← Book details Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 45

Sashe 40

Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Nan suka tsitsine masa suka fito sukayi gaba,haka aka dinga sabgar biki ana watsi da Naira kamar ba'a sonta , Alhassan zaune shida Abass Yana murmushi yace da Abass " aboki na kayi hakuri a baya na kasa fahimtar ka ,nayi tunanin auren matan waje shine wayewa Ashe abin ba haka yake ba,gashi Allah ya nuna min ikon sa,ya sa min son yarinyar da ta girma a kauye,wada naki a da anma yanzu nake bala'in son ta."

Murmushi Abass yayi yace"wanan haka yake abokina,dama ance idan zaka ki abu ka k'isa sama-sama,dan bakasan yanda k'addarar ka zata kasance ba, A'lhassan wallahi matan mu na nan sunfi matan wajen nan sau dubu,haba mai yafi musulumci dadi,me yasa bazamuyi Alfahari muma da Al'adun mu ba,suma ai da Al'adun suke takama,wanan rayuwa ce ta zama abinda ta zama saide muce Allah ya kyauta."

"Ameen" cewar A'lhassan.

Rabi'u yana rabon abinci na biki,yana tafiyar tasa ta yan mata aiko sai Yan group A'INDO fans suka suka tsaya kallon sa tare da hangame baki baki,wasu suna gulmar sa ana cewar shine shine ai Rabi'u daudu da Maimouna ke bamu labari cik'in A'INDO.

"🙄to Sa'idawa ana ruwa kuna kirgawa,meye na wani zubamin na mujiya,dadin abun ma dai nima yar uwar ku ce ,duk abinda ke gare ku inada shi to meye na ku tsaya kallo na,ana kus-kus,ni bana son gulma,kunzo biki ne ko gulma,hummm kudai kuka sani kwaji dashi na mahaukaci da ya fada rijiya yace kwaji dashi nidai wanka na nake ato.""

Yana gama fada ya tura musu abincin ya juya yayi tafiyar sa irin ta mata.
.

Mukus sukayi kowa na raba idanu lol🤪

Masha Allah anyi biki sosai inda akayi barin naira,can na gano Zainab sai kwaso shoki take🤣

K'arfe takwas aka fara shirye shiryen zuwa dinner ,inda daga nan bayan an gama dinner direct za'a huce da ango da amarya tamfatsetsen gidan su Wanda yake katanga daya da ta idrissa da Husseina.

A lokacin ne kuma Alhaji da Hajiya suka musu Nasiha sosai mai ratsa jiki,yayyin da Anty ma tayi musu,nan aka shirya su sunyi bala'in yin kyau aka huce da wajen dinner ,Masha Allah kowa yazo gurin yake fada,amarya da ango sun samu gifs gif sosai daga yan uwa da abokan arziki,k'arfe 12 na dare aka tashi,akayo gida da ango da amarya,anan akayi Addou'a akayi sayen Baki kowa ya watse ango ya fita rakiyar su,aka bar Husseina tare da A'INDO nan ta d'auko wata yar roba Mai cik'e da wasu ruwa na tsumi, Husseina taba A'INDO tace"amshi kisha wanan yanzu na tafi kafin mijin ki ya dawo."

Yamutse fuska A'INDO tayi tace "na meye."

"Kaji rainin hankali zan baki abinda zai cutar dake ne? To tsumi ne mai kyau da inganci wata yar meduguri ke hada min shi yanada bala'in kyau."

"Kai ni kun isheni da shaye shayen nan, haka Anty Ladi da Hajiya suke dura min ruwan magani ko Yaya na zauna a guri sai na bar lema,gashi wata muguwar sha'awa dake cina yau."

Ganin da tayi ran Husseina ya baci sai taji ba dadi ,ko ba komai kudi ta fida ta hado mata shi,tana yar uwar ta idan bata Sha ba bata kyauta ba .dan haka ta amsa ta fara sha abun da dadi,ga gardi ga zaki,tsab ta shanye sa."

Taba husseina robar Husseina tayi murmushi tace"wanan hadin keda kanki zaki dinga neman sa,domin yanda kikaji dadin sa a baki haka shima zaiji dadin sa idan yana harka."

"Dariya A'INDO tayi tace"ke na fahimci yarinyar nan tunda kikayi aure bakida kumya,ga idrissa shima ba kumya kullum a like yake dake kamar kaska,a yanzu haka ma yana harabar gida yana jiran ki,nan dacan ma bazai iya barin ki ba."

"Haka ake so ai dama,ku wa yasan abinda zakuyi nan gaba,keda daga ke har shi bakuda kumya,duba yanda kike ta shishige masa a wajen dinner,shi kuma yana rungume ki ko kumyar mutane bakuyi."

Dariya sukayi sanan tayi salama ta tafi, dai-dai shigowar A'lhassan, A'INDO dai tunda Tasha wanan tsumi kasan ta ke mata motsi,wani yam yam take ji a jikin ta,kasan nata sai ambaliya take,ji take kamar ta kamo Alhassan ta masa fyade.

Bayan Al'Hassan ya dawo ya rurufe ko ina,da salama ya shigo d'akin yana farin ciki ya zauna saman gado kusa da ita

Yaye lulubin da tayi yayi,Yana kare ma k'yakyawar fuskar ta kyau,tare da kara godiya ga Allah,kallon juna suka tsaya na yan mintuna,sanan ya rungume ta,yace"Alhamdulillah Allah abin godiya,Allah nagode maka da ka kara dawo min da matata a karo na biyu,Allah nagode ma da ni'imar da kayi min,Aisha I love you,ina sonki so mafi tsanani wanda Baki bazai iya zayanowa ba,ina fatan zaki rike ni bazaki taba rabuwa dani ba."

"Kara rungume sa tayi tace"insha Allah."

Sun dan jima a haka dan tuni yanayin su ya fara canzawa ,d'aurewa yayi ya tashi yace"bara na dan watsa ruwa tashi yayi ya fita,itama tashi tayi ta fida kayan ta ta d'aura tawul ta shiga b'andaki wanka tayi tana gamawa ta fito,ta shafa Mai da turare me kamshi,ta bud'e wadrop ta fido farar rigar barcin ta shara shara tasa,ko bra bata sa ba,pant din rigar kawai tasa,ta zauna a gado tana kafa lumde jikin ta,shigowa yayi shima cik'in shirin sa na kayan barci,yayi masa kyau sosai,su duka sun hadu, murmushi yayi saboda kyau ta masa, gaba-daya tafiya tayi da nutsuwar sa,take yaji sha'awar ta ,ta baibaye sa,salaya ya shimfida ya kelle ta yace "My wife je kiyi Alwalla kizo muyi sallah."
"Inada alwalla,"
Tace dashi,katon hijabi tasa Dogo har kasa,tazo bayan sa suka yi sallah raka'a biyu,suka gode ma Allah sannan ya azo hannu bisa kanta yayi Addou'a,sannan yayi mata yan tambayoyi bisa kan Addinin musulmci,ta basa amsa dai-dai ,yaji matuka,tashi yayi ya nufi
, kitchen ya d'auko plat ya dawo ya juye dankwala dankwalan kaji a ciki yayi da yaji mai dadi,ya fido musu madara da juis,yace tazo suci kiyawa tayi ta make kafada a shagwabe ta turo baki tare da cewa"ni bana jin yunwa barci zanyi ."

Ji yayi ta Kara burge sa kamar ya hade abunsa ya huta ,tashi yay ya d'auko ta cabak ya zaunar da ita saman cinyar sa,cik'in tsokana yace"hum naji dai duk wayon amarya sai an.....

Wani kallo ta wurgo masa sai yayi saurin hade maganar sa,ya kashe mata ido daya ,tare da cewa yi hakuri kici kinji Yar matata ,Kinga ko a wajen dinner bakici komai ba,cirowa yayi yasa a bakin sa tare da lumshe idanu yace hummm wanan kazar akoi dadi,hada yawu A'INDO tayi dama akoita da shegen ci ga kwadai,yana kallon ta ta gefen ido, murmushi yayi,dan yasan kwadan ta,yace"dan bud'e bakin ki taba kiji akoi dadi."

Tuni ta bud'e bakin ya bata, taci tana lumshe ido tace"wai wanan nama da dadi yake, dan Karo min."

Dariya yayi mata nan yaci gaba da bata,itama tana basa sukaci suka koshi.

shi ya tatara ya kai kitchen, b'andaki ta shiga tayi brush shima ya dawo ya iske ta b'andakin sukayi , gaba-daya ta manta yanda rigar ta take,domin kuwa komai ana gani ba abinda ta boye hata nonuwan ta ana ganin su a tsaitsaye farare kar dasu."

lokacin da ya dago kai ji kake makwat ya hada yawu,domin a wanan karon komai nasa daina aiki yayi ya tsaya Kam tamkar gunki yana kallon ta,dago kai tayi sai a lokacin ta lura da abinda ke jikin ta ,da sauri ta fara kakare jikin ta da hannunta cik'e da jin kumya , murmushi yayi ya janyo ta ya rike yace"my love kinsan abinda yasa nace bazan auri bahaushiya ba,wato wace bata waye ba ko girman K'asar hausa saboda kumyar ku,da yawa inajin
Maza na kuka saboda kumyar ku ke kwaruwar ku,shi ko namiji baya son haka yafi son a nuna masa soyaya da kulawa tsantsa."
Cik'in ran A'INDO tace"tab aiko da ka san ko ni wacece da baka fadi haka ba,niko zan nuna maka irin tawa kalar soyayar,dan bana cikin masu Jin kumya,hakan ma inayi ne kafin mu saba kwana biyu."
Chapter 40 · 0% Book details