Sashe 18
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na mik'e suka wuce dani sama, wata kofa ta bud'e muka shiga suka jani wurin kujera na zauna ina kallon bedroom din wanda yake kamar na amarya itama wadda iyayenta suke masu kudi sosai, expensive royal bed, bedside drawer, expensive pure white tale, expensive curtain, sofa, shoes rack, closet, bathroom, high pure mirror then normal mirror, cabinet na ajiye books, expensive blanket, pillows, wow, Aalima tace,
"Nan ne bedroom dina...".
Adla tace, "Nawa bedroom din shine kusa da wannan...".
Na gyad'a kai, suka kawo min ruwa tareda drinks da snack, kishirwa nike ji na zuba ruwan nasha, lokacin sallah yayi, Adila ta mik'e ta shiga bathroom ta fito tace,
"Ki shiga kiyi alwalla...".
Na mik'e tareda zare hijab dake jikina na shiga bathroom din, wanda yake kamar a turai, alwalla nayi na fito na tarar da Adila ce kawai a bathroom din, ta shimfid'a min sallaya na zura hijab tareda tada sallah, lokacin da na sallame tana cikin sallah ne, ta sallame nace,
"Adila zan tafi gida...".
Adila tace, "Kinyi magana da broz ne?".
Nace, "Ai ban fito da wayar ba...".
Adla ce ta shigo tana k'ok'arin zama, Adila tace,
"Tafiya zata yi...".
Adla tace, "Amma tun yanzu, tou muje...".
Tare suka fito suka sauko kasa, Umma tace,
"Ya dai?".
Adila tace, "Baby ce, tafiya zatayi...".
Umma tace, "A'a sai taci abinci...".
Nace, "Umma na koshi...".
Umma tace, "A'a ku wuce dinning, food is ready...".
Babu yadda zanyi suka jani zuwa dinning table, sukaja min kujera na zauna sannan suka zagaya suka zauna opposite dani, Aaryan ne ya karaso ya ja kujerar kusa dani ya zauna, na kalleshi yayi min shiru, Aalima ce ta zauna a daya side din muka sakashi a tsakiya, Umma ta karaso, fried rice ne da pepper chicken, Adila da Adla ne sukayi serving kowa, a kunya ce nike tsakurar abincin ina turawa a baki, na juya nayi idanu hudu dashi na kalli gefe da sauri, ya mik'e ya fita nima na mik'e tareda yi ma Umma sallama nabi bayans
hi tareda twins, Aalima ta biyo bayanmu, muna tafiya a jere, ya bude min bangaren mai zaman hakanan nayi masu sallama na shiga ya rufo sannan ya zagaya ya zauna a daya bangaren (driver seat), suna min waving har ya fice da motar daga katon mansion din, driving yake ba tareda ya dubeni ko yayi min magana ba, sai kuma can a hankali yace,
"Kinji yadda tace...".
Na fashe da kuka nace,
"Ai at least kun saurareni kuji abun da ya saka nace no, tou Abba yace sai na auri Mahmud koda zan mutu".
Wani burki yaci banda na saka belt da babu abun da zai hanani gwabruwa saidai ikon Aallah, ya zaro idanu yana kallona sai kuma ya dafe saitin zuciyarshi a lokaci guda yanayinsa ya soma sauyawa, da sauri na rikeshi ina kuka ina bubbugunshi....
"Please ka tsaya kadda ka mutu, ni ba zanyi kisan kai ba...
Please kadda ka mutu ta dalilina...".
Yanayinsa ya rud'ani na rikice ina kuka ina bubbugunshi, can ya tureni tareda fashewa da kuka, abunka da d'an hutu voity shagwababbe, can yayi shiru tareda jan motar yana driving ba tareda yace dani komai ba, yana parking opposite da gidanmu ya zaro tissue tareda goge fuskarsa ya jawo leather daga backseat ya d'aura min akan jiki yace,
"Umma ce ta baki...".
Sai kuma ya juya ya kalli gefe, na zuba mashi idanu, can naga ya b'alle murfin motar ya fice ya zagayo tareda bud'e side din da nike, kallonshi nayi sannan na fita....
Yaa Ahmad ne ya fito daga gidanmu saida gabana ya yanke ya fad'i da na lura da kallon da yake min, ya kalleni ya kalli Aaryan dake gefena sannan ya karaso a fusace ya d'aga hannu tareda kwasheni da mari, ya k'ara min wani, na durkushe tareda fashewa da kuka, both marukan sun shigeni sosai, wani kallo yayi min da sauri na mik'e na shige gida da guduna, Yaa Ahmad yayi ma Aaryan wani kallo sannan yace,
"Daga yau kadda in k'ara ganinka da k'anwata, ka fita daga rayuwarta, ja wannan motar ka wuce now...".
Ashe bayan tafiyarmu Yaa Ahmad yazo ya tadda Mahmud shi daya, duk yadda Mahmud yaso ya b'oye mashi amma saida ya fahimci wani abu, ya tutsiyeshi ya fad'a mashi, wannan shine abun da ya faru....
Ina durkushe a daki ina kuka, naji a fusace yana kirana...
"Baby.....".
A tsawa ce yace,
"Ki fito.....".
Jim nayi sannan na mik'e na fita na zauna kasa nayi shiru, a fusace yace,
"Ina kukaje?".
Nayi shiru, a tsawa ce yace,
"Nace maki ina kika bishi...".
Nayi shiru, ya kwasheni da mari ya k'ara kwasheni da mari na fashe da kuka amma babu respond, yayi tambayar duniyar nan nayi shiru, kwafa yayi ya juya ya fice, na gama en matse-matsen kwalla sannan na wanke fuskata na koma daki na kwanta nayi lamo....
Washe gari ina da lectures kuma tun eight nike da lecture din farko and har four ina school don haka tunda safe na shirya na wuce school, ina cikin damuwa throughout tun kalaci da nayi a gida ban k'ara shan koda ruwa ba, duk nayi zuru-zuru dani, avoiding kowa nike, ina zaune a bus wayata tayi ringing na duba bak'uwar number ce saida nayi jim sannan nayi picking, murya macece naji tana magana cikin kuka....
"Baby...
Aalima ce...
Yana kwance a asibiti, ciwonshi ne ya tashi, don Aallah ki taimaka mamu kadda mu rasashi...".
Da sauri nace,
"Kuna wani asibitin ne?".
Ta fad'a min, kagara nayi bus din ta sauke mu a national, gani nike kamar bus din tafiyar hawainiya take, ina sauka na hau kekenapep zuwa asibitin, ya saukeni na bashi kudinshi nayi tsaye na kasa shiga ciki, wayata na zaro nayi dialing numbar da Aalima ta kirani da ita, tana picking nace,
"Idan Umma bata kusa ki kirani...".
Daga daya bangaren Aalima tace,
"Umma tana ofishin likita...".
Sannan ta sanar da ni bangaren da suke, da sauri na shige ina tafiya da damuwa a tattare da ni, tsaye na hangota gefen wani door, Aalima ce, da sauri na karasa ta glass dake manne a window na hangoshi kwance a lik'a mashi na'urori a jiki, hancinsa dauke da robar oxygen, na fashe da kuka, Aalima zatayi min magana na juya da sauri nabar wurin da guduna ina kuka, kekenapep na tsaida na shiga tareda sanar dashi unguwarmu, yana parking na fita na shiga ciki na dauko mashi kudinshi na kai mashi sannan na koma ciki, cike da damuwa na watsa ruwa nayi zuru na kasa cin komai ga yunwa dake addabata so badly, bayan sallar isha'i na soma kwarara aman kumallo, cikin kankanin lokaci na galabaita, Yaa Ahmad ya daukeni zuwa asibiti, yayi mamaki da likita ya sanar dashi yunwa ce take damuna da kuma damuwa da na saka a raina, saida aka k'ara min drips na huta sannan muka fito, Mahmud na hango jingine da motarsa, yace,
"Baby...
Sannu...
Ya jikin?".
Na kalleshi kawai, ya bud'e min backseat na shiga ya zagaya side din direba yayinda Yaa Ahmad yake zaune a daya side din, tou daman a kekenapep muka zo asibitin, yana parking na fito na shige gida, har shigowa Mahmud yayi ya gaida Umma, Yaa Ahmad yayi mashi rakiya can ya dawo wani kallo yayi min yace,
"Ke baby wato tunda kikaje school ba ki ci komai ba sannan kika dawo gida still kika k'i cin komai, trust me idan kika k'ara ganin likita yace yunwa ce take damunki tou ki manta da shekarar karshe kike a jami'a...".
Da sauri na dubeshi yace,
"Yeah koda kuwa zakayi kukan jini ne, kuma Mahmud ne sai kin aureshi...".
Saida na raba dare ina kuka sannan na samu baccin wahala yayi awon gaba dani, kwana biyu a tsakani ina zaune naji wata familiar murya tana sallama, kallon kofa nayi tareda amsa sallamar, Aalima ce tana sanye da long hijab har kasa, Ummy dake gefena na kalla itama kallonta take, na juya nace,
"Aalima sannu da zuwa...".
Saidai kallo daya nayi mata naga damuwa a tattare da ita, ta gaida Ummy sannan na mik'e na jata dakina, da kukanta tace,
"Don Aallah baby ki taimaka mamu kadda mu rasashi...".
Hawaye ne suka zubo min akan fuska nace,
"Abba yace dole sai na auri Mahmud koda zan mutu kuma babu yadda zanyi, nasan Abba nasan halinshi koda zan mutu bazai janye ba...".
Aalima tace, "Baby!...".
Na had'a hannuwana wuri guda nace,
"Don Aallah ki fahimceni babu yadda zanyi ne".
Aalima tace, "Ni ban ce ki bujirema maganar mahaifinki ba amma na rokeki da girman Aallah kiyi mamu alfarma guda daya kadda ki daina kula Yaa Aaryan, muna tsaka da soyayya aka nemeni aka rasa, ya shiga damuwa sosai, ya kwanta asibitoci sau ba adadi, zuciyarshi tana da damuwa idan kika daina kulashi zai iya rasa ranshi, please I beg you don Aallah ki cigaba da kulashi har lokacin da zai hakura, don Aallah ki tausaya mamu kadda mu rasashi".
Na kalleta tausayi ta bani ta damu sosai bayan tana matuk'ar sonshi shi kuma yana matuk'ar sona kamar yadda yake matuk'ar sonta, da sauri na rik'e hannunta nace,
"Aalima indai wannan ne baki da damuwa dani, trust me daga nan har zuwa before a d'aura min aure indai Aaryan zai tako yazo gidan nan tou ni kuma zan fita, idan ya kirani zan dauka...".
Ta jawo gefen hijab ta goge fuskarta sannan ta fita ina ji tayi ma Ummy sallama sannan ta fice, na fashe da kuka sannan a hankali nace,
"Kuyi hakuri amma *BA NI DA LAIFI* zan auri Mahmud amma dole in cigaba da kula Aaryan, babu yadda za'ayi ina gani innocent Aaryan ya rasa ranshi saboda ni bayan kuma bashi da laifi...".
Washe gari ina duba note Yaa Ahmad ya shigo yace,
"Ki tashi kije Mahmud yana jiranki a waje...".
Na mik'e na zura long hijab tareda zura takalma na fice tareda tsayawa gefenshi, Mahmud ne, yana min magana nayi zuru ina tunanin duniya....