Sashe 30
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tare muka ce,
"Ina sonki...".
Sai kuma muka kwashe da dariya, kallona yayi yace,
"Mariam na gode sosai da a wancen lokacin kika kasance tare dani other wise bana tunanin zan rayu...".
Da sauri na girgiza kai, yace,
"Shikenan na daina...".
Aaryan ya kalli wall watch ya dafe goshi sai kuma ya sureni yayi bathroom dani it was funny and hilarious, ya daura guntun towel ya nadoni ya fito yana dariya ya ajiyeni akan gado, nace,
"Heartbeat...".
Aaryan yana tsaye a kaina ya karyo wuya yace,
"Miye baby na?".
Na turo baki, ya kama kunnuwansa sannan yace,
"Sorry....".
Nace, "Tou juya...".
Ya juya na mik'e tareda hugging dinsa ta baya na bashi peck a gefen fuska sai kuma na gudu bedroom dina....
Aaryan ya shafa wurin yana murmushi....
Saida nayi applying cream sannan na saka wasu riga da skirt na atamfa, ina zaune gaban mirror ya shigo da wani akwati sak irin na lefena, ya koma, tou nidai ina zaune ina applying makeup ya shigo da akwati guda shidda kuma daga gani set daya ne da akwatu nan lefena, ya lallab'o bayana yayi hugging dina ta baya tareda turo kanshi gefen fuskata yana kallona ta mirror yace,
"Kin san mey?
Kinyi kyau...".
Na kalli akwatu nan da ya jera a kusa da na lefena, yace,
"Suma naki ne, guda sha biyu nayi maki sai na ajiye maki wadannan sai idan kin zo in baki da kaina, are you happy?".
Nace, "No...".
Aaryan ya ware idanu, nace,
"I love you so much...".
Yace, "Saboda na baki akwatuna...".
Nace, "A'a saboda kana sona...".
Na mik'e tareda juyowa na zagaye hannuwana a wuyanshi nace,
"Miye?".
Aaryan ya turo lips, nace,
"Inyi maka applying lipstick...".
Yace, "Ohh No...".
Wani abu muka tuno muka kwashe da dariya, nace,
"Kaine...".
Yace, "A'a kece...".
Sai kuma yayi sama dani, muna tare, shine ya jamu sallar zuhr yayi addu'o'i sosai, fita yayi ya dawo da plate, cup, fork da leather, ya zauna tareda juye delicious chicken a cikin plate, nace,
"Tou dai duk wanda yaci shi daya, shi daya zai mutu...".
Yace, "Zo ki ci...".
Nace, "Ehhh zanci amma idan da zuciya daya ka bani...".
Yace, "Indeed....".
Nace, "Kuma kadda kayi min dariya idan nayi katuwar loma...".
A tare muka fashe da dariya, ina yagar kaza ina kallonshi, yace,
"Ki ci abunki...".
Nace, "Maza basu karamar loma...".
Yace, "Ina ruwanki?".
Nace, "Daga magana...".
Yace, "Ehhh kuma idan na kamaki uhmmm".
Saida gabana ya fad'i, saida naci nayi nak na kora da yoghurt sannan nace,
"Garden...".
Na kalleshi naga ya zuba man idanu yana kallona, nace,
"Miye ka zagaya dani inga gidan namu...".
Aaryan ya kunshe dariya yace,
"Alright then, you wish is command my beautiful babie...".
Nace, "Mariam...".
Yace, "Baby...".
Nace, "Mariam...".
Yace, "Baby...".
Nace, "Mariam...".
Yace, "Ni dai babie nace...".
Sai kuma ya mik'e ya sureni, it was indeed funny and hilarious, tou I thought zai fice da ni ne garden amma sai na tsinci kaina a tsakiyar gado, nace,
"Ohhh No...".
Yace, "Ohhh Yes...".
A hankali na bud'e idanuna nayi idanu hudu dashi yana jefata da murmushi, da sauri na maida idanuna na rufe na mik'e zaune ina kukan k'arya, nace,
"Ni ka fita...".
Ji nayi yace,
"In fita in tafi ina?".
Nace, "Koma ina ne, nidai ka fita, ohhh kaje parlour kayi kallo...".
Yace, "Baki son ganina ne?".
Ina dire-dire nace,
"A'a kawai ni ka fita...".
Yace, "Ai babu inda zanje tunda ba ni bane baki son gani, kilbabba ai sadda kikayi...".
Da sauri na toshe kunnuwana, tou ni banji abun da yace ba, ji nayi ya sureni yayi gaba yana taking steps, naji alamar ya bud'e door sai kuma yayi tafiya ya tsaya cak, ina bud'e idanuna ya sakeni cikin bathtub saidai jina nayi cikin ruwa, I feel in fasa ihu, wata sabuwa saida muka fito, a razane na dubeshi nace,
"No...".
Yace, "Please mana...".
Nace, "Wayyo Ummy na...".
Yace, "Wayyo babyna...".
Tou ya zanyi an riga anfi karfina....
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Eid mubarak our greatest Aaryan fans, Aallah ya albarkaci rayuwarku, wish you all the best....*
*Hope kunyi sallah lafiya baby fans, wish you all the best....*
Page. 27
Second to the last page
A tare muka had'a lunch yana tayani da wasu abubuwan, lallab'owa yayi yai hugging dina ta baya tareda zagaye hannunsa a kuguna, ya turo fuskarshi gefen wuyana yana sauke lumfashi yace,
"I love you so much...".
Na kunshe dariya na tureshi tareda juyawa na pointing dinshi da lidde nace,
"Ina aiki kana hanani, very stubborn...".
Aaryan ya rik'e kunnuwansa yace,
"Sorry Ma...".
A tare muka fashe da dariya....
Bayan sallar isha'i muna zaune muna kallon wani turkish series, nayi pillow da cinyarsa ina shan lollipop, magana yayi min a kunne na ware idanu, yace,
"Yeah ko kuma in kwashe sauran in bada...".
Na turo baki nace,
"Ni bazan yarda ba...".
Shima ya turo baki yace,
"Ni kuma na yarda...".
Nace, "Zamuyi fad'a...".
Yace, "Zamu b'ata...".
Dariya ya bani, can yace,
"Baby ina gashinmu...".
Na mik'e tareda zare kallabin dake saman kaina na warware gammon da nayi gashina ya warware yayi baya, nace,
"Kaga har yanzu yana nan...".
Aaryan yasa hannu yana bin gashin da yatsu yace,
"Aikuwa ya kyauta...".
Kitso guda daya yayi min sannan ya turo min shi a gaba, yace,
"I love it in this way".
Ina shafa kitson nace,
"Amma yayi kyau kuma zaiyi dadin gammo...".
Yace, "No more gammo haka nike son ganinshi...".
Nace, "Ina ka iya kitso?
Duk mazan gidanmu babu wanda ya iya kitso saidai suyita jama mutum gashi...".
Yace, "Uhmm a kan twins na iya...".
Nace, "Sun ji dadi...".
Yace, "Kema kinji dadinki brothers dinki suna sonki musamman...".
Nace, "Yaa Ayan...".
Aaryan ya ware idanu yace,
"Nidai dukkaninsu nike nufi...".
Na maida kaina akan cinyarsa nace,
"Kaga ka saka har an wuce wasu wuraren ban gani ba...".
Yace, "Talla suka tafi...".
Wurin karfe goma ya tashi ya kashe kallon ya mik'o min hannu yace,
"Zo muje kiji wani abu...".
Nace, "Saidai ka goyani...".
Aaryan ya ware idanu yace,
"Ai kina da nauyi...".
Nace, "Ai kaima kana da nauyi...".
Aaryan ya ware idanu tareda rufe baki da hannunsa yana kallona sai kuma naji kunya ta kamani nayi kasa da kaina, ya duk'e tareda juya bayansa yace,
"Hau kilbabba...".
Na kwashe da dariya sannan na d'ane bayansa na rikeshi gam, nace,
"Kuma Aallah kadda ka kayar dani or else...".
Zaiyi magana na fasa ihu, yace,
"Na fasa kadda ki fasa min dodon kunne...".
Nace, "Dadai yafi...".
Muka saka dariya, yana taking steps muna dariya ya kashe wuta muka wuce sama, tou saida safe....
Washe gari bayan mun gama breakfast, ya kama hannuna yace,
"Baby zo muje mu sauya kaya muyi tseran keke (bicycle)".
Nace, "Kamar kuwa ka san ina son riding bicycle, lokacin ina yarinya brothers dina suka koya min and...".
Yace, "Ai nasan komai, zamu rink'a motsa jiki, nafi sonki a yadda kike slim bana son kiyi kib'a...".
Dariya ya bani, nace,
"Aiko a da nayi kib'a har tayi min muni...
Ahhh don ma yanzu na tashi daga bebilo na koma baby...".
Yace, "Kin san mey?
Ina sonki...".
Nace, "Kana da barkwanci...".
Ya ware idanu yace, "Kina da daukar abu da wasa...".
Mukayi dariya yayinda muka tuna farkon haduwarmu, a lokacin da na fara ganinshi, yace,
"Kin san mey?
A lokacin da na fara ganinki fuskar Aalima na rink'a gani a saman fuskarki wannan shine ya maido da farin cikina wanda na rasa tun bayan b'acewarta, yanayin dressing dinku, magana da tafiyarku duk iri daya ne, har yanayin jikinku da tsayi daya ne, duk lokacin da na ganki sai fuskarki ta rink'a komawa fuskarta tana dawowa fuskarki...
I love Aalima so much and I love you so much...".
Saida gabana ya yanke ya fad'i, na kira sunan Aallah da sauri, muka shiga bedroom ya sureni ya wuce bathroom muna fitowa ya fiddo min wasu kayan sport, trouser then hula kamar ta sanyi, colour vest da rigar sport mai had'e da hula da zip a gabanta, shima ya saka kayan sport, trouser, shirt mai circle neck, da riga mai hula da zip irin wadda ya mik'o min, ya rufe kanshi da hula, nima na shirya tsaf cikin kayan da ya bani tareda kasa da zip, vest dake kasanta tayi appearing, na rufe kaina da hula tareda jawo jelar kitso da yayi min, ya kwanta a kirjina, nayi kyau sosai, looking breathtaking, muka saka takalma muka fice, bicycle (keke) ne guda biyu sabbi dal, na hau ya hau ya kashe mamu selfie, kuma yayi kyau, kwalta dake gefen garden muka ja kekunan, tsere mukayi muna dariya, idan ya wuceni yayi min gwalo, idan na wuceshi inyi mashi gwalo, naji dadi sosai, saida muka gaji sannan muka ajiye kekunan muka wuce ciki mukayi wanka saida mey?
Hmmm bari dai inyi shiru, bestiee mai awara ta hanani fad'i, wai dariya kuke bayan idanuna, hhhh lols....
Washe gari tare muka had'a breakfast muka jera akan dinning table muka ci sannan muka tattara abubuwan da muka b'ata muka wuce dasu kitchen muka wankesu, ji nayi ya sureni ya kwantar dani akan doguwar kujera ya turo kanshi akan kirjina na tureshi, yace,
"Baby...".
Nace, "Bacci...
Kallo...".
Aaryan ya kalleni yana shafa sumar kanshi sai kuma ya juya ya haye sama jim kadan ya sauko yana sanye da guntun trouser da shirt yayi unbottom wasu daga cikin bottom dinta na sama kuma ba ya da vest, wasu daga cikin peck seven dinsa sukayi appearing, ya rufe idanunsa da black space, the more yake tafowa the more yake appearing more cute, hot and sexy, ya karaso ya zauna kusa dani, na kalleshi the more nike kallonshi the more yake appearing more cute, hot and sexy, kallonshi nike bana koda blinking, yace,
"Miye?".
Nace, "Kadda ka cire glass din...".
Can ya cireshi, nace,
"Please nidai ka maidashi yayi maka kyau...".
Yace, "Saidai idan kin yarda...".
Yayi min rad'a a kunne, na ware idanu nace,
"No....".