Sashe 21
Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An mareki,idan ba kin raina ni ba da iskanci dan bakisan darajar aure ba,da aurena zaki fita a haka,dan ubanki daga gidan uban wa kike a haka,ace Ina matsayin mijin ki na fito daga tsakanin rayuwa ko mutuwa,anma ace ko irin na mata nazo na iske matata tayi abinci da komai bazan samu ba,dan iskanci sai ma warhaka zaki dawo min gida,uban wa ya baki izinin fita ma."
"✋Kaga Malam dakata min,aurena kayi Dan na maka abinci ko dan na zama baiwar ka,da kake cewar na fita,da Kai a tunanin ka dan ka aureni sai na daina fita da kuma shiga ta,a'a wallahi baka isa ba, ba'ayi da namijin da zaiyi iko da Mina ba,dan haka ka kama kanka."
Tana gama fadar haka tabar masa wurin tayi sama,kasa gusawa yayi daga gurin ya daskare a gun,tare da matukar mamaki shi Mina ke fada ma wa'innan maganganun....
[15/10 à 13:42] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
*DAGA AKALAMIN MARUBUCIYAR*
👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
_and Now_👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*
_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_
*Page - 43-44*
Zama yayi dabas tare da dafe kai ,"ya Salam ,nikam abinda na auro ma kaina kenan,mai yasa na tafka wanan kuskuren,ai duk da ina son wayewa ba irin wanan ba,ya Allah."
A gaskiya badan daddy yayi min gargadi ba,da Yi min Allah ya Isa matsawar na saketa to da yau ba abinda zai hanani sakin Mina."
Gaba-daya Alhassan ya rasa abinda ke masa dadi.
Mina kam tana shiga d'akin ta tasa key,ta fida kayanta tsirara ,tare da d'aukan wayar ta ,ta kunna videos call da ita da wani saurayin ta johne tsirara,yana ganin surar jikin ta,shima ya tube yayi tsirara ,tare da nuno mata jijiyar sa da take tsaye yana wasa da ita yana lumshe idanu,ya salam itama Mina gwale cinya tayi ta nuna masa kasanta tana murzawa tana lumshe idanu,kawai suna iskanci tsantsa,ba ko tsoron Allah,bayan sun kawo duka,sanan sukayi salama,ta shiga b'andaki cik'e da nishadi,tana ayyana jijiyar johne,dole ma ta dandana ta,dan girman ta yayi mata,zataso taji ta a kasan ta.
Wanka tayi ta fito,tasa rigar barci ,ta sauko kasa ta gansa zaune wanda har yanzu yana nan ya daskare wuri daya,yana mamakin yanda Mina ta iya fada masa magana haka, yarinyar da take bin bayan sa tana son sa,yanzu itace ke masa wanan wulak'anci tab.
abincin ta taci ta k'oshi, sanan ta dawo ta zauna kusan sa,kamar ba abinda ya faru tace"my Man nace,ya kamata mu fara shirye-shiryen bikin mu ko,tunda kaga dai ba Wanda yasan da auren nan,nikam inada burin hada baban party,wanda kasashe zasu dinga maganar dinner na auren mu ya kagani,ya kamata a fara shirye-shiryen tunda kazo."
Ji yayi kamar ya shaketa saboda wani irin haushin ta da yakeji.
"Mtsss"
Tsaki ya buga ya tashi ya bar mata gurin ,saboda wani irin takaicin ta da yakeji,shi kansa yaso yayi dinner,anma yanzu duk auren ma ya fice masa a rayuwa.
Tabe baki Mina tayi tace"kanka akeji,nikam Babu ubanda ya isa ya hanani shanawa ta wallahi."
Shikam Alhassan d'aki ya shiga gaba-daya kansa yayi zafi,ya fara dana sanin auren Mina.
A Nigeria,Hajiya ce zaune ita da A'indo,inda take bata takardar sakin ta,cewar ta cika Alkawarin ta,dan haka itama tayi mata Alkawarin ci gaba da karatun ta,sanan bata son iyayen ta suji wanan sakin,ta rufe abun har Allah ya kawo mata miji na gari.farin ciki sosai A'indo tayi ,tare da gode ma Hajiya,ji take kamar an rabata da kaya,yanzu kam zatayi shigar ta ta Yan mata dama can tunanin akoi auren wani akanta yasa bata shigar da take so ,anma yanzu kam sai tayi yanda taga dama. Tashi tayi ta koma b'angaren su.
Anty ce tazo gidan gaba-daya a firgice,part din Hajiya ta nufa,abinda Hajiya taji a bakin Antyn su A'indo ya firgita ta,a rikice ta zari mayafin ta,suka nufi part din su A'indo yau weekend dan haka suna nan, dukansu.
Gaba-daya Idanun Hajiya sunyi jawur,daga ka gansu ita da Anty kasan suna cik'in tashin hankali,yayin da A'indo da Husseina dama tun jiya dadare gabansu ke faduwa.
Hajiya tace susa hijabin su zasuje asibiti,basu tambayi ko lfy ba,suka sa hijabin suka fito dreba ya jasu sai hospital, gaba-daya daga A'indo har Husseina sun kasa magana,saboda yanda gaban su ke faduwa,jikin su yayi sanyi.
Har suka isa suna isa
Anty ta fara Fitowa itace gaba,har d'akin da ake kai wa'inda suka kone,wato wa'inda wuta ta kone su.
Wajen wani gado sukaje,inda aka rufe wata mata da farin kyale duka jikin ta kanta kadai ke bud'e, yayin da take shaida sama sama.A'indo ce ta fara ganin ta ta dafe gabanta,ta rugo da gudu ta rungume Matar tare da fadin" Umma!! Da k'arfi wanda ya janyo hankalin Husseina itama da gudu ta karaso gurin tace "Umma, innalillahi wa'ina illaihi Raju'un,Umma me ya same ki haka?😭😭😭ina baba,hawaye ne suka sauko a idanun kuluwa mahaifiyar su A'indo, dak'yar ta iya bud'e bakin ta, cik'e da wani farin ciki duk da halin ciwo da take ciki,tace"Masha Allah kamar yanda nake fata Allah ya nuna min yara na cik'in nutsuwa da kwanciyar hankali,Wanda a kullum fatana bai huce yarana su shiryu ba,su samu tarbiya Mai kyau da ilimi ingantace ba,gashi kuma Allah ya amshi Addou'a na,Allah na gode ma da ka shirya min su,ku tsaya kuji yarana zan muku Nasiha wace nake so kuyi amfani da ita ko bayan ba Rai na,dan nasan tawa ta kare,ku zamo masu son junan ku,ku zamo masu taimakon Al'umma,ku taimaki na kasa daku,kuyi ilimi ingantace wanda zai amfani duniya,ku zamo masu yafiya da hakuri da juriya,ku rike Addinin ku,ku zamo masu bin mazajen ku a gidan auren ku,Mahaifin ku har ya cika maganar sa guda ne Allah ya muku Albarka Allah ya shiryar daku,kuyi kokarin sa mu farin ciki yayin da muke gidan mu na gaskiya."
Rungumeta sukayi suna kuka,itako tana murmushi,sanan ta yafito Hajiya da take tsaye tana kuka itama,tace"Hajiya ke mace ce ta Allah,mai halin yan Aljanna,hakika kinyi abinda na kasa yi,kin saita min yara na kin basu ilimi, ubangiji Allah ya biyaki da gidan Aljanna,ga yarana na baki amanar su,kece uwa kece uba,domin su yanzu marayu ne,dake da yar uwata na baku amanar yaran nan,nagode matuka,Allh saka miki da gidan Aljanna, Alhamdulillah ko a yanzu na cika buri na ya cika,yarana ku rike Hajiya da Antyn ku,ku rike Hajiya tamkar uwa da ta haife ku kuyi mata biyaya,idan kuka yarda kuka saba Mata ko kuka bijire mata, akan abinda ta zaba muku Allah ya isa ban yafe muku ba,Hajiya ga yaran ki nan Amana,nikam yanzu tawa tazo k'arshe zan bi baban ku."
Nan ta fara shakuwa,tare da fara kalmar shahada,inda Hajiya ke maimaitawa,itama tanayi har tazo k'arshe,tayi wani jan dogon numfashi Alamun rai yayi halin sa.
Kai daga A'indo har Husseina kusan karamin hauka sukayi, A'indo ke fadin Umma ki tashi karki barmu,ya zaku barmu a wanan duniyar dake da aban mu."
Su kansu su hajiya kuka suke matuka.
Hakan ta faru ne ne da gobarar da akayi a gidan Ado Mahaifin su A'indo,lfy lau suka kwanta,a cik'in rumfar gidan ta kara, inda Kuluwa bayan ta gama abinci sai bata kashe wutar ba,to bayan sunci abinci da yake suna mura ne,Ado ya biyo musu da maganin mura mai sa barci,hakan yasa suna Sha barci ya kwashe su a wajen, kasancewar rumfar irin ta kara ce,da zana ,a lulube take ruf,harda marufi,suna barci ikon Allah wutar iska ya kado ta zanar ta fara ci da wuta,Allah bai basu ikon ji ba,har wutar ta kama gaba-daya Nan ta fara cin su😭 a jiki,anan take Ado mai saida kifi rai yayi halin sa,Kulu ce ta samu ta fito wuta na cin jikin ta,tana ihu makwabta sukazo suka zuba mata ruwa,inda gaba-daya jikin ta wuta ta ci kanta kadai ne,Nan aka kwashe ta sai asibiti,ado kam ya kame saboda wuta kumus ta cinye sa ."
Husseina Kam har suma tayi,inda A'indo tabar kuka da taji cewar mahaifan ta sun rasu duka,wuri daya ta k'ank'ame,tana raraba idanu tsabar shok.
Hajiya ta kira Alhaji tana kuka ta fada masa, shima yaji mutuwar
Tare da fadin gashinan zuwa.,nan aka basu gawar kuluwa a ranar akaje kauye acan aka binne ta,jama'a gari sunji mutuwar sosai,saboda Ado mutumin kirki ne,ga hakuri bashida abokin fada,yayyin da kuluwa duk da tanada masifa,to tanada bala'in kirki,bata gulmar kowa,ko gulma ka kawo mata yanzu zata futuntuke ka ta kora ka,itadai barta da masifa,anma matar kirki ce.
Anan kauye akayi jana'izar su,aka kaisu mak'wancin su na gaskiya .
Nan su A'indo suka zauna su ke k'arban gaisuwa duk da basa cik'in hayacin su,Momy ita ta zauna tare dasu,Koda Lokacin tafiya France yayi domin hada taron da za'ayi ma su Alhassan,Alhaji da Idrissa kawai sukaje,shima idrissa yaje gaisuwa.
Dashi da Alhaji sukaje wajen taron Karin girman Alhassan,ko kadan Alhassan baiji dadi ba da yaji mahaifiyar sa bazata zo ba,jin cewar ta tsaya ne a dalilin A'indo yaji ya kara tsanar A'indo,so take ta raba sa da mahaifiyar sa,wanan taro da yake Mai mahinmanci a tatare dashi shine ta hana mahaifiyar sa zuwa."
Alhaji gaba-daya basu yaba da halin Mina ba,da yanda ta tarbe su,kayan jikin ta ma kumya ya basu,basu wani tsaya ba sukaje masaukin su dan bazasu iya wanan kayan kunyar ba.
Taro ne akayi na kasa da kasa ,a inda aka Kara ma Al'Hassan girma,dashi da Abass,da dayan.masha Allah taro ya kayatar ,inda suka samu baban yabo da kyaututuka daban daban,Mina sai lake ma Alhassan take ba kumya ,duk da shi yana mata fadan ta daina masa hakan anma bata ji."
*Bayan shekara daya*
Gidan Alhassan na leko muku A inda Mina ta shako kwalar rigar sa tana zazaga masa masifa,tace"ai wallahi baka isa ba ,kayi kadan yau wata daya rabon ka da ka bani hakki na,wanda kuma ba haka kake a da ba,yanzu ka kirkiro min da wanan banzan wulak'anci."