Sashe 10
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jalila tace, "Aallah dole kije ai ya gayyacemu kuma duk ya bada ankonsu, ai dole muje iyakarta idan amarya taga iyayinki yayi yawa tasa besties dinta suyi maki dukan tsiya, daman gaki da shegen tsoro kamar farar kura...".
Nayi mata wani kallo sannan nace,
"A'a kin manta dorowar kura...".
Muka saka dariya, saida na biya gidansu nayi changing kaya saboda ji nike bazan iya yawo da veil haka ba, d'azu ma don mota ce ta saukemu har hall din, shima saida naji kamar in komo in dauki long hijab dina in saka amma babu chance, Mami ce ta saka direba ya maidani har gida....
Kamu, wa'azi, bridal shower dukkanin program din babu wanda ba muyi attending ba, ranar d'aurin auren har da kirana yana fad'a min wai an d'aura zaizo ya kawo min goro koda yake ni tsohuwa bace, tou zai kawo min chocolate da ice cream, I feel in ganshi kusa da ni inyi mashi dukan tsiya, tou a wane dalili?
Bayan bikin ciwo nayi sosai kamar zan mutu, rana daya en course dinmu suka zo ganina da kayan dubiya niki-niki, kuma har da suhail shine gaba, Jalila ce ta rakosu, tou wasu daga cikinsu sun san gidan, ina ji matar suhail ta kirashi babu kunya yake fad'a mata baby suka zo dubawa bata da lafiya, captain yace,
"Baby kodai ciwon sone...".
Suka saka dariya, suhail yace,
"Aiko da nayi murna...".
Nayi mashi wani kallo yace,
"Ko kin fara kishi ne?".
Suka saka dariya, Jalila tace,
"Barta sai ka rama abun da tayi maka sannan...".
Suka saka dariya, saida suka gaida Ummy sukayi mata ya mai jiki sannan suka wuce, nayi zuru....
Da daddare Yaa Ahmad yazo tareda wani da kayan fruit cike da leather, bayan ya tafi, Yaa Ahmad yace,
"Baby kin ganeshi kuwa?".
Nace, "A'a....".
Da mamaki yace,
"Kusan kullum sai yazo dubaki amma kice baki ganeshi ba".
Nace, "Tou Yaa Ahmad abokanka ne yau kazo da wannan, gobe kazo da wancen, kullum akwai wadanda zasu zo dubani, tou ta ya zan gane daya?".
Yace, "Mahmud ne fa?".
Nace, "Waye Mahmud?".
Yace, "Wanda nazo da wayarshi kika kai mashi ita kofar gida...".
Nace, "Ohhh na gane...
Don Aallah taimaka min da ruwa...".
Saida jikina ya murmure sannan na koma school, ranar da na koma, Jalaludden ne ya daukomu ya kawoni har gida sannan ya wuce da Jalila, cousin dinta ne shi zata aura amma sai idan mun gama karatu sannan za'ayi bikin, bayan na shiga gida nayi wanka naci abinci sannan na kwanta ina hutawa, tou yau na kwaso ciwon kai....
Da daddare muna zaune tsakar gida, wani yaro ne ya shigo wai wani yana sallama dani, nace,
"Waye?".
Yace, "Ban sanshi ba amma saman rubber-rubber yake...".
Na kalli Ummy, tace,
"Kije kiga waye...".
Nayi nodding head sannan na dubi yaron nace,
"Kaje kace mashi gani nan fitowa...
Yauwa, nikam Feena ta dawo daga faskari ko kuwa tana can".
Yace, "Bata dawo ba...".
Nace, "Shikenan je kace mashi gani nan zuwa...".
Yaron ya juya ya fita, zani ne da shirt a jikina don haka daki na shiga na zura long hijab na fito na saka takalma na fice, yana zaune a saman rubber-rubber, Mahmud ne yana sanye da kaftani, yace,
"Nine na aika kiranki".
Nace, "Ohhh d'an unguwarsu bindawa ko?".
Yace, "Ehhh daman nazo ne mu gaisa kuma in k'ara yi maki ya jiki..".
Nace, "Alhamdulillah...
Jiki yayi sauki...
Na gode...".
Yayi shiru, nayi shiru, can yace,
"Tou na tafi...".
Nace, "Aallah ya kiyaye hanya, na gode...".
Na koma gida shi kuma ya ja bike dinsa ya wuce, na lura akwai magana a bakinsa amma bai san yadda zai furtata bane, na cire hijab na koma mazaunina na d'azu, nace,
"Ummy...
Wannan ne wanda kwana ki can Abba ya aiko ya kawo sako".
The same washe gari muna zaune wani yaron makotanmu ya shigo yace,
"Baby wani yace kizo...".
Da mamaki na dubeshi sai kuma nace,
"Je ka ce mashi gani nan zuwa...".
Nayi ma Ummy magana sannan na zura long hijab na fita, yau ma manyan kaya ne a jikinsa, da alama yana son manyan kaya, tou ban tab'a ganinsa da kananan kaya ba, watakila ba ya sakasu ne, nace,
"Ashe kaine...".
Yace, "Ehhh nazo ne in gaidaki".
Nace, "Aahhh tou na gode...".
Yace, "Na tafi...".
Nace, 'Aallah ya kiyaye hanya...".
Na juya na koma gida shi kuma ya tafi, ni dariya yake bani na lura dashi irin mazan nan ne masu tsoron suyi ma mata magana, tou idan yace yana sona cinyeshi zanyi ne amma ya tsaya yana b'atawa kanshi lokaci....
Washe gari bayan mun fito daga lectures, bindawa tace,
"An aikoni wurinki, Mahmud yana gaidaki...".
Na fashe da dariya sannan nace,
"Aahhh rabu dani da maganar wannan d'an unguwar naku mai tsoron mata, kullum saidai yazo yace yazo ne ya gaidani amma ya gaza ya bud'e baki yace yana sona, he is novice...".
Muka kwashe da dariya, Jalila tace,
"Miye?".
Nace, "In gaya maki sabon saurayi nayi amma kullum saidai yazo yace yazo ne ya gaidani yadda kika san idan yace yana sona marinshi zanyi, ai bazan mareshi ba ko...".
Jalila ta tab'e baki sannan tace,
"Hala talaka ne...".
Nace, "Indeed...
Ai kin san zabina, talaka wanda zai rikeni tsakaninsa da Aallah...".
Jalila tace, "Ai suma masu kudin sun san darajar aure kuma suma zasu rikeki tsakaninsu da Aallah, ana fada maki bakya dauka ai sai kije kiyi tayi yadda kike haka idan kikayi aure gidan wahala, kin san Aallah ba zaki kallu ba, ni kuma ban iya tsallake kwatoci ba, kinga zuwa gidanki sai Aallah yayi...".
Na kai mata duka....
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Eid mubarak our greatest mai awara, Afra mai awara...
Da girman kujerarki aw da girman kaskon awarki hhhh...
Ina jiran barka da sallah na kaskon farko inci in baiwa baby fans, kuma aradu dole ki cigaba da bani Aallah koro, ehe, hhhh lols....*
*Hope kunyi sallah lafiya, Fateema and Teema, kuna raina, tou ina jiran barka da sallah na....*
Page. 9
Jalila ce tace,
"Baby I don't think you can never understand, koda an fad'a maki a banza ne, tou let me see picture dinshi...".
Nace, "Bindawa nuna mata hotonshi...".
Bindawa tace, "Aha, tou amma anya kuwa yanzu ina da hotonshi a wayata, bari dai inyi checking ina jin na tab'a sauke hotonshi daga what's app".
Jim tayi sannan tace,
"Yauwa gashi nan...".
Jalila ta amsa can tace,
"Tou not bad yana da kyau amma suhail ya fishi kyau wannan farin ne kawai...".
Bindawa tace, "Jalila!...".
Jalila tace, "Ohhh ashe d'an unguwarku ne, tou ya zanyi duk abun da bestie take so ai mun tayata...".
Muka kwashe da dariya...
Abun dariya the same wannan ranar ma saida yazo a bike dinsa, ya matsa da bike dinsa tareda gaida Abba, na lura akwai aminci sosai a tsakaninshi da Abba, saidai Abba ya shiga ciki, yace,
"Dama nazo ne in gaidaki, na tafi...".
Nace, "Tou na gode...".
Na juya na koma gida, tunda na shiga daki nike dariya kai wannan saurayin d'an drama ne....
Washe gari da marece bayan Yaa Ahmad ya dawo daga wurin aiki muna zaune muna hira, yace,
"Baby miye tsakaninki da abokina?".
Saida na kwashe da dariya sannan nace,
"Sona yake amma ya gaza fad'i saidai kullum yazo da bike yace yazo ne ya gaidani ne, ni bike din ne yake bani tausayi kullum ana aikin banza dashi...".
Muka kwashe da dariya, nace,
"Amma barni dashi zan saka yayi magana, inga wayarka...".
Ya mik'o min saida nace,
"Shhhh....".
Sannan na danna recording nayi jim kamar muna hirar nan sannan nace,
"Yaa Ahmad kasan Aallah wannan abokin naka zabo ne saidai kullum yazo yace yazo gaidani, tsorona yake watakila tsoro yake kadda yace yana sona in kwasheshi da mari, novice ne, da alama tsoron yayi ma mata magana yake, hahahaaha, abun dariya...".
Na danna pause....
Yaa Ahmad ya ware idanu yana kallona, nace,
"Ka tura mashi ka nuna mashi muna hira ne kayi recording ban sani ba...".
Muka kwashe da dariya, yace,
"Wato so kike ki saka yayi magana dole...".
Nace, "Yeah...
Ai kana tura mashi ya gama zuwa kuma yana dawowa bazai k'ara yin haka ba...".
Na mik'a mashi wayar kuma haka aka yi a gabana ya tura mashi recording din kuma lokacin yana online ne, tou tun daga ranar bai k'ara zuwa ba sai bayan sati biyu, wata rana ina zaune wani yaro ya shigo nace,
"Sagir kaine...".
Yaron da na kira da sagir yace,
"Kije inji wani saurayi...".
Da wasa na ware idanu nace,
"Saurayi kuma, tou kato ne ko siriri...".
Sagir yace, "Ke dai kika sani...".
Nace, "Tou je kace mashi ban nan...".
Sagir ya rik'e baki sannan yace,
"Tab gaki ina gani sannan kice baki nan, Aallah zuwa zanyi ince mashi kina nan...".
Ya juya ya fita ina mashi dariya, ban d'ad'e da fitowa daga wanka ba don haka goge fuskata kawai nayi nai applying kwalli na dauko wani less colour din brown na saka, kudinshi leather daya zai kai 20K babbar sallar da ta wuce ina zaune Nadiya ta aiko min dashi a dinkenshi inyi kwalliyar sallah, ashe adashe tayi ta siya mamu aka yi mamu dinki iri daya, da yake mijinta yana da hali, duk da er gidan nan ce amma ba komai bane zamu rink'a fad'a mata, long hijab na zura na fita na sameshi jingine da bike, Mahmud ne, da mamaki nace,
"Ohhh ashe kaine, kazo ka gaidani ne...
Right?
Aahhh tou na gode...
Bye...".
Na juya yace,
"Baby....".
Na juyo nace,
"Ohhh ashe kasan sunana...".
Mahmud yayi murmushi kawai, nace,
"Tou ya aka yi?".
Muryarshi tana rawa yace,
"Ina sone mu zama abokai...".
Nace, "Saidai bana abota da maza saidai soyayya wannan zan iya...".
Yace, "Tou shikenan ina sonki...".
Na ware idanu sannan nace,
"Ta ya zan yarda kana sona...".
Mahmud yayi dariya kawai, nace,
"Kayi dariya...".
Yace, "Alright then...
Uhmmm with time zaki gane idan ina sonki...".