Sashe 22
Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mina Ina matsayin mijin ki kike Kama min kwalar riga,kinsan da babu Wanda ya taba yimin irin makamancin haka,namiji ko mace,anma ke dan salon raini ni zaki shaka,idan so kike na baki hakkin ki, ki daina abinda kikeyi,Mina ace kina mace anma kullum kina club,babu ranar da zatazo baki fita ba ko zuwa party,bayan haka na hanaki fita da kananan kaya anma kina ci gaba dayi,na miki fada kinki ji,kina matsayin ki na yar musulmi,kuma bahaushiya."?
Ki sakeni, idan ba haka ba wallahi na lahira sai ya fi ki jin dadi."
"Me ka isa kayi"?
Buge mata hannu yayi,tare da marin ta,nan ya fara ball da ita,tana ihu,saida yayi mata jina jina,tukon ya barta nan kwance,nuna ta da yatsa yayi yace"gobe ma zaki kara."
Yana gama fadar haka yayi gurin aikin sa,taji jiki sosai ,da kafa taja jikin ta har ta iso gun wayar ta ,ta d'auka kira tayi bansan me tace ba,can sai ga wasu mutane su uku ,duk Mata nan aka shigo da su falon,Mina ta kalle su tace"kunga abinda mijina yayi min,inason a fida min hakki na,saboda doka ce,da french take musu wanan maganar,wato Humain right,yan tambayoyi suka mata ta basu amsa,duk karya,wajen aikin sa ta fada musu,sukaje."
A barack kafin su shiga suka nuna katin su,sanan suka fadi wanda suke nema,tafiya akayi aka shaida ma Alhassan,yace a shigo dasu,bayan sun shigo ne,sukace "sa ankai Mana karar ka ne,na taushe hakkin Matar ka,sanan kana dukan ta ,kuma munga shaida."
Sakaka da baki Al'Hassan yayi yace"ni kuma,wace Matar tawa"?
Wace ka bari a gida bayan ka duke ta ,sa muna umartar ka da ka bi mu ba tare da musu ba,."
"Wane irin hauka ne,dan an fada muku shirme sai ku hau ku zauna."
Alhassan ya fada a matukar hasale.
"Sa kayi hakuri,bama son abun yakai ga kowa yaji ,domin zai iya shafar aikin ka,kazo muje."
shiru yayi na dan wani lokaci,tabas yasan aikin su ,ba ruwan su da matsayin ka,idan doka ta hau kanka dole zakayi taka tsantsan a rabu Lfy."
Tashi yayi yace su shiga gaba,tunani ne ya fara barkatai,yanzu ace kamar shi akazo kamu ,akasa a gaba kamar wani barawo,lalai Mina tayi nisa,shikam ya auro ma kansa jangwom.
Motar sa ya shiga ,har offishin su suka isa,an karama sa,nan shugabar su ta fito,ta zauna tace"Alhassan ko dama mun kawo ka wanan wurin ne saboda mu ja maka kunne,mu babu ruwan mu da matsayin ka,da ko kai waye,idan doka ta biyo ta kanka dole zamu hukunta ka har zuwa inda k'arfin mu ya kare,dan haka ka kiyaye,ka bar ma matar ka yancin ta,Kar ka kara kokarin dukan ta,ka san wanan tsarin daga yanzu zamu zuba ido a gidan ka,ka kiyaye domin idan bakayi wasa ba har aikin ka zai iya samun matsala."
Murmushi Alhassan yayi wanda baikai ciki ba,daga gani kasan wanan abu yayi matukar bata ransa,anma ya ya iya dole yabi doka, salamar sa sukayi,kasa komawa wurin aikin yayi ya dawo gida,isketa yayi tana cin abinci,ji yayi kamar ya mangare ta,tsaki tayi ,a hasale ya tashi zai doke ta,ta daga hannu tace "kull kar ka kara ,ka sansu sarai wallahi na kara kiran su na fada musu,to wallahi wanan kakin da kake takama dashi sai ka tashi babu shi dan haka ka kiyaye."
Jimke hannu yayi ya dunkule waje daya tare da bugun bango,da sauri yabar wajen,itakam Mina dariya ta kece da ita.
Tace"dan rainin hankali gobe ma ka kara mugu kawai,kuma sex Kar kayi dani mana, inada dubun ka wa'inda idan na fita zasu biya min bukatana,muyita zama a haka."
Alhassan shigar sa d'aki,duk abinda ya gani ya fara farfasawa tare da sakin ihu ,saida yayi ma d'akin kaca kaca,sanan ya zauna ya kunna taba ya fara sha ba k'ak'autawa, ba abunda yake tunawa irin kashedin da aka Masa,ace kamar shi yanda duniya ke son sa da Alfahari dashi,shine yau aka tozarta,"Mina na tsane ki,nayi dana sanin auren ki,tabas na gane kuskuren zabi na,ya Allah."
*Bayan shekara uku*
A yau ne aka ba su A'indo sakamokon jarabawar su ta k'arshe,a inda suka gama secondry dinsu cik'e da nasarori daban daban,wanda su ke cin na daya a jarabawa.
A yau akayi bikin murnar kamala secondry dinsu,a inda akayi musu kyaututuka,a yanzu ne kuma su A'indo suka zama cikakun yan mata,wa'inda ake ji dasu,da kyansu,wa'inda duk namijin da ya d'aura Ido a kansu bayada wani buri illa yaji sun zama malakin sa .
Idan kana neman wayewa ,ilimi,kyau , kamala kazo kansu ka tsaya,a yanzu shi kansa Rabi'u idan sun fito kirari yake musu.
A zuwa lokacin kuma Alhassan ya ladaptu domin kuwa a yanzu idan akoi abinda Mina ta raina to bayan sa yake,cik'in sa ma ta zubda wajen sau uku.a cewar ta bata tashi haihuwa ba,tun yanzu ya gaji da rayawar nan,kasar sa yake son komawa,da ya nemi transfer akace a'a ya taimaka ya zauna suna bukatar sa,sun dai ce zasu basa hutun shekara daya,hakan ya masa dadi domin yanzu ba abinda yake bukata kamar zuwa gidan su cik'in yan uwan sa,da suka dawo gida,ba kamar kanwar sa da yafi so.
A cik'in wanan yanayi ne kuma aka sa ranar auren Husseina da Idrissa,wata daya,bayan an gane so da kauna da suke ma juna a inda Hajiya ta tashi ta zake ta fara gyaran husseina........
[16/10 à 12:44] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
*DAGA AKALAMIN MARUBUCIYAR*
👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
_and Now_👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*
_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_
*Page -45-46*
Husseina zaune ita da A'indo,wayar A'indo ce tayi kara alamun sako ya shigo, d'auka tayi ta duba tayi murmushi, Message ne na soyaya,wanda kusan kulum sai an aiko mata shi anma kuma ta rasa wanda yake turo mata zazafan wanan message na love a kullum,kafin ta tashi daga barci message din take fara karo dashi ,sanan a kowane lokaci idan lokacin sallah yayi shi ke mata message akan taje tayi sallah,tun bata kulawa har ta fara kulawa,domin kuwa a yanzu har damuwa take idan bata ga sakon sa ba.
"Wai ni Lafiya? Kwana biyun nan nake ganin ki kullum cik'in nishadi kodai ko dai😉."
Husseina ta fada tare da kashe ma A'indo ido daya.
"Hum bari kedai my sis nima wallahi haka kawai nake jin kaina cik'in nishadi,anma kuma wata killa hakan ya danganta da wanan mai yawan turo min sakon,a kullum sai ya turo min sako,yau shekara biyu kenan,abun mamakin har yanzu ban taba ganin sa ba,tun bana biye masa har na fara biye masa,har takai yanzu idan ban ga sakon sa ba bana jin dadi,kusan kullum sai munyi message a wathapp ,anma ban taba ganin ko hoton sa ba, bare kuma naji muryar sa,ko na kira dan naji muryar sa baya d'auka,saide yace min duk ranar da na amince yazo inda nake zan gansa,kuma zanji muryar sa,a yanzu kusan kullum sai ya min magana akan yana son zuwa ya ganni,anma naki basa dama,saboda ina tsoron maza nikam yanzu."
"Haba A'indo sai yaushe ne zaki daina jin tsoro kiyi rayuwar ki kamar yanda kowane dan Adam keyi,shi wanda kike tsoron ma yana can yana sheke ayar sa da matar sa,ki duba irin dubunan samari yaran masu kudi,yaran sarakuna, haka suke cewa suna son ki anma ke sai kinyi yanda kikayi kika kora su,anya A'indo kodai har yanzu kina son Alhassan ne wai"?
Tuf A'INDO ta tofar da yawu ranta a bace,sanan tace"wallahi ko maza zasu Kare bazan kuma ganganci da nayi a baya ba,me zanyi da wani Alhassan, wallahi fadar sunan sa ma yanzu da nayi karki so kiji yanda nake jin haushin kaina,wallahi bana fatan ma ko a Lahira na hadu da wanan mugun ."
Murmushi Husseina tayi tace"Hi my sis calm down,maida wukak'en ba ni nakar zomon ba,bare a bani rataya,to idan har kinaso na yarda cewar baki son Alhassan kiyi ma wanan mutumin message cewar yau yazo ku hadu."
. "Angama."
. Cewar A'indo waya ta d'auka ta masa message cewar yau ta basa damar yazo."
Maido mata Alamun jin dadi yayi,tare da gode mata.
Husseina da kanta taje ta fada ma Hajiya cewar yau A'indo zatayi bako."
Murmushi Hajiya tayi tare da yin murna tace "Kai Masha Allah ,yata Allah sa suriki na ne."
Idrissa ne ransa ya bace,fauuuu ya tashi yabar wurin,Husseina da hajiya suka bisa da kallon mamaki."
Murmushi Hajiya tayi dan tasan ma'anar hakan,kawai yana taya dan uwansa ne kishi,yau to me A'indo zatayi da Alhassan yanzu,ai ko ita taji A'indo zata koma ma Alhassan ta hana,bare kuma bazata ce ba,ai ita wanan abu ya mata dadi,Allah sa bakon Alherie ne.
Da misalin k'arfe takwas A'indo taci adonta cik'in atamfa,riga da zani dinkin yayi bala'in yi mata kyau. kasancewar tana son kwaliya ,har Makarantar koyon make up ta shiga,kuma ta iya ta kware,ita ke ma kawayen ta idan zasuyi aure ba tare da ta bukaci dalar su ba,dan haka tayi k'waliyar ta simple,tayi bala'in kyau,kamar wata ba'indiya,hijabi ta d'auka mai hannu tasa,sanan tasa turare mai bala'in kamshi da dadi,wayar ta ce tayi kara,ta d'auka,wata zazakar murya taji a wayar tare da ce mata ya karaso, murmushi tayi sannan ta kashe,Husseina ta kalla ,"waw my twins sis kinganki kuwa?
Wallahi kinyi bala'in yin kyau,kamar ba A'indon kauye ba🙊."
zumburo baki A'indo tayi,sannan ta kaima Husseina dukan wasa,tace"ke yarinyar nan kin raina ni ko ina yayarki kike tsokana ta."
"😏nifa ce gaba dake ba ke ba malama."
Cewar Husseina.
Dariya A'indo tayi tace" to naji su manya,na baki girman,jeki shigo min da bako na nidai ki kaisa Falon baki."
"Tab so kike mijina yayi ball dani, dama yana Jin haushi na dan nace ma hajiya zakiyi bako wai kishin dan uwansa yake."
"Dan Allah share sa,shi bai san abinda dan uwan sa yayi min ba,dan Allah sis ki taimaka."cewar A'INDO.
"Naji anace bara naje."
Yauwa my lovely sister I Love you."
"Me too my twins"
Cewar A'indo."