Sashe 39
Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zakiga wasu matan na cewa maganin mata bai dame su ba,wata ma kusan shekara goma zakiji tace tun na auren ta rabon da tasha, ko kuma basu ma taba sha ba,haba a matsayin ki na mace ace shekaru kusan sama da goma baki taba shan maganin mata ba,sai ya miki kishiya yazo yana ihu a gado kiji ance ai asiri ne,ko daya tsabar gyara ne,wacan ta fiki iyawa,a koi mata yanzu mafi yawa suna tsoron maganin mata saboda yanda duniya ta lalace,ko kasa yanzu mace sai ta saida tace maganin mata ne,hakan ta faru ne yanda mata ke haukar neman maganin mata, zakaga ko bazawara na Saida maganin mata,to in fitsari banza ne kaza ma tayi mana, tana Saida maganin mata ne mijin ya koro ta,dan me bai zauna da ita ba ko dan dadin ta dan haka mata mu farka,mu daina dura ma cik'in mu tarkace,ku sani amfani da tarkacen maganin mata marar inganci yana kawo infection,yana taushe mahaifa,yana hana haihuwa,sanan yana bata ma mace test dinta na dadi, akoi ingatatun maganin mata wanda ya kamata mata su dinga amfani dasu,su ma kuma ba kullum ba,a wanan zamanin na yanzu zakaga mace tanada dubu daya ta sayan maganin mata anma batada dari biyun sayen sabulu dan tsabtace suturar ta da ta yaran ta da kuma gidan ta,wata yanda taba maganin mata mahinmanci bata ba addinin ta ba.ba fa maganin mata kadai bane zaman aure,yake yar uwa idan kika rike Sallah,karatun Alkur'ani ,ladabi da biyaya,tsabta,tarbiyar yaran ki,kula
Da mijin ki sanan ki kulla da kasan ki,wurare hudu karki yarda mijin ki yaga gazawar ki a kansu ,tsabtar farjin ki, tsabtar bakin ki, tsabtar hamatar ki,sai kasan nonon ki,wa'innan wurare idan ba'a yawan kulla dasu miji zai raina mace,mata ku saki jikin ku yayin da akaje shimfidar mai gida a dage a koyi salo-salo na rikitar da miji,karki yarda kullum miji ne zai hau kanki kamar doki,a'a kema ki dinga hawa kansa kina nuna masa salo naki,girki kala-kala mu dage mu koya kar a barmu a baya,duk abinda kikaga ya fito na zamani Wanda ya danganci girke-girke ,kwaliya ce muyi kokarin iyawa,akoi matan da ko fowder wanan basu iya shafawa ba,jagira ta zamani basu iya ba,jan baki ma basu san yanda zasu daidaita su shafa a bakin su ya fito yayi kyau ba,a'a wata zakiga ta shafa har saman lebo,wata fowder zakaga tayi mata furu-furu kamar an fito da ita daga kabari,ko kuma a shafa iya fuska kawai banda wuya,a bar wuya bakikirin.sai ace ba'a iya kwaliya ba,duk macen da tace bata iya kwaliya ba to Bata koya ba ,kuma bata sa kanta ba,ba fa sai kinje koyo ba,a'a a waya ma sai ki koya,dayawan mazajen mu wanan k'waliyar ta zamani da Yan mata suka iya duk idan za'a unguwa sai suyi su fita shi ke janye hanakalin mazajen mu,ko kuma susa turare mai kamshi wanan shine fa,to mai zai hana muma matan auren muda mukeda garantyn auren mu koya,anma ace munyi dabas komai sai muce mun barma Yan mata mu yanzu mun tsufa,wanan ai abun takaici ne.
Wasu basusan Shirin da ya kamata suyi ma mazajen su ba daga safiya zuwa dare,da farko idan mace ta tashi tun asuba tayi sallah ta aza breakfast,sai taje tayi wanka ta shafa mai ta dan shafa fowder da lips,sai kwali ,ba sai tayi jagira ba,ta shafa turare ,ga mai hali ya zamana tana shafa turare kowane da lokacin da ake shafa sa, ma'ana,na safe daban na rana daban na dare daban,ga mai hali ya kamata ace dasafe tasa doguwar rigar abaya mai kyau ,da rana tasa atamfa ko less ko shada,da dare kuma tasa kananan kaya riga da wondo masu fito da surar jiki,ko kuma riga da siket kanana, ko kuma riga iya gwiwa,ko kuma wondo daidai cinya ko siket,riga marar hannu,mai fito da kirji,duk dai kaya kanana sune na dare,wajen barci kuma asa kayan barci masu fito da surar jiki da kyau.....
Cin Aya,kwakwa,dabino, kankana,gujiya,madara,
Rake,gurji,koncumber, idan mace na yawan cinsu suna kara ni'ima da dadi,tsuguno a karamfani yana matse mace,akoi abubuwa diyawa wa'inda ya kamata mu mata mu rike,bara na barki anan sauran zamu karasa daga baya......
Sosai A'INDO ta koyi abubuwa,Idanun ta suka bud'e bisa kan kulla da miji,ko a wathapp tana karuwa da abubuwa sosai...
Biki ya matso dan yau saura kwana uku a d'aura aure ,Yan uwa na nesa da na kusa duk zunzo,abokan Alhassan duk sunzo,hada na Paris duk suna Hotel,A'indo dai cewa tayi babu kawayen da zata gayata,ita da yan gidan ma ya isa, duk wasu dinkuna tayi .
Yayin da aka hado Mata lefe akwati goma sha biyu
A yau ne katuwar mota ta tsaya a k'ofar gidan Bashir,Anty ce ta shiga yana ciki zaune yayi tagumi yana tunanin A'indo,da kuma auren da yaji zatayi a TV abun yayi bala'in taba sa kamar mahaukaci ya koma,domin sai a lokacin yake jin wata guguwar sonta na tunkaro sa......
Anty ce tayi salama ta shiga falon ya amsa a sanyaye ,a shekeke Anty ta kalle sa tace"munzo d'aukan kayan Yar mu ne,Wayyo Allah Bashir karamin hauka yayi ,Anty ko a jikin ta nan tasa kata su shiga su fara fitowa da kayan .,aiko nan aka fito komai ko tsinke ba'a bar masa ba,anan ya kara rudewa,hauka yayita yi a gidan.
Suna isa gidan A'lhassan ya fito zai tafi Hotel ya kalli motar kayan bayan sun gaisa da Anty yake tambayar kayan meye wanan?
Nan Anty tace masa na A'INDO ne da aka d'auko daga gidan tsohon mijin ta."
Ransa ne yayi wani irin bacewa,yace"duk abinda aka fido daga gidan Bashir Anty ta rike dan ba abu daya da za'a shigar Masa dashi a gida.
Godiya Anty tayita yi,ta shiga gida ta fada ma Hajiya abinda A'lhassan yace,Hajiya tayi murmushi tace"Soja rikici,kawai kije dasu ki tambayi ita Aisha idan da abinda take so sai ta d'auka ."godiya sosai Anty tayi ta nufi b'angaren A'INDO.
Bayan kwana uku dubunan jama'a suka shaida d'aurin auren hassana Adamu ,da Alhassan Alhaji Sanmani,kazo kaga farin ciki da kuma washe hakora da Alhassan yaji an d'aura,anan naga yan groupe A'INDO & LATIFA SABON SALO group sun tafo da kayan su aka kawa Mrs Adam ce ke gaba tana janye dasu sai masifa take musu wai suna kauyenci🙄 su Zainab,Mrs Abubacar,Ummu Muhammad , Murjanatu ,Manman Adnan,kausar da sauran Yan group din group yancin ki su jikar kulu,Maryam ,da sauran su, group Yar Mutan kagara &Matar Abdoul duk an garzayo dan taya Alhassan da A'INDO murna, da cin shinkafa kazat 🤪harda masu tsine Masa ko kumya basuji ba🙄🤣.
*Masoyan A'INDO musanman yan group A'INDO and Latifa sabon salo,ina matukar yabawa da comment din ku, group Yar Mutan kagara &Matar Abdoul , group yancinki fans, group ana tare fans,da sauran wa'inda ban fada ba wallahi ina matukar jin dadin comment din ku,yana sa ni nishadi,duk ina lura daku, kuyi hakuri idan kunga bana maida muku hakan yana faruwa ne saboda ayukan da suke Shan kaina,sanan wa'inda suke min magana pc idan sunga bana dubawa kuyi hakuri ba shariya bace ko cin fuska,abubuwa ne sukayi bala'in yi min yauwa shi yasa ,plz wa'inda suke a group din da nake idan an tambayi A'INDO ku bada ku rage min abubuwa plz.*
[21/11 à 20:23] Mai Waina: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIYAR*
👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
_and Now_👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*
_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_
*My Maryam Obam ina tayaki murnar Kamala Litafin ki Najeeb, ubangiji yasa muyi aiki da darasin dake ciki,Allah baki ladan dake ciki kuskuren ciki kuma Allah yafe Miki sai mun ji ki a sabo mai dadi kamar na sauran litatafan masu dadi*
*Page 79-80*
Can bayan Mrs Adam ta kawo su gidan biki,sai kuma ga waya wai ga wasu yan gidan group A'INDO &Latifa sabon salo can sunzo mota ta lalace musu,gashi basu san gida ba,Mrs Adam tace"Kai ni na gaji wa'inan ma da na kawo sun caza min kai, daya daga ciki taje ta taho dasu tunda taga gidan,kallon ta takai ga Mrs Abubacar,taga ta hararo ta taci fuska,alamun dai kar ma ta mata magana dan ta gaji,Allah sarki sai takai kallon ta ga Yar daki na wato Kellu B Modu,tace taje ta tarbo masu zuwa,tashi tayi ta tafi,Aiko anan taga yan group A'INDO & Latifa sabon salo fans zaune ,har akoi wa'inda suka mak'ale a tayar mota lol🤪
Can na gano khadeejat daheer,Hauwerh,surraya Yusif Hassan,Queen Hally,Ummi Ibrahim,Mmn Sadeeq,mmn muhibbat,Nafissa sanusi,mariya dantsoho,Teemah,mmn Khalifa,Booty Aminu,Hajiya Rashida, jamjam,Ameeyrah Abubacar,Aisha modobo,Aisha Abba ,A bilki,ummu Sadeeq,preety,Humairah,Mmn ihlam,Naimcy,Ummu Usman,Maman Shureinm,Hauwau wada,maman Usman,Umma minal,mmn mareeya,Aishan melah, UMMU HANEEFA,Maman Hafsat,Yar lele,Rooky NCD(fine girl),Meeyrahh🌹,Kausar sidi bash❤,
Ummu khadeeja,Maman Sadeeq,fateemah bello, Ummu hanan,maman ihsan ,Farida Aliyu, maman Fatima,Mmn Ashfat,Mmn Hassan,Billy92,Maryam kolo,Hanan Baba,Bilkisu Abdulahi,leemah Abubacar,Hajjaju, Fateemah Muhammad,Maman Rais. kai duk dai gasunan da yauwa Masha Allah duk sunzo wanan biki mai Albarka.
Haka Yar d'aki na ta jawo su duk sun galabaita aka taho dasu,baban masauki aka basu,inda suka bukaci ganin Amarya A'indo waw taji Dadi sosai,nan suka dinga mata Nasiha,da kara bata siririka na zaman aure,Masha Allah biki yayi biki inda ango yazo da abokan sa dan d'aukan photo,hum yau naga kauyenci a gun yan group A'INDO & Latifa sabon salo fans,nan suka dinga zuzuta kyau irin na Alhassan da A'INDO,inda suke cewa ashe dai kadan daga cik'in kyansu ne Maimouna take fada mana,ashe sun ma fi yanda ake fada kyau.
Biki yayi biki anyi shagali fiye da tunanin mai tunani,komai ya kayatar,yayyin da ango da amarya duk saide fatan Alherie ake musu.
Group Maimouna saida sukayi zuga guda sukaje gidan Bashir dan gulma wai ganin yanayin da yake ciki,aiko sun gani,domin Bashir gaba-daya ya hargitsa dakin mai kankat ma giya suka tarar yana sha Yana kukan rashin A'indo,tare da fadin shi ya dace da ita ba Al'Hassan ba.