Sashe 25
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babie din tayi murmushi tace,
"Babu komai, sunana Amatullah Abdullahi ita kuma Amaturrahman, nice Hassana, Yaa Mahmud cousin dinmu ne, da late Abbu da dadynmu same father same mother suke...".
Nayi murmushi nace,
"Sunana Mariam Yusuf amma kowa da Baby yake kirana".
Ta gyad'a kai, na kalli wall watch nace,
"Zanyi sallah...".
Na mik'e na haye sama na wuce bedroom dina saida nayi wanka sannan na dauro alwalla na fito na shafa cream tareda gyara fuskata na saka riga da wando en kanti masu kamar biri da wando, design din mai kyau, nayi kyau sosai, hijab na zura tareda shimfid'a sallaya na tada sallah, bayan na sauko na tarar bata nan, da mamaki nace,
"Tana ina?".
Yace, "Ta tafi, dama lunch ta kawo mamu".
Nace, "Ohhh I thought zata shigo tayi sallah".
Tare mukayi lunch ya sureni ya wuce dani garden ya jefani saman wani shillo yard ya bini ya danne yana dariya....
Tunda gari ya soma duhu hankalina ya tashi, a tsorace nike dashi, nayi tsuru-tsuru dani, bayan sallar isha'i muna zaune a parlour muna kallo ya kashe kallon ya sureni before yayi light off sannan yayi sama dani, a bedroom dina ya direni ya zaro wata shedaniyar half night gown ya ajiye min yace,
"Ki sakata ki sameni a room din nan kuma idan kika shanyani uhmm, I love you...".
Ya juya ya fice, na turo baki nace,
"I love you din banza, ace maka I love you a nemi kasheka da mugunta" (hhhh lol)....
Na rage kayan dake jikina na fad'a bathroom saida na murje jikina sannan na saki shower nayi brush tareda dauro alwalla na fito tareda karasawa gaban mirror na shafa cream kawai, na goge fuskata na saka bra da pant tareda zura gown din na feshe jikina da turaruka iri-iri sannan na fice, a hankali na
kama handle tareda tura door din na shiga nayi tsuru-tsuru dani kamar ace kyat in gudu, yana kwance akan bed yana duba waya ya mik'o min hannu yace,
"Zo ki ji...
Baby...
Wow...
Kinyi kyau...
You look hot...".
Na b'ata fuska kamar zanyi kuka nace,
"I love you...".
Mahmud ya ware idanu tareda kwashewa da dariya yace,
"Miye?".
Nace, "Bacci....".
Yace, "Zo ki yi baccinki a jikina kinji baby na".
Da karfi nace,
"No....".
Gani nike wayo zaiyi min, trouser ne kawai a jikinsa shima boxer, yace,
"Alright then, zo muyi catching fun".
Nace, "Bacci...".
Ya dafe kai sannan yace,
"Ohhh baby rigima, zo in baki madara tou, in rirrigaki kiyi baccin...".
Na zaro idanu ya saki murmushi tareda durowa daga saman gadon nayi baya da sauri, yayi tako daya biyu ya sureni yayi sama dani, nace,
"No...".
Yana kallon gabanshi yace,
"Of course No mana...".
Ya kwanta akan gadon tareda matseni yaja mamu blanket yace,
"Shhhh kiyi baccinki ko kuma idan kika matsa min in sakaki baccin dole".
Nayi lamo a jikinsa, yace,
"Good girl...".
Bacci ne yayi awon gaba dani....
Washe gari da rana muna a bedroom nayi pillow da cinyarsa muna dariya, k'arar bell mukaji, yace,
"Lem me go and check, uhm bari in duba waye".
Na matsa da kaina, ya duro daga saman gado tareda zura jallabiya ya fice, jim kadan ya dawo yace,
"Su Aunty ne tareda Nadiya, zan tafi, ga kudi ki basu".
Sai kuma ya zaro wrapper din en five hundred ya mik'o min na amsa nace,
"Sun gode....".
Yace, "I love you...".
Nace, "Aallah ya k'ara bud'i...".
Yace, "Aameen...".
Sai kuma ya zare jallabiya dake jikinsa ya saka white vest tareda fiddo wani expensive yard ya saka tareda murza hula, ya zura takalma na jawo perfume na fesa mashi, yayi hugging dina na tureshi muka fito a tare suka sauko kasa yayi masu sallama ya wuce while ni kuma na zauna tareda gaidasu, lefena ne suka kawo tareda gara, nace,
"Nadiya...
Ina Yaa Ahmad?".
Tace, "Yana gida...".
Nace, "Yace ki gaidani?".
Tace, "A'a....".
Na turo baki nace,
"Aiko zamu hadu, nima kadda kice ina gaidashi, kullum saidai ya dawo yace min basu jima da rabuwa ba".
Tareda Nadiya na shiga kitchen muka girka abinci suka ci sun jima sannan suka soma haramar tafiya, Nadiya ta mik'e, nace,
"Ke ina zaki?
Tou dawo ki zauna babu inda zaki, tsayawa zakiyi ki tayani jera kaya a closet, ina zuwa...".
Na koma sama na jawo kudin tareda zare nata sannan na fito da sauran na basu....
"Gashi yace in baku...".
Dakyar na samu suka amsa, Aunty Usaina tace,
"Shine saboda shashanci baki fad'a mamu mukayi mashi godiya ba, k'anwarki ta fiki hankali".
Nadiya tace, "Nima tafiya zanyi...".
Nace, "Shikenan ki tafi amma babu Najib...".
Dole ta koma ta zauna, na rakasu har compound, ashe yace direba ya maidasu har gida, saida motar ta fice daga get sannan na koma ciki, na zauna ina ma Najib wasa yana wangale baki, hira muka sha na koma sama na dauko wayata na daukar mamu apples a bowl muka wuce garden muna ci muna having hilarious moment, saida muka sha selfie sannan suka koma ciki ta tayani na jera kayana a closet, wadanda suke ba dinkakku ba na barsu a cikin akwati muka jerasu a cikin closet din wanda yake kamar wani room, kamar kadda ta tafi, bayan munyi sallar asr na kirashi ya saka direba ya maidata gida, na bata kudinta, na dawo parlour na zauna....
Bayan mintina ashirin yayi knocking tareda sallama, Mahmud ne ya shigo yayi tsaye tareda ware hannuwa yana smile, na mik'e tareda rugawa da gudu na fad'a jikinsa yayi hugging kuguna tareda yin sama dani yana jujjuyawa muna dariya, ya saukeni tareda rik'e hannuna yace,
"Barka da gida...".
Nace, "Yauwa...
Sannu da zuwa...".
Yace, "Yauwa amma na gaji, zo mu je sama".
Ya jani muka wuce sama, a tare mukayi both sallar magrib da isha'i sannan muka ci dinner da aka kawo daga gidan uncle dinshi, ina kwance nayi pillow cinyarshi yana duba waya na turo baki nace,
"Kaga Aunty tace wai Nadiya ta fini hankali, wai shashanci ban fad'a masu ba ballantana suyi maka godiya".
Yace, "Ayya sai ki daina shashanci tou...".
Na had'e fuska nace,
"Shine wato kaima ka yarda ni shashasha ce".
Ya ware idanu, nace,
"Kaga lokacin da zasu tafi, Nadiya zata bisu na hanata ta tsaya muka jera kaya a closet har mukaje garden muka sha selfie".
Na jawo wayata ina nuna mashi yace,
"Sunyi kyau...".
Nace, "Yauwa kuma....".
Yace, "Baby kiyi bacci ko kuma in sakaki kiyi dole".
Nace, "Ni ban jin bacci...".
Sai kuma na zaro idanu nace,
"No....".
Yace, "Ai kin makaro...".
Ina kokarin gudu ya kamoni ya danne, nace,
"Bacci...".
Yace, "No...
Hira...".
Washe gari bayan munyi breakfast ya shirya zai fita har bakin mota na rakashi, yace,
"Take care...".
Nace, "Mey zan girka maka?".
Yace, "Delicious amma banda jagwalgwalo, ban cin jagwalgwalon yara".
Na turo baki, yace,
"Miye?".
Nace, "Ni ba yarinya bace...".
Smile yayi ya kama kumatuna yana jansu yace,
"Uhmmm ke baby ce shiyasa zan sawo maki madara, baby rigima zo mu je in rirrigaki kiyi bacci".
Na mak'e kafad'a yace,
"Alright then...
Bye...
Take care...".
"Aallah ya kiyaye...
Aallah ya tsare...".
Yace, "Aameen...".
Sannan ya shige mota ya jata ina tsaye ina mashi waving hannu har ya fice da motan na koma ciki, wanka nayi na shafa cream tareda goge fuskata nayi applying kwalli, wata cute gown mai kamar bubu na saka na tamke kaina da kallabi, na sauko parlour nayi kallo sannan na shiga kitchen na dafa shimfid'a fara da delicious soup tareda pepper chicken, na had'a zobo na saka a fridge sannan na koma na tattarasu na jera komai akan dinning table sannan na koma sama nayi wanka tareda zura wata cute gown itama kamar bubu take, na gyara fuskata nayi applying powder then kwalli, na sauko kasa ina k'ok'arin daura kallabi, mace na hango akan dinning table tana cin girkin da nayi, har da zobo a gefe abun da na bari a fridge, ji nayi kamar in jawo ashar sai kuma na fasa nace,
"Wacece a nan?".
Yarinyar ta juya tana min wani kallo, Amaturrahman ce, cousin din Mahmud, na nunata nace,
"Ke....".
Tace, "Ehhh kuma babu yadda zakiyi, abincin gidan cousin dina naci, bari kiji zai iya sauyaki amma kinga ni babu yadda za'ayi ya sauyani, ni jininsa ce...".
Ji nayi raina ya gama b'aci nace,
"Sai ki bari idan shine ya girka da kanshi sai kiyi takama amma yadda kika tab'a min girki baki tambayeni hakanan zanyi maki dukan tsiya a gidan nan, wato don kinga kin bini har gidanmu kinyi min rashin mutunci kinci bulus shine kikazo gidan mijina kiyi min the same...
Ohhh no yadda wancen na biyu kika sha mari hakanan wannan zaki sha duka".
Na jawo veil tareda daura kuguna dashi, na jawota nayi mata dukan tsiya, tasha kuka har da majina, na saketa ina maida lumfashi nace,
"Ohhh ashe iskancin naki na k'arya ne...".
Amatullah ta shigo tayi tsaye tana kallonmu....
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Eid mubarak to all Muslim all over the world....*
*Hope kunyi sallah lafiya dearies, wish you all the best....*
Page. 23
Amatullah ta dubeni sannan ta dubi er biyunta dake zube kasa tana kuka har da majina, wani kallo nayi mata na juya na wuce ina jiran itama tayi magana in hada da ita, saman bene na haye na wuce bedroom dina, na fada bathroom na watsa ruwa na fito na shirya tareda zura wata cute black arebian gown mai adon gold, har na manta abun ina zaune a parlour....
Mahmud ne ya shigo a fusace yace,
"Baby kina ina?".
Na mik'e nace,
"Gani...
Miye?".
A fusace yake kamar zai dokeni, yace,
"Uban mey Amaturrahman tayi maki kika doketa...".