Sashe 2
Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama fadar haka ya kama hanya yayi tafiyar sa, yana tafiya irin ta mata yana kada kugu,baki a sake A'indo take kalon Rabi'u daudu har yabar harabar falon,ta tuntsure da dariya ,sanan ta kara gusowa wurin Hajiya tace"Hajiya wanan anma haka haka ne ko? dan wly naga Alamun shima sha tara ne,to in ba sha tara ba wane mutum ne duba fa hajiya A'indo tace tana koyon tafiyar Rabi'u daudu Hajiya tafiyar sa wane namiji zaiyi wanan tafiyar in ba haka haka ba ,to aradu Hajiya bani kadai ke bukatar magyarin mutum ba,wly wanan ma yana bukata."
Kuma Hajiya dan Allah kice ma Alhajin gidan nan ya dinga tafiya a hankali,in ba haka ba yayi Bari dan naga cik'in sa ya kusa haihuwa,Kinga ranar ma ya Fado anma dai ya'yan basu mutum ba ko?
Da Allah Hajiya ki dinga cewa ya dinga tafiya a hankali,in zai fita gidan nan kiga Yana sauri,Kar yaje ya barar da Yan cikin,Kinga ku rasa yaran ku Dan Allah ki masa magana cewar A'indo domin itafa har ga Allah dagaske take ,dan ranar ma saida ta tambayi daya daga cik'in masu aiki cewar wai yaushe Alhaji zai haihu.
Saboda Alhaji yanada kyau saide katon ciki garesa,Wanda Yana tafiya cikin na rinjayar sa
Mugun kalo Hajiya ta jefeta dashi tace"wai A'indo yaushe zaki nutsu kiyi hankali, kuma mijin nawa kike ma haka wly ki kiyayeni zan saba miki."
"Jiya ko shekaran jiya insha Allah,zanyi hankali hakiya.taba hajiya amsa tare da kamewa tsam."
Kada kai Hajiya tayi ta tashi tabar mata wurin.
Ko akanta A'indo zama ma tayi a falon ta fara kalon wani American film da akasa, waro idanu tayi ganin wasu maza biyu suna fada a tv dayab ya zaune dayan yanata dukan sa,aiko me A'indo zatayi bayan aza hannu bisa kai ta kwala wata Kara da duk wani na cik'in gidan yaji,tace"Wayyo Allah dan Allah kuzo Kar ayi kisan Kai,Hajiya kuzo ku raba wly zai kashe shi,Hajiya Jin wanan ihun ta aza wasu ke fada da gudu gudu ta fito a firgice,Suma sauran jama'a gidan hakan suka garzayo a guje suna isowa falo suka iske A'indo ta aza hannu bisa kai tana sheka kuka,ganin an kashe wancan mutumin na Tv ,aiko kowa yayi cirko cirko da idanu aka zuba ma A'indo idanu cik'e da takaici,Dan sun lura da Tv ne take ,Hajiya da karasowar ta kenan tace "su waye ke fada kuma,A'indo fuska shabe shabe da hawaye,tace sai yanzu zakuzo bayan an gama yin kissa,ku yanzu gidan nan sai a kashe mutum bakuzo kun cece shi ba,ai gashinan sai kuje ku d'auki gawar kuyi mata jana'isar."
Ni bara naje nayi Alwalla muzo muyi zaman makoki,nasan yanzu mutane zasu fara taruwa,ta fada tare da share hawayen ta tayi gaba tana cewa "Allah jikanka Hanmma.
Ahhhhh yau ni naga kala kala ni Rabi'a kekam Allah shi kwashe maki Albarka yanzu saboda Allah a TV ne ake wanan abu kika cika mana gida da kuwa,kekam anyi asara cewar Rabi'u daudu."
ya fada tare da wani botsarewa ya turo kirji.
Cik'e da takaici Hajiya tace"A'indo bazan iya dake ba ,wly,ki tatara ki koma inda kika fito tun kafin kisa min hawan jini,in ba iskanci irin naki ba abinda ke Tv zakizo ki hana mutane kwanciyar hankali,to ni bazan iya ba tunda bazaki ki natsu ba."
😳waro idanu A'indo tayi tace "haba hajiyata,aradu nidake mutu ka raba,kuma ai nayi haka ne dan a taimaki rai tunda naga ana gida guda."
Uban waye yace Miki da gaske ne,wanan Tv ne wanan film ne,abinda kike gani ba dagaske bane wasan kwaykwayo ne kuma ma mu ke ganin su su basa ganin mu.
" La Hajiya yi hakuri ban sani ba anma daga yau zanyi hankali,dan Allah kiyi hakuri ,wly wanan gidan yanda kika san kanin uwata bazan iya rabuwa dashi ba."🙄
tausayi taba hajiiya Hajiya tace "naji shikenan anma karki kara irin haka."
Yauwa Hajiya ta wo ke wo ke,nidake mutu ka raba takalmin kaza,Yan bakin ciki saide a mutu ehehhh😏"
Ta fada tare da kalon Rabi'u daudu."
Ahheee riiiii kom,anyi a banza wai ance da makaho ga ido yace a'a wari suke,yau Allah na tuba mai jiya taci bare yau,akace in da ranka kasha kalo,shidai dan kauye a ko ina sai ya nuna halin sa,kedai kin baro mata,gaki mace har mace anma ba gyara sai sakarci,kai wly mu mata an cuce mu."😏
"🤔 Garjeje sangameme lukucece,tukeke,mumukeke rusheshen kato dakai kana Kai kanka jinsin mata,tab anma kam Allah dai ya shirya cewar A'indo."
"Ke ki kiyayeni ,wly sai na tube mu ba hanmata iska dan ba ta Ido ce dani ba wly"
"Kai bana son shanshanci kuje ku bani wuri bazan iyaba Hajiya tace tare da barin gurin ."
Rabi'u saida yayima A'indo kalon sama da kasa,ya wani tabe baki irin na mata ,ya rike jalabiyar sa da hannu daya ,ya rike kugu da hannu dayan ya juya yayi tafiyar sa yana kada kugu."
A'indo ta kece da dariya ta fita tayi ficewarta."
Bayan kwana biyu A'indo ce zaune sai durzar kuka take baji ba gani,bini bini ta rike ciki duk Wanda ya tambaye ta lfy bata ko kula sa,Saida aka fada ma Hajiya sanan tace a Kira ta taji abinda ya faru,tana zuwa wajen Hajiya ta tsaya sai zare zaren idanu take,kamar wada tayi karya😢 Hajiya tace"A'indo me ke damun ki naji ance kinata kuka."
Share hawaye A'indo tayi tace"yau Hajiya ba dole nayi kuka ba,ace kwana hudu mutum yana aje kahi a cik'in sa,tunda nazo banyi kahi ba,ace gaba-daya wanan katon hirgegen latsetsan gidan babu masai "A'indo ta fada tare da matse fuska😖.
"Ikon Allah to ke A'indo basu nuna Miki wajen kashin ba."
Tab Allah ya tsari kakana habu anma wly ku yan binin nan akoi ku da Almabazaranci ,yau in banda waouwta irin taku wanan randar k'yakyawa ita za'ayi kahi wanan ai hede asha ruwa,jiya ma can ciki nasha ruwa na ,na kohi wly zar dadi🤗"
Innalillahi wa'ina illaihi Raju'un nikam Saude naga takaina A'indo a wanan farin abun Kika sha ruwa?
"Hahhh Hajiya yau ni ina ruwa na,tsab nasha kayana na kohi,yanzu dai hajiya ki taimaka min da inda zani nayi kahi dan wly tun jiya nake jin ana mun kidan danbagalaje aciki 😖 matse fuska tayi sai ji kake buuuutt ta buga tusa.
Momyn Raihane aci gaba da gashi Maimou love😘
[10/10 à 17:27] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
https://www.facebook.com/ANA-TARE-writers-association-2477871259112678/
*Page 3_4*
*__________* anma gaba-daya A'INDO a tsorace take,bata kara tsurewa ba saida suka shigo falo,dukawa tayi tace in ta taka fashewa zaiyi,sai kace gilass ,ba yanda Antyn ta batayi da ita ba akan ta tashi anma Ina,to tun anan Hajiya saude da duk a gaban Idanun ta abun ya faru ita da yaranta suka kece da dariya ,sukaji A'indo ta shiga ransu.
Bayan Hajiya ta musu tambayoyi tace Antyn ta tafi aba A'indo d'aki daya a cikin na masu aiki har ta kwana biyu sai ta fara aiki ta gani in ta iya ,sai ta dinga gyaran falo hadi da guga.
Bayan an Salami Anty ,A'indo tasa Hajiya saude tayi tagumi tana kalon ta,Saida Hajiya saude ta tambaye ta lfy ?
budar bakin A'indo sai cewa tayi kinyi kama da matan Aljanna,yau me zasuyi in ba dariya ba,Hajiya tace "akaita d'akin ta ta huta kwana biyu acan ma ta buga kauyanci.
Saida tayi kwana biyu ana nuna mata ayukan da zatayi.a ranar kwana ta uku ce Hajiya tace a kirawo ta,tana zuwa Hajiya tace "so nake yau ki gyara min falon Nan yayi haske sosai,har yayi walkiya, washe baki A'indo tayi tace"angama hajiya, dariya Hajiya tayi ta bar mata falon,itako taje ta debo ruwa da sabulun guga da abun guga. Ta zauna
*_________* zaune take tayi baje baje a tsakar falo,Sai gugar tiles take,bayan ta gama guga da ruwa da sabulu sai ta kuma d'auko Mai na gyada uban mai yauwa,sai ta zuba a hannuwan ta ta murza sai ta shafa a tiles din kai kace mutum take shafa ma,da taga kamar shafawa ,da hanunta hakan zai bata mata lokaci sai ta d'auki Mopper tana dangwalo man dashi tana gogawa a tiles din,anma a zaune take yi ,saide ta dinga jan jiki tana gugar ,"ai wly Hajiya yau sai ta bani k'yauta,dan tsab zan goge mata falon nan sai yayi kal kal yana walkiya,duba fa har kalon kaina nake a ciki tamkar madubi,😁ci gaba tayi can ta tsaya ta murguda baki,sanan ta tafa,tace "ayariye nanaye ayariye, ayariye nanaye ayariye,ga saurayi na samu ayariye,wakarta take tana tafawa tare da rike kugu,duk wanan abun a zaune take,domin tales din ko ba'a goge ba idan bakayi taka tsantsan ba yanzu ne zakasha kasa, to bare kuma ga aindo tana kara shafa masa mai ,falon duk yayyi walkiya,tsabar Man gyada da ta goge falon dashi,bayan ta gama taji cikin ta na kugi"hahhf wly dan Albarka yunwa yake ji tace tare da shafa cikin ta,yau dama cin kwai da biyar,da ledar biredi daya,da ferpesun yan ciki Wanda ma ko cika kwanon nawa baiyi ba,me zasu min,yau nida ko a gida malmala hudu nake cinyewa badan ta isheni ba,yau Allah na tuba wanan abincin na yan birni mai zaimin,ai wly bazai min komai ba,da rarafe ta rarafa tayi kitchen abinci ta loda tuli guda Wanda mutum biyar sai suci su koshi,anma ta tashi dashi idan ka ga cin da take ka dubi jikin ta kai kace wata katuwa zaka gani,anma kuma abun mamaki siririya ce,anma ba can ba,ita ba doguwa ba,ita ba gajera ba.