Sashe 2
Ba Ni Da Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri na jawo Jalila muka sauko muka fice bayan da muka dauki bags dinmu da yake ba'a shiga ciki da bag, lokaci ya k'ure, gashi idan lecturer din ya shiga ba ya bari kowa ya k'ara shiga, sauri kawai muke, Aallah ya taimakemu muka shiga before yazo, muna zama ya shigo, tabbas mun bugi lucky, lecture din twelve to two ce, karfe biyu saura muka fito saida muka wuce central mosque muka yi sallar zuhr na rakata hostel ta amso note sannan muka biyo bus, luckily muka samu coaster ce kuma ta kusa cika, daga national muka hau napep guda ya fara sauke Jalila a unguwarsu sannan ya wuce dani, tun daga nesa na hangoshi, Mahmud ne zaune a dakalin dake opposite da kofar gidanmu, matasa suna yawan zama wurin musamman idan suka dawo daga wuraren ayyukansu, shi daya ne zaune, he is lost a tunani, yayi zuru har napep din tayi parking bai sani ba, da sauri na mik'awa mai napep kudinsa nayi hanzarin fitowa na durfafi kofar gidanmu, saida na kusa karasawa kofar gidanmu sannan ya farga yayi firgigit ya mik'e da sauri yana kiran sunana....
"Baby...
Baby...
Baby...".
Nayi banza dashi na shige ciki, bansan yadda ya k'are ba, naga dai bai aiko kirana ba, kuma koda ya aiko ba fita zanyi ba, da daddare ina zaune a daki, Abba ya kirani na wuce dakinshi na durkushe a kasa, yana zaune akan kujera, Ummy tana zaune a gefenshi, Abba yace,
"Baby.....".
Na d'ago na dubeshi, yace,
"Miye dalilinki na cewa kin fasa auran Mahmud?".
Na fashe da kuka sannan nace,
"K'arya yayi min, ai ni bance sai mai kudi ba, kowa yasan halina, na soshi tun bansan matsayinshi na aiki ba, amma daga baya yayi min k'arya yace staff ne bayan kuma ashe guard ne, Aallah ya sani, kudi basu rufe min idanu ba, NI *BA NI DA LAIFI* bazan iya auranshi ba".
Na k'ara fashewa da kuka, Abba ya dubeni da mamaki sai kuma yace,
"Shikenan tashi ki tafi, ai bazan maki dole ba".
Na mik'e na fice da gudu ina gumjin kuka......
*ba ni da laifi*
*Mariam, Mahmud and Aaryan love saga*
*By sl rimi family's*
*one love*
*BA NI DA LAIFI*
*By sl rimi family's*
*Update Of June, 2019*
In dedicated to our lovely sis late mariam sl rimi, we are still missing you, may your gentle soul rest in peace, Aallah ya jiqanki, Aallah ya gafarta maki, Aameen
*Assalam Alaikum sis, complete ne nayi maku shi a matsayin barka da sallah, tou idan kina akan what's app kiyi min magana inyi maki sending document dinshi, idan kuma facebook kawai kike, tou kiyi hakuri har kuzo karshen*
Page. 2
Abba ya dubi Ummy da mamaki yace,
"Amma abun nan akwai mamaki, nasan Mahmud, nasan halinshi, kai abun nan akwai mamaki....".
Da gudu na fad'a dakina na durkushe tareda fashewa da kuka, na dauki lokaci ina kuka sannan na jawo kodaddiyar wayata na duba balance naira hudu ne, text message na turama Jalila....
"Assalamu Alaiki...
Babie gobe idan Aallah ya kaimu ki shigo school da wuri before lecture, akwai maganar da nike so muyi".
Message din yana shiga babu jimawa call dinta ya shigo saida na matse na daidaita kaina sannan nayi picking....
"Wa alaikis-salam...
Eh...
Ahhh tou amma tunda goma ne kamar wurin tara haka...
Aha...".
Na jima zaune ina kuka sannan na mik'e na fita na dauko buta a dakin Ummy nayi alwalla na bulbula ruwa ciki sannan na maida mata na wuce dakina na zube akan yamutsatstsar katifa dake a ciki, na jima before na samu bacci ya kwasheni....
Washe gari tunda na tashi da asuba ban koma ba, saida nayi helping Ummy da ayyukan gida sannan nayi kalaci, na bud'e rijiya na cika bucket da ruwa na daukeshi na wuce bayi nayi wanka, bayan wani lokaci na fito na wuce dakina na soma shafa vaseline sannan nayi applying powder da kwalli na shirya cikin wasu riga da zani na atamfa na shafa humra, na zura long hijab har kasa na rufe fuskata da niqab sannan naja bag dita tareda wulla dari biyu da hamsin a ciki, fitowa nayi na lek'a nayi ma Ummy sallama sannan na fice saida na shanye santar gidanmu na hau titi sannan na samu kekenapep ya wuce dani national na hau bus, karfe tara daidai na safe bus ta saukeni a bus-stop dake gefen faculty dinmu, na fito a jerin dalibai dake fitowa daga bus din, na matsa baya tareda zama a karkashin veranda dake saman bus-stop din amma ta baya, call ne ya shigo wayata na jawo bag dita na zaro wayar na duba, Jalila ce take kira nayi picking call din tareda tura wayar ta hijab na kanga a kunne....
"Wa alaikis-salam...
Ohhh kun shigo get?....
Gani a bus-stop dake gefen faculty dinmu...
Alright then, ina jiranki...".
Jim kadan, kekenapep ce ta tsaya, Jalila ta fito tana sanye da wata cute gown mai hawa biyu, ta kasan rufe take while ta saman take bud'e, tayi rolling veil a saman kanta, tana tafiya tana murmushi, na mik'e mukayi hugging juna, naja bag dina, Jalila tace,
"Besty kinga na manta pen dina a gida, zamu lek'a containers din can in saya before mu wuce....".
Nace, "No need....".
Jalila ta harareni sannan tace,
"Ohhhh dake zanyi jotting kenan....".
Dariya ta bani tou katseni bata bari na karasa magana ba, nace,
"Kai bestiee, I mean akwai extra pen a bag dina".
Mukayi dariya sannan muka jera mukayi taking steps muka tsallake titi, tace,
"Yanzu ina mukayi?".
Nace, "Medicine classes amma saman benen, I mean upstairs...".
Tace, "Kinga tun gida ina ta tunani akan abun da zamuyi magana...".
Saida nayi jim sannan nace,
"Akan Mahmud ne...
Can you imaging abun da yayi min...
Ina ta shedding tears baki kusa...
Nayi kuka kamar zan mutu...".
Jalila tace, "Ohhh...
So sad...".
Na lura da yanayinta da alama taji haushi, babu wanda ya k'ara magan daga cikinmu har muka isa medicine classes muka haye stairs muka samu wani class wanda babu kowa a ciki, muka shiga, wayata tana ta ruri, Jalila ta dubeni sannan tace,
"Kiyi picking call din mana".
Nace, "Bestiee manta kawai, na duba wannan Mahmud din ne".
Jalila tace, "Ai bana ce komai ba tunda a kanshi zamuyi magana...".
Muka samu kujerun baya muka zauna, nayi shiru kawai ina takaicin abun da zan fad'a mata, ji nayi tace,
"Baby...
Ina sauraronki...
Mey ya hadaku fad'a?".
Nace, "Jalila....".
Ta dubeni sannan tace,
"Yeah...
Ina sauraronki...".
Nace, "Kin tab'a jin nace ni sai mai kudi zan aura?".
Da mamaki Jalila ta dubeni da alama tayi mamakin tambayar da nayi mata, jim tayi sannan tace,
"Of course amsar itace a'a, ai wannan abu ne da kowa ya sani, sam baki damu da abun duniya ba, ai mun sha magana akan haka, kin sha fad'a min ke miji na gari kike so koda bashi da ko sisi...".
Na dubi gefe kamar zanyi kuka sannan na juyo na dubeta nace,
"Amma duk da haka saida Mahmud yayi min k'arya, he hurt me so badly, nayi shedding tears kamar zan mutu, wai ashe Mahmud guard ne amma yayi min k'arya yace shi staff ne".
Jalila ta zaro idanu sai kuma ta kwashe da dariya har da rik'e ciki tace,
"Ahhh...
Hilarious...
Unbelievable...
Kai...
Woah...
Amma wannan gayen ya raina maki wayo, tou wai for the first time ina shi, ina ke, haba ya kalleki kuwa before yace sonki ai ke matar manya ce, aww na manta ashe ke babu ruwanki da sai mai kudi".
Na kalleta, tace,
"Sorry bestiee...
Gaskiya bai kyauta ba, ai ita gaskiya dadi gareta komi d'acinta kuwa, ai k'arya bata dadi".
Da damuwa nace,
"Jalila...
Mey yasa yayi min k'arya?
Gaskiya tayi a rayuwa, ya fad'a min gaskiya mana koda kasheni zatayi, tunda na soshi tun bansan matsayinshi ba ai k'aryar ba zata saka in k'ara sonshi ba, sam wannan ba mijin aure bane".
Jalila tace, "Tabbas ba mijin aure bane, Mahmud bai kyauta ba, ban tab'a tunanin wannan daga gareshi ba, koda yake ai maganinki kenan, kince ba zaki auri mai kudi ba saboda kadda ya dauka saboda kudinshi kika aureshi, ai gashi abun da talakan yayi maki, ashe dauk'ar mayyar kudi yake maki, dubeshi a idanu kamar wani mutumin kirki sumi-sumi dashi ashe bakin halin nashi yana a zuciya, indeed na yarda, don't judge book by it's cover....".
Saida naja lumfashi sannan nace,
"Bestiee ki bani shawara, bina yake ko'ina, yana ta ajiye min miss call...".
Jalila ta girgiza kai sannan tace,
"No...
A'a kadda ki yarda ki saurareshi, kin san gayun nan da iya karanta mace, kina tsayawa dashi zai karanceki tsaf kuma ki yarda da abun da yace, akul kadda ki sake yace zaiyi maki bayani, ai makaryaci ba mijin aure bane, ka aureshi kace ma y'ay'anku mey, tou ana gadon baya...
Ai kema maganinki kenan har kuka gayen nan suhail yayi maki amma kika nuna baki sonshi saboda kawai babanshi yana da kudi, tou ai gashinan shi baiyi maki dauk'ar mayyar kudi ba, shi talakan yayi maki".
Da sauri nace,
"Jalila...".
Tace, "Shikenan, na daina, kin gane kadda ki yarda ki saurareshi, kadda kiyi picking call dinshi, kin san Aallah da ce maki zanyi ki karye sim dinki ki zubar sai kuma na tuna numbar ce akan portal dinki da I.D Card dinki".
Nace, "Na fasa aurenshi kuma na fadawa Abba yace bazai min dole ba".
Jalila tace, "Yauwa haka nike son ji, kinga abun yazo da sauki, kinga wayata tana ringing...".
Picking call tayi....
"Hello...
Yeah na shigo...
A'a ina medicine classes tareda baby...
Ohhh kun baro hostel kenan...
Alright then...".
Sai kuma tayi hanging call din sannan tace,
"Bindawa ce, wai tana son ganinki, akan makaryacin d'an unguwarsu ne".
Nace, "Mahmud ba...".
Jalila tace, "Bestiee ki daina kuka a kanshi, ki manta dashi ki cigaba da rayuwarki kamar yadda take before, kinga tashi muje lokaci yana kurewa, kinga amsa ga ruwa kisha before mu tafi".
Ta mik'o min gorar ruwa na amsa na kafa lips, na cire gorar ruwan daga lips dina na rufe murfin na mik'a mata, tace,
"Mey?
Ai kina da bag, ko kina nufin ni zanyi maki dakon ruwan".