin zuciyata....
"Assalamu Alaika, Yaa Ahmad na sani kana kallona ne a matsayin wadda ta nuna maka taurin kai akan saurayi, kana kallona a matsayin wadda ta fifita saurayi a kanka, kana ganin kun nuna min so fiye da komai ni kuma nayi maku haka, saidai sam ba haka bane, Yaa Ahmad kai shaida ne akan ban tab'a maka rashin kunya akan Aaryan ba saidai inyi shiru, kasan dalilin da ya saka nike shiru saboda babu wanda ya fahimceni koda nayi magana ba amfani, tou duk da kun san abun da Mahmud yayi min amma kunfi fahimtarshi a kaina, kasan dalilin da ya saka nace na fasa auran Mahmud amma sam baka san dalilin da ya saka na cigaba da kula Aaryan ba, yanzu zan fad'a maka, saboda yana matsalar zuciya kuma yana matuk'ar sona, akwai wadda yake so tare suka tashi karshe ta b'ace, ya hadu dani rayuwarshi ta samu d'an daidaita, danginsa suna yawan rokona akan kadda inyi hurting, abun kadan zai iya sawa zuciyarshi ta buga, ta dawo kuna son in rabu dashi farat daya saidai bana san akan abun da bashi da laifi ya rasa ranshi, nice da kaina na hana yayi introducing kansa, yana da matsalar zuciya abu kadan zai iya sawa zuciyarshi ta buga ya rasa ranshi, yana da k'anne mata tagwaye da mahaifiya, mahaifinsu ya rasu, marayu ne, a gefe guda masoyiyarshi ce Aalima, har gida tazo tana rokona akan in taimaka masu kadda su rasashi, saboda ni saida ya kwanta asibiti ya kusa rasa ranshi, dukkaninsu kuka suke, idan ya rasa ranshi nice sila and bana san saboda ni innocent Aaryan ya rasa ranshi, wannan shine abun da bana so shiyasa na cigaba da kulashi amma kayi hakuri...
Yaa Ahmad wannan shine abun da nike so ka sani...".
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Eid mubarak Mahmud fans, Aallah ya albarkaci rayuwarku, wish you all the best....*
*Hope kunyi sallah lafiya baby fans, tou ina jiran barka da sallah na, wish you all the best....*
Page. 20
Na goge hawayen dake fuskata sannan na linke paper din tareda shiga bathroom nayi wanka da yake yanzu ina gidansu k'awata ne dake nan kusa damu, can muke ni da k'awayena, bayan na fito na saka wani expensive less dinkin riga da zani, makeup artist tayi min applying makeup bayan ta murza min daurin kallabi, ta zuba min jeweleries, Maa shaa Aallah, nayi kyau looking muah, a kauyenmu aka d'aura auren, Yaa Ayan baizo wannan bikin ba saboda kudin transportation kansu aiki ne amma Yaa Mustapha yazo tareda abokanshi likitoci, Yaa Ahmad da Yaa Mustapha anko sukayi, farar shadda mai kyau....
Tareda k'awayena ne muka fito tsakar gida muka sha selfie, tou ni bani da waya mai selfie, munyi hotona na card da na waya tareda video clip, muka koma daki, khairat wadda a gidansu ne muke tace,
"Bindawa wakokin bikin nan guda nawa ne?".
Bindawa tace, "Guda ukku ne kuma dukkaninsu babu ta banza, bud'e xender inyi maki sending amma sending zakiyi inyi receiving...".
Bayan angwaye sun dawo daga daurin aure muka wuce gidanmu suka shigo tareda en uwansu en mata aka yi hotuna da selfie, nayi da Yaa Ahmad, nayi da Yaa Mustapha, sannan aka yi mamu mu ukku sukayi hugging dina kowane ya bani peck a kumatu muna dariya, wata farar shadda Mahmud ya saka dinkin babbar riga yayi matuk'ar kyau, mun sha hotuna har da uwaye da en uwa, mukayi ni da Nadiya da brothers dinmu tareda Affan and Najib, nayi ina rik'e da Affan shima shi da Najib the same shadda suke sanye da ita irinta su Yaa Ahmad, anyi masu babbar riga, dinkin daidai size dinsu, looking more cute and more cute, na rik'e hannun Yaa Mustapha gam, yace,
"Miye?".
Nace, "Zo ka ji...".
Na jashi gefe tareda zaro paper din dake a linke na mik'a mashi, nace,
"Gashi ka ba Yaa Ahmad....".