← Book details Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 45

Sashe 42

Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Abinda ya fito daga bakin Al'Hassan kenan,yayin da ya Fara lasar baki kamar tsohon maye,wani irin dadin ta yake ji ga ni'ima,ga dadi,ya rasa inda zai sa kansa,ita kam A'INDO kara bud'e masa kasan ta take,tana ware masa k'afafu,sabatun dadi kawai yake mata,da ihun dadi,yana kara yabon ta da sa mata Albarka,haka yayita sukuwa a kanta,tun tana jin dadin abun har takai ta fara jin kasan ta na mata zafi da zogi ,yana mata ciwo tura sa ta fara yi tana hawaye tare da rokon sa yayi hakuri ya barta hakanan,ina sam baya ma jinta,ture sa take anma kamar bata taba komai dan ko gezo baya yi ya ma fita daga hayacin sa,canza mata sityl yayi zai tsoma kenan tayi sauri ta ture sa ta tashi zata gudu ya kamo ta jikin sa na wani irin rawa,dan gaba-daya bayaji baya gani,bai ma san wane hali yake ciki ba,yadai san idan bai gama ba zai iya samun matsala,hawaye ta gani a idanun sa lokacin da ta juyo,baya ma iya magana ya mata alamun lalaba abin tsoro ya bata, ganin yanda idanun sa ke lumshewa kamar zai sume,da sauri ta dawo ta rungume sa tare da hade bakin su waje daya,nan take ya fara ajiyar zuciya gaba-daya ta rasa nutsuwar ta ganin yanda yake yi,"my love meye haka,dan na tashi shine kake wanan abun,na baka kaci.."
Duk tabi ta rude,daga mata kai yayi alamun Eh,dukawa tayi ta masa goho,duk da ta galabaita anma gwara ta wahala da ta gansa cik'in wanan yanayin,shi kam yana ganin an turo masa yayi saurin kama kugun ta a hankali ya tura mata, wata ajiyar zuciya ya kuma saukewa lokacin da ya ji sa cik'in kogin dadin ta,nan ya fara aiki ya kuma d'aukan minti talatin yana suburbudan ta,duk da tana kuka kasa-kasa dan ita kanta tana gaf da suma, can yayi wata irin kara tare da kara shigar ta da k'arfi ya fara zanzana,yana karkarwa can ya samu ya kawo bayan ya gamsu,ji kake tim ya fadi kasa, a sume ko numfashi baya yi itama faduwa tayi a gun ta kwanta tana sauke numfashin wahala ,ko kadan bata ma san halin da yake ciki ba saboda yanda kasan ta ke mata zugi,juyowa tayi dan ta rungume sa, anma ganin Alamun kamar baya numfashi,tayi saurin kara hasken fitila, ganin sa tayi ya kakaye wuri daya baya numfashi,kara tayi duk zugin da take ji kasan ta tafiya yayi ta fara jijiga sa tana kwala kiran sunan sa anma ina ko motsi baiyi ba,a rikirkice ta nufi firge ruwa mai sanyi ta d'auko tana zuwa ta zuba masa a wata irin ajiyar zuciya ya sauke alamun ya dawo hayacin sa da sauri ta rungume sa tana zubar da hawayen farin ciki,kuka ta fara tana fadin "ka gani ko,yanzu da ka ilata min kanka ,me yasa zakayi min haka."

Bud'e idanun sa yayi a hankali ya Kara rungume ta tare da fadin "babyna plz karki kara min haka kece kika sa ni wanan halin,na kasa controling din kaina ne,dadin yayi min yawa,gashi har kinso ki barni a lokacin da nake tsaka da shan sa."

Rungume sa tayi tare da kara tura kanta a kirjin sa tana murmushi kasa-kasa,ita ya bata kumya,kiss yayi mata ya kara rungume ta,a tare suka kara ajiyar numfashi.tace"plz karka kara min irin haka ,wallahi ka bani tsoro."

"Babyna kin taba jin wanda yace da dadi ya kashe sa gwara wahala ta kashe sa?Ai saide yace da wahala ta kashe sa gwara dadi ya kashe sa."

" Na dai ji plz karka kara min irin haka."

Nan sun jima a rungume da juna sanan ya d'auke ta cabak yayi b'andaki da ita wanka sukayi a nan ma Saida ya mamatse ta saida ta fara sakar masa kuka tukon ya rabu da ita dan ta karasa gasa kanta,dan cewa tayi ya barta cik'in ruwan dumi tafi jin dadi, goge jikin sa yayi ya d'auro tawul ya fito,sai yanzu ya lura baiwar Allah ashe harda ji mata yayi dan ga dan jini nan a gurin,fida zanin gadon yayi dan duk sun bata sa da ruwan su,ya canza wani,A'indo ta kusa Kai minti talatin a b'andaki ganin da yayi alamun bazata fito ba yasa ya nufi b'andaki dan ganin ko lfy?.

Tausayi ta basa lokacin da yaga tana barci cik'in ruwan dumi,dan haka ya d'auke ta cabak,bata ma san an d'auke ta ba,domin gaba-daya barci mai nauhi ya kwashe ta,yana kallon ta yana kara jin son Matar sa, cik'e da tausayawa wahalar da ya bata.har gado ya aje ta,sanan ya lulube su tare da matse ta a jikin sa cik'e da nishadi shima barcin ya d'auke sa mai cik'e da dadi.

B'ANGAREN Bashir kam ya ragaice bayan shaye-shaye ba abinda yake yi,a inda jiya sukayi katsar watsar da abokin sa suleyman,ya zazage sa,tare da fadin shi ne ya raba sa da matar sa,da yanzu suna zaune cikin so da kaunar juna, suleyman ko a jikin sa,dan dama yanajin haushin Bashir yanda komai shi samu yake,yanada kudi ga Mata mai kyau anma banda shi,kullum shine kasa da Bashir,yanzu yaji dadin hakan ,domin kuwa ya lalace,hakan ko ta faru ne watarana lokacin da Suleyman ya hadu da A'INDO tun a lokacin hankalin sa ya tashi,sanan ya nemi hanyar dazai sa Bashir ya rabu da ita,domin kuwa a cewar sa ba da Bashir ta dace ba dashi ta dace,wanan dalilin yasa a ranar da aka d'aura auren yayita zuga Bashir,shiko Bashir da yake raunanar zuciya garesa ko wace zuga nandanan zai d'auka dan haka ya hau kai ya zauna ,za'a iya cewa zuga ce ta hadu da hali,Allah ya kyauta,ya rabamu da mugun abokai ."

Mina bayan ta koma Paris ta tarar da Mahaifin ta ba lafiya, sakamokon shok da ya samu ta dalilin duk wasu kadarorin sa da ya rasa ta dalilin yan damfara,yan 419,hakan yasa ya yanki jiki fadi inda aka Kai sa asibiti,tare da neman jinin da za'a kara masa, Mina a rikice saukar ta kenan ta nufi asibitin,tana zuwa taji karin jini ne tace a d'auki nata,tunda iri daya ne da na Mahaifin ta,saida aka debi jini aka auna bayan minti sha biyar doctor ya sa a kira ta ,Saida ya fara bata hakuri da kalamai masu dadi,sanan yace "kiyi hakuri bazamu iya diban jinin ki ba mu sa ma Mahaifin ki, sakamokon cutar HIV da kike d'auke da ita........

Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[26/11 à 21:42] Mai Waina: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨


*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋

*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚

*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIYAR*

👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
_and Now_👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*

_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_

*Page 83-84*

Tashi tayi tare da zaro ido lokaci daya,wani irin bala'i taji Zuciyar tana mata,"doctor me kake nufi?
Wai anya bada ni kake ba ko?

Murmushi Dr yayi cik'e da tausaya mata yace"kiyi hakuri nasan wanan abu duk wanda aka fada masa dole zai girgiza,but haka kaddarar taki take,yanzu dole sai an zuba sai kun sayi jinin da za'a kara masa da gagawa,domin kuwa yana cik'in wani hali."

Mina kuka ya kufce mata,tare da dana sani a rayuwar ta,kaicon Rayuwa ta,da bata bi rudin shaidan ba da hakan bata faru ba,taci amanar auren ta,gashi ba mijin ga wanan bakar cutar,ita kam Ina zatasa kanta, gaba-daya ta rikirkice,da k'yar doctor ya lalaba ta da cewar tayi hakuri ta aje komai ta kawo kudin da za'a sa masa jini,aje damuwar ta gefe tayi,dan Allah na gani Mahaifin ta shi kadai ne gatan ta idan ya mutu bata san yanda zatayi ba.
Gida ta koma ,duk inda tasan yana ajiyar kudi ta dubu babu ,sai wasu yan canji da basu kai basu kawo ba,anan ne ta kira Manager dinsa tare da ce masa tana bukatar kudi hakuri ya bata tare da fada mata cewar Mahaifin ta yanzu bayada komai,ya Saida duk wasu kadarorin sa da kuma kudin da yake da ya hada hannun jari da wasu yan damfara,sun gudar masa da kudi dan hata gidan da take ciki wato na Mahaifin nata harda shi ya saida yasa ciki."

Bata gama Jin abinda yake fada ba ta yanke jiki ta fadi a gurin.

Soyaya ruwan zuma,tun dasafe Husseina ta tashi ita da khalissa suka hada ma su A'INDO breakfast me rai da lfy,dan ita ta hana hajiya aiko musu, tace tunda suna kusa ai ba sai anyi wahala ba,nan suka hada ta turo Khalissa ta kawo dan tunda Khalissa ta zauna gidan gaba-daya taji tana kaunar zama wajen Husseina da Idrissa saboda yanda suke kaunar ta suna nuna mata so dan haka bata jima a gidan Hajiya ba ta dawo.

Ita ta kawo ma su A'INDO a lokacin sun basu tashi ba basu bud'e ba,dan haka ta dannan wasu yan butuwa dan ta sansu ta bud'e ta kitchen ta shiga ta jere musu tare da kara gyara musu falon tasa turare ta nufi kitchen ta gyara komai.

Ta fice daga gidan tana murmushi,itama dai Allah kawo mata miji tayi auren nan.
Chapter 42 · 0% Book details